Sashe 13
Yar Nollywood Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
E.P2
*INAYAH*
__________Haka na wuni a gidan bani da walwala, amma da Mom ta kira akan sun isa gida, shine na ji dama-dama, ina kwance akan kujera na toshe kunnuwa da Earphone, sai ji na yi ana
arin shigowa
akin.
Da sauri na zabura sai kuma na tuna yau wacce za mu zauna tare za ta iso.
A hankali ta turo
ofar, trolley
in ta ne suka fara shigowa, sannan ta shigo gaba
aya.
yawa yarinyar wanda za mu yi sa'a
aya, sai dai na fita
iba amma za ta fini tsayi, ba fara ba ce tana duhun fata sosai, sai dai Beauty ce. Atamfa ne jikinta
inkin doguwar riga, ya sha stones sosai.
Murmushi na ga ta yi min, sai na yi mata ya
e dan ni sai na gama karantar mutum nake sake mai.
Ita da wasu ne suka dinga shigowa da kayayyakinta, na abinci da kayan sawa.
ar Uwa Barka da gida." Ta fa
a sai na
aga mata kai dan ban ji me ta ce ba, ko
azu nasan sallama ta yi amma Earphone din kunni ba be bari na ji ba.
Hey, Sis.
ta kuma fa
a tana
aga min hannu, ga dukkan alamu dai yarinya ce mai son mutane.
Earphone
in na cire ina kallonta, sai na ja dogon numfashi na furzar sannan na ce.
You are welcome.
Thank you, wannan ne room
i na?." Sai na nuna mata da hannu.
Gyalenta ta cire ta fara shiga da kayan Ni kuma ina rakata da ido.
Haba Inayah ki taimaka mata mana.
zuciyata ta fa
a min.
okay, nasan ko zan yi wanki za ta tayani.' na fa
a a kasan le
e na.
Can i help you?.
sai ta juyo tana ri
e da leda.
Na gode."
No bara na tayaki na ga kayan da yawa." Murmushi ta yi.
Aikuwa tare muka
arasa, sannan na ta ya ta shirya kayan, kayan abinci kuma muka kai Kitchen gefe guda ta zuba nata.
Da alamun itama ba rashi dan kuwa ta zo da kaya masu yawan gaske.
A falo muka zauna bayan mun gama, zuwa lokacin har na saki da ita.
My name is Mubina, what of you?.
Inayah."
Wow nice name."
Thanks. Wani cost ki ke?." Sai ta kunna mana Tv.
Gynecologist." Murmushi na yi dan nima shine.
Wow, same room, same cost and same mate." Sai ta zauna gefena tana murmushi itama.
Nice to meet you." Ta fa
a, Ni kuma na mai da hankali na ga Tv in da ta sanya Star plus, in da suke yin Film
in *KULFHI THE SINGING STAR.*
Sis Ina son Series
in nan." Sai na mai da mata murmushi ina hawa Youtube dan kuwa ban juran kallon India film.
Tare muka yi sallan magrib da isha'i, bayan mun gama muka shiga kitchen.
Ni dai ban iya girki ba wallahi, kuma an
aukan min mai aiki.
murmushi ta yi sai ta ce.
Ki ce na fiki ta wannan wajen, dan kuwa na iya wasu abubuwan. Yanzu dai me zamu ci?." Sai na bu
e wajen kayana, ina bin ko ina da kallo.
Indomi na ciro guda hu
u na ce.
Nima na iya, ki dafa Indomie Ni kuma zan soya
wai." Dariya muka yi dukkan mu.
Hanata bu
e na ta pack of Indomie na yi, nawa muka dafa sannan na soya eggs
Wallahi da gaske nake na iya siya eggs sosai.
Hmmmm Allah kenan, cikin some hours jinin mu ya ha
u da abota.
Sai 10:54pm muka rabu, ta shiga room dinta Nima haka.
***************
Ina cikin barci na ji yo tana dukkanmin
ofa, tsaki na ja ina tashi dan jiya sai 1:20am na kwanta.
Inayah, ki tashi 8:00am ake fara karatu, ance in mutum ya yi late wanke hostle restroom ya ke yi." Ai da sauri na wuntsulo daga gadon ina watstsakewa..
Thank You, ki shiya ganinan zuwa." Da haka na shiga restroom Ina mi
7:35am na fito cikin uniform tsaf, Farin
aramin hijab, sai farar riga mai tsayi, sannan dogon wando, na yi kyau sosai.
Mubina ma tsaf ta shirya, sai dai ba ta sa hijab ba tana cin bread ne.
Nima zama na yi ina
aukan bread
oshi ki yi sauri." Ta fa
a tana mi
ewa. Tea na sha sharp-sharp, sannan muka fita kowacce da jakkanta.
Ina tafiya ina
ara sa cin bread
Masu gadin mu suka gaishe mu, muka amsa,
aya kuma sai da ya raka mu har class, sannan ya zauna daga can waje.
Babbane class
in wanda zallar
ammata ne, sai shigowa ake yi, da yake na saba zaman baya sai na ja Mubina muka zauna a can layin
arshe.
Wayata na ciro sannan na kira number Dad.
Shalele ba ki tafi ba?." Ya fa
a daga cikin wayar.
Ina school, Good morning."
Morning Dear, what's wrong?." Sai na kalla window in da nake hangen Guard
ina.
Dad Guard
aya bina yake fa, me yasa?." Na fa
a ina rage murya.
Yes, biyu masu tsaron gida,
aya kuma duk in da za ki zai kasance yana binki.
Amma me yasa?.
Saboda ina son ki.
ji na yi kaman na fashe da kuka sai na daure na ce.
I will call you later." Sai na kashe kiran.
Menene?.
Mubina ta tambayeni.
Wai wancan mutum Ni zai dinga bi.....tab da sake." Murmushi ta yi sai ta dafa kafa
ata.
Kafin ta yi magana wasu malamai maza biyu suka shigo, ganin kowacce yarinya ta fara sanya I.D card ya sa muma muka sanya namu muna kallonsu.
Gaishesu muka fara yi, suka amsa sannan
aya ya yi mana bayaninsa.
Muna da sabbin zuwa, da haka aka dinga kiran sunaye suna fita kowacce tana bayanin kanta a gaban student.
alla mun kai 50, dan babba ne hole
in.
Mubina Abubakar." Ya fa
a, sai Mubina ta mi
e tsaye.
Sai da ta
ara gaishe da
an aji, da kuma malaman cikin ladabi, sannan ta fa
a bayani duk cikin harshen English.
Tana dawowa ta zauna, take mutumin ya ce.
Halimatu Musa! Halimatu Musa!! Halimatu Musa." Shuru babu wacce ta amsa.
Haka ya kuma kiran sunan.
Halimatu Musa! Halimatu Musa!!.
Malamin dake gefe shine ya nu na sit
in mu yana cewa.
You come.
Mubina ta mi
e sai ya ce.
Not you, the other person." Sai na mi
Sai a lokacin Mubina ta kalla sunan dake jikin I.D
ina.
Inayah dama ke ce Halimatu Musa?.
danne zuciyata na yi bance komai ba na wuce.
Da yake mutumin ya gane ni, dan yasan Dad.
"Aren
t you Halimatu Musa?.
ya tambayeni sai na ce.
Uhmmm, am HALEEMART MUSA." na fa
a fuskana a ha
Na tsana a dinga kiran sunana da Halimatu, haushi nake ji, shi yasa ban wani amfani da sunan.
Murmushi su biyun suka yi.
Sorry Haleemart." Me kiran sunan ya fa
a, da alamun ba su da matsala, dan haka ya kuma cewa.
Introduce yourself." Juyawa na yi na kalla matan da suke kallona.
Take na nuna haka zan dinga tsayawa gaban cameras a Lokacin shooting, sai na yi murmushi ina cewa.
At first, my name is Haleemart Musa, but I am called Inayah. I do not take offense easily, nor do I like conflict. Whoever keeps to herself, I give her respect; otherwise, I will be disrespectful. I am also your sister's. Than A woman aspiring to become a doctor, and I pray that Allah helps us all." Daga malaman har
aluban kowa baki ya bu
e yana kallona.
Ni kuwa ko a jikina na kowa wajena na zauna.
Inayah bayani kawai akace ba ki fa
a yadda kike so ba."
Mubina, haka nake ni.
na fa
a ina lumshe idanunwa...............
END.
> Kai Inayah boom
, Allah ya shiryeki.
> Kun fa ji GUY'S.
> Mubina ai kin yi sa'a da ta fara kulaki ma
Assalamu Alaikum Everyone!*
Muna farin cikin sanar da ku cewa za mu *bu
e Paid Group* na littafin *
AR NOLLYWOOD!*
Idan kina son:
Sabbin *updates*
Karantawa cikin jin da
i da sau
Tare da wasu *gara
asa na musamman*
To *ki shirya yanzu* cikin farashi mai sau
i:
300 only* kafin mu gama.
Bayan an gama: *
500*
*V.I.P Access*: *
1000*
_Zamu kuma ba kowa *Document* da zarar mun kammala, da kuma password_
Kar ku bari a barku a baya, tafiyar na daban ne wannan karan, domin har yanzu wasa muke yi.
```Idan kun shirya, ku tuntu
i wannan number:
07038436703.```
~SING BY PRETTY SK~
PRETTY SK CE
LIKES
SHARING
COMMENTS
*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan
*DAGA INA TAKE* free book
*RASH
OYAYYEN MASHE
I* free book
*BARRISTER* Paid book
*THE SLAVE* free book
*ZAMU HA
U* Free book
*KWANA HU
U* Paid book
300
*GOLD DIGGER'S* Paid book
300
*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book
500
*ISLAND OF WITCHES
* Free book
*DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book
500_
*YAUDARA ZALLA
HIKAYOYI kuma sune :
*SARAUNIYA HIDAYA
*SARKIN MU
*MOHINA DA MATSAFIYA
*RAMUWA
> 8126151523/07038436703
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you.
*Keep shining, JAW family!*
*JARUMAI WRITER'S TEAM
Story and writing
```
~SAKINA ABDULLAHI~
> *PRETTYN JAJIRTATTU
E.P2
*Adam*