Sashe 9
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko Ahmad abin yadameshi sosai zaune suke shida daddy(Musa )k'aninshi Ahmad ne ya kalle daddy"yace kana ganin lokaci yayi da zanma su baba wanan maganan"daddy yace yes bro coz kaga dis year zatagama sch dinta inyaso ba sai tafara sai tafara zuwa KASU din inkunyi aure ba"Ahmad yayi murmushi yace yau insha Allah zanfara ma Zeemarm'n magana najii mai zatacee kafin nagayama su baba'n"Daddy yace toh Allah tabbatarmana da Alkhari"Ahmad yace Amin"haka sukai ta hiransu kar aka Kira sallah suka tafi masjid.
Chatting take da jin music hankalin ta kwance sai smiling takeyi, sallama yayi ta ansa cikiciki samun waje yayi ya zauna mamakin halin Zeemarh yakeyi yariyan k'arama amma sai ji da Kai "Ahmad ne yace Zeemarh kallan shi tayi tagefen ido sanan "tace na'am ya aiki"lafiya kawai yace sanan yashiga mata bayani a kan maganan auransu aje phone hannu ta tayi tamai da hankalinta gareshi"tace zanyi shawa'ra" Ahmad yayi kasa da murya yachai wani shawara bayan duk family sunsan da maganan"Zeemarh tace nasani kadai bani time dan Allah yaya"yace shikenan Allah shigemana gaba"tace Amin a hankali" sun dan taba hira sanan yatace zai fita nan Zeemarh"yaya please credit wlhy banda subscription"Ahmad yace yau fa 4days dana saimaki data'n 2k"Zeemarh ta turo baki tacce phone Dina nacin data ne"Ahamad yace naga phone din"Zeemarh tamikamai maimakon yaga Samsung saiyaga iPhone 5s kallan tayayi "yace ina kikasamu phone"Zeemarh tawani had'e fuska tace brother k'awarmu ne yabamu ni da Salma,Deeja,
dasu Nussy"yace akan wani dalili"Zeemarh tace munmai wishing happy birthday ne shine dayatashi dawowa yakawo mana phone din ko D'idi ma ai tasani"nan D'idi tashigo "tace menasani"Zeemarh tace a kan wayan hannuna"D'idi ta washe baki "tace ohhh wlhy yaya'n halima dantabawa yabasu ai sunada kirki wlhy" nan Ahmad ya jefa Mata wayan yafita d'idi da Zeemarh suka bishi da kallo.
"D'idi tace gajimin yaro shi bai siyaba ansiya kuma yana wani d'aure fuska wai shi a dole kishi" Zeemarh tace kaman wani miji na ba nan tashiga fad'a ma D'idi yanda sukayi da Ahmad ita D'idi batace komai ba Zeemarh tacigaba da cewa"nifa bazanyi aure yanzo ba sai nakai 200lvl ko 300lvl duka duka ma bandade da kaiwa 17 ba yazo yafara maganan aure gara kije kisamu su baba kimusu bayani tin dawuri kafin ya rigaki.
Nan tatashi tayi toilet, tanada paper 2:30, tafitoh batare da bata lokaci ba tagama shirinta shaf tama su mama sallama tafitoh, a nan waje ta ganshi 500 yadauko ya bata tayi gdansu salma.
Kai kawai tasa tashige dakin batare da sallama ba Ummie ce ta dubeta "tace *yanmata*lfya kuwa"nan Zeemarh ta zaiyano masu komai"Ummie tace gidan Ku sunada takura dukaduka 17 kike an fara samaki ido yaushe kikayin *yanmatanci*da har za a Fara zancen aure, na shiyasa koda abba'n Salma ya rasu ban koma Zaria ba dan banasa sa ido"Salma tace wlhy kincika magana"Ummie tace dan ubanki da badan niba dakina Chan ba 'yanci ai" Salma taja hannu k'awarta suka fita.
"Salma tace mai nadamuwa kinayi kamar bayar *zamani*ba babu auran da zakiyi Bari muje sch za'ayi talks da friends"
Sai 6:10 suka fito daka exam hall.nan sukasamu gefe Salmace ke zayyano ma kawayan nasu bayani"Amira kaita tace ni Daddy yace sai nagama degree ma kafin nayi aure"Nussy tajaa tsaki ta daura da cewa solution muke nema ba wani long story ba"Hannah tace toh inyada kudi ki ya'da mana"Deeja tace a branch din MTN take aiki dai"Farty tace kawai kubari gobe muhadu gdansu Salma yanyaso kowa yayin karya yace paper safe yakeda shi"duk suka ma'am da shawaranta...
~biebie dee~🌸
07039732859
~Samra~😘
09062056022
💓YAN'MATAN ZAMANI💓
*PUEE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
*WRITING BY*
Biebie dee bukharii&
Samra
6⃣6⃣_7⃣0⃣
*this page is for you Ummu adulnaser&maryerm💞 thank you so much for d love n care,*
❤❤❤❤❤❤❤
"""""'Salma na Isa GDA batare da b'ata lokaci ba ta fad'ama Ummie yanda sukayi da friends d'inta,nan fa Ummie aka shiga shiri ba kama hannun yaro.
Salma waya tashiga kiran samarinta wai batada lfya, nan fa aikaita kawo mata abubuwa.
Kee nifa na gani da wanan iskancin naki acee mutin baida lokan komai sai na waya"Ummi'n Deeja ce ke magana tashi Deejan tayi dan tasan Ummie ba sauraran labarinta zatayi baa"cewa tayi Ummie gani sai da ta harare ta sanan tace kije ki had'amin salad yanan a kitchen kinsan abbanku yakusa dawowa, inkingama kije Chan ki'kara da wayan kee kika sani *Bata damu da abinda takeyi da wayan ba ita dai aimata aiki, toh Allah samudace yakuma bamu ikon lura da nauyin da Allah ya d'aurama duk da dai ba wayanka bane bakuma da barar kaba, sai addu'a Allah ya shegemana gaba amin*
Koda Zeemarh ta Isa gida batada wani walwala, bayan ta ajee questions paper a kan gadon D'idi, side din su mama tanufa dan yimusu sannu da gda.tanadawowa toilet ta shiga dan yin kanka damuma alwala,sai da ta idar da sallan isha ta tashi, kwanciya tayi gami da kashe phone dinta dan batajin dadi Sam.
D'idi tanamata hira dataga ba amsa takama gaba ta.
Dawuri ta tashi tagama shirinta tsaf, banyan tama D'idi sallama side su mama tayi duk ta gaidasu gami da ansan kudi(su Zeemarh San kudi lol)batabi takan Ahmed ba,dan haushi ma yakebata tayi gdansu aminiyarta Salma.
9:30 a gidan tayi Mata,fadawa d'akin kawai tayi nan ta tadda Salma sai chatting takeyi Zeemarh tayi dan tsaki" tace pls kikashe k'aran wayanki yanadamuna"Salma tace walhy wani gara ne"Zeemarh tace kina da Matsala gara fa kikace, inyazo kiyi yaya da shi"?Salma tayi murmushi sanan ta daura da cewa ai irisu sai dare suke zuwa dan k'ar aganki dashi da Rana class yazube" Zeemarh tace ya Allah kiyayye nakula irinshi"Salma tace kyau zanci ko haduwa?ai inkanada kudi muje xuwa kawai"Anan Ummie ta shigo tawani washe baki *adongari* yanzo kikazo kenan"Zeemarh tace eh wlhy ina kwana"Ummie ta ansa gami dakai dubanta ga Salma tace ginbiya kitashi kiyi wanka kar k'awannaku suzo kinan"Salma ta turo baki tace wlhy Ummie kincika sa ido"Ummie tace sa ido na dajin ubanki yar banza"
Saida tagama D'anne2 wayanta sanan ta tashi tashiga wankan,ita kuma Zeemarh ta kunna music a phone dinta
Karfe 10:00 daidai tamasu dukkansu a gidan su Salma'n, nan fa Ummie ta shiga kaiwa da komuwa kawo wancen d'anko wanchan haka ta cikamasu gaba dakanyan motsa baki iri iri sanan ta wuce kitchen dan shiryamsu abinci mai lfya.
Nan fa mutanan naku suka hau magana"D'eeja ce tace wai kichai ma D'idi ke kinfada"Zeemarh tace itama wait San auran takeyi fah"Nussy tace lallabata zakiyi tinda kinga su baba'n kansu
A k'asanta suke"Hannah tace good idea"hakadai sukai ta maganganunsu wanda tinda suka fara Salma batace komai ba,
Saida duk sukai shuru sanan tayi gyranmurya"tace indai har abubuwanda su Hawwee sukace baiyi aiki ba kawai kiyi k'aryan Aljanu"Zeemarh ta waro manyan idanunta tace Aljanufa kikace "Salma tace yes babe, iyaka dakiji ance za a k'ira mai ru'kiya ki ma'kale murya kice kema malamacee daka saudiya"ai nan duk suka sa daria harda buga k'afa"Hannah tace ba kida mutinci kaskiya"Amira tace gskia ney ai"Farty tace wato kimai damu mahaukata munata zuba aske ke kingama samun solution"Deeja tace bar yar banza"Amira takuma cewa shiyasa Zee bata bani haushe datayi aure yanxo dan tasanu irin wanda akeso"Hawwee tace yaro da k'udi bah"Fauzee take ma da irinshine babu mai hanaki auran in bakiyin *yanmatancin*ba zaki rage zafi da cash"Salma tace wlh inbanda gidanku sunada takura mai akayi a *yanmatancin* dukanmu nanfa daka yan 17 sai wanda basukai 18 ba"Hannah tace a nama soyayyah yanzo ne? K'udinka soyayyanka"Zeemarh tace nidai ina San yaya Ahmad"duk sukaga uban tsaki"Fauzee tace ai sai ki aureshi"Zeemarh tace ai dan bansan iyan aure yanzo ney"Salma tayi tsaki tace babu San kenan inda kinasan shi ai yadda zakiyi"Farty tace wlhy"Salma tace ai ni indai kanada k'udi kobakada kyau da iya dressing kazo kawai u ar wlcm"daria duk dikayi,haka dai sukai ta hiransu da iya shege har 1pm
Bayan Ummie takawo masu jolof rice mai lafya da ha'daden coslow da shege kunun aya,sai santi sukeyi sai dasuka gama sanan sukai sllah,a ka zauna zaman shafa powder.
Karfe 2:00 dai dai suka fitoh,sallma sukayima Ummie suka fitoh,bakin gate suka tsaka Farty na kashemasu selfie,sukai minti 10 xuwa 15 suna Abu d'aya sanan suka fitoh titi, taxi suka Tara sai sch...
_kuyi hakuri da wanan nayi typing mai yawa ya goge wlhy_😭😭😭
_saikunsake jina_
*BIEBIE DEE na k'aunarku a duk inda kuke*❤❤❤❤❤❤
~biebie dee~🌸
07039732859
,
💓'YAN MATAN ZAMANI💓
*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
*WRITING BY*
Biebie Dee bukharii&
Samra
_nagode sosai da kulawarki a gareni LUVLY_😘😘😘
7⃣1⃣_7⃣5⃣
""""K'arfe 6:00 dai dai suka fitoh paper, babu b'ata lokaci ko wancensu tayi gdansu
Zeemarh tashigo gida da fara'a sosai sai d'adi takejii har sai da Didi taso jin dalili amma Zeemarh "tace babu komai, sai da tayi sallan magarib sanan taje tayima su mama sannu da gida bata bar d'akin ba, sai da tayi sallah isha sanan tadawo siden Didi nan fa Zeemarh tashiga bama Didi labarin exam tana murmushi
Didi tayi magana"ni ko hala dai Ahmad ya fad'aki maki za'ayi maganan auranku ne, naga sai fara'a kikeyi Wanda bangane kanshii ba".
Phone d'inta Zeemarh ne yakusa fad'uwa a hannunta kallan Didi tayi a zabure bakin ta na tawa "tace au..ran waa..wai?"Didi tace kugamin y'ar banza, auran wa kuwa in ba ke da Ahmad ba, ko kinji na k'ira wani ne Wanda baki sani ba"?
Kuka Zeemarh tasaka iya k'arfinta tana cewa”wlh ba za'ayii ba duka duka shekaruna nawa da za'ayi min aure"?D'idi tace Dan gidanku k'wanaki ba k'awarku bace tayi auran, mutuwa tayii"?Zeemarh bata kuma jin mai Didi zatace ba tawuce d'aki tana kuka, yayinda D'idi ta shiga Neman number y'ayan nata Dan suyi magana.
Gama cin abincin shi kenan suna d'an hira da Mama, hiran sch din su Husain sai ga k'iran D'idi ya shigo,babu bata lokaci ya d'aga k'iran anan take cemai tanasan ganinsu yanzo shi da d'an u'wanshi"baba ya amsa da gamunan yanzo insha Allah.