← Book details Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 20

Sashe 5

Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna nufar kofar tabude kanta suka shiga zeemarh tace wow dama mai wajenan ya aureni deja tace kindebo da zafi aini da zansamu mai kaikoni shopping wajenan sai ya raina kanshi salma tace sa a ranki har kinzo wlhy duk suka sa daria haka dai suka hau *lifter*din da zaikaisu second floor shagon saloon din tinkafin su shiga suka gyra mayafi da takun tafiyansu su a lole big girls *lol*suna shiga suka taddata nussy,billy,Amiera kaita,hawwee dadai wasu friends dinsu nan suka samu waje suka zauna bajimawa sai ga Farty tashigo nandukasu suka zauna sunata hira Farty da Amiera kaita sai snap sukeyi Ana posting.

Nandai akafara mawasu lalle wasu kuma gyran gashi su salma dai sai kanlan Amiera takeyi tana daukan picture lallan hawwee a phone dinta,a zuciyanta tace mama soon ko iPhone 5s ne wlhy.haka dai akaita lalle da saloon har kusan 2:30 chansai gawata budurwa tashigo bayan ta gaisa da ma'akatan wajen taje tasamu kawayen amaryan da mara'anta duk suka gaisa sanan tace ina fatan ba Wanda yabiya kudi sukace no tace yawwa bamuzata zakuzo dayawaba shiyasa bamufada ba kyautane ango yabiya ni cousin sis din zee ce sukace wow sanan tacigaba da cewa akwai wata mai lallen a gidama Inda mai soo

Basubar NNDC ba sai after 3 gida ko wanansu zatayi dan dauko kaya dan da yanmanan za'a fara shagalin bikin.
"dayake kowacce. Lokacin da suka gama gwada dinkinsu' suka bawa deejah' ta tafi dashi' saboda sunaso su shirya achan gidansu' . Zeemerh tace didi kinga bara inzo inje gidansu deejah' achan zamu shirya". didi tace toh' yar albarka'. kai masha allah me lallan nan ta iya kunshi sosai' kai ɗiwiɗi da wankanki' har nagama hango irin kyaun da zakiyi' tace allah didi tace wallahi. tace bara kiga nikam na tafi' tana fita daman already salma na gidan'su deejer. tana zuwa tace dudes ya de' sukace wallahi kina bata mana lokaci kinsan zamu shirya muje. gidan makeup' kuma kinsan su amierah nachan ko' sukace please i don't want complain ' muyi abunda zamuyi please'. "nan suka dauko wani gown pick sai suka daura blue cape mai kyw sunyi kyw ba karya bawani heavy makeup sukayi ba acewansu sai gobe wani uban high hll shoe's dukasa sunyi masifar kyau dukkansu deejar ta dauko samsung' s6 edge' data'aroshi wajen wani saurayinta tace hi guys look up' nan tashiga daukansu selfie. wallahi yayi' Nan ko wacce tadauki black veil suka yafa a saman kansu suka fito' suna fitowa sukaga ummie' in deejer sukace ummiezamutafi gun bridalshower tace okay' come back safe' nan deejer ta dawo tace' ummie please i need some cash' ummie tace bakya gajia wallahi nan ta zaro 3k tace here you go' ta kuma ciro 3k tabata tace kibawa friends inki' tace wow ummie nagode sosai' tareda hug inta'. dayake mijin zee yanada kudi sosai' haka yabada 100k na friends nata amusu make'up'. cause su goma za ay'wa' nussy'billy'amiera kaita'hawwe' khady'farty'ayusher'salma'deejer'zeemerh'. ita kuma nata *JOEY'S GALLERIA*joey kawai zatama bridal in 350k na four day's.suna fita deeja takira wani saurayinta tace munfitoh anashi side yace muhadu a titi haka suka karaso titin ba jumawa sai gashi ya karaso nan suka dau hanya bayan sungaisa dasu zeemarh.basu tsaya a ko ina ba sai malali GRA a wani katafaran gida yayi parking,bayanso salma sunfita ya kalle deeja yace baby wani time zandawo saida tawani bata face tace karkadamu duk yanda ake ciki i'll let u kwn yace oky sukai sallama yajaa mota yatafi karasawa wajensu salma tayi suka shiga gidan,suna shiga su side din zee sukayi nan suka taddasu hawwee, nussy nan sukafara shewa Ana kashe salfie zeemarh ce tayi magana tace ina amaryan ne Amiera tace suna side din mommy Ana makeup muma ga missmienarh chain tanama su Farty dan itace zatama friends and relatives salma tace nice 1 damage inasan makeup dinta deeja tace ta iya ai suna cikin hiranne wanan buddurwa dasuka hadu wajen saloon tashigo da fara'arta tace OMG babies kunyi kyw wlhy suka washe baki suna thank you Chan tace kuyi hakuri dan allah anfasa using gown n cape yanxo pincil skirt ne ko trouser pick sai Riga blue Amiera kaita tace no pee nawa Zamu bada yanzo yayinda su slma ciki yayuya dan bawani enough money a hannusu ba amira tace baby talk sai da tayi smiling sanan tace you can call me haneefa, amira tace oky nice haneefan tace karkudamu kyuta ne da angama ma mun makeup sai yazo side din mommy ya ansa man su salma akawani basar wai oky( lol )

Saiwajen 5:30 akafara evant din amarya zee tayi mafincikin ganin friends Nata,zee tayi kyw sosai joey tafitoh da ita ba karya wani shegen gown tasa white color har qasa sai head baby pink sarkanta da abin hannunta duk babypick ne sai wani uwan hill data hau ni wani Abu tadaura kan gown din an rubuta *bride to be* ajiki amarya zee tayi kyw har baza iya fadaba haka friends dinta da cousins nata mssmienarh tafitoh dasu waje yasha decorations yayi kyw shima pink and white nan akaita cin snacks da drinks... Bla. bla.bla ga music na tashi wakokin su wizkid,devido,tecto dai depphotos sai kashe pictures shima yakeyi sauransu su zeemarh sai kashe pictures akeyi kowa sai shagalinshi yakeyi hakade akaita bidiri har wajen 8:30 shima sanarwa akayi ina mai tafiya ga motoci ango ya aiko nan fa su zeemarh,salma,deeja nussy,hawwe suma amarya salma da sauran friends naso dandai su ba drive ne dasuba.

Suna barin wajen taron nussy tace kowa yashiga mota shidaya bikine na manyaa muma bamusan Wanda zamu chafko ba nan duk sukayi daria suka fitoh suna ma juma sallama sai sun hadu wajen kamu.
Waccansu mota daya tashiga wai kosuma zasu danko mai cash(Lol) haka kowani abokin angon yakaisu gida da sallaman sai sunhadu gobe...

© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
NA
Biebie dee bukharee da
Samrah

3⃣6⃣_4⃣0⃣

Zeemarh na shiga ko cire takanmi batayi sai zubewa datayi kan gadon didi tana wani shegen murmushi didi ta kalleta tace lafiyanki kuwa kishigo ba ko sallama bare sannu da gida zeemarh tace baza kigane ba didi tace gidanku dabazan ganeba daria zeemarh tayi sanan tace mai da wukar, saida tacire takalminta ta jawo kayanda tashigo dashi tashiga firfitoh dashi kallan didi tayi tace kiga Inda akee biki murmushi tayi sanan ta cigaba dabama didi labari komai didi sai washe baki takeyi snacks dinda zeemarh tazo dashi suka baza a plat sunaci ragowan zeemarh tace zataba Firdausee. Saida sukagama hiransu wajen 10pm san zeemarh ta tashi tashiga toilet tayi wanka gami da alwala, bayan tasa rigan baccinta sanan tajewo hijab din didi tashiga sallahn da ke kanta, tana idarwa ta kwanta gami da tunanin yanda gobe zai kasance.

Abangan deeja da salma ma hakance ta kasance, Ummie salma tinda taga kayanda salma tazo dashi tace kyw ta akabasu banda da snacks da dai sauran abubuwanda akara ba ta rude sai addua take yi kema Allah hadaki da Wanda ya fina zee salma ta ce amiin ummie.itako Ummien deeja irin I don't care dinnance tadai cemata kar ta debu Mata fakara'u allallalurati haka kowa ya kwanta da cin burin gobe.

Tinda sassafe zeemarh ta tashi wanka tayi tashirya cikin wani red material fited gown dinkin yayi kyw sosai ya zauna acjikjnta das, dakin mama tanufa dan gaisheta tashiga da sallama neman waje tayi ta zauna sanan nafara gaisheta mama ta ansa ba yabo ba fallah,zeemarh ce tace ina Firdausee sai da mama ta kalleta da kyw tace yau Friday tatafi sch ke kibar zuwa ai zeemarh tace aa mama ba a komai sosaine kuma kinsan mune zamuyi waec mama tatabe baki tace da kyw ai saida zeemarh ta gyra zama sanan tace mama dama bikin Zainab ne yazo yau *kamu* gobe daurin aure da dinner sbine nazo nafadamaki kiroqi baba na kwana, harara mai lafiya mama ta sakar Mata tace bakida hankali gara kitashi kibar wajenan tinkafin babanku aminu yaji dan babanki ma nasan shi hadda duka zai hadamaki tashi tayi tafita ta na kuka, Karo taji tayi da mutin tana daga ido taga Ahmad tanbayanta yashiga yi mai yafaru banza dashitayi tawuce side mama murja yayinda Ahmad yashiga dakin mama, bayan ya gaisheta ta ansa cikin fara'a yake tanbayanta mai yasama zeemarh nan tafadamai koshi bai Goya bayan tajee ba yarasa mai ke damun zeemarh.

Tana shiga dakin mama marjan sautin kukanta ta Kara jin kaman kukane yasa mama murja fitowa daka bedroom ganin zeemarh tayi sai kuka takeyi tanbayantayi cikin muryankuka ta fadamata kalleta tayi da kyw sanan tace gara kiyi shuru tinkafin banku ya fitoh yaji wanan magana dankinsan ba karamin aikinshi bane yahanaki zuwa bikin gaba daya ko ai zeemarh tinda taji mama marjan tafara magana tashare idanunta tafida binda mama murjan tayi da kallo zeemarh duk ta chanza halinta tasama wata iri wani lokacin intana abuukamar yar masu kudi ko yaran FGC dinne suka chanzata oho.

Dakin didi tashiga tanacewa duk sunki yanda didi tace ai nafadamaki kee nima basan kwananan nakeba hararanta zeemarh tayi sanan tafara cin idomie dinta.sai wajan 11 tafitoh dakin mama tayi tamata sallama batare da ta ansa ba tace karki Kai dare toh kawai tace anranta tana cewa sai kungani ai kawai,dataje dakin mama murjama haka tacemata akula da kyau kar akai dare haka tafita gdan tana gananan maganganu Wanda bamusan metakecewa ba.

Awaje ta ganshi Kai tadaga sama irin ita bata ganshiba murmushi yayi ya karasa Inda take yace shiga na kaiki sai da ta turo baki gaba tace gdansu salma zani dakachn zamutafi yace no pee shiga mujee.
Chapter 5 · 0% Book details