Sashe 12
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama tayi sanan" tace anga wllh"Salma tace I see" daria sukayi sanan salma tace" Allah sa dai kinzo da phone dinki"Zeemarh tace ai muna gama chtn d'azo nasakashi a saman skirt Dina"
"Salma tace muje nakai ki toilet kiyi wanka mu wajee"
Sai da ta rakata har bakin toilet sanan tayo kitchen wajen Ummie,nan tashiga bama Ummie labari,"Ummie tace da gskiyanta su inbanda abinsu wake yayin wani auran zuminci"Salma tace Dana da abin arzikine ai sai ayi"Ummie tace aifa"
Tana fitowa Salma ta bata kaya gown na atanpa dinkin yayi kyau sosai tayi simple makeup tayi suma Ummie Sallama sukafitahh.....
~biebie deee~🌸
🍁🍁🍁'YANMATAN ZAMANI🍁🍁🍁
*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
*STORY&WRITTEN BY*
~BIEBIE DEE BUKHARI~
9⃣1⃣
""""""Gidan su Amira kaita sukayi, nan suka tadda Hannah,Nussy,Deejah,Farti.
Kayan motsa baki takawo masu sunaci sundan hira sama sama Chan Salma tace" wai ya sunanshiine"?
"Amira tace munnir"
"Zeemarh tace Allah sa dai yana da kyau"
"Deeja tace kedai matsalanki kenan"
"Nussy tace nidai atafi"
Nan duk suka tashii sukai waje.
Inda ake aje motoci nan sukaganshii,Munnirr dugo ne kuma yahadu ba k'arya kana ganinshi kaga marajii Wanda kanshi ke rawa,ga ku'di gakuma kyau
Amira ne tashiga yimai introducing friends nata
Kalan Zeemarh yayi da kyau yace" your face look familiar"Zeemarh ta wani ware ido tace mee? Where? Maybe,"Munir yace maybe on Instagram or Snapchat, Zeemarh tace ohhhh maybe su Amira sukai daria.
Mota yashige Amira ta zauna a side dinshi kallan tayayi yace"go Back joo, nan wajen Zeemarh ne" daria Amira tayi ta koma baya Zeemarh ta shiga gaba
Kasan cewa motar babbace tas ta kwace su.
Kawo sukayi har sai da sukagajii, pictures sunyi babu adadi haka snap ma sunbashi hakkin sa ku'di kuwa ankashesu abinda *Yanmatan* keso kenan
Suje side resort,salwa kitchen, frsh cafe, yom_yom daidai wurare da yawo house of cakes sukahe k'arshe nan suka jida uban snacks suka sai k'arfe 8:30 akai dropping dinsu gidan su Salma dukkansu Amira da Farty kuma suka wuce kasancewa area d'aya suke.
Suna shiga sukaga Ummie a waje gaisheta sukayi suka wace d'aki sai da suka zazzauna Deeja tace" baby when xaki gida ne"?
"Zeemarh tace sai gobe sun k'ara tsorata"
Ummie ce tashigo d'akin tana cewa" in banda abinki nanawa kuma?tsoro ai sungama tsorata awan kinawa da kikabar gidan"?
"Zeemarh na daria tace wama yasani"
"Hauwee tace muyi sallah mutafi plx"
"Deeja tace nidai sai naje gida gskia, Sulaiman nake jira yanzo zantafi"
"Nussy tace nima bari na k'ira Abdallah"
"Zeemarh tace kowa dai ya k'ira nashii"
Nussy "tace kusan menene?duk sukace nop
Ta daura da cewa yau naje gida wlhy nasan mama nachai tabata f'ada"Hauwee tace hakuri zasuyi muna hanya ai"
K'arfe 9 daidai kowaccesu saurayinta yazo ya dauketa.
Suna tafia Zeemarh Alwala tayi tafara zama sallolin da ake binta, banyan ta idar ne ta maida kayanta na dazo
Zamata suka bude sabon chaptan hira ita da Salmah dakuma Ummie.
Bayan fitan Zeemarh gidan Didi ce ta kalle duk 'yayanta da ke zaune KO wannesu yasa tagumi tace" inaso kowa ya shafe zancen aure tsakanin Ahmad dakuma Azeemarh,banaso ba k'ara jii
Mamace tayi gyaran murya tace cikin ladabi" Didi bai kamata kice haka bah kamata yayi a Fara nenan Mata magani ba wai kiddda da maganansu ba, sudama abinda sukeso kenan daka sunce Abu toh aiyi aiki dashii"
Baba ma ya daura dacewa "abinda Amina taf'ada shine dai dai, baba Aminu da mama Murja sukace gaskiya ne'
Share hawayen da yazubu Mata tayi sanan tace" toh ni *Hadiza* kuma *lADIDI* nace anfasah" tashi tayi tabar wajen fuuuh
Ahmad ne ya kalle iyayan nashi yace" Dan Allah bama kar Wanda yadamu Allah sa hakane mafi Alkharee duk suka ansa da Amien Albarka sukai ta samashi daka kashe kowa ya bar wajen.
Yinin ranan KO wannesu yayishine cikin farkaba Allah sa Zeemarh ta dawo gida, koda suka dawo daka *masjid* sallan isha baba tace k'ar akulle gida maybe ta dawo.
Zeemarh KO haka sukai ta hiransu har 11pm sai a lokacin Ummie tace" tashi maza murakaki kije gida Ai kinbasu tsoro haka"
Nan duk suka fitoh wani flat shoe din Salma tasaka suka fitoh kasancewar basu da nisa basu da'de suna tafiya bah suka k'araso gidin su Zeemarh nan Zeemarh ta shire ta kamin tabama Salma sukai sallama tashiga gida.
Tashiga gidan tana wani shu'umin smiling, side din Didi tayi direct tana Isa bakin 'kofar bugawa tafara yii a hankali, kasan cewar idan Didi biyu tace" waye?Zeemarh tace nine cikin sanyin murya har ga Allah Didi ta bata tausayi dan tasan Didi na k'aunarta
Ba shiri Didi tazo ta bude 'kofa nan Zeemarh ta shige
Bata tsaya a KO ina ba sai kan gado kwanciya tayi Dan tagajii Didi tayi nagana tace"Azeemah ina kikaje"?
"Zeemarh tace Didi kaina ciwo yakeyi, bacci zanyi"
"Didi tace toh Allah sawake kiyi addu'a"
KO da safe da sukaga Zeemarh ba k'aramin da'di sukaji ba,tin daka faruwar abin ba a kuma d'afa zancen Aure bah.Zeemarh hankalinta ya kwanta tayi fess.
********************
Life moved on abubuwa da dama sunfaru cikin har samun admission da *yanmatan* sukayi a kaduna state university wato *KASU*inda Zeemarh,Salma,Hannah,
Hauwee,Nussy da Deeja suke mass.com department,Farty da Amira kuma suna micro biology.
In kugaka *yanmatan* bazaku Gane subah coz sun k'ara haduwa most especially ma Zeemarh ta hadune ba k'arya Dan Zeemarh akwai kwai gashi bata cika makeup bah.
Samari kuwa sai abinda yayi gaba.duniyar Instagram Dana Snapchat kuwa *yanmatan* na bauta masu kadama Zeemarh taji labari Dan tayi popular ne ma....
_kubiyoni muje zuwa_
*fatan Alkharee ga dukkan masoyana*❤❤❤❤❤
~biebie deee~🌸
🍁🍁🍁'YANMATAN ZAMANI🍁🍁🍁
*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
*STORY & WRITTEN BY*
BIEBIE DEE BUKHARI
*dedicated to memxyBBC,rahancy,Ummie auta,and All d members ov Biebie deee &samrah novel group,thank you so much for d love n care.I really appreciate Biebie deee loves you more n more*❣❣❣💋💋
Page9⃣2⃣
""""""Zeemarh ce zaune a barandar d'akin Didi wani English novel ne a hannunta tana karantawa,tacin uban kwaliya kamar Wanda zataje wani wajen
Maganan fiddause ne ya tsaida ita daka karatunda takeyi d'ago da kanta tayi sanan "tace mekikace"?
"Fiddause tace phone d'inki
za ki aramin zand'an yi wani assignment ne"
"Zeemarh tace naki fah"?
"Fiddause tace wlh tanada matsala ne, mutuwa takeyi wit out any reason"
Amai makon Zeemarh ta bata phone din sai cewa tayi "ina saurayunki toh? Meye anfanin shi da bazai saimaki new phone bah? Sai shegen zuwa duk Friday da k'iran wayan tsiya, amma yakasa sai maki na arzikii, Ana hadaki da mutanan kirki Fir kice aa
Ai gashinan sai fama kikeyi da wahalliyar waya, da kin yadda da Khalid Ali da kinan da babbar wayanki"
Tin da Zeemarh ta Fara magana Fiddause kallan ta takeyi cikin ta kaici sai da tagama maganan Tass danan Fiddause tace" wanan kuma ke yadama, ni nasan bazan rok'eka bah amma kabani Zan ansa, toh ma menene acin ro'ko inbanda zubar da mutinci, kuma da kike cewa Mahmud na zuwa duk Friday ina ruwanki? Ni a hakan yafimin danaje ina tara jama'a naita zuba k'arya kaman yanda kikeyi
Waya kuwa k'ire kayanki banso kema ai da bakisan zakiri'ke iPhone 6 din ba, kinga kenan everything is time, ni ma time yayi Zan ri'ke har naba wani" ta gama maganta fuuu ta wuce Zeemarh ta bita da ido tana tabe baki.
Tashi tayi ta shiga cikin d'aki inda Didi sai bacci takeyi, ta'ba Didi'n tayi Didi na bude ido Zeemarh tace" kitashi an k'ira sallah"Didi tace kee kinyi ne"?Zeemarh tace banayi" tashi Didi tayi tashiga toilet.
Zeemarh ko phone ta dauko tashiga chatn,k'iran Suraj ne ya katse Mata chtn din sai da tayi Dan tsaki Dan acewar ta yanzo tafi k'arfin Suraj tin da ta hadu da Al_mansur.
Sai da tagama ya tsina sanan ta 'daga k'iran,
"Cewa tayi yadai"?
Suraj yace"baby wat hpn,kinshare ni kawai"
"Zeemarh tace nothing faa kawai sch/studies"
Suraj yace" oky zamu hadu yau?
Zeemarh "tace a ina"?
Suraj yace " duk inda kikeso, amma inaso mufara shiga NNDC moll coz nabude shop na abaya inaso kije ki gani,Amma inkin yadda"
Smiling Zeemarh tayi kaman yana ganin sanan tace"no pee,Zan fitoh 3"yace oky "
Wani tunani Dan tunani ne yazo mata, tasan yau kam zataja kaya amma dai shima sai yasan abinda ya Dan samu wajen ta duk da dai tasan bata tabayin zina bah amma anayin Dan Abinda ba'arasa ba, toh meyasa Yaa Ahmad bai taba min ba? Ta tanbaye kanta zuriyar tace tabata ansa da because he love you for d sake of Allah, jiitayi duk ranta ya baci tasan Yaya Ahmad mai k'aunar tane mai yasa zatamai haka? Takuma tanbayan kanta ita kanta tasan tana San shi amma San abin duniya da kuma rudin *matan zamani* bazai barta ta aureshi ba Dan wani reasons dinta na banza da wofii, tsaki tayi kadan afili tace" nice first love dinka ai Dan haka one but me" sai tasaki murmushi takuma cewa kawai ba'ayi bani ba shiyasa nayi haka amma time is coming zamuyi aure" watsar da duk wani shawaran arziki da zuciyar ta yamata tayi tace "Allah kayafe mana"
Tashi tayi cikin sauri kayan jikinta ta chanza zuwa wani shegen gown tasaka red color shide kaman bubu amma kuma ba bubu bane, powder tasaka sai eye liner da eye maskara, sai red lipstick da tasaka babu karya tayi masifar kyau😍
Sai wani side bag da ta rataya black hannushi Chan ne
Didi tagani kan sallaya "tace granny zanje sch yanzo salma tak'irani wai wani lecturer na Neman 'yan department dinmu plx kifadama su mama ina sauri bazan shiga bah" Didi tace toh adawo lfya ayi addu'a akuma kula" Zeemarh tace insha Allah" tayi gaba Didi tabita da ido tana murmushi.