Sashe 7
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka sukai ta hira har suka Isa GDA. Ummie Salma taayi farin ciki da wanan kud'i da akabasu haka Ummie Deejama Zeemarh ko Inda zakuga didi sanda Zeemarh take nunamata kud'inan sai kunsha mamaki addu'a taketa zabgama family Zainab angonma yasha ba adadi. "haka rayuwa tacigaba da tafiya. yau ta kama monday tun da safe data tashi Zeemerh tace' didi zanje school didi tasan anya ba wani abu Zeemerh zatayi ba. se sauri sauri take nan tagama shirinta tsaf tana fitowa tace didi dan allah ki' karbomin dari biyar so nake nasai math sets nawa ya lalace kuma da transport didi tace toh yanzu ya za'ayi? Zeemerh tace ki karbomin gun abba ko yaya ahmad'. didi tace toh bara inje in gwada sa'a. tana fita dedenan taga Ahmad', yace didi se ina? Ta cono baki tace ahmadu wlh dari biyar nakeso' zan sai takalmi zanbawa wata jikar kawata'. Ahmad yace to didi gashi' nan yabata kudin. tana shigowa Zeemerh daman tagama hada kayan da zatasa agidansu salma' tacire book in jakanta tasa kayanta nata aciki. didi tace gashi nakarbo miki' Zeemerh ta washe baki ta karba' tare da cewa didi to 8:00 zan makara sena dawo. didi tace adawo lafiya' tana fita tayi hanyar gidansu Salma'. nan taga ummi tana dama koko' Zeemerh tace Ummie ina kwana Ummie tace lafiya lau yau kuma se ina Zeemerh tayi fari da ido tace wallahi' so muke mu wanki wasu abokanan mijin Zee. ummie ta bude ido tace' ke dan allah' zeemerh tace ga zahiri kina gani kuwa. tace zauna nan Zmmie. nan ta shiga dakin Salma ta tarar da ita tana bacci' itama cire hijabinta tayi' ta hau bacci abinta. sau wajen 11:00 suka farka nan salma tace ke Zeemerh kice kinzo kinganni inta bacci tace nima wallahi baccin nayi nan tace bara naje nayi wanka'. Zeemerh ta ciro wayanta don tayi chat tana hawa online taga suraj yana online nan ta chanza dp don kada ya rainata tayi making story a whatspp inta. " hi baby ya kike " steady you. "yajin dadi ya gida' ya gajiya kuma ya school'? "cool wlhm "wow nice dp yayi kyau sosae bae'. "oh rily i knew' anyway thank's. "please! bae inason ganinki yaza'ayi"? "eyh may be yau cause' zanje restaurant' inason cin shawarma da hot dog' burger. baker namu yadena zuwa. gashi oven inmu' yana burning mutum. " eyyah oven na burning glowing skin princess' ina "don't mind i will' manage'. "yace nazo nakaiki?'. "no thank's driver'n mu ze kaimu don't worry' "yace wani time' zamu hadu?'. "tace emm 3:00pm prompt'. "yace tom se kinjini ko'. "ok bye se anjima "Suraj kam yana mamaki aransa yadda Zeemerh take da class' gata daga ganinta yar masu kudi ce'. wani lokacin har tunani yake anya bata fishi kudiba' cause yadda yaga duk da ya'yan' masu kudi take harkanta koda bikin zee '. "salma ce tashigo' yayinda zeemerh take' kiran deejah saboda yanxu wajen 12:40. ke wai dan allah yaushe zaku fito ni wallahi har' nafadama suraj' res zanje' kuma gaskia haka zakuyi' sede kunzo. nan salma ta karaso tace manyan kasa' iyayan karya yade Zeemerh tace ke ki shirya mana. nan salma ta shirya tareda kiransu Nusy. wajen 1:20pm duka suka iso. nan suka amince da zancen Zeemerh chan Zeemerh tace toh yanzu wazai kaimu saboda kada muje already suna chan suzo su hangomu ana juyemu a taxi kinga kuwa ba kanta nan suka sa dariya duka'. Zeemerh tace ke Salma ina kabeer tahir na UBA. ki kirasa nan sukace kai kawarmu wallahi kina kamshi muna binki' da humra. nan salma takirasa daman yace yanxu yadawo gida mid break' tace toh godia nake. sunsha hirarsu 2 nayi sukayi sallama suka fice dede bakin titi yazo cikin wani _benz 250_ ash nan salma' aka shige gaba har suka karaso rest' in. ya hadu iya haduwa daman daya ajiyesu ya ciro 5k yabawa salma'. wai koda be dawoba tayi transport' tafito tana godia. "suna shiga kowacce ta kama table me mutum biyu ta zauna kowa ya fadi abunda za'a kawoma. seku rantse irin yayan attajiran nan ne hutu yagama ratsasu. nan zeemerh taga kiran Suraj ta daga yana tambayan wani direction take. suma sauran suka kira samarikan nasu . suna zuwa sukace gaskia abin table' innan yayi kadan we need more. da za suce a'a se kuma sukayi shiru . Annur ne yace hi suraj wallahi shisha nakeso i need it' . nan salma ta waro ido' Suraj yace then?. yace bara zan karbo' nan yaje ya karbo Suraj shima yace guy dan sammin nayi hat smoke style. sukasa dariya duka' suke sunce baza su shaba. cause suna tsoro. (biebee dee da samrah) mukace kuna tsoro kuka zonan din?. haka sukasha hirarsu se wajen 6:00pm sukace zasuje gida haka su suraj kowa yadauki fiancee' nasa. yakaita gida duka sunce zasuce extra lesson suka tsaya saboda ankusan fara SSCE. haka kuwa abakin titi suka ajiyesu zeemerh taje gidansu salma ta chanzo kayanta tayi gida. koda ta shiga taga didi na alwala tace kai mutumin nan allah ya saka mana ace wai beda method of teaching tun dazu yake mana abu daya fisabilillahi'. didi tace lafiya tace wallahi kinga didi' wani dan iskan malamin mune yamana wani wawan calculation wallahi har yanzu ban gane equation innan ba mshcww' didi tace ai malaman birnin nan basuda kirki ko kadan' addua zaki tayi kawai' abincinki yana kwano zeemerh tace me akayi' allah sa ba tuwo bane. didi ta 6ata fuska tace jalaffffttt akayi' zeemerh tayi daria tace se kace yaki'. aranta tace chab' nayi dam mezanyi da wata jallop' ana zaune kalau' akai kasuwa.
Kwanciya tayi tana tunanin yanda zata chanza phone, dan shi'ne damuwanta, zubur tatashi daka kwancen phone dinta tajawo ta shiga kiran layin suraj bai'yi picking ba har yagama ringing tsaki taja mtswww.
Instagram ta shiga tana ganin pictures, picture wani handsome guy tagani an'sa a *naija peoples*nan tashiga account dinsa kasancewar anyin tagging dinshi batare da 'bata lokaci ba ta shiga liking posts din'shi sosai ya kasheta dan ya ha'du ba karya fresh guy ne ba na wasa ba. M.farooq sai nanata sunan take tana murmushi.
DM tashiga dan yima wa'yanda sukamata text reply. Request message tagani tsaki tajaa sanan tace duk kuyi kugama wlhy indai baku ha'du bah ko ba cash ai ba kanta, nan dai tashiga duba kamanin su ba laifi duk taga da abin Arziki duk tamai damasu da 'hey.
Call din nussy ne ya shigo
Haffa
Nussy: when zamu kasuwane?
Zeemarh: muyi chat ta group plx.
Nan suka shiga chatting,already dama su Deeja na online. Sungama yanke Shawa'ran siyan kayan sawa da kudin, Zeemarh tace zama amira kaita maga ta gaimu wajen matan da take siyan kaya wajenta a uguwan rimi, dan bazamu siya made in Nigeria ba, duk sukayi daria.salma tace gara tasan muma bana wasa bane....
~biebie dee~ 07039732859 ~samrah~ 09062056022
💓YAN'MATAN ZAMANI💓
® *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*WRITING BY*
biebie dee bukarii&
Samrah
5⃣1⃣_5⃣5⃣
""""""""Haka dai sukai ta chatting daka k'arshe sukayi sallama, duk suka sauka online. Ahmad ney yashigo d'akin da sallama cikiciki ta ansa tacigaba da Danna wayanta,bayan ya zauna kallan ta yayi da kyau sanan yace Zeemarh kina ganin kin kyauta kenan? hararanshi tayi ta gefan ido sanan tace danayi me fa,zamanshi ya gyra sanan yacigaba da cewa ina ganinki da Samari da yawa kwna biyu kuma kinfi kowa sanin hakan baikamata ba, banza dashi tayi game da mikewa tace kacigaba da addu'a.tana gama fad'ar haka tayi waje abinta.Ahmad yabita da kallo a ranshi yana cewa mewanan yarinyan ke nufi ne.
Yanan zaune a d'akin sai ga D'idi tashigo, tsayawa tayi turus Nata kalanshi sanan" tace Kai kuma lfiya? yace wlhy" Zeemarh na Neman samin damuwa"D'idi ina yawan ganin ta da Samari kwana biyu nayi magana kuma wai nacigaba da addu'a, inaga su baba zanma magana kawai,D'idi ta kalleshi da kyau sanan tace kowa yad'ade dasanin Azeemarh matarkace d'an haka karkadamu, kuma inbayi addu'ar ba kuka zakayi ko mai" Ahmad yayi dariya yace hakane kakus "dan bani buta nayi alwala ankusa sallah.
Itako Zeemarh tabarin d'akin d'idin side din mama tashiga bayan ta gaisheta sanan ta wuce dakinsu, anan taga Firdausee sai note takeyi tsaki tayi sanan tace kedai kam baki gajiya da hada ido da books ne daka rubutu sai karatu, Firdausee tayi murmushi batace komai ba,Zeemarh ce ta gyra zama tace dan aje book dinan nabaki labari Firdausee tace yawwa dama nayi missing naki wlhy smiling tayi tace kinaji ko, nan tashiga bada labarin haduwar tada Suraj sai da Firdausee tagaji tas tace yaya Ahmad faa, Zeemarh tawani harareta "tace nacemaki auran Suraj zanyi kawai kudi zanci yanda *yanmata*keyi" Firdausee tace duk daka kinsan dai in yaganki dawani bazaiji dadi ba," Inda nice wlhy bazan kula kowaba tinda inada miji na a hannu Zeemarh tamata kallan bakida hankali sanan tace "kina da Matsala tashi tayi tabar dakin ,yayinda itakuma Firdausee ta shiga toilet danyin alwala.
Itama datakoma d'akin sallah tayi, tana idarwa tajawo phone dinta tahau chatting da friends Nata nan suka yanke shawaran Friday zasu siyan kayan.tanan zaune a wajen aka Kira sallahn isha nan danan ta kabbara ta tashi, d'idi tace akawo abinci "Zemarh tace ni wlhy nakoshi" didi'n takuma cewa dakikaci mai? baki taturo
"D'idi tace toh Kira yayanki yasiyo maki wani Abu" ai d'idi bata gama rufe bakiba tafita