Sashe 14
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Salma ce kwance da phone a hannu ta,chattn ta ke da wata sabuwar friend dinta Zeezeee a bikin Farty suka had'u, Ummie ce a gefe tana waya,ban Ummie ta gama wayanne Salma tace"Ummie komai na gidan Farty mai kyau ne, sai naji dama haka gidana zai kasance"ta k'arashe maganan tana kallan Ummie, gyara zama Ummie tayi sanan tace" wanan mai sauki ne ina adashi ai duk wata 20k kwasa 300k gakuma kud'in gidan hayanmu na rigasa 150k ne a shekara wanan a account nake zubawa, kuma kema ba zuba ma alhaj.yahya'n ido zakiyi bah dole kik'ara Jan wani Abu a wajan shi kee bama shi kadai ba duk Wanda kikasan xai baki toh ki jaa kinga duk sai muhada, Dan family babanki sunyi wuta su hadamu da 500k kinkuma San ba Isa zasuyi ba Dan haka gara ki rage kashe ku'di baki da aiki sai na siyan kaya, nan kud'in ki ke'karewa, toh indai kinason kayan d'aki irin na yaran manya su Farty dole ki Dage"tinda tafara magana take kallanta Chan tace"kar kidamu Daka yanzu zanchanza salo"Ummie tace da yafi Dan banaso ko gidan Zeemarh yafi na ki duk da dai ubanta na da rai amma banso tafiki" Salma tace kar kidamo kimai zaitafi dai dai, yanzo next week zantura Alj.Yahya Kano Dan magana tayi k'arfi" Ummie tace Allah Kai mu, nayi waya da uncle dinki bello ai" Salma ma tace zasuga biki" Ummie tace na 'yar gata kuwa Dan ni Kai na tsoro zanbasu daka su har 'yan Zaria"Salma tace yan black stomach bah" Ummie tace ai basu ga komai bah wlh"
Haka dai sukai ta hiransu Chan Ummie tafita gidan wata k'awarta,Salma ma kule gidan tayi tanufi gidan su Zeemarh.
Bayan taje ta gaida su mama side Didi tayo, da sallama ta fa'da d'akin Didi ta gani a Palo tana duba wani atanpa bayan su gaisa ne Didi ta kalle Salma tace" tayani duba a tanpanan yanada kyau kuwa"? Ansa Salma'n tayi ta duddu ba sanan tace" wlhy yana da kyau sosai Didi" baki Didi ta washe sanan tace yauwa haka nakesan jii, nima yamin kyau inaso ne naji Ko yan gayu zasuce yayi kyau" Salma tace yayi sosai kuwa" Didi tace" anko na kenan ni da k'awaye na in bikin Zeemarh" Salma tace ah abin nayi ne, anko hada tsoffi" Didi tace bangama tsofewa ba da saura na, bikin Azeemarh guda nak'i anko ai sai Allah yakamani "
Nan Zeemarh ta fitoh tana daria tace" gawas kinga su Didi wai hadda fidda anko ba'asa biki bah" Didi tace ai za'asaka ne" Salma tace Allah Kai mu" Didi ta ansa da amin amin.
D'aki suka shige duk kan gado suka haye Zeemarh tace"jiya su bobo sukazo da dare(al_mansur) da shi da wasu uncle dinshi naso nafada a group toh wlhy yak'i ya barni na huta sai waya mukeyi ko da kikashigima wayan mukeyi"
"Tace Ashe zakirigani nima next week su Alj.Yahya zasu kano,Allah dai yanuna mana lafiya kice zamu bada tsoro bikin Zeemarh guda ai sai muyi bura uba, amma fa za'ayi ruwan *'yanmata* a bakinan keda shegen friends" Zeemarh tace ki Bari kawai nan da nan Salma ta hau online tafesa ma friends da wasu friends dinsu Wanda basa group
Salma batabar gidan bah dai da Ummie ta k'irata nan tama su Didi sallama ta tafi.
*AGURGUJE*
yanzo haka ankawo kayan nagani ina so akwatuna 6 far da kaya ranan Didi tayi rawa ba k'adan ba friends dinta ko Su Deeja da sauransu sai daukan kayan suke ana tura ma jama'a wai tin kafin lefi kenan fa sunan da sukasakama kayan kenan
Allah keda kulin sai friends din Zeemarh sunzo na yau da ban na gobe da ban gashi duk classy bebs ne babu ruwansu da wani kunya sai da takai har mama tayi magana shine suka rage zuwa amma friends dinta na gado kulin suna tare.
Kudi ankon Nata yakesake Mata bana wasa bah, Dan haka Zeemarh ba tada matsala a department dinsu kowa so yake yazo bikin ta saboda yanda take wanna a bikin wasu bare kuma na ta.
Kallan tayayi yace" gidan yayi miki ko a canza wani"?Zeemarh tace nop nan ma yayi 4bedroms ya isheni" smiling yayi Mata pictures ya mik'a Mata na furniture's ne ansa tayi tana k'ara kallan shi gira ya 'daga Mata sanan yace zaba wayanda kikeso nan duk ta xaba,mik'amai tayi yace sunyi maki"? Kai kawai ta 'daga mai kallan ta yayi gami da rike hannun ta sanan yace banaso a kawo ki da komai gidanan daka ke sai kayan ki ni xanyi ma babyna komai kar su baba su wahala hugging din shi tayi gami da cewa" I don't even know what 2 say sweetheart, I love you so very much babe u ar so sweet" al_mansur yace u don't have 2 thank me babe is my duty 2 take care of my sweetheart, I love you more
Breaking hug din sukayi suna saukema junansu wani irin smiling wananda ni *Biebie deee* nace perfect mach Dan wlhy sun dace ba kadan bah dukkansu yan gayu,hannunta cikin nashi suka fitoh suka nufi mota
Sai da ya bude Mata ta sauna sanan yakoma wajen zamanshi ya tada mota nan mai gadi bala ya wangade gate suka fitah
Sai da suka biya side resort suka ci abinci sanan yakawo ta gida tare suka shiga.
Side din mama suka Fara shiga nan taga Ahmad yawani k'ara yau da fresh sai da almansur yagama gaida mama sanan suka gaisa da Ahmed, Ahmad sai wani cin magani yakeyi sama sama suka gaisa ko kallan Zeemarh baiyi ba Dan haushe ta bashi yau
Side Didi sukayi nan fa Didi akaita zubah Ana washe baki Al_mansur bai bar gidan bah sai da akakusa magrib sanan yama didi
Sallama game da Mata alheri kamar yanda yasabah
Yau biki saura 2weeks Dan haka a yaune za'akawo lefen Zeemarh, an gyara gida tsaf ko ina sai tashin 'kanshi yakeyi gida yashi fanti da gyara, gakuma abinci mai rai da lfya da snacks da kayan motsa baki iri daban daban da su mama suka bama *Anty hadiza* Dan tayi,abubuwa komai yayi kyau yakuma tsaru, mutace duk Ana zazzaune ciki hadda ummien Salma da Ummie Deeja duk sunsha kwaliya kadama Ummie'n Salma taji labari sai kace itace U'war amaryan
Hakama k'awayan Zeemarh d'aki guda a ka nasu sai iya shege sukeyi
Da misalin k'arfe 3:5pm ne family ango suka Fara shigowa watau anties dinshi sunsha kwalliya ba na wasa bah nan fa aka Fara tarbansu da Mara'a suma fara'an suketayi, nan wasu Mata su 5 Wanda nake tunan yan aiki ne suka Fara shigo da akwatuna yayinda aka cika su Anty lubabatu,Anty Binta, da sauran su gaba da kayan motsa baki
Bayan duk sungama shigo dashin akwatunane guda 24 wato dozen 2 kenan, nan fa aka shiga bude kaya, kayane bana wasa bah, kayane na manya tin Ana 'kirgawa har akadena komai ne 24 tinda kan lece,super wax,super Holland, materials, shadda,jallabiya,Kai kayane wanan gaskya baza su bafadu ba Dan bama Zan iya typing ba
Haka shoes n bags duk designers Dan duk babu irinsu Vinci's da wasu Vine duk babu irinsu sai uban ubansu irinsu Aldo,nine west dadai sauran su a bangarin kayan k'arau kuwa English gold ne da kuma normal gold sai fashion basu uban kyau da tsada,kayan cosmetics kuwa shima duk designers ne komai dai acikin kayan lefinan mai kyau ne kuma masu tsada nan fa friends akaita dauka a waya Ana posting a yanar gizo...lol
Dubu 50 suka bada tukwici nan Didi ta k'ara 100k (Zeemarh ce ta bata,kud'i ne irin Wanda Almansur kenata taciro Dana account) nan dai sukai godia, basu tafibah sai dazukaje sukaga Amarya Zeemarh Anty lubabatu tace" Masha Allah 'dannawa ya iya zabe ita dai Zeemarh ai gum wai kunya
Hakadai suka tafisuna yaba halin girma irin na family amaryan dakuma iya tsara abu duk da bawani ku'di garesu ba amma komai yayi
Suna tafiya Didi ya bude waje da rawa tana buda Ummie'n Salma ai rasa bakin magana tayi Dan taga abin bana wasa bane
Sada Zeemarh kefada masu baba Almansu yace basai anyi komai bah "cewa sukayi a'a dole ne sumata baba Aminu ne" yace tinda xaiyi ku'di a bata inyaso sai tayi wani abun dashi.
Hakakuwa akayi anabama Zeemarh kudin taje tazubasu a account.
*Rana bata garya*
Saide U'war d'aya taji kunya inji hausawa yaune akafara gudanar da bikin Azeemarh dakuma Almansur k'awayen Zeemarh Dana gari gari mama daida tayi mamaki Irina 'yartata Dan bata zata San k'awayan na Zeemarh haryakai haka bah.su *Ramalurv,Memxy,feedy*duk sunzo daka abuja banda yan uwanta yan katsina da friends dinta na Kaduna Kai dawasu ma Wanda a snap da Instagram suka hadu yau sukafara ganin juna.