← Book details Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 20

Sashe 15

Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Itama *I.Laura*Almansur ya dauko mata dan komai takeso shiyakeyi ku'dinta baya ciwankai ko mai lalle Anty lubabutu ne ta daukota
Ran *bridal shower* Zeemarh Tasha kyau kar gown TaSA red color mai masifar kayau,kanta yasha gyara Zeemarh kanan kagudu da ita Dan kyau sai friends duk dressing white sukayi bikin Zeemarh yazagaye yanar gizo tindaka kan pre_weeding pic nasu dama abinda Zeemarh takeso kenan *biebie nace tasamu*ga masu pictures dipphotos da mai gskiya sai kashe pictures sukeyi hakadai akaci kuma akasha komai gashinan kamar manza sai dare suka dawo wasgegari KAMU
Ranan Riga da skirt Zeemarh tasa Wanda musanman Anty lubabatu da Anty Binta suka bama HOUSE OF KAYA yayi nayau gamu dakuma na dinner ranan ma tayi kyau har tagaji haka angonta maa
Amarya da ango nashigowa sai friends dasuke bayansu suma sunci anko duk sunyi kyau nan naga *Biebie dee&samrah novel group*duk sunfitoh da phone dunsu wasu na daukansu su pictures wasukuma video suketayi
Biki yayi biki k'awayan Amarya sunyi kyau sai kashe pictures akeyi su Hannah, Amira kaita,Deejah,Nussy,Salma, Hauwee,Memxy,Ramalurv, Halema dantabawa,Zeezeee, feedy gasunan dai ' *yanmata*ne babu adadi Farty matazo Zeee ma dakuma Rahma Aliyu haka Ahmad ma matarsh Haleemah haka fiddausee danata friends din kowa yayi kyau
Didi ma ba'a barta a baya bah Dan sai da tazo Ummie'n Salma ko harda tawagarta
Abinci kuwa gashinan saidai kagaci da ci haka naga su Ummie auta sai tura meat pie jaka takeyi lol...hakadai akaci aka sha akakumayi pictures akatashi lfya
*Friday* bayan ansako da kada sallan juma'a ne aka daura auran Azeemarh Abubakar Musa Mani da angonta Almansur sulaumain namanya kansadaki dubu 50k
Ai tinda da Didi taji andaura tasa rawa feedyce tace ",ddi rawakikeyi bah kida"Didi tace yoo Baku dauko bah" Salma tace su baba ne suka hanna ba laifimu bane"Didi da inna sadiya sukace jakar uba ai bazai yuwu bah musha anko babu duba inji goggo husaina" Didi tace kukira mai kidan kawai ina zuwa "baba tak'ara awaya tace zasuyi rawa babu yanda ya iyya dole yace eh"
Su didi ansha rawa haka su Ummie Dan mace mai San bidi'ar tsiya.haka dai akaci yinnin Biki su ango da friends dinshi ma sunzo duk anyi pictures.
Karfi 6pm akazo daukan amarya,iyaye da yan U'wa sunyi Mata fada haka mama Wanda saida tayi kuka,haka su baba ma suyi yimatama nasiha mai ratsa jiki sanan aka fufi da ita motan Didi tashiga Dan Didi tace ita zatakai Zeemarh har d'akinta"
Babu b'ata lokaci aka nufi u/sarki Dan Kai Amarya Zeemarh gidantah....

*fatan alkhari ga duk wani makarancin 'YANMATAN ZAMANI Biebie Dee ta gaisheku*

~biebie deee~🌸
🍁🍁🍁'YANMATAN ZAMANI🍁🍁🍁

*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*

*STORY&WRITTEN BY*
~biebie Dee bukhari~

*I dedicate dis page 2 SADNAF AND AYSHA MUH'D(AUNTY)may Allah guide n protect u nw n forever*❤❤❤❤

_gaisuwa mai tarin yawa gareku 'yan U'wa Rabin jiki_
_Kamar yanda Allah_ _yahadamu a pure moment ina addu'an Allah ya hadamu a gidan Aljannah haka,Allah bar zumici, Allah kuma ya k'ara hada kawunan mu AMEEN_ MUCH LOVE💞💞💞

"""""""""Gidan Amarya Zeemarh gida ne na ban mamaki Dan bazan iya musaltamu Ku kyan gidan ba Ummie Salma motsi takasa Dan taga abun yanaso yayi yawa basu k'ara tabbatar da haduwar gidan ba sai da suka shiga ciki ni *Biebie* nace woww yanda na bude murya wajen k'iran wow sai da Memxy da duk mutanen wajen suka kalleni fuskewa nayi kawai na bisu ciki.komai na gidan mai kyau ne kuma mai tsada direct bedroom din sama akawuce da Zeemarh friends dinta na bayanta shima wanan d'aki abin kallo ne ni dai baxan iya fadaba sabida k'arancin lokaci nan fa 'yanu'wa da abokanan arziki sai zagawa suke Dan ganin gidan bedrooms 4 sai polo 2 na k'asa da na sama sai side mai gidan da ke sama shima Palo da bedroom sai kuma toilet haka dai aita sa albarka.
K'arfe 7:30 duk yan kawo Amarya sunwuce Dana Anty Fatima, Anty Maryam sai Anty hafsa sai kuma friends dinta bayan mutane suntafi su Salma sufa Fara sagaye gidan, gida kuwa yayi kyau duk sukace ko Ramalurv da Memxy da suke yaran manya sun Lora gidan dan gidan k'arshe ne wajen kyau.

K'arfe 8:15pm Anty lubabatu ta k'ira Anty maryan Dan jin ko Amarya da friends dinta sungama shiri
Time din akema Amarya makeup ma friends ma basu gama shiri ba.

Kasancewar mai makeup din ta gwane baifi 1hr ba tagama tsarama Zeemarh kwalliya tafitoh tayi kyau kamar asace ta kafin 9:30 duk sungama shiryawa
Motan da ango keciki a kasa Zeemarh friends kuwa ga motoci nan kamar banxa sai wanda suka zaba.
Kallanta yayi yana saukemata murmushi itama murmushin takemai,hannunta Yakama yashiga shafa xanan lallen gannunata kallanci tayi ido cikin ido tace" bobo na kayi kyau" smiling yayi Mata yace"kema kiyi kyau sosai haka dai sukata hiran soyayyansu har suka isa ceremonial canopies inda za'ayi dinner,already friends da duk sun iso nan Akasa Amarya da ango a tsakiya suka shiga ciikin hall din inda DJ yasamasu waqan I love my baby
Waje yayi waje, biki yayi biki komai sai hamdala aci ansha ankumayi pictures Zan iya cewa dinner duk yafi kyau su Salma ansha kwalliya haka Deeja,Hannah, hawwee,feedy,Zeezeee,nussy,Ummie, yan *biebie&samrah novel group* ma ba'abarsu a bayaba sunsha kwaliya
Fiddause da Mahmud dintama susha kyau haka Ahmad da Haleemah

Hakadai taro yatashi kowa na San barka wasu na adduar Allah sa nasu yakasance haka wasuko zabin Allah kawai suke nema saimuce Allah bada zaman hakurii...

*AGURGUJE*
Yanzo haka anyi auran Salma wanda ko taka k'afar na Zeemarh bai iyaba shinadai yayi kyau Ummie tayi rawar gani awanan biki family dinta har mamakin irin ku'din da takashe sukayi dagin baban Salma ko ido kawai suka samasu.
Ankai Salma gidan ta dake u/dosa itadai gidan yayi kyau amma baikai na Zeemarh ba,inda kunga Zeemarh lokacin bakin Salma zakuyi mamaki time din watanta u'ku da aure tayi kyau tayi fresh komai ta mai kyau ne ga mota Ana jaa mai uban tsada Didi ko kudi duk yawansu ba matsalar tabace Dan Xeemarh ta tsaya Mata
Kafin dai su shiga 400lvl duk friends din Nata na gado sunyi aure Hannah, Nussy,Deeja,kuma dukkansu basu kudi suke aure saidai Zeemarh duk tafi su...

Yau tananeman shekara d'aya kenan da aure a yanda tayi lissafi,Zaune take tana tunanin mijinta Almamsur wanda rabonta dashi tin shekaranjiya kafin ta tafi sch,bai kwana gida ba 2days tak'ira duk numbers finshi switch off,jawo phone dinta tayi dake kan center table trying number shi tashigayi cikin sa'a kuwa yashiga ringing 3 yadau ka
"cewa tayi lafiya baka dawo gida bah sweetheart"? Dana d'ayan 'bagaran yace"kee ni yaron ki ne dazakirika min ihu,ina ruwanki da dawowana gida" fit yakashe wayan
Bin wayan tayi da kallo tana mamakin abinda Mijin Nata Almansur yace...

_kuyi hakuri da wanan Wlhy banajun dadi daurewa kawai nayi namaku wanan_
_ina maku fatan Alkhari koda yaushe_

*stay blessed biebie loves you*❤❤❣❣💋💋

~biebie deee🌸
🍁🍁🍁'YANMATAN ZAMANI🍁🍁🍁

*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*

*STORY & WRITTEN BY*
~biebie Dee bukhari~

_thank you so much for d prayers lovers, really appreciate.I love you all_❤❣❤

*nagaisheki Salma 'yar mutan Gombe nagode sosai da k'aunar ki a gareni,nima ina k'aunarki da duk wani masoyina*💞💞💞💞

9⃣6⃣

""""""""Kwance ya ke sai wata Mace da ke gefenshi k'iranta yasa shi tsayawa daka abinda sukeyi kallan ta yayi Wanda naji yak'irata da teemah yace" kitashi kitafi" 'kin tashi tayi sai wani k'ara shigemai takeyi tsawa ya daka babu shiri ta mike rafan 1000 guda 2 ya dauko daka bedside drw ya jefa Mata ko kallo ku'din bai ishetaba bare ma ta dauka kallanta yayi" yace nak'ara miki ne murguda baki tayi sanan tace"kaikasan ku'di is not my problem, why don't u marry me duk muhuta,duk danasan Kai bamai halin kirki bane amma gara muyi auran a haka Dan nice na dace da matarka bawata stupid girl ba",
Banza da ita yayi yashige toilet *Almansur Sulaiman Namanya* kenan shi 'da ne ga Alhaji Sulaiman da hajiya Mariya, Alhaji Sulaiman na manya fitacen Dan kasuwa ne, yanada kudi bana wasa bah. Almansur ne kadai 'Dan da Allah yabasu a duniya shiyasa suka dauki San duniya suka daura mashi komai yimai akeyi ba'ayimashi fada ko mai zaiyi kasancewar both family din nashi ba yara garesu ba shiyasa yatashi a sake kuma asangarce, duk karatunshi a an anan autside yayisubah koda yatashi dawowa 9ja sai yadauko duk dabi'un yahudu da nasara shine shan giya,chacha,Neman matan banza da duk wani 'dabi'a bara kyau iyayanshi basasan wanan halin nashi Sam amma babu yanda zasuyi Dan basa iyamai fa'da .
Ko dayazomasu da zanchan zaiyi aure sunji dadi duk da sunsan yarinyarda zai auran ba 'yar wani da wata bane babu yandaa zasuyi hakasuka yadda dan basasan bacin ranshi Duk da sunsan irin sanda *TEEMARH*takeyimai(yariyan abokin babanshi).
Almansur yaro ne Dan bazai wuce 28yrs bah

Bayan yafitoh daka wankan saida ya'bata lokaci mai tsayi wajen shiryawa, yashiya cikin black pencil trouser sai t_shit mai k'aramin hannu sai ya daura top blue a sama mai long hang kanan nashi yasha gyra inkaganshi bazakataba cewa yayi Aure ba Sam, car key dinsa ya dauka yayi gaba...

********************
Zeemarh ko tinda tagama waya da Almansur taxama mutun_mutumi motsi mai k'arfi takasa kallan phone din kawai takeyi wata *zuciya*ne yace da ita k'ara k'iranshi dazo bashi bane, smiling tayi sanan tashiga k'iranshi, har yagama ringing bai dauka bah,haka taita ki'ra baidauka ba harsai da tagaji Dan kanta sanan ta tashi ta wuce bedroom Dan tayi wanka tashiga sch.

Jitayi gaba 'daya gidan yayi Mata girma, sauri sauri gudu gudu tagama shiyawa car key dinta kadauka tayi sch.
Chapter 15 · 0% Book details