Sashe 8
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'akinshi tanufa baya ciki,kawai tawuce side din mama murja bayan ta gaisheta tace mama dan Allah yaya fa, mama tace k'irashi mana,nan tashiga k'iranshi yana d'auka tafita tabar dakin mama murja tabita da murmushi. Kashewa tayi dan bata jinshi, side mama tanufa nan taganshi zai fitoh karasawa tayi" tace yaya Kai naketa nema" yayi murmushi yace gani ai" tawani marairaice fuska tace wunwa nakeji "
Cewa yayi karkiyi kuka ga abunan nasiyo, rakani na kaima mama sai mukoma side didi," bayan sunkai ne suka nufi side d'idi anan suka baje anata hira sai 10:00 Ahmad yamasu sai da safe yawuce.yanafita wanka tayi tasa kayan baccin ta tajawo waya tashiga Instagram nan taga abin mamaki *M.farooq* yamata DM d'adi taji sosai nanfa suka shiga chatting sai kod'ata yaketa itako sai dad'i takeji basuyi sallamaba sai da ya ansa digits dinta, ranan baccin murna tayi dan tanasan taga tana hurda da fresh guys batasan talakawa Wanda ko crdt din 200 bazasu iya turowa ba, Allah Allah take gari yawaye intaje sch tabama friends dinta labarin *M.farooq*.
D'awuri tatashi taga shirinta tsaf tanufi side mama dan gaisheta,side mama murja tafara shiga anan ta tadda Firdausee bayan su gaida su baba ya dauko kud'i yabasu a nan take fadamai sai 6pm zata tashi ita sabida waec lesson dasukeyi ku'di yabasu suyi godia suka nufi dakin mama Zeenarh ta gaisheta, sanan suka Mata sallahma suka fitoh.
Sunyi farinciki sosai da ganin junansu, sai da akafita break sanan Zeemarh tafara basu labarin *M.farooq* "Deeja tace Allah sa dai yanada sakin hannu" Salma tace inma baidashi ba sai ki shareshi ba" Nussy tace mai akeyi da tsiya" "Hawwee tace wlhy kuga dai bikin Zee ga mijinta bawani babbba amma akwai abin" nan duk sukasa daria.
"Salma ce tayi maga kunfa San yau sai 6mp muda gida dama munzo da waya mukira su Annur sukawo mana wani Abu Zeemarh"
tace nazo dashi zankira M.farooq ya kaimu wani waje" ubanme ake a lesson din hawwee "
tace bafa kutaba ganin juna ba"
"Deeja tace komai system ne fa "duk sukasa daria Amira kaita ce ta karaso tace "kuna jin dadi fa ankoma class kunan abin Ku, "Nussy tace mungaji ne" Neman waje tayi ta zauna tace babies akwai wani birthday da cousin Dina zatayi next week zakuzo ai," salma tace why not" nan Amira tashiga fadamasu iri Mayan yaranda zasuzo, dan gara kushiya da kyau Zeemarh "tace inmunje siyan kayan Friday sai muduba na birthday dakanan. sai after 11 suka koma class...
© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah
09062056022
💓YANMATAN ZAMANI💓
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*WRITING BY*
Biebie dee bukharii&
Samrah
*dis page is for you lovers Biebie Dee n samrah novel group thank you so much for d love n care we really appreciate*❤❤❤❤
_banmanta dakeba HAUWA IDIRIS ABUBAKAR mungodee sosai_😘😘
5⃣6⃣_6⃣0⃣
""""""Koda suka koma class dinma bawani maida hankali sukayi ba, ba sake fitabah sai 12:50 dan aiyi sallah, bayan sun idar da sallah ne suka nufi sch shop dan siyan wani abu, indomie n egg suka siya sai drinks mai sanyi suka koma class, anan fa suka bude sabon chaftan hiya "Zeemarh tace wlhy dole mushiryama birthday nan faa kinsan duk family Amira kaita masu kudi ne"Salma tace baby kedena bata bakin kii dole zamu shirya"Nussy tace Allah sa dai kafin birthday duk anchan zamana phone danni wlhy Samsung dinan kunya yake bani"Hawwee tace mai kika sani ni danaje wani birthday a maraka duk shegun yaran iPhone garesu inko kiga gansu da Samsung toh wlhy mai zafi, ai sai nasa nawa a jaka kuma nasata silent dan kar sugani ma class Dina ya zube" Zeemarh tace yar banza da kin fitoh da shi ai "Salma tace rai ni kirkir kenan" duk sukasa daria.
"Kee dan Allah in k'iranshi zakiyi k'ira musan madafa kina ganin yanzo 3 har yawuce kuma kinsan 4pm zamushiga lesson Salma ce magana"Zeemarh tace kee kincika masifa ba Wanda yayi magana a wajenan sai kee, ko dayake kinfinmu San abin duniya ai" Salma tacika tai fam batakuma cewa komai baa
K'iran number tashiga yi ringing 3 yayi picking "Zeemarh tace hw far"
"M.farooq "beautiful kina inane saida Zeemarh ta juya ido takale friends dinan sanan tace wlhy munfitoh sch muna wajen 111 zamusiya abu"M.farooq yace Kar kushiga ganinan" nan Zeemarh tayi wani shegen smiling sanan ta kalle friends nata "tace baby mujee duk suka mi'ke banda Salma "Zeemarh tace babymee bakinsan wasa ba sorry"Salma tayi smiling tace no wahala duk sukayi daria.
Sunkusa gate ne Zeemarh ta hadu da Fiddausee data wuce gida nan sukayi sallama"Zeemarh tace kigaida min da kowa"Fiddausee tayi murmushi tace saikace bazakidawo ba, bayan fiddausee tawucene "Hawwee tace itadai sister ki ba ruwanta "Zeemarh tace hakane faa duk daria sukayi babu bata lokaci suka Isa 1_11 kancewan bawani nisane daka sch bah, daran su a napp kenan sai ga motan M.farooq yayi parking tin daka nesa suke sakarma juma murmushi k'arasuwa yayi "Zeemarh tace handsome"smiling yayi yace beautiful how u bare da ta ansa ba tace meet my friends,Salma,Nussy,Hawwee n deejah"duk yamika masu hanu suka gaisa.
Ciki suka shiga abinci kakawo masu mai lfya suka ci sama sama sanan yasiyamasu soya na 4k dakanan House of cake yakaisu haka ya siyan masu uban cupcakes masu masifan d'adi da tarkachan snacks.
Sai kusan to 5 yayi dropping dinsu kusa da sch sukai sallah yawuce sukuma suka shiga sch bayan class sukaje suka zauna suna k'ara firfitoh da kayan suna gani"Salma tace wlhy baby za'a dashi"Deeja tace sosai ma"Nussy tace bani ba abicin dare wlhy saide innaga abinci arziki yayi over a ciki"Hawwee tace koni wlhy" Itako Zeemarh sai wani smiling takeyi a dole tasamu friend mai kudi
Hakadai sukai ta hiransu a bayan class har 6pm tayi nan duk suka tashi suka nufi class dan d'anko bags dinsuu.
Abakin gate ney suka hadu da Amira kaita da Farty "Amira tace ban ganku a class din biology ba Zeemarh tace muje house of cakes ne "Farty tace shine Baku fadamana ba"Salma tace bamu zata zakuje bane akwai next time ai "Zeemarh tace yes" nan sukama juna sallama sukai gida...
© ~biebie dee~🌸
07039732859
© ~samrah~😘
09062056022
💓YAN'MATAN ZAMANI💓
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*WRITING BY*
Biebie dee bukhare&
Samrah
6⃣1⃣_6⃣5⃣
""""""Tana Isa GDA Ana kiran sallan magrib babu b'ata lokaci toilet tashiga tayi wanka tafitoh da alwala bayan ta idar da sallah ne ta fufi side din su mama dan gaishesu
Dakin mama Murja tafara shiga suka gaisa takuje ta gai da baba aminu anane tak'e fad'amai wai kudin lesson 5k "baban yace insha Allah zai bata gobe nan tayi godiya sanan ta nufi side mahaifiyar ta ta shiga da sallama bayan sun gaisa mama tama ya karatu nan Zeemarh tashiga bada bayanin k'arya wai suna shan wahala nan dai mama tamasu addu'an Zeemarh ta ansa da amin sanan" tace baba ya dawo kuwa" mama inyadawo mai zai maki "Zeemarh kudin lesson Zan ansa ko yau sai da akakusa dukanmu sai danace gobe zankawo aka barni kuma yawancin yan class din duk sunbiya sai mu harara mai lfiya mama ta ballamata"sanan tace ke dai kenan Kai kanki Inda Allah bai Kai ki ba bakida wani magana sai na wasu, bak'i dube da na k'asa dakee sai na sama da ke rayuwace sai kitayi ai mudai Allah yagani muna iyaka 'kok'arinmu a kanku amma kee Sam baki gani ai sai kitayi Allah ba mai rabo sa'a, gadai Fiddausee kina gani ita ba ruwanta duk abinda aka d'a ko akabata d'adi takejii tana godiya da addu'a k'eko ba haka abin yakee ba"haka mama taita ma Zeemarh fada daka karshe nasiha "mama tace in kinyi da kyau kanki inkinyi mara kyauma kanki,sai ki Bari inyadawo daka masjid anjiima kizo ki ansa kud'in"nan mama ta tashi tayi cikin bedroom itakuma Zeemarh tashiga dakinsu wajen Fiddausee
Fiddausee tayi murmushi "tace
Sisi ya sch din "Zeemarh tace babu d'adi "Fiddausee tace sai hakuri kunkusa Fara exams din ai"Zeemarh tace saura 2weeks"Fidausee tace Allah bada sa'a"Zeemarh tace amin"
Nan ta dauko cupcakes guda 3 tabata Fiddausee tayi godiya "tace haka yayanmu yasiyo maki"Sai da Zeemarh ta tabe baki sanan tace"Nop,M.farooq ne wani friend Dina ne Fiddausee batace komai ba, haka sukaita zama shuru ba Wanda yakara magana, anan Zeemarh tayi sallah taci abinci kanacewan abincin yayi dadi sanan ta hansa kudinta wajen baba tamusu sai da safe.
Tashigo side D'idi tana murna zata had'a 10k data k'ara tasiya kaya.bayan ta zauna ne tashiga bama D'idi labarin m.farooq D'idi sai d'adi takeji a dole jikarta Nada white blood😃lol.haka sukai ta hira har 10 sanan Zeemarh ta dau phone tama Ahmad flashing yaki k'ira su d'ade suna hira sanan sukayi sallama takira Suraj nan sundade sainan k'iran M.farooq ya shigo sai after 12 sukai sallama, sanan ta shiga chatting, anan taka message din Haneefa da Zee dama kuma friends din nata duk suna online ba ita ta kwanta ba sai 2am.
*******************
Ummie Salma tace"kema karkiyi wasa kisamu min mai maiko kinsan dai yanda family babanki suka tsanemu dan haka dakinga mutin ba kanta kar ki d'ebo min masifa"Salma tace haba Ummie hadda fata kedai kita addu'a kawai kisa a ranki na aura mai kudi, mai yasa kikaga na maida hankalina a bikin Zee sabida nasan zandace ne, bagashi nahadu da Annur ba kikasan irin mutanan da zansani nan gaba"Ummie tace Allah dai ya kaimu ranan wlhy saina bama su uncles dinki mamaki.
Haka rayuwansu haita tafiya sudai basaso afiso kulin cikin labarin mutane suke burinsu sufita daban cikin jama'a ba laifi *Yanmatan*suna wuta sosai dan sunkara samun Sabin k'awaye yawanci kuma duk a social network suka by hadu wasu kuma wajen jamb registration, gashi yanzo sunfara WAEC *Yanmata* daka sch daban daban sunzo yin exams a sch dinsu sai Kara samun k'awaye sukeyi.
Zeenarh kaba daya ta chanxa ma Ahmad bata sakemai fuska Sam da yashigo side D'idi zatayi k'ayar ciwan kai ko tashige cikin bedroom.