Sashe 10
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KO minti 8 batayi da k'iran yayan nataba sai gasu sun iso, sai da suka sake gaisheta bayan ta amsa ney take fada masu yanda zukayi da Zeemarh”baba Abubakar yace aikin banza ai, innaga dama bazatagama WAEC din ba za'a daura Auran"baba Aminu yace a'a yaya baza'ayi hakaba za abi komai a hankaki, mubari dai ko auran za'ayi sai ta kamnala duk exam dinta sai a zo afara magana"Didi tayi gyran murya ta Dora da cewa abinda Aminu ya fada yayi daida, amma kafin lokacin inaso ranan Satinan mai zuwa kowa ya zauna ayi magana,hadda yaran gaba d'aya”duk suka Ansa da toh insha Allahu"sai da suka Dan taba hira sanan suka Mata sai da safe sukatafii.
Zeemarh tin da takoma d'aki sai dai ta kwashe fiye da minti 30 tana kuka, dataga kukan ba mafita bane shine tajawo phone dinta, anan taga missed call din mutane babu a da'di
Batabi ta Kansu bah data tabude tashiga chrtn, group dinsu ta shiga.
Allaman kuka tasa😭😭 gami dacewa”nashiga uku"nan duk Kansu sukaga message din kacencewansu always online ne su ( kaman...basai nafada ba tasan kanta😼lol)
"Deejaa tace ya akayi
akayi mene faa"?
"Nussy tace meyafaruu"?
"Hannah tace sorry baby, wats going on"?
"Hauwee tace kumanta da ita inbaza tayi magana ba"
"Zeemarh tace sorry babies, wlhy Didi tak'i yadda har kuka nayi amma ko a jikinta, sai ma k'iran su baba tayi sukai magana Wanda bansan mai sukacee ba, nadai jii wai za'ayi meeting ran satuday help me out ya zanyi yanzo pls"?
”farty tace zuwa anjima inkukazo bacci ki kuma lallabanta"
"Amira kaita tace dayafii kam"
"Salma tace ke bakijin magana kiyi abinda nace kawai, ko bahakaba babies"?
"Duk suka sah yh" salma tacigana dacewa kawai cikin d'arenan irin 3am ruwa 4am kifara shure_shuran k'arya, kinga koda kinyi ran Saturday din Didi bazatayi mamaki ba tinda ta sabajinki kinayi, ke harda shure_shurema kiyi" dariya suka yii gama dayansu
"Zeemarh tace amma wlh bakida kyau" Salma tace gskiyane ai"
Nan Amina kaita tashiga masu sandin bags n shoes wai anti ta ke siyarwa 8k ne bags shoes kuma 8,500
Kowannensu sai da ta zaba irin Wanda takeso, Amiran tace"in suntashi daka paper ran Thursday sai subiya su ansa Dan gobe basuda paper,
Zeemarh tinda taji advice din k'awar tata hankakinta ya kwanta, taji kaman wani abu bai faruba, haka dai taita chatn, kan snap da kuma IG.
Call din Suraj ne yashigo, bayan ta dauka suka gaisa
"Suraj yace 2day kin b'oye"
"Zeemarh tace wlhy ina exams, kuma ina preparation din bikin cousin Dina da za'ayi a Kt"
"Suraj yace okey, when xamu had'u"?
Zeemarh tace Thursday in mun fitoh paper around 2:30"
"Suraj yace okey baby in munhadu ranan sai muk'arasa maganan bakin ko"?
"Smiling Zeemarh tayi sanan tace Allah kaimu"a ranta tana cewa nasamu nabiyan bag da shoe dinda Zan siya, haka dai sukai ta hira 11:30 sukayi sallama.
Mutane sukai 4 dasuka k'irata bayan Suraj amma duk basu da'de suna waya ba, Amma kafin suyi sallama sai datace a turomata crdt,haka kuwa suka suromata ta mtnVTU Zeemarh tatajin dad'i, nan tashiga tunanin tsiyar da zata shukama D'idi cikin dare, kallan Didin tayi Wanda sai sharan baccin ta takeyi hakalinta a kwancee "Zeemarh tace zakisani ney, nan ta gyra kwanciyan ta....
~biebie dee~
07039732859
_fans Ku bama Zeemarh shawaran yanda zata Kara tsoratar da D'idi_🤣🤣🤣🤣
🌸🌸🌸 'YANMATAN ZAMANI🌸🌸🌸
*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
*STORY &WRITING BY*
~BIEBIE DEE BUKHARI~
_kuyi hakuri da jina shuru dakukayi kwana 2, Abubuwa ne sukayimin yawa, Amma yanzo zakurika jina akai akai insha Allahu_ *love you all*❤❤❤❤❤
7⃣6⃣_8⃣0⃣
""""Zeemarh bata farkaba sai 3:30am daidai sai da ta kale Didi tayi murmushi sanan tasake uban k'ara tana shure shure tana wasu maganganu da ni bansan wani language takeyi bah,Didi ce ta tashi ba shiri, nan tashiga tofa Mata addu'a, Chan dataga abin na Zeemarh da gske ne ruwa ta d'ebo a cup ta karanta fatiha kafa 21, shafamata tayi sanan tazuba Mata sauran a bakinta.
Zeemarh batabar Didi ta huta ba sai da tajii k'iran sallan asuba, nan tashiga sauke nunfashi sanan ta gyra kwanciyan ta takoma bacci yayinda Didi ta shiga toilet Dan yin alwala.
Sai k'arfe 6:30 ta tashi, toilet tanufa direct Didi tabita da ido,
tana shiga bayan ta Danna key dariya tashiga iya a hankali tana kwatanta abubuwanda Didi tayi tana daria, buga 'kofan da akayi ne yadawo da ita hankalunta nan da nan tayi abinda zatayi ta dauro alwala tafitoh.
Bayan ta idar da sallah Didi ta kaleta"tace ni ko Azeemarh kina addu'a kuwa kafin ki kwantaa"?juyar da kai tayi gefe tace inayi mana,meye kikagani"?Didi tace kinga abubuwanda kikai tayine?kinbani tsoro wlhy"Zeemarh ta zazzaro idanu tace niii"?Didi tace k'arya zanyi maki"?Zeenarh tace bance ba amma dai abinne da mamaki"Didi tace nidai Dan Allah kirage Danna wayanan kirinka samun lokaci kina Dan karatunan kamar yar u'war ki fiddausee"Zeemarh tace mai kuma yakawo zancen waya?nalura kwana biyunan duk kin wani chanza,shi gidanan abi a hana mutun sukuni komai sa ido,duk friends Dina ba Wanda akema wanan abun sai ni"
tashi tayi ta haye gado, Didi tabita da ido👀
Thursday paper safe sukeda shii 2pm suka fitoh nan duk suka samu waje suka zauna,nan Zeemarh ta shiga basu labarin abunda yafaru sai daria sukeyi hadda buga k'afa "Salma tace ai ba zaki k'ara yadda Dani ba sai Randa kikajii Didi tace a bar zancen"Zeemarh tace dako na maki kyauta"
"Nussy tace nifa yanwa nakejii"
"Hawwee tace ni bakuga na kasama magana ba"
"Hannah tace kutashi muje gdan aunt Dina musan abinyi"
"Salma tace Zamuci beter?"harara Hannah ta watsa mata"kee kaf yan gdanmu da kikagansu da yawa toh babu wacce take auran talaka, Dan babanmu bai yadda ba, dakinje marafa kikace gdan lashe money ansani"Dija tace toh ai kuna da kyau dole kulashe money"
"Salma tace muda bamuda shima sai mun lasa bare ku masu kyau"Zeemarh tace kunji inda a kasan darajar kyau ba irin gidanmu ba"
"Hannah tace ai da ke y'ar gdanmu ce sai kinfi kowa tsada".
Koda sukaje gidan aunt din Hanna sunci sunkuma gode Allah komai kakeso gashinan available,gidane babba a malali 5 bed rooms komai yajii ga motoci har 4, nan *yanmatan* sukai ta daukan selfie sai 4:30 sukafitoh Salma,Hawwee,Deeja,Nussy gidan su Amira kaita sukayi Dan Ansan kayanda suka siya Dan (Amira da Farty basuda paper kasancewansu yan science class) sukabar Zeemarh da Hannah suna jiran suraj.
Basu daidai suna jiranshi ba yazo,fitowa yayi daka cikin motan gami da ware hannayenshi, Kalan Hannah tayi,Hannah ta d'aga mata gira babu musu tace tayi hugging dinshi,hugging dinta yayi very tight yana cewa"i miss you babe"Zeemarh takasa cewa komai sabida ba sabawa tayi ba
Bayan sunyi breaking hug dinne Hannah tamatso suka gaisa"tace na d'ade ina jin labarinka sai gashi yau mun hadu"Sujar yayi smiling yace nice 2 meet u "
"Hannah tace nice 2 meet u too,Bari na karku buh plx karku d'ade kinsan anajiranmu.
Sunkai minti 15 sunadan hira daka karshe suraj yabata rafan 1,000 ya mata sallama yatafii.
Batakai da shiga cikin gidan bah "Hannah tace kinbani mamaki baby, boo dinki yazo wai hug ma sai yaro'ka"Zeemarh tace ni yaya Ahmad bayamin irin abunne"Hannah tace ai Dan k'auye ne shi amma irin abubuwanan ai noms ne.
Gidan su Amiran su'ka k'asa nan Zeemarh tabiya kudinta cash hadda bama Hannah 5k bAki washe ta anshe Dan su Hannah akwai San ku'di.
Gidansu Salma tafara shiga ta'aje kayanta sanan tashigo GDA ta ha'de fuska tana shiga d'akin tayi wargi da takaddun hannunta gami da jaan tsaki nan Didi ta shigo "tace wai mutuniyass lfya kuwa tsaki tajaa ta shige toilet, wanka tayi tafitoh da Alwala, doguwar Riga tasa na bacci ta daura hijab ta hau Rama sallolinda ke kanta, bata tashi a wajen ba sai da tayi isha'i hijab din tayi wargi tashi gami da jaan wani dogon tsakii mtwsssssss Didi cikin tsawa tace"wai ke lafiyanki tsaki takuma yi sai da tajii alamun su baba da duk wani Dan gidan sundawo daka massalaci ta buga uban ihuu Wanda yajawo hankalinsu dukka.
Babu shiri su baba suka taho D'an ganin mekefaruwa nan sukaga Zeemarh na bori tana shure shure tana wani yare Wanda basu gane kanshi ba,Ahmad ya rude addu'a yake tofa Mata hakama Didi dasu baba, baba aminu ne dayaga abin bame k'arewa bane "yace Ahmad yaje ya k'ira uztaz Yusuf Zeemarh naji haka tashiga wani gurnani kamar wata gardi tsawa ta daka ma Ahmad "kar kakuskura kafita Dan kana fita zamu dauketa,kar kukira mana kowa Dan Nina mallamane, nan Zeemarh tawani nokee murya kaman na magee tana rero karatu.
Bayan tagama karantunne "tace wai itaa sunanta Fahiima kuma a madeena take"baba yace mai kukeso?mai kukazo nema"?nan fa Zeemarh ta dawo da muryar Hardin ta wai za'ayi mana abinda bamasoo ne,kallan Ahmad tayi gami da nunashi da hannu tanacewa kafita a idanmu wlhy inba hakaba saikuma tayi shuru"baba yace ina jii Zeemarh tace zamutafii amma in ank'ara zamudawoo"nan tawani zube sharaf kaman da gske..(lol)Didi tayi kanta baccin karya tashiga yii aranta tanajin d'adin burinta zai cika, nandai su mama da fiddausee sai toh fa Mata addua sukeyi tana jinsu a ranta "tace duk kuyi kugama dani kuke labari wani iskancinma sai ran Saturday murmushi tayi ta gyra kwanciyanta
_kubiyoni danjin abinda zai faruu_
~BIEBIE DEE CE~🌸
*Ina muku fatan Alkharee a duk inda kuke masoyana, Biebie Dee na kaunarku*❣❣❣
,
🍁🍁🍁'YANMATAN ZAMANI🍁🍁🍁
*PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
*STORY &WRITING BY*
~BIEBIE DEE BUKHARI~
*this page is for you sweet sisters aunty aina'u(ummu_abdulnaseer)&unty rabilah(maman arfah) I love you so much*❤❤❤❤ *stay blessed*
8⃣1⃣_8⃣5⃣
"""""""Haka Zeemarh tasha baccinta, bata tashi ba sai k'arfe 7am, toilet tawuce direct wanka tayi gami da alwala, sai da ta shirya tsaf cikin Riga da skirt na atanpa d'ikin yasauna das a jikinta sanan ta shinfida sallaya tayi sallah.