Sashe 2
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fadowa dakin tayi babu sallama sai zubewa datayi kan kagon didin" ,didi' ta dubeta tace kekuma da ga ina kinshigomin ba ko sallama saikace nacimaki bashii ita dai zeemarh murmushi takeyi didi' tace kujimin yar banzan yariya ina magana kinamin murmushi watoh ga mahaukaciya ko,zeemarh ta rungumeta tace kakata ta kaina Allah barmin kee kiga yanda Zan rinka maki ruwan cash didi' tayi daria kadan tace jaa'ira ni dagani kwanci'ya takuma jikin didi abinta'. Didi' tashafa kanta tace wai daka ina kike saida nayi smiling kadan sanan tace wlhy daka gdansu salma naje kan maganan bikin kawarmu da za ayi ne didi' tace da kyw zeemarh tace yawwa didi' dan Allah rakani wajen mama saida "didi' tabata fuska tace mai kikayi wai zeemarh tace wlhy shara da wanke2 tasani natafi gdansu salma ko yanzuma batasan shigowana ba dakinji tafara min fada didi' taace Kai Amina akwai ta da sababi wlhy tashi mujee tashinsu kenan sai ga Firdausee tashigo dakin didi' da sallama sai da ta gaisheta sanan ta dube yar'uwar tata tace sis kije kishiya islamiyya ankusa fara tare latti kuma kinsan yau sati Ana duka sai da zeemarh ta bata fuska sanan tace kije kawai zanzo sai nayi wanka
Firdausee batakawo komai ba tayima did' sallama tayi tafiyarta. didi' ce takama hannun zeemarh suyi side din nasu basu gama Kara sawaba didi' tafara kiran Amina!Amina saiko gata tafitoh sai da ta kalle zeemarh ta wasamata wani uban harara sanan tasake gaisawa da didi' ."didi' tace nasan kina ta nemanta wlhy nice na aiketa sai yanzo ta dawo nace Bari nasanar dakee kar kimata fada
Mama tayi murmushi tace ahh ba komai zeemarh najin haka tashige daki, bayan didi' tawuce ne mama tashigo dakin tana kiranta saigata tafitoh tace mama gani mama tace bazaki islamiyya bane haka zeemarh ta marairaice fuska tace wllh nayi latti mama 3fa hartayi innaje duka za amin wlhy,mama tace wanan kuma kekika sani kizo kitafi kawai wanine yasaki lattin saida zeemarh tai tabama mama hakuri sanan ta barta
Wucewa dakinsu tayi da gudu tana jin dadin yayin da mama tafita da ido na cewa allah shiyamin zeemarh,tana shiga daki key ta dauko ta janyo phone dinta dake katifansu tanajin dadin barinta a gda da akayi WhatsApp tashiga taga chart din friends dinta a' group magana suke kan bikin zee. chan a group tana chat se taga nusy ta skul nasu tasa hotan wani a profile inta' tana kwance ta miki tace wow' nashiga uku' daman nusy tana online'. tace hi nusy" nusy tace babe ' ya akayi zeemerh tace dan allah nusy waye wannan' wlh daga ganinsa dan hutu ne' hehehehe kai zeemerh daga ganin sarkin pawa se miya tayi zaki' zeemerh tace wlh ni ba wannan ba' wlh daga ganinshi me kudi ne. Kuma da alamu zan wankesa" nusy tace k ' kirufama kanki asiri wannan babbab kaine' nan zeemerh tace habade. nusy tace wlh fa be ganin kan kowa da gashi'. mshcwww aikin kawai yaji kunya to' nusy tasa dariya tace kinci wuya bae' nan sukasa dariya. chan zeemerh tace k wai' ya preparation na bikin zee ne" nusy tace lol nifa nagama kome kawai tym nake jira" cox material din 4k dinnan ni wlh bemin ba cod less mom tadaukomin tace wai bataso nasa wannan 30k infada miki.' nan zeemerh ta hadiyi yawu" ji kk kut " tace lalle kina wuta allah sarki nikam' nan nusy tace keda salma ku zauna nan' barafa kiji k' kudi shine mahadin rayuwa " wlh shiyasa mum inmu takecin karanta ba babbaka ' . so nima dole na kwaikwayeta' zeemerh tace k anya za'a mutu kuwa'" nusy tace dallah so kk kiyi garding duniyar. nan suka dungi' hirarsu se wajen biyar zeemerh ta tashi daga chat' ko sallah bata samu ikon yiba" ta hau' bacci seda mama tazo ta tadata sbd magrib yakawo kai' tana tashi tayi bayi tayi alwala tayi sallah'. se dakin didi ' tana shiga tace didi' wlh yau kinsan me' tace a'a sekin fada tace hun' wlh sha'awar ice cream da shawar'ma nake" dd tace lalle tawan kice' yau insa rai' zanyi asuwaki da kayan dadi" ta cono bakinta tace' ni dan allah ki tsaya kiji' tace azaunema nake ' tace didi in kinaso kici kayan dadin nan tsaya kiji yadda' za'ayi " didi tace to'. aikam ta rada mata yadda zasuyi' nan suka kwashe da dariya didi ' tace yar kusun uwa ashe har yanxu kinaja' zeemerh tace ke kk ja balleni" tace haqqun zan cenki karfe". nan zeemerh tahau wanka tana fitowa ta sa riga da skirt' da mayafi' tana fita ta dagowa didin'ta hannu. tana fita tai hanyar waje tana sanda tana fita se gidansu' salma daman a waje taganta tana zance" ta karaso tace aminiyas ya akayi tace k klau' daman' saurayin salma da abokinsa yazo' abokin yaga zeemerh yace yana santa.' aikam nan tafara masa yanga da iyayi wai' ita alalle*YAMMATA* tacemai" bae dan allah shawarma da ice cream nakeso yace suje su' sha haka' salma tashiga itada saurayinta sukaje suka sha ice cream". basu tashi dawowaba se 10tana shigowa tama didi flashing didi' nagani ta tashi taje ta bude' haka suka shigo kamar munafukai. Suna shiga daki didi tace ke' ina kayana nan ta dire mata tsarabarar' ta dunga sa mata albarka . Har suka kwanta' da safe kuwa tana tashi' instead tayi shara tayi mopping tayi karyan wai kanta na mata ciwo' fiddausee" tace sannu sis bara ni zanyi aikin zeemerh aranta tace o'ni yarinya haka bata wayeba' mshcww! aikin banza' chan taje kitchen ta dauko breakfast din' da mama da firdausi suka hada ta kawowa didi.' tace didi's ga naki didi' tace kai jama'ar kullum ace mutum nashan abu daya nikam naga takai'na da tsufana banji dadi' zeemerh ta tsaya tana kallan kakarta ta" cikin so da kauna tace didi' allah barmin ke tace yan'nan allah baze barniba'.. daga tsakar gida sukaji muryar mama tana zeemerh dan allah zoki huran wuta'. Zeermeh tace nashiga uku' nikam mama batasan banda lafiya ba. kuma ni gaskia bansaba da wannan hura' wutar ba.' didi tace k kwanta abinki banni da amina.' Didi ta fita tace kai jama'ah amina bikiga yadda jikin yarinyar nan yakeba duk kinbi kin addabi mutane' .ki fito fili kice ladidi fito ki huran wuta.' Nibansan me zeemerh ta tare miki ba wlh'. wannan takura haka .' mama she is totally speechless tace didi dan allah kiyi hkr dan allah tace wlh inde' kika kara takurama zeemerh sekin gane bakida wayo' aikin kawai' mama. takasa mgn didi nashiga daki zeemerh ta taso da gudu ta rugumeta woooo kakus' allah 'barmin k.' tace didi anjima zanje inkai kudin anko didi ' tace kai jikalle amma yaushe zaki kai dinkinki' tace ai jibi nake sa rai' didi tace allah kaimu ammafa kada amiki kaya manya' kinganki bakida kiba kinjini ko' zeemerh tace wlh didi se ahankali' se kace kin manta wace ni' kinsan kayana ko tar shekara 11 zata iya sawa shiyasa' wani lokacin firdausee take samin kayana.......```. ©*biebie dee* 07039732859. ©*samrah*. 09062056022
💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
NA
Biebie dee bukharii da
Samrah
1⃣6⃣_2⃣0⃣
Tana Isa gdansu salman batare da bata lokaciba suka nifi gdansu deeja,deejan tayi farinci da ganin kawayan Nata ,zanasukayi sukafara hiransu batare da tunan zuwa gaida ummien deejan ba ita kuma deejan bata nuna tatamu ba sukaita hiransu.
Zuwa Chan deeja takira idris dan yazo ya ansa dinki nasu dan tamashi bayani tituni.
Ba'ajima sosai dagama wayan nasuba sai gashi yakira yake shaidamata gashi a wajee,saida suka tafa sukai shewa sanan suka fita suka sameshi bayan su gaisane deeja tace kasan dai irin dikin da zakamana murmushi yayi dejan tacigaba da cewa fitinanan diki zakayi Wanda duk cikin yan ~yanmatan~bamai irinshi Wanda xamu haska yafitoh da mu idris yayi dariya yace indai wananne karkudamu sallama su seemrh sukamai suka shige yayinda sukabar deeja da shi anan.
Ba jimawa sai gata tashigo salma ta dubeta tace badai harkungama tadinba,sai da deeja ta harareta tace mai Zan tsaya nayi toh ba dai dinki bane kuma munbayar ai shikenan ai koko so kike na tsaya yan layinan suta kallona daria sukasa xeemarh da salma sukace tsokanane ai zama tayi sukayta hiransu sai wajajan shida na yamma suka bar gdansu deejan ko wanansu tayi gdansu.
Zeemarh ta shigo gdan nasu da sanda kamar yanda tasaba side din didi zatayi sai ganin mama tayi mama tace kekuma daka ina zeemarh tayi shuru takasa cewa komai dan duk rashin jinta tana tsoron iyayannata,mama ce ta matso kusa da ita hanunta takama suka nufi daki tin kafin sukai mama keta fada ta Inda takeshiga ba tanan take fita ba haka tayta Mata fada bar suka Isa dakin,didi ne taijii kaman Ana fada shine tafito ko ta tafito side din mama tayi ganin maman tayi sai fadan takeyi didi takalleta kekuma kedawa,mama tace waye kuwa banda yariyanan azeemah tarai nani a gidanan bata jin maganata Sam didi tace ni har yanzo baki fadamin abinda tayi ba kinata min jawabin da ba ganewa nakeyi bah.
Mama tace islamiyya nace tatafi shine tasa hijabin islamiyan tayo daminki wai ta manta da siran ta a dakinki bankuma ganinta ba sai yanzo,toh wlhy na gajii bababsu zanfadama wa.
Tin da mama ta Fara magana didi batace komai ba sai yanxo cewa tayi ai saiki ta fadan kuma shi inyatashi daukan matakin shi Abubakar din ya kashetaa aikin banza kawai
Xuwa tayi tajaa hanan zeemarhn sukayi dakinta
Suna shiga zeemarh ta rugume ta tanacewa nagode. Sosai didina Allah yabarmu tare didi tace ni dalla dagani zeemarh tayi murmushi tace wlhy ina sanki didi tace nima inasanki sosai azeema,zeemarh tabata face tace ni karkikuma cemin azeema saikace yar daaa didi tayi murmushi tace nadena yar albarka.