Sashe 4
Yan Matan Zamani Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mal.Musa da hadiza Wanda akafisani da ladidi sune iyayensu yan asalin garin katsina ne a karamar hukumar Mani.su biyune wajen iyayan nasu abubakar shine babba sanan Aminu mal.Musa bawani karfine dashiba yanade da rufin asiri.ladidi mace ce mai fada da shegen San abin duniya gata bata San gskia ko kadan.tinda tai haife Abubakar da aminu Allah bai kuma bata haihuwaba.
Yaran suntashi cikin tarbiyya da girmama na gaba dasu dakuma sanin yakamata,sun samu ilimin addini mai yawa dan ko wanansu tun yana shekara shahudu yayi saukan Qur'ani mai girma,aban garan boko kuwa secondary kawai sukayi suka Fara kasuwanci,cikin ikon allah suka samu budi da daukaka har yakasance suke komai na gida.
Abubakar Nada shekara 25 yayi aure Inda ya aura Amina makotan juna ne akwai Kyakyawan mu amula a tsakaninsu.suna zaune lfya sunyi aure da wata shida Allah yama mal.Musa rasuwa rasuwan ya shigesu matuka
Tin da mal.malan Musa ya rasu suka fara kasuwancin zuwa gari gari Inda Abubakar yazo Kaduna ya hadu da uban gida na gari mai kirkin gske hakade suketa samun budi da daukaka har allah yaba Abubakar gidan kanshi sai suka dawo Kaduna da zama.
Ganin rikon gskia da manan Abubakar da dan uwanshi aminu yasa alhaji Sulaiman yabama aminu auran yarshi murjanatu suyi farin cikin da hakan dan ko wanansu yasan halin girma da mutinci.
Su aminu sunyi aure da sheka 1 Allah ya azurtasu da samun Dana miji Wanda yaci suna Ahmad a lokacin shekaran abubakar 6 da aure Allah baibasu haihuwa ba lokacinda ahmad yayi shekara daya dai dai aminu yanke shawaran bamu Abubakar shi murjanatu tabashi goyan baya Dari bisa Dari didi ma taji dadi susai.
Rananda aminu yabama dan U'wa nashi da Abubakar ba karamin dadi yaji ba hakama amina dan ko bakomai tayi Bari Bari hakadai komai keta tafiya cin rufin asiri da kuma temakon Allah.
Sunan didi yasamu asaline tin wata Rana da yan Mani sukazo Kaduna yaji suna tacewa ladidi sheken shi yakama didi.
Ahmad nada shekara 3 murjanatu ta sake hai huwa inda takuma samun da na miji yaci sunan mal.Musa suke kiranshi da daddy.a lokaci shekaran su mama Amina 9 da aure, sai asanan itama tasamu ciki sunyi farin ciki matuka sunkuma godema Allah,haka mama taita raynan cikinta har ya isa haihuwa,da temakon Allah ta haihu inda tasamu yan biyu dukka maza zokuga farin ciki a wajen su, ranan suna yara sukaci sunan Hassan da husssai.kusan a tare suka haihu da mama murjanatu dan sati uku ne tsakani itama nasamu na miji yaci suna Yusuf.
Yan biyu Nada shekara 2 mama tamuma samun ciki ananne ta haifi yarta mace San kowa kin Wanda ya rasa tinda didi ta daura ido a kanta taji ta masifar San ta da kaunanta da akazo sa suna ma didi ce ta zaba AZEEMAH.azemarh ta tashi ciki gata kowa santa yake barin ma Ahmad da didi jisuke kaman tasuce su kadai, ahmad nasan azeemarh sosai dan shine yake kiranta da zeemarh.tanada shekara 1 mama murjanatu ta haifi firdausee tinda baba yaga irin San da ahmad kema azeemah yakudura a ranshi sai ya aura mai ita ko da didi taji shawaran dan Nata tayi na'am da shii.
Yanxo haka Ahmad yama Karatunshi yana aiki a breach na MTN Musa(daddy) yana 300lvl a ABU Zaria su yan biyu da Yusuf suna 100lvl sai ita zeemaeh ss3 Firdausee ss2.
Salma kuwa ita kadai ce wajen iyayanta babanta dan Kano ne Ummie kuma yar zaria tayi haife2 da yawa amma duk ba sa tsayawa sai akan salma shiyasa ta daiki San duniya ta dauramata. tin tanada shekara 10 Allah yama babanta rasuwa dagin baban ta bayanda basuyi ba dan su anceta sutafi da ita Kano firr Ummie taki basu ita dan Ummie irin matanane marasa kirki ga shegen San raran masifa,shiyasa salma ke abinda tagadama Ummie bata Mata fada Sam.kawancensu tunsuna yara dan ma nisa sukeda shiba duk unguwa days suke,ko wanansu sunada kufin asiri kumai anamai komai dai dai yanda yakamata amma suu *yanmatan* basa gani gani suke ba a masu komai...
BACK 2 STORY... "suna shiga' daki. didi tace o' ni ladidi naga takaina". ace mutane se kace haihuwar syria, renon damo". ni wlh abun har mamaki yake bani yadda'. suke sa miki ido dayawa agidan nan'. zeemerh cikin ko in kula tace". wallahi kikace zakibi nasu zasu kasheki kwananki be kareba'. tace walllahi didi kinsan me! didi tace a'a sekin fada.. tace wallahi so nake in auri attajirin namiji' wanda ya gaji da kudi'. kuma ya gaji da haduwa'. "didi tace allah zeermerh' Saboda so nake ki huta kiji dadi kizama'. *YAR GATA* hutu ya nuna ajikinki'. didi yasa wani ihu irin nayan '. . kai diwiɗi' _lols wai sweety_'. zeemerh ta kyalkyala wani uwar dariya tace wayaga diwidi. "haka sukasha hiransu har dare yafarayi'. sunzo kwanciya' didi" tace ita allankatafir'. yau kwadayi takeji kuma gaskia in bataciba da matsala'. zeemerh tace nikam didi' so kike ki kasheni'. kinsan kuwa da yaya nake samu yan' iskancan suke siyamin snacks innan". didi' tace zeemerh wallahi kwadayi nakeji' kuma ni wallahi kaza nakeson ci'. zeemerh ta dafe kirkirji' tace ashe zaki mutu". tace in kingama rigimar taki nadawo bara naje dakin firdausee nayi chat dina'. kamar an mintsineta tace kut'. *dana tafka babban kuskure*. don wallahi ba tantama baba ze karbemin wayana', nan ta dawo dakin tasa earphone a kunnne'. tanashan wakanta'. didi' har tagaji tayi bacci". "da safe kam as usually tana tashi'. tayi wanka tasa kayanta' . Tayi breakfast abinta ita' da didi'nta. yau yakama laraba saura kwana 3 biki saboda' su zee yan bidi'a ne". event hudu ne. "traditional henna bride' shower" party" dinner" se wedding fatiha wanda da yamma za'ayi mother's day". "tashirya tsaf abinta' takira salma ' kancewa gatanan zuw'. Salma tace toh se kinzo ina jiranki'. suna sallama da it'. tace didi kinga zanje gidansu salma daganan zamuje lalle da gyaran gashi'. Kusan 2k nakeso wallahi'. didi tace ina zuwa bara nakarbo miki'. zeemerh ta washe hakwara'. tace yawwa tawan ina jiranki'. tana fita tayi path in abba'. tana zuwa tace abubakari' sandan sikari'. dakaji kida se sikari'. ichan biyar kayi fure kayi ya'ya". shide yasan inde didi' tamai kirarin nan yasan kudi take nema'. yace didi ina kwana tana washe baki tace lafiya lau'. dan albarka'. tace dan allah bukar dubu uku nakeso'. yar kawata zatayi aure kuma wallahi tanamin abun arziki'. Shine nakeso nabata gudunmawa'. abbah yasan sarai ba haka take nufiba'. se yace toh didi yadda kikeso za'ayi miki. nan ya zaro 5k yabata'. yace ga wannan anyi kudin mota'. tana washe baki tace laaa anyi haka kuwa'. ta dungi samai albarka'. harta fito tana fita hadda tuntubenta ta karaso daki'. tace zeemerh ansamu fa'. zeemerh ta juya dara daran idonta' tace i love you so way much my heart beat'. didi tace oho miki nan ta zaro 3k tabata'. tace bara natafi nan didi tace tsaya kiji uwar zumudi'. wallahi inde aka miki lallan mara kyau sena ci ubanki kinjini ko' tace habaa didi in tamin mara kyau ai wallahi bazan bata sisinaba'. "didi tace yauwa yar' gari se kin dawo kinji zeemerh tace toh bye' "nan takama hanya ta tafi". tana zuwa taga ummie na waje tana shara'. tana shigowa tace hi ummie". Ummie ta washe baki tafara mata kirari'. itakam se dadi takeji tana wani fari". chan tace ummie ina salma' Ummie tace wallahi' yanxu ta shiga wanka". tace kai wallahi tanada matsala' ita akomai nata setama mutane delay'."nan suka fara hira sosae abunsu'. tana bawa umma labari'. suna cikin' haka sega" salma ta fito' daga toilet'. tana ganinta tazo da gudu tace yar' halak harkin isu'. tace mushiga dan allah nan suka shiga daki'.....
© ~biebie dee~
07039732859
© ~samrah~
09062056022
_nagode sosai da addu'an Ku Allah saka da alkharee Alhamdulillahi naji sauki_
*Biebie Dee*
💓*YAN'MATAN ZAMANI*💓
NA
Biebie dee bukharee da
Samrah
3⃣1⃣_3⃣5⃣
Suna shiga daki batare da bata lokaciba salma tagama shirinta tsaf cikin pencil skirt baki da cape sai tayafa mayafi a saman kanta suyi kyw su dukka.samun Ummie sukayi a kitchen sukace toh bye dakatar dasu tayi game dacewa wasai kaikune sai da suka kalle juna sanan sukace muzamu Kai kanmu dan deeja tana jiranmu, Ummie tace duk uban gayunnan ai sai amaku dariya anga kunsa ko a napep wlhy gari tin wuri kukira wani ya kaiku a mutunce zaifi sallan juna suka karayi sanan sukace karkidamu munfasa zuwa a napep indai mundawo zamubaki labari sukayi ficewarsu salma ce tace nasan deeja har tagaji da jira kirata muji zeemarh tafitoh da wayanta kenan sai ka call din deejan yashigo batare dabata lokaciba ta dauka, zeemarh tace kifitoh titi gamunan.
Tin daka nesa suke aikama junansu murmushi, salma ne tace Kai babe wlh gown dinan ya cigeni zanzo musa labule dannima naje nayi yaki zeemarh tace waini bayyi kyw bane naji ba Wanda yacene sai da sukai daria sanan sukace aike ko bakiyi makeup kyw kike murmushi tayi najin dadi
Gyra tsayuwansu duk sukayi salma tace wlhy lift zamu tara dan bazamuje NNDC moll a napep ba deeja tace shege baby haka za ayi, sundan dade kafin wani nota kiran corola_s ta tsaya karasawa sukayi bude glass yayi salmace ta matso kallanta yayi yace *YANMATA*sai ina sai da tajuya ido sanan tace wafroad zamuje yace wajen ina tace NNDC moll Yace kushiga mana salma ce ta bude gaba tashiga yayenda zeemarh da deeja suka shiga baya batare da bata lokaciba suka fara tafiya.
Kallan salma yayi yace ya sunan sai da tayi murmushi sanan tace salma, daga ido yayi yana kanlan su zeemarh ta mirror din motan yace kuma suka fadamai yace nice names ni sunana Kabeer tahir ina aiki a UBA bank duk sukayi smiling sukace nice haka sukai ta hiransu kadan kadan har aka kawo.bayan yayi packing ne su zeemarh suka fita ya kalle salma yace please help with your number sai da ta juya ido sanan ta ansa wayan tasamai number din. Karasowa wajen kawayen nata tayi tana murmushi tace kuji min Kabeer dinan wai in mungama nakirashi yamai damu zeemarh ta harare ta tace yana hauka ai muna gamawa wani lift zamunema nasan hanyanan sai munsamu Wanda yafishi deeja tace wlhy karkiwani kirashi