Sashe 5
Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta turo baki tace toh mai ka ji nace? Tsaraba dai dole a bani ko ana so ko ba a so ahto.
Yayi murmushi ba tare da yace komai ba, ya ciro agogo mai tsadar gaske had'e da turare "designer" mai k'amshi ya bawa Daddy, Mummy ma turare ya bata irin 'yan dubai d'innan had'e da sark'a da d'ankunne na "gold" sunyi matuk'ar farin ciki sai Albarka suke sa masa, saboda yadda yake kyautata musu gashi dai akwai kud'i da komai suna dashi amma hakan bai hanashi kyautata musu ba shiyasa a koda yaushe suke matu'kar alfahari dashi fiye da yayyensa.
Mummy tace, toh ina na ummi fa? Nusayb ya dubi ummi ta gefen ido sannan yace ai Mummy ba ita dan wannan na budurwa ta ce.
Hehehe! Su budurwa manya, ai ko sai an bani kaso na nima, Nusayb yace sai ki k'wata ai, ya d'auke sauran leda biyun tare da fad'in Daddy Mummy sai da safe, suka amsa da mu kwana lafiya.
Ummi tace Daddy kana ganin Ya Nusayb yak'i bani ko, Daddy ya murmusa yace karki damu mamana, nasan zai baki wasa yake miki, amma ki daina rashin kunya kinji ko ta gyad'a kanta.
Nan Mummy tace, toh tashi ki shiga ki kwanta dare yayi, ta musu sallama ta wuce.
Da shigar ta kai tsaye "bathroom" ta shiga tayi wanka, dan ummi akwai tsafta duk zafi duk sanyi sai tayi wanka ta ke bacci, "ta inda Nusayb ta ke burgeshi kenan"
Tasa kayan baccin ta fad'a kan makeken gadon ta......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/24, 4:17 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣4⃣
Kwanciyar ta kenan ta ji k'arar wayar ta alamar shigowar sak'o, ta sa hannu ta bud'e, bak'uwar number ta gani an turo mata kamar haka
"Sweet dreams"
Ta tab'e baki tace ko waye wannan kuma oho, da haka bacci yayi awon gaba da ita.
****************
Washe gari da misalin k'arfe tara na safe, Daddy da Mummy suka fito cikin shiga ta alfarma da ka gansu kasan cikin shirin fita suke, Nusayb suka iske a parlour ya k'urawa TV ido, har bai ji isowar su ba, Daddy yace a'a "autan Mummy kaine da safen nan haka a parlour?"
Nan ma shiru, Mummy ta girgiza kafad'unsa sannan yayi firgigit ya dubeta.
Mummy tace, "Haba Babana, tunanin mai kake haka da har ka kasa jin shigowar mu?"
Yayi dariyan yak'e yace, bakomai fa mummy kallo nake yi kawai, duk suka bisa da ido ba dan sun yadda ba kawai dai suka share.
Nan ya gaishe su suka amsa tare da tambayar sa gajiyan sa ta hanya, yace tabi lafiya.
Asabe ta fito ta gaishe su, sannan tace Hajia abun karin kummallo na shirya, Mummy tace toh Asabe sannu ko, in mun gama zamu wuce Kano da Alhaji sai ki kula Ummi da gida.
Bakomai Hajia insha Allah zan kula, Allah ya kiyaye hanya, duk a ka amsa da Ameen.
Kai tsaye suka nufi dining, Daddy yace ma Nusayb je ka kira k'anwar ka mana ko bata tashi bane.
Ya iske ta kwance malemale abunta tana sharar bacci, wani abun yaji yana tsirga mishi tun daga saman sa har tafin k'afar sa, sannu a hankali ya isa bakin gadon ya zauna tare da rik'o hannunta yaji wani laushi kamar hannun jarirai,
Murza hannunta yake a hankali, nan ta fara alamar zata tashi, da sauri ya cika ta ya tashi, sannan ya bubbuga k'afar ta cikin hargowa, keee tashi da Allah kasa uwar bacci, kowa ya tashi da k'afafun sai ke kina kwance.......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/30, 5:07 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣8⃣
5 MONTHS LATER.......
Zaune ta ke a garden ta fad'a kogin tunani wanda kullum ya zame mata jiki, bata ankara ba ta ji shigowar sak'o cikin wayarta, kamar haka
" My dear, hope kin
Kusa shirya tarb'ata?
Kuma duk randa na
Bayyana a gareki
Bazaki firgita ba?
Daga mai kaunarki"
*NUB*
Taja gwaron numfashi daga bisani ta murmusa, ire-iren sak'onnin da take samu kenan a ko yaushe cikin wayarta tun tana sharewa har ta fara mayar masa da marmatani, sai dai ko sau d'aya ba su tab'a yin waya ba. tace,
"Oh! Ni Ummi, na fad'a tarkon son wanda ban ma san kamanin shi ba, yanzu ya zanyi duk randa Ya Nusayb ya gane? Tunda ya hanani soyayya, wani sashi na zuciyar ta kuma yace toh sai mai? Shi zan aura in ban yi soyayya ba, ta ja tsaki mtswwww! Sannan ta tashi tayi cikin gida.
************
Tsaye yake a bakin tagan d'akin shi yana kallon yadda yanayin sararin samaniya, hadari ne ya had'u ga wani iska mai dad'i dake buso shi, ya lumshe "sexy eyes" d'inshi tare da furzar da huci mai zafi, gabad'aya yanayinsa ya canza idon shi yayi jaa, a wannan halin mace kawai yake buk'ata da haka yaja jiki ya fad'a kan makeken gadon sa, hakan bai masa kamar an mintsine shi ya tashi ya cire kayanshi ya d'aura "towel " ya shiga "bathroom" ya sakar ma kansa "shower" ya jima a haka sannan ya fito ya sha magani ya zira gajeren wando da singileti ya kwanta nan aka tsuge da ruwan sama, ya ja bargo sannan ya d'auko wayarshi ya danna kiran aunty fatima bansan mai yace mata ba illa kalmarshi ta k'arshe akan gobe zai je Kaduna daga haka ya tsinke wayar ya ajiye ta kan "bedside drawer" sannu a hankali bacci ya d'auke shi.......
*Jiddah Samusa*✍🏻
[7/30, 5:48 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣9⃣
Washe gari da sassafe misalin k'arfe shida ya fito cikin shirin shi ya sha jamfa fari kal dashi tasha zubi sosai sai k'amshi yake zuba wa kamar wani sabon ango.
Ko breakfast bai tsaya saurara ba kai tsaye "parking space" ya nufa ya shiga ya tada motar, maigadi na hango shi ya nufi gate da sauri ya bud'e, nan ya russuna ya gaishe da Nusayb, sannan ya shaida mishi zai tafi kaduna dan haka ya kula da gida insha Allah bazai wuce kwana biyu ba ya bashi kud'i, maigadi sai godiya yake zuba wa had'e da mishi addu'o'in Allah ya tsare hanya.
Ya isa lafiya ya samu yan gidan duk suna bacci, d'akin shi ya wuce shima ya bi lafiyar gado sai a sannan ya kira asibitin su bazai samu daman zuwa ba tafiyar gaggawa ta sameshi, ya tsinke wayar ya kwanta bacci.
K'arfe tara daidai ya tashi, dan yasan warhaka mutanen gidannan suna can ana karin kumallo, tunanin shi ko hakan ne, ya iske su duk suna cin abinci, ya bi su da kallo daga k'arshe ya zuba narkakkun idanunshi akan sanyin idaniyarsa.
Daddy yace a'a wa nake gani haka? Maiya faru da safen nan haka?
Dr Nusayb ya ja kujera ya zauna kusa da Mummy sannan ya gaishe su, ya dubi Daddy yace bakomai kawai nayi kewarku ce shiyasa, sannan aunty fatima tace na tafi mata da Ummi tunda sunyi hutu.
Ummi tace ni kuma ya Nusayb? Ni fa lagos zanje gidan ya Sudais, kuma a jirgi fa yace zanje ina ta murna kasan ban tab'a shiga ba zaka wani zo ka ce min wai gidan Aunty Fat.... bata k'arasa ba sakamakon murd'a kunnen ta da yayi,
Aushhhhh! Haba Ya Nusayb, da zafi fa wallahi, gaskia matarka da yaranka sun shiga uku saboda cin zalin ka.
Nusayb yace toh mara kunya zageni nace, wato wuyar ki tayi kauri ta isa yanka ko zamu had'u.
Mummy tace kudai sai a hankali, sai rashin jituwa ba kwa zama inuwa d'aya sai kun sai da hali mhmm.......
*Jiddah Samusa*✍🏻
[7/30, 6:26 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*3⃣0⃣
Daddy yace, rabu dasu zanyi maganinsu ai, ya dubi Nusayb kuma kaine babba amma sam baka da hak'uri kamar xa'ayi.
Nusayb yayi dariya yace, Daddy haka dai kake gani amma itace ba ta da kunya sam ni kuma banson raini, toh ubanta cewar Daddy.
Bayan sun kammala cin abinci Nusayb da Ummi suka raka Daddy "Airport" zai tafi k'asar "China" harkar kasuwancin sa.
A hanyar su ta dawowa ya biya dasu gidan Abdullah, ko tashi a bacci ba suyi ba, waya ya mishi ya fito, Abdullah ya na isowa yace matsalar gwauro kenan, haka kawai muna hutawar mu kazo ka tashe mu.
Nusayb ya ce kaifa banza ne wallahi, Abdullah ya lek'o kanshi cikin motar yace a'a ummi ce nan ta gaishe shi.
Nusayb ya fice a motar sukayi cikin gida sai da yayi kusan 1hour sannan ya fito, da gayya ya bar ummi na wannan tsawon lokacin, suka iske ta, ta cika tayi fam ta zabga musu harara ya kai da kai kamar bai ganta ba, sai Abdullah ne yace mata yi hakuri kinji kanwata mun barki mun jima ta yatsine fuska sannan ta furta "bakomai" kamar bata so.
A hanya ya tsaya ya saya mata kayan makulashe, ai nan ta saki fuska tun a mota ta fara shan ice cream da haka ya rink'anka lallab'ata muddin ta amince ya kai ta gidan Aunty Fatima toh lalle duk abinda takeso zai na siya mata tunda suna gari d'aya nan ta amince, wani sanyi yaji ya ziyarci zuciyarsa, ranshi fari k'al da haka suka isa gida ana hira jefi-jefi........
*Jiddah Samusa*✍🏻
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/24, 6:02 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣5⃣
Ta yaye bargon tace "a'a Ya Nusayb kaine da sassafe nan haka ko tsarabar tawa ka kawo min ta fad'a ta na mai dudduba tsak'ar d'akin.
Ya ja tsaki mtswwww! Dube ki da wani gashin ki cacikir, ki tashi ki fito Daddy na k'ira daga fad'an haka yasa kai ya fice.
Brush ta shiga tayi sannan ta cire kayan bacci zuwa wata dogon riga mai d'an kauri.
Ta samesu har sun fara karya wa nan ta ja kujeran ta zauna sannan ta gaida kowa.
Daddy yace "mamana yau an makara lafiya "?
Wallahi Daddy kaina ke ciwo.
Assshhha! Allah ya sauwake kiyi ki sha magani Cewar Daddy.
Mummy tace wata yayi ai, ni ciwon nan naki yana damuna wallahi, a ce ko wani wata in zaki yi period sai an miki k'arin ruwa, Allah dai ya yaye, duk suka da Ameen.