Sashe 13
Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ta kammala duk za zagaye cikin gidan ta ga irin k'udin da Daddy ya kashe mata gabad'aya sai jikinta yayi sanyi lalle Daddy ba k'aramin sonta ya ke ba, da haka ta zo ta zauna dab'as bisa kujera had'e da aza k'afa d'aya bisa d'aya nan ta tsayuwar mota kan ta ankara har sun shigo cikin falon da sallamar su.
Ta amsa cikin siririyar murya, wanda yasa Dr. Nusayb lumshe ido sannan ya bud'e su ya watsa a kanta ba k'aramin kyau ta masa ba, baiyi k'asa a gwiwa ba ya isa ya zauna a gefen ta had'e da mata sannu da gida .
Abdullah dake tsaye yace, "kai fa baho ne daga gani amarya shikenan ka manta dani a tsaye in ma ba'a maraba dani ne toh sai na zauna".
Ummi ta k'yalk'yale da dariya tace, "kai ya Abdullah da abun dariya kake".
Yace, "ahto ai gaskia ne k'anwata", toh yi hakuri bismillah.
Dr. Nusayb yace, "kanka a ke ji dai" ya tashi ya nufi dining yana bubbud'e "warmers" ya bud'e baki yace, "keee! Waya kawo abinci?".
Ta kau da kai gefe tace ni gaskia ya Nusayb sunana ba keee ba ne, direban Daddy ne ya kawo.
Yace, "au rashin kunya zaki min ashe baki risina ba" ya tako zai zuba mata rank'washi da sauri Abdullah ya rik'e hannunsa had'e da cewa, "haka mukayi da kai?" ya Sosa kai yace, "kaga har na manta wallahi bazan sake ba toh".
Ummi kuwa dama ta runtse ido ne tana jiran hukuncin ta jin maganan da suke yasa ta bud'e ido tana nazari kalaman su.............
*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/8, 2:48 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*5⃣5⃣
Dr. Nusayb yace muje mu k'arya da wuri gashi har ana neman k'arfe sha biyu, ya daure yace, "Amina zo ki yi serving d'in mu".
Ba musu ta tashi ta je ta zuzzuba musu ta tura wa kowa gabansa ta bar wurin ta shiga d'akin ta.
Ta d'auko wayarta ta lalumo layin Falaq bugu biyu ta d'auka ta saki wani ihu da sauri Ummi ta cire wayar daga kunnen ta sannan ta mayar had'e cewa, "ke lafiyar ki k'alau kuwa kamar zaki kashemin dodon kunne", Falaq ta k'yalk'yale da dariya tace, "ka jiki waneni, amarya kinsha k'amshi nasan yanzu komai ya kankama ko?".
Ummi ta turo baki kamar tana gabanta tace, "ke ni kin ga banason irin wannan maganar d'aga min hankali ta ke so please ki daina", Falaq tace, "ai ko dole ki sa a ranki ahto".
Ummi tace, "kin ga besty saurareni kiji abinda zan fad'a miki" nan ummi ta kwashe irin kalaman Nusayb yake jifanta dasu duk ta fad'a mata, Falaq tayi shiru na d'an wani lokaci daga bisani ta warware komai wa ummi.
Bud'an bakin ummi tace, "kan uba wato ni zai raina wa hankali ashe nufin kenan dama zai ko san yayi da Ummilolo dan sai na gasa ma gyad'a a tafin hannunsa zai san ni kwaila ce bansan komai ba".
A'ah Ummi please take it easy, ya Nusayb yana sonki na gani cikin idanunshi kawai maiyuwa yana da wani abun ne a ranshi na k'in bayyana miki" Ummi ba tace komai ba ta tsinke layin.
Safa da marwa ta rink'a yi a d'akin tana tunanin irin abubuwan da zata rink'a masa.
**** **** ****
1 WEEK LATER .......
Tsaye ta ke daga ita sai towel gaban "dress mirror" tana tsane jikinta fitowan ta kenan daga wanka, ba ta ji murd'a k'ofar d'akin ba sai ganin shi tayi daga shi sai gajeran wando ko ina a jikinsa gargasa ne, ido biyu suka yi ta cikin mirror.
Kai tsaye ya rungumeta ta baya hannun sa bisa k'irjinta yana yawo dasu, a take ta runtse ido jin ta a wani yanayi na daban mai wuyar fasaltuwa, ganin zai rinjayeta ba tayi wata-wata ba ture shi iya k'arfinta ya fad'i a k'asa saura k'iris towel nata ya kunce.............
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:59 PM] +234 806 161 2054: [8/8, 7:48 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*5⃣8⃣
Da dare har misalin k'arfe tara Nusayb bai dawo gida ba, yana tare da Abdullah ana hiran yau da gobe, Fa'iza ce ta fito daga d'aki ganin shi har yanzu bai tafi ba yasa ta rik'e baki had'e da cewa, "mai nake gani haka, baka tafi ba ashe ka barmin k'anwa ita kad'ai a gida har k'arfe tara".
Da sauri Nusayb yace, "subhanallahi" had'e da duba agogon dake d'aure a tsintsinyar hannunsa, ya dafe goshinsa a take ya mik'e ya zura takalman sa cikin sauri ko sauraran Abdullah bai yi ba da yake cewa tsaya na rakaka.
A guje ya figi mota maigadi sai da ya tsorata, tafe yake a hanya yana tunanin ya bar 'yar mutane ita kad'ai kuma yasan ba abunda ta girka dan duk tsawon zaman su na fiye da sati d'ayan nan bata tab'a yin girki ba sai dai yayi musu "take away".
Kai tsaye "Food palace" ya nufa ya saya musu gassashiyar kaza da gas meat sai fresh milk sannan ya wuce gida.
B'angaren Ummi kuwa ta cika tayi fam tasha kuka ta koshi tana rakub'e jikin k'ofa yunwa na cin ta ga tsoro da ta ke ji Allah ma ya so akwai maigadi, tunanin hukuncin da ya kamata ta mishi ta ke ta tsinkayi horn d'in motar shi bayan mintina kad'an ta ji ya bud'e k'ofar falon.
Da sauri ya dire ledojin hannunsa ya isa gareta ya d'ago ta ya rungumeta tsam a jikinsa had'e da shafa bayan yace, "kiyi hakuri na barki ke kad'ai duk Abdullah ne ya rik'e ni da surutu".
D'ago kai tayi tace, "Ya Nusayb yunwaaaaa".
Kamo hannunta yayi sannan ya d'auko ledojin da ya shigo dasu ya zaunar da ita bisa kujera ya nufi kitchen ya d'auko plate da cup ya zo ya dire su gabanta ya jawo ledan ya bud'e yace, "wanne kikeso ki ci kazar ko gas meat"
Ummi tace, "kai yaya in banda abunka ina ganin manya-manyan kajin nan zaka wani min maganan gas meat.
Yayi dariya a fili a ranshi kuma yace, "Amina duniyan Allah nasan kayana shiyasa na sayo miki kazar ai ni kuma na sayi gas meat a kaina".
Nan ya zuba mata yasa mata fresh milk a cup yace, "oya gashi ki ci bari ina zuwa" ta tab'e baki kawai.
Yana shiga d'aki ya cire kayanshi ya nufi bathroom yayi wanka, bayan ya fito yayi shafe-shafen sa sai kace mace ya zira short niker ya fito.
Tana ganinsa tace a ranta, "ji k'aton banza mutum sai yawo tsirara ba kunya" tayi tsaki mtswwww!............
*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/8, 9:31 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*5⃣9⃣
Kusa da ita yazo ya zauna har suna gogan jikin juna, ya dubi plate d'in gabanta ya ga gas meat d'in sa take ci hankali kwance.
Bai ce mata uffan ba ya d'ago ledan yaga wayam sai foil paper d'in kawai, ya dubeta yace, "a'ah Ummi ya haka? Kina nufin har kin cinye Kaza guda kuma gashi kin had'a da nawa".
Eh mana ya Nusayb ban k'oshi ba ne shiyasa na had'a har da naka, tace a ranta, "d'an iska ai na b'oye sauran a d'aki ka kwana da yunwa yau".
Dr. Nusayb yace, "gashi ko yunwa nake ji wallahi nak'i cin abinci gidan Abdullah", ba tare da ta damu ba tace toh ga wannan mu ci mana, yace a'ah ci ki k'oshi abunki bari na sha fresh milk d'in kawai, nan ya tsiyaya a kofi yana kurb'a a hankali tare da dubanta lokaci zuwa lokaci.
Tass Ummi ta cinye naman dan kawai kar ya samu ya ci, cikinta kamar zai fashe bayan sun kammala ta kwashe abubuwan ta kai kitchen ta wanke su daga can ta wuce d'akin ta abunta ta k'yalk'yale da dariya tasa namanta a fridge ta wanko bakinta tabi lafiyar gado.
Ganin yaji ta shiru yasa ya duba kitchen yaga wayam, kai tsaye ya nufi d'akin ta, hango ta rashe-rashe bisa gado tana bacci, girgiza kai kawai yayi ya k'arasa ya gyara mata kwanciya had'e ja mata bargo sannan ya k'ara k'arfin na'urar sanyaya d'aki ya fice zuwa nashi d'akin.
**** **** ****
Washe gari da sassafe ummi ta tashi misalin k'arfe shida dan har alarm ta saita, kitchen ta nufa da kazar ta a hannu tasa a "microwave" ta d'umama ta d'auro bisa plate had'e da tea d'in ta mai uban kauri ta kawo d'aki ta ajiye, sannan ta koma ta d'auko "morning fresh" ta zo daidai k'ofar Nusayb ya yayyafa yadda ba za'a gane ba ta mayar ta ajiye.
Sannan ta zo taci kazarta har wuya ta kira da tea, k'arfe takwas nayi tasan lokacin tashin sa daga bacci yayi, ta fita ta lab'e ta inda tasan zata iya gano shi.
Bawan Allah yana tashi bai tsaya komai ba ya zira jallabiya dan yazo ya duba lafiyar ta yana fitowa sulb'i ta kwashe shi ya fad'i har babban yatsan k'arar shi ta ji ciwo.
Tana ganin ya fad'i ta koma da d'aki da sauri ta fad'a bisa gadon tana dariyan mugun ta a fito tace ko ba komai na d'an rama dukan da kamin...........
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:59 PM] +234 806 161 2054: [8/10, 8:08 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*6⃣7⃣
Da sauri ya d'ago ta duk ya rikice yace, "menene baby na mai ya sameki?" ba amsa illah cigaba da tayi da kukanta, ganin tak'i magana yasa ya d'auke ta cak ya nufi ciki da ita bai tsaya ko ina ba sai bedroom d'in shi sannan ya dire ya sa halshe yana lashe hawaye, daganan ya fara yamutse ta sai da suka samu nutsuwa sannan ya d'ago ta yace, "mai ya saki kuka d'azu fad'amin kinji tawan".
Ta sunne kai tana wasa da gashin k'irjinshi tace, "kawai nayi kewarka ne" yace, ohhh! yanzu kam gani nadawo gareki bazan k'ara yin nesa dake ba kinji ko, kai ta gyad'a kawai.
Sabon wanka sukayi tare sannan tazo tayi serving d'inshi abinci sai mamakin ummi yake ganin yadda ta shirya komai, ya dubeta yace, "Allah ya miki albarka uwar 'ya'yana a ko yaushe ina alfahari dake Allah ubangiji ya barmu tare" a hankali ta furta "Ameen ya rabbi mijina".