Sashe 11
Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Misalin k'arfe tara na safe ya shirya kansa cikin shadda wagambari d'inkin jamfa"milk color" tasha zubi da zare "brown color" yasa hula brown da ogogo brown k'irar "rolex" da ka ganshi kaga ango sai zabga k'amshi yake ko ta kan Ummi bai bi ya tafi wajen abokan sa da suyi sallama zasu koma.
Alhamdulillah, Abdullah ya musu duk abinda ya dace a yi wa bak'o nan a ka kaisu airport dan koma Russia, yayin da sauran abokan aikinsa kuma suka wuce Abuja cike da tsokalar shi kar ya zarce hutun da ya d'auka in yaji dad'in amarya, dariya kawai ya musu.
Abdullah ya dubesa yace, "ya kwana amaryar mu?"
Yace, "tananan lafiya bamu had'u da safe nan ba ma" kai tsaye Abdullah yace, "why?"
Mhmm! Abokina ba zaka gane bane wallahi daga na dubi yarinyar nan sai na kasa "controlling" kaina sai isa gareta, Abdullah ya katse shi yace, "gashi kai kuma baka son raini ko" kamar kasani wallahi cewar Nusayb.
Abdullah ya murmusa sannan yace, "bari kaji duk wannan fi'ilin da kake ba shine zai sa kar ta raina ka ba sai ma dasa mata tsanarka da zakayi a ranta, su mata da kake gani jansu ake a jiki a lallab'asu a nuna musu ba wacce ta kai su kima da daraja, mace 'yar soyayya ce ko gidan ka ba abinci muddin akwai abincin zuciya toh tana tare da kai ka gama siye ta, dan haka karka bari abu yayi nisa ka sauk'o da kanka ka nuna mata soyayyar ka da *SALON K'AUNA* kala-kala a gareta toh wallahi nan da nan zaka siye zuciyar ta kuma ba raini a tsakanin ku ba ka ganin yadda nake da Fa'iza ne, please abokina ka duba batu na insha Allah zaka kasance mai alfahari da Ummi".
Dr. Nusayb ya sauk'e dogon numfashi ya rungume Abdullah sannan yace, "nagode sosai abokina insha Allah zanyi amfani da shawarwarinka"
Daganan suka nufi gidan Dr. Nusayb.............
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:58 PM] +234 806 161 2054: [8/8, 4:03 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*5⃣6⃣
Ta nuna shi da yatsa tace, "bari kaji ya Nusayb karka kuskura ka k'ara tab'a ni nasha a fad'a maka amma baka ji nace ka rike taimakon ka banaso ko ana dole ne da kake cewa ni jarababbiya, yanzu sai mu ga wa ye a cikin mu yake da jaraba", ta mur had'e da cigaba da shafa mai a jikinta.
Dr. Nusayb kuwa hankalin shi duk ya tashi ganin yadda jikinta yake a waje, bai yi fushi ba ya k'ara kusanto ta yace, "haba matata, nasan nayi kuskure wajen furta miki wad'annan kalaman nayi nadama kuma karki manta na jima da sonki cikin raina kin kansance wani b'ari na jikina, kawai bansan raini shiyasa na kasa furta miki saboda sanin halin ki, duk weekends saboda ke nake zuwa Kaduna, ni ke turamiki texts da kike gani, ko aunty Fatima da Abdullah shaida ne wajen irin so da k'aunar danake miki please Amina kiyi hakuri komai ya wuce a tsakanin mu ".
Jikinta yayi sanyi amma ta basar ta dubesa shek'ek'e tace, "malam ka adana kalaman ka dan basu samu k'arbuwa ba tab'a ni na hana in kai d'an iska ne ni ba 'yar iska ba.... bata idda maganan sakamakon buge mata baki da yayi har jini yana fita.
Cikin b'acin rai yake dubanta yace, "har ni zaki duba tsabar idona kice min d'an iska saboda kawai dan nace ina sonki duk hakurin dana baki bai isheki ba toh kuwa yau zan nuna miki ni tantirin d'an iska ne".
Ta fara ja da baya tana kuka had'e da girgiza kanta yana biye da ita har ta kai jikin bango haka ya ritsa ta ya had'e kirjinsu, sai hakuri take bashi, d'aukan ta kacokan yayi sai wuntsula k'afafunta take, ya dire ta bisa gado zata tashi ya danne ta da hannun shi tare da wurgi da towel d'inta sannan ya mata rumfa da faffad'ar k'irjinsa.
Nan ya shiga sarrafa ta son ranshi, daga shi har ita jikinsu rawa yake bin sassan jikinta yake yana shafa tare da sumbatar su, kukan ta ya cika masa kunne ganin zata ci gaba da damunsa kawai sai ya had'e bakinsa da nata yana tsotsa, hannunshi na bisa albarkatun k'irjinta yana sarrafa su yadda yake so, "ba abinda yake bashi sha'awa a jikin mace irin k'irjinta yana so sosai".
Ummi ido ya raina fata ba bakin kuka........
*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/8, 5:08 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*5⃣7⃣
Sun d'au tsawon lokaci cikin wannan yanayin sai zufa yake duk da sanyin damina da ake ga kuma sanyin A.C nan yaji zuciyar shi ta mishi rauni sakamakon kukan da ta ke mishi, ya janye daga gareta ya kwanta gefe yana fitar da numfashi sama-sama.
Ganin bata da niyyan shiru yasa ya jawo ta zuwa jikinsa sai wani zillewa ta ke sai da ya mata rik'on maza sannan ta nutsu, gashin ta da ya barbazu har fuskanta yasa hannu ya mayar mata dasu baya, kamar mai rad'a dab kunnen ta yace, "kiyi shiru ya isa haka ba abinda zan miki sai da yaddar ki duk da a matse nake dake, ni rashin kunya ne kawai banaso dan ina da saurin hannu kin ga a banza kinsa na fasa miki baki gashi har ya tashi".
Bata ce mishi k'ala ba sai ma lafewa da tayi a k'irjinshi ya cigaba da shafa mata bayanta kan kace meye tunin bacci ya d'auke ta sai sauk'ar numfashin ta da ya ji, yayi murmushi a hankali ya zame ta daga jikinsa gudun kar ta farka.
Tsayawa yayi yana k'arewa halittan jikinta kallo, daga bisani yayi hamdala a ranshi ganin wannan kaya duk nasa ne, closet d'inta ya nufa ya bud'e ya ciro mata wata dogon riga sannan ya zo zira ma ya jawo pillow ya d'ora kanta daga bisani ya sumbaci goshinta ya fice.
**** **** *****
Zaune yake yana kallon labarai a tashar "Aljazeera" lokaci-lokaci idanunshi na hanyar k'ofar d'akin ta ganin har wajajen k'arfe uku bata fito ba, tunin kuma ya sayo musu abinci a "Disney Chicken".
K'amshi turaren ta ne ya bugi hancinsa da sauri ya d'ago kai ganin ta yayi sanye cikin "English Wear" riga da siket gaban rigan da d'an igiya da aka d'aure sai ya fito da shape d'in kirjinta d'as fuskanta fayau ba ko kwalliya bakinta ya d'an kumbura.
Nan da nan yaji tausayin ta ya tashi ya isa gareta ya rik'o hannunta zata fisge yace, "kul! Kinaso na k'ara miki abinda nayi d'azu ko?"
Da sauri ta girgiza kanta alamun a'ah, yace, "dakyau toh banason musu" ya ja ta zuwa dining table ya zuzzuba abincin, "french rice ne sai pepper chicken da coslow ga kuma farfesun koda da hanta, a baki ya bata abincin tun tana d'an d'ari-d'ari har dai ta sake ta ci sai da ya tabbatar ta k'oshi sannan ya ci na shi, ya je bedroom d'insa ya d'auko magani yazo ya b'alla ya bata tasha.
A hankali ta furta "nagode ".......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:58 PM] +234 806 161 2054: [8/10, 7:31 AM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*6⃣2⃣
Zata shige yace, "ke wa zai d'auki ledojin nan" ba musu ta dawo baya ta d'auka, shigar sa ciki bai tarar da ita a falo ba, ba tare da nuna damuwa ba ya wuce d'akin shi yayi wanka yasa boxers ya fito.
B'angaren Ummi ma tana shiga wanka tayi, tazo ta zauna gaban mirror tana shafe-shafe bayan ta kammala ta zira rigar bacci wanda ko cinyanta bai rufe ba ta fad'a gado had'e jan bargo ta rufa.
Shiru-shiru ya ji bata fito ba, kai tsaye d'akin ta ya nufa hango yayi nannad'e cikin bargo abunta, isa yayi ya yaye bargon ganin irin rigar da yake jikinta gabad'aya hankalin shi ya tashi, cak ya d'auke ta tana kuka yayi hakuri ko a jikinsa, bai dire ta ba sai a falo.
Kayan tand'a-tand'en ya d'auko ya zo ya jawo ta zuwa jikinsa yana ciyar da ita daga k'arshe ya cika kofi da fresh milk ya kai bakinta ta kawar da kai ta k'oshi yace, "gwara ma kin sha dan ba abinda za'a fasa yau oya bud'e bakinki jiki na rawa ta bud'e ba cire kofin ba sai da ta shanye, shima a gurguje ya sha ko tattare wurin ba suyi ba ya ja ta zuwa d'akin shi.
Duk da tana cikin firgici hakan bai hanata k'are wa d'akin kallo ba dan yau ne farkon shigowar ta, ya had'u iya had'u wa ga k'amshi dake tashi a ranta tace, "wow! Aljannar duniya kenan" katse ta yayi ta hanyar cewa, "shiga ki d'auro alwala ki fito maza".
Sum-sum ta wuce a tak'ure saboda irin kallon yake jifanta da shi, tana fitowa shima ya shiga yayi ya fito ya zira jallabiya dogon hijab ya d'auko mata daga cikin closet d'in shi ya bata ta saka.
Ya shimfid'a musu darduman sallah ya ja su raka'a biyu tare da d'imbin addu'o'i ya mata tambayoyin game da addini duk ta amsa mishi, yayi murmusa yace, "ashe dai Daddy bai biya kud'in banza ba" a ranta tace, "soko ka zaci bazan iya bane".
Tashi yayi ya cire jallabiyar ya dubeta toh sai ki tashi ai kin wani zubu kamar kayan wanki, ba ta ce k'ala ba ta mik'e ta cire hijabin ta ninke ta kasa motsawa daga inda take, lura da ita da yayi yasa ya isa ya karb'in hijabin ya ajiye ya ja ta zuwa gado ya kashe wuta sai "dimlight" da ya bari shima ya haye gadon..............
*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/10, 8:33 AM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*6⃣3⃣
Tana ganinsa ya kusanto ta jikinta ya fara b'ari, hannu yasa ya jawo ta zuwa jikinsa a hankali ya zame rigar baccin da yake jikinta ya matse ta a k'irjinshi sosai kamar wanda za'a k'wace masa ita a take ya sauk'e numfashi mai k'arfin gaske.
Sassauta rik'on da ya mata yayi, yasa hannu yana yawo dashi a k'asar mararta, wayyo! cewar Ummi sakamakon wani irin shock da ta ji har tsak'ar kanta, wani abu ya rad'a mata a kunne wanda duk maitana ni Jiddah ban ji ba.