← Book details Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 17

Sashe 12

Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ya ta yawo da hannunsa har zuwa saman k'irjinta sai rirrik'e hannun shi ta ke amma inaaa gogan sai aika mata da sak'onni yake masu wuyar fassarawa, sai hak'uri take bashi ganin za ta cika mishi dodon kunne da magiya yasa ya had'e bakin shi da nata a hankali yake tsotsa cikin k'warewa sai da yayi romancing d'inta sosai sannan ya kok'arin cire boxers d'inshi ina ganin haka a guje na fito ina haki dan wannan sirrin su ne, zama nayi baki k'ofa dan jiran komai ya wakana.

**** **** ****

WASHE GARI.....

Banyi k'asa a gwiwa ba na kutsa cikin d'akin Ummi na tarar zaune a bakin gado sai ambaliyar hawaye ta ke, Dr. Nusayb ya shigo rik'e da tire a hannun shi ya dire bisa "bedside drawer" ya rungumo ta jikinshi ya sa halshe yana lashe hawaye dake fusk'arta yana d'an bubbuga bayanta alamar rarrashi yace, "kiyi hakuri kin ji zuma ta sonki da k'aunar ki ne ya sa na miki haka ba wai da mugun ta ba kuma wannan ai shine auren, ki yafemin kinji".

K'ara lafewa tayi a k'irjinshi cikin muryar shagwab'a tace, "nidai gaskia ya Nusayb karka k'ara min irin wannan abu kaji Allah har yanzu nan yana min zafi ta fad'a ta na nuna k'asanta".

Cike da tausayawa yace, "I'm so sorry baby na bazan k'ara ba kinji ko" ta gyad'a kanta a hankali, yace oya ga kwai na soya miki ki ci sai na baki magani ciwon zai daina.

A baki ya rik'a bata da tea har ta k'oshi sannan ya d'auko magani da ruwan faro ya bata tasha, ya kwantar da ita shima ya kwanta had'e da d'aura ta bisa k'irjinshi yana shafa bayanta a hankali, a haka bacci yayi awon gaba dasu............

*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/10, 10:28 AM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*6⃣4⃣

K'arfe sha d'aya na safe Dr. Nusayb ya farka, ya k'urawa Ummi ido duk ta zama fayau idanunta sun d'an kumbura saboda kuka a hankali ya zame ta daga jikinsa gudun kar ta farka ya kwantar da ita sannan ya d'auki wayar shi ya nufi falo duk gudun kar yayi waya a d'akin ta tashi.

Ma'akatan "Disney Chicken" ya k'ira yayi ordern abinci tare da musu kwatance gidan shi, sannan ya katse layin ya nufi d'aki kai tsaye bathroom ya wuce ya tara ruwa cikin k'wamin wanka ya fito.

Bakin sa ya tsoma cikin nata yana tsotsa a hankali har ta farka tana ganinshi ta saki kuka a tunanin zai kuma yin abunda ya mata jiya ne, gashin ta da ya barbazu ya kwantar mata dashi baya ya tallab'i hab'arta da hannu biyu yana goga hancin sa da nata yace, "ba abinda zan miki wanka zaki yi kafin a kawo breakfast".

Ta yunk'ura zata tashi wani irin zafi ta k'ara ji sai dai bai kai na asuba ba, da sauri ta koma ta zauna tana washhh! Yace, "yadai?" ta zagba mishi harara kamar k'wayar idanunta zasu fad'o tace, "bansani ba".

Yayi murmushi kawai, cak ya d'auke ta bai dire ta ba sai cikin k'wamin wankan ta runtse idanunta yasa hannu zai cire 'yar yaloluwar rigar dake jikinta tace, "please ya Nusayb ka bari ".

Yace, "wallahi ki bari ko na sake miki abun jiya" da sauri ta cika mishi ya cire mata, shima cire na shi yayi ya shiga cikin k'wamin wankan ihu ta sake tace, "meye haka ya Nusayb wallahi kunya nake ji" shi ko gogan ko a kwalar rigar shi sai k'irjinta da ya d'auke mishi hankali ba tai aune ba taji shi a kai sai da ya jagwalgwala son ran shi sannan ya musu wanka ya nad'o ta cikin towel kamar jaririya dama 'yar firit ce ba k'iba.

Kan su gama shiri har an kawo musu abincin suna gama wa suka isa falo bisa dining table ya zauna ya d'aura ta kan cinyar shi sannan ya ciyar da ita bayan ya tabbatar ta k'oshi sannan ya samu yaci na shi.

Wunin ranar nan Dr. yana mak'ale da Ummi ya hanata yin komai sai shima albarka yake wani irin farin ciki ya tsinci kanshi a ciki mai wuyar fasaltuwa abunda ba a cewa komai............

*Jiddah Samusa*✍🏻
[12/20, 6:59 PM] ‪+234 806 161 2054‬: [8/9, 8:56 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*6⃣0⃣

Dakyar ya ja jikinsa ya koma cikin d'aki, yana isa ya zube bisa makeken gadon shi, yasa hannu ya d'auki wayar shi ya danna kiran Ummi bugu d'aya ta d'auka ta kashe murya tace, "ina kwana ya Nusayb".

Murya a wahale yace, "kin tashi lafiya"

"lafiya k'alau ya Nusayb"

Yace, "kizo inason ganin please", gaskia ya Nusayb kayi hakuri ba zan iya zuwa d'akin ka ba, tana gama fad'ar haka ta katse wayar.

Sororo ya tsaya yana bin wayar da kallo, ganin hakan bazai fishsheshi ba ya mik'e a hankali yana d'ingisa k'afa ya cire jallabiyar jikinsa ya nufi bathroom ya gasa jikinsa da ruwan zafi dan har tsak'ar bayanshi yake jin ciwon fad'uwar da yayi, bayan ya kammala ya fito ya goge jikinsa sannan ya zauna bakin gado ya d'auko man zafi ya mulke jikinsa dashi ko zai ji d'an dama-dama sannan ya nufi closet ya d'auko 3-quater da t-shirt ya zira ya nufi kitchen ya had'a coffee ya dawo ya zauna a falo yana sipping yana gama sha ya shiga d'akin sa ya sha pain relief.

D'akinta ya nufa ya murd'a k'ofar jin muryar ta tana waya yasa ya tsagaita, ya tsinkayi tana cewa, "ke dai besty ki bari kawai wallahi abun wanke-wanke na sa mishi sai ga k'ato a k'asa", cikin b'acin rai ya isa gareta har ya manta da ciwon da ke k'afar shi.

Ya fincike wayar, bai yi wata-wata ba ya d'auke ta da lafiyayyun mari guda biyu, take ta gigice ta rasa inda zata sa kanta ko kuka ta kasa dan marin ya bala'in shigar ta.

Ya kamo kunnen ta ya murd'a iya k'arfin sa, ta saki k'ara tana bashi hakuri, yace, "wato har kin rik'a kinsan hanyoyin mugun ta, duk yadda nake nuna miki kulawa wato ke mugun nufi ne a ranki ko? toh wallahi ki sa a ranki ki ajiye daren yau ba mai rabani dake, wannan ne hanya kad'ai da zanyi maganinki".

Wallahi Allah ba haka bane ya Nusayb, na tuba bazan k'ara ba, wallahi zan ke ma biyayya daga yau na daina raini kaji na rantse maka.

Dr. Nusayb yace, "nidai na gama magana yarinya, kuma yanzun nan ki shirya zamu je gida" ya gama fad'ar haka ya cika mata kunne ya fice daga d'akin.............

*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/9, 9:59 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*6⃣1⃣

Cikin sauri ta nufi bathroom tana wanka tana kuka tana nadaman abunda ta aikata, a haka ta kammala ta fito ta tsane jikinta da towel ta shafa mai sama-sama saboda zafi, hoda da man baki kawai tasa a fuskanta amma tayi kyau, atamfar Holland tasa d'inkin riga da zani ta kashe d'auri, tayi kyau Sosai masha Allah, ta yafa gyale ta sab'i handbag tare da sa hill ta fito.

Ta iske shi zaune a falo ya had'e cikin kananan kaya sai tabaro dake mak'ale a k'wayar idonshi ya mata kyau sosai, falon gabad'aya k'amshin turaren shi ya kama na "memories".

A sanyaye ta iso tace, "ya Nusayb nagama" ko kallonta bai yi ba ya rikid'e ya koma Nusayb d'in shi na dah, ya tashi ya zari makullin mota ya fice, ganin hakan yasa ta mara mishi baya.

Sabuwar motar shi k'irar "Civic Sedan 2016" ash color ya ciro ta daga parking lot ya iso inda Ummi ke tsaye tana jiran shi, bud'e gambun motar ta yi ta zauna gefen mai zaman banza, bai ce da ita k'ala ba ya figi motar maigadi ya wangale gate yana a dawo lafiya, hannun kawai ya d'aga mishi.

Yana parking a gidan da sauri ta bud'e gambun motar ta fito, zata wuce yace, "da shegen rawan kanki kamar babanin akuya in baki jirani ba sai na sab'a miki kuma saura kice wa Daddy wani abu ki ga abunda zan miki".

Ya rufe motar ya iso wajen ta ya rik'o hannun ta suka isa, da sallama suka shiga cikin falon Mummy kad'ai suka tarar a falon, tana ganin su ta fara washe baki cikin tsantsan farinciki tace, sannun ku da zuwa.

Ummi ta k'wace hannunta ta isa ga Mummy ta zauna gefen ta sannan ta gaishe ta nan Mummy ta shiga tambayar ta badai matsala ko Kuna zaune lafiya dai ko? Kai ummi ta gyad'a tace, "bakomai Mummy muna zaune lafiya"

Sai a sannan Mummy ta dawo da dubanta wajen Nusayb tace, "babana" yace, "Allah Mummy nayi fushi kawai sai kika manta dani a zaune dan kin ga ummi" dariya tayi tace kai dai baka da aiki sai kishi.

Ummi tace, "Mummy ina Daddy fa?" wallahi sab'ani kuka yi bai jima da fita ba sai ga ku, amma baxai jima ba zai dawo.

Mummy ina jin yunwa cewar Nusayb yana lumshe idanunshi, Mummy tace, "tohhhh ba kuyi abinci ba ne? Anyi Mummy sauri muke shiyasa sama-sama muka ci muka fito.

Asabe Mummy ta k'ira ta shiryo musu abinci bisa babban tire ta kawo ta dire musu ta gaishe su.

A gidan suka wuni har Daddy ya dawo sai wajajen k'arfe takwas na dare suka tafi gidan su bayan ya tsaya a hanya ya sai musu abun mak'ulashe...........

*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:59 PM] ‪+234 806 161 2054‬: [8/8, 1:44 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*5⃣4⃣

Kafin sukai ga gidan Nusayb sai da suka biya ta gidan Mummy suka gaishe su, sannan yayi sha tara ta arziki wa dangin mahaifiyar Ummi abun ka ga gajiyayyu ba k'aramin farin ciki suka yi ba sai godiya suke zuba wa.

Zaune ta ke ita kad'ai kamar mayya bisa "dining table" tana breakfast, chips ne da kwai sai farfesun kaji da black tea da ya sha kayan k'amshi, ta sha ado cikin "material less" kalar sararin samaniya ya sha stone work d'inkin riga da siket ya zauna d'as kamar ajikinta aka d'inka tasa fashion "silver color" ta kashe d'auri kamar ba gobe a raina nace, "oh! Su Ummi manya wannan kwalliyan wa Dr. akayi ne ko yaya dai oho".
Chapter 12 · 0% Book details