Sashe 2
Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*8⃣
A wannan lokacin Sudais yana da 17yrs ya gama "secondary school" yana shirin tafiya UK, Fatima 13yrs tana jss3, Nusayb 11yrs yana jss1, ranar suna yarinya taci suna Aminatu takwarar Baaba Amina suna kiranta da Ummi, anyi suna lafiya mutanen kaduna zasu wuce, Nusayb yace baisan zancen ba dan shi ya tare a wajen ummi Allah ya d'ora masa son yarinyar a ranshi tun ranan da idonshi yayi tozali da kakkyawan fusk'arta
Haka suka tafi suka barshi Allah yasa suna hutu haka ya zauna komin shi ummi na , daganan duk hutunsa yanayinsa ne a Watinani saboda ummi sun bala'in shak'uwa duk inda taji muryanshi ta rink'a b'angala dariya kenan tana mik'a mishi hannu ya karb'eta
Kacokan komai na ummi yana B'angaren baba Amina, shan nono kad'ai ke had'a ta da uwarta, k'arfi da yaji baaba ta mayar mata da suna Ummilolo haka suna ya bita duk cikin garin
Ta tashi yarinya mai kazar-kazar tana da shekaru biyu a duniya Allah yayi wa mahaifiyarta rasuwa, Bukar na Fase zaucewa ne kawai bai yi ba sai da aka tsaya da addu'a sannan aka samu ya nutsu,
Nan Baaba ta d'auki son duniya ta d'ora a kanta babu wanda ya isa ya t'aba Ummilolo ya kwana lafiya, baaba zata rufe ido ne ta sauk'e ma kwandon rashin mutunci, ita kuwa gata da tsokala, mahaifin ta ya zama d'an kallo bai isa ya tanka ba, nan baaba zata sa shi a gaba wai yana tak'ura marainiyar Allah.....
*Jiddah Samusa ✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/19, 6:49 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*9⃣
A kwana a tashi ba wuya sudais ya kammala karatun shi ya zama cikkakken sojan ruwa, tare aka had'a bikin shi da fatima, bayan ta gama a "ABU Zaria" in da ta karanci fannin "BSc. Ed Biology" a halin yanzu lecturer ce a gwagwalada",
Tana auren "Senator", da yaransu biyu, Sabir da zareefa ", Sudais kuma 'yar Aminin Mahaifinsu yake aure, mai suna "lubna" da d'ansu d'aya "Farouq" yana aiki a can "Lagos" sai Nusayb dake can k'asar "Russia" yana karatun likitan mata "Gynecology" shekara d'aya ta rage mishi
Ranar da d'aukacin wannan family ba zasu manta ba shine ranar da Baaba Amina, Bukar na Fase da Ummilolo suka yi shirin zuwa kaduna dan kai ziyara wa Alhaji Umar da iyalansa wanda shine karo na farko da zasu fito birni, inda Alhaji ya turo direbansa Ado ya kwashe su, "Ummilolo murna fal cikinta lokacin tana da shekaru 10 a duniya" bayan gama shiri suka d'uru mota suka d'au hanya,"
Daga Baaba Amina har Ummilolo ba gwanda, kowa zuba k'auyanci yake da haka Ummilolo ta b'angale da bacci, baaba ko ido kyam akan hanya ba bacci, direba ko sai shara gudunsa yake ba ji ba gani gab da zasu shiga cikin garin "zaria" sai ga wata k'atuwar tirela da birki ya k'wace masa, gadan-gadan yayi kansu, wanda gefen su kuma rami ne, "ba suyi aune ba tirela ta afka kansu ta gungura su cikin ramin" Allah yasa cikin wani k'auye ne da d'an jama'a Jefi-jefi"
Da sauri aka kai musu d'auki motar tayi k'wasa - k'wasa, a ta ke Bukar na Fase da direba suka cika, dakyar a ka ciro baaba Amina wanda jikinta jini ne,
Ummilolo ko k'warza ne kwai tayi a k'afafunta da ikon Allah, nan ka samu 'yan sanda da road safety suka iso a ka samu aka wuce dasu Asibitin koyarwa ta "Ahmadu Bello University" dake cikin garin "Zaria".........
*Jiddah Samusa*✍🏻
[7/20, 3:21 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA*🍃
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*🔟
Kai tsaye "Emergency" akayi dasu, dan basu taimakon gaggawa, bayan gwaje-gwaje da likitoci suka yi akansu, sun tabbatar da da cewa lalle direba da Bukar sun rasu, Baaba Amina kuma ta samu karaya uku a k'afa d'aya, "spinal cord" ya tsinke, ga wani K'arfe da ya soki gefen cikinta, bata yi cikkakken 3hours ba tace ga garinku.
Ummilolo kuma a kamata "dressing" ciwukan da ta ji, ba a sha wuya wajen samun Alhaji Umar dake sananne ne a duk fad'in Kaduna da kewayenta.
Haka a ka kwasesu a "Ambulance" akayi Kaduna dasu aka sallacesu aka wuce dasu gidansu na gaskia (Allah ya kyautata karshen mu, ameen).
Haka akayi makoki a gama Alhaji Umar duk ya fige a sannu da taimakon matar shi ya dawo cikin hayyacin shi ya koma kan harkokin sa.
Wannan shine mafarin dawowar Ummilolo hannunsa da zama, ya d'auki son duniya ya d'ora a kanta, dan ita kad'ai ta rage masa a matsayin 'yar uwa kuma 'yar sa.
Ba a d'auki dogon lokaci ba a ka samo mata "lesson teacher" dan already tana "jss1 a can garinsu" aka kurd'a tasamu admission a "Essence International School" a halin yanzu tana jss 2, yarinya ce mai kokari sosai duk abinda aka koya Mata d'auke a kwanyarta, kamar ba girman k'auye ba.
Tana tsula tsiyarta son ranta a gidan sai abinda takeso za a girka, ko tsawa ba wanda ya isa ya mata, motor guda Alhaji ya siya mata da direbanta wanda yake ta makaranta da duk inda takeso na shak'ata wa.
A na cikin haka, Allah ya dawo da Nusayb ya zama cikkakken "Gynea Doctor", matashi mai jini a jika, d'an k'walisa mai ji da kansa wanda mata ke rubibi daga b'akar fata har turawa basu barshi ba, ya kasance santalale "giant" dashi wankan tarwad'a kakkyawan gaske ne gashin kansa luf-luf bak'i ga saje da ya k'awata fuskar gwanin sha'awa, baya d'aukan raini mutum ne mai son a bashi girma, amma kuma yana da saukin kai muddin ka fahimce shi, wannan kenan .....
Masu karatu ku cigaba da bibiya ta dan jin yanda zata kaya
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/20, 5:11 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣1⃣
CIGABAN LABARI.......
Bayan ta kammala cin abinci, ta tashi ta nufi kitchen ta iske Asabe mai aiki tana gyaran ganyen Alayyahu, ta tsaya kerere a kanta, Asabe ta d'ago kai ta dubeta ta had'e da cewa, ya dai yar d'akina? Ummilolo ta yatsina fuska tace kije ki kwashe kwanukan dake bisa table, jiki na rawa ta tashi ta nufi "dinning area" ta kwashe kwanuka ta kawo wurin wanke-wanke.
Ummilolo tace, Asabe mai zaki girka da dare? Asabe tace yallab'ai yace, yanason a "mishi miyar taushe da tuwon shinkafa",
waye kuma yallab'ai? Da sauri Asabe tace, Nusayb ne, Ummilolo ta k'ara yatsina fuska tace,
Ki canza tsari inason a yi "miyar kub'ewa d'anye ta ji ogbonno da crayfish da tuwon Semovita" wanda zai ci yaci wanda ba zai ci ba ya bari, da sauri Asabe tace, anyi angama ranki ya dad'e 'yar gaban goshin Alhaji, ta mursmusa tace kin ci kyauta Asabe, nan ta bud'e bakin skirt d'inta ta ciro gudan dubu ta damk'awa Asabe, Asabe kuwa dama irin mutanen nan ne masu son kud'in tsiya, Ummilolo kuwa hannunta a bud'e yake akwai kyauta.
Daganan garden ta wuce ta zauna a d'aya daga cikin kujerun da a ka k'awata wajen dashi, tana ta wak'okinta na k'auye ta lumshe ido tana tuna rayuwarsu a can, Ummilolo yarinya ce amma akwai hangen nesa da sanin ya kamata, a hankali hawaye suka surnano bisa kakkyawan fuskanta tasa hannu ta share......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/21, 1:37 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣2⃣
Tsam ta tashi ta nufi gate, maigadi yana hangota yayi maza ya bud'e mata k'ofa, tasa kai ta fice, yanayin garin na damina ga kuma yamma ce, ko ina luf-luf ga wani sanyi mai dad'i dake ratsa jikin mutum shi ya bata dama yin tsalle-tsalle, a take ta manta da abinda yake damunta, wani irin nishad'i take ji, a haka ta karya kwanan bayan su gidan wata k'awarta da suke makaranta tare mai suna "Falaq" da sallamar ta tashiga, ta iske su duk suna parlour ta gaida mamnsu da yayanta, yana dariya yace, "mai kyau yau ke ne a gidan mu"? Jin ya ambaci mai kyau yasa Ummilolo washe hakora, tace" aradu kana burgeni" d'an birni.
Duk a kwashe da dariya, daga bisani falaq ta ja hannunta suka yi waje dan yi wasa, sai gab magrib tace tashi ki rakani gidan mu, kiga nima na samu yaya d'an birni, falaq ta rik'e hab'a kar dai kice min wanda kika bani labarin yana k'asar waje?
Da sauri Ummilolo tace yauwa 'yar gari shi dai, falaq tace toh muje na ganshi, Ummilolo murya k'asa-k'asa tace amma fa kiyi a hankali dan mugu ne ba ya dariya fa, daga zuwansa nasha mari wallahi, falaq ta zaro ido had'e da cewa tabd'i, muje dai.
Sun kusa isa gida suka hango wasu 'yanmata su biyu sun sha "miniskirt" da ya rik'e su sosai, Falaq ta tab'o Ummilolo tace meye abun yi ne? Tace tsaya ki gani ta d'ebi duwatsu sannan ta jawo hannun falaq zuwa bayan bishiya suka lab'e, Yanmatan suna bada baya Ummilolo ta daidaici mazaunan su ta jefe da dutse, suka waiwayo basu ga komai ba, ta k'ara fitowa ta jefesu karaf suka ganta,
Ai kuwa basuyi sanya ba suka yi kanta sai da ta bari sun zo dab dasu sannan ta ja hannun falaq suka gudu suka fad'a gida sai haki suke suna dariya sun sa kai zasu shiga parlour carab Nusayb ya rik'o hannunta "dama duk abinda suke yana kallon su ta window d'in d'akin shi", yanmata kuwa har gida suka biyo su sai kumfar baki suke.
Yana isowa ya damk'a musu ita yace gatanan ku jibge ta, sai kuma suka ji kunya had'e da cewa kinci darajar yayanki ne da yau sai kin gane kud'arki, nan yasa Ummilolo ta basu hak'uri, jiki na b'ari tace, kuyi hakuri, sannan suka fice, Nusayb ya mata wani mugun kallo tukun ba shiri tabar wajen, ta nemi falaq sama da k'asa ta rasa ta, ita kam ta sulale tayi gidansu..........
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/21, 2:27 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣3⃣