← Book details Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 17

Sashe 10

Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dr. Dangana ya dubeshi yace, "kaga ka kore min mata daga zuwanka".
Hanyar k'ofa Dr. Nusayb ya nuna masa, Dr. Dangana ya dubi k'wayar idanunshi nan ya ga tsagwaron kishi sosai sunyi jajir dasu.

Yace, "Abokina ko dai kana son wannan k'anwar ta ka ne?" Dr. Nusayb ya daka masa tsawa cikin b'acin rai yace, "meye haka? Kaji nace ina sonta ne zaka min maganan banza".

Dr. Dangana ya k'yalk'yale da dariya sannan yace, "baka fad'a ba amma in tayi tsami zamu ji had'e da d'aga masa gira" yasa kai ya fice........

*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/4, 10:04 AM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*4⃣1⃣

Da gudu ta fad'a kan Aunty Fatima tare da fad'in "yau tawa ta sameni Aunty ki taimaken kar ya Nusayb ya dukeni dan Allah", meya faru da zai duke ki? cewar Aunty Fatima.
Ya sameni muna hira da wannan doctor d'in gashi yace kar na kuskura ya ganni da saurayi bayan kuma na kai munzalin da zan fara soyay.....maganar ta mak'ale sakamakon shigowar shi d'akin.

Ya dubeta sama da k'asa ya watsar daga bisani ya nuna mata hanyar k'ofa sum-sum ta tashi ta fice tana mai hamdala a ranta ganin bai mata fad'a fa.

Ya jawo stool ya zauna ya kafe Aunty Fatima da ido, ganin abun nashi ba na k'arau ba yasa ta zungure masa kai, tare da fad'in "meye hakan kaka zo ka wani sa ni a gaba?"

Ya sauk'e gwauron numfashi sannan yace, "wato har hira ki ke tura ta ashe bansani ba?" ta dubesa cikin ido tace, "mai ka d'auke ni da zaka ce ina tura ta hira? Kuma in na tura ta ma sai mai? Bata kai bane? Ina kai ka tsaya girman kai kana gudun raini ko? Ka cigaba da jan aji wallahi ni mai shigewa Dr. Dangana ne ya sameta muddin ta aminta dashi".

Cikin fushi ya watsa mata kallon baki kai ba, tace, "dube ni dakyau mtswwww!".

Fuuuuuuuu ya wuce had'e da banko mata k'ofar ji kake garammmm, dakyar yake ganin gabanshi wani duhu-duhu yake gani dan tsananin b'acin rai.

Ya sa d'an mukulli ya bud'e gambun motar ya shiga ya zauna tare da kifa kansa bisa sitiyari sai huci yake, yasa hannu ya kunna k'ira'a, ya d'auki tsawon lokaci a wannan halin, a hankali ya fara jin nutsuwa na shigar shi ya d'auki ruwan faro mai sanyi ya kwankwad'a, ya lalub'o wayar shi ya danna k'iran Ummi tana d'auka yace, "ki fito mu tafi" ya katse layin..........

*Jiddah Samusa ✍🏻*
[12/20, 6:58 PM] ‪+234 806 161 2054‬: [8/5, 3:13 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*4⃣7⃣

Kwanci tashi ba wuya Ummi sun kammala makaranta, nutsuwa ya shige ta rawan kan nan duk babu ta zama mai sanyi.

Tsakanin ta da Dr. Nusayb ba wani canji zaizo ya gama hutun k'arshen mako amma ba abinda ke had'a su na arziki sai dai ta tsiya, a halin yanzu biki ya rage saura sati d'aya sun je har garin buzu inda dangin mamanta suke ta gaishe su tare da kai musu zancen bikin.

Duk wani shirye-shirye na fannin ango da suke wa amare Abdullah ne da Dr. Dangana kan gaba wajen gudanar wa, yayi tsiya sosai wa Nusayb da yaji labarin soyayyar da yake wa Ummi wajen Abdullah.

**** **** ****

Biki ya rage saura kwana biyu gida ya cika dank'am da abokan arziki na nesa da kusa hatta abokan karatun Dr. Nusayb dake can k'asar Russia sun zo.

Duk wanda yaga Ummi sai ya k'ara dubanta saboda tsananin kyau tayi har ta gaji jikinta kamar ka tab'a jini ya fito abunka ga farar mace baturiyar karai-karai, dan tun ana saura wata Mummy ta d'auko mai gyaran jiki ta musamman ta gyara ta ciki da waje, k'amshi ya zauna a jikinta abun dai ba a cewa komai masu karatu, sai wanda ya gani.

Yau "kamu" zasu yi inda a ka d'auko k'awata Ummu hilal dan tsarawa Amarya kwalliya, gabadaya Ummi ta zama tauraruwa kowa sha'awar ta yake.

Misalin k'arfe hud'u na yamma ayarin motoci suka cika harabar gidan Alhaji Umar Bashir Babariko, dan kwasar jama'a zuwa inda za'ayi liyafa, ba b'ata lokaci duk aka fito Aunty Fatima na rik'e da Amarya ta je ta sanya ta cikin mota kai tsaye "Kabir Gymnasium" a ka wuce inda za a gudanar da shagalin an k'awata wajen sosai gwanin sha'awa.
A fannin abun ci da sha musamman a ka bawa sisi na Ammaterh contract saboda k'warewarta a wannan fannin, Alhamdulillah abu yayi kyau kam dan ta fitar dasu kunya.

An ci ansha an chase anyi b'arin naira da dollars, ba a tashi ba sai wajejen k'arfe bakwai...............

*Jiddah Samusa ✍🏻*
[8/5, 3:52 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*© Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*4⃣8⃣

Washe gari juma'a da misalin k'arfe hud'u da rabi na yamma a ka gabatar da walima a farfajiyar gidan, inda takanas a ka d'auko malama khadija Esmaeel ta wa'azantar sosai had'e nasiha sosai wa Amarya wanda sai da yasa ta zubar da hawaye daga haka aka tashi inda akayi rabon souvenirs daban-daban.

***** **** ****

Da dare Dr. Nusayb zaune da abokan shi ana ta barkwanci sai dariya ake, can ya mik'e yace yana zuwa, yayi hanyar cikin gida ya sako kai itama ta sako nan suka yi gware tayi taga-taga zata fad'i ya fisgota ta fad'o kirjinsa.

Suka k'urawa juna ido na tsawon dak'iku daga bisani ta runtse idonta, idanunsa ya sauk'e bisa kirjinta daya ga sun taso a ciccike dasu dake riga bacci ce a jikinta na doguwar riga mai santsi sai ya bi jikinta ya kwanta shiyasa ya fito mata ainihin halittar ta.

Wani irin abu yake ya tsirga masa tunda daga saman sa har kafarshi a gareta ita ma hakan ya kasance wanda yasa ta kasa kwace kanta daga gareshi.

A hankali ya kai bakinsa wuyanta ya sumbace ta sannan ya sassauta rik'on da ya mata, murya k'asa-k'asa kamar mai rad'a yace, "Amina ina jin yunwa muje ki bani abinda zan ci" ya r'iko hannunta suka yi kitchen Allah yasa ba kowa duk an kwanta bacci, nan ta soya mai kwai a gurguje ta had'a masa tea duk yana tsaye yana kallonta duk inda tabi idanunsa na kanta.

A ranshi yace, "lalle zan huta a wannan jikin naki mai sulb'in gaske, adah ina miki kallon *kwaila*ashe ba haka kike ba", muryar ta ya tsinka ya tana cewa, "gashinan na gama" bata jira amsar shi ba ta gudu d'aki ta fad'a kan falaq tana sauk'e numfashi.

Falaq ta ce, "ke ni karki karyani daga ina kike haka?"

Nan Ummi ta kwashe komai ta fad'a mata Falaq ta k'yalk'yale da dariya tace, "kice kinji rik'on maza kai sauran abubuwan sai jibi".

Ummi ta d'aka mata dundu a baya tace, "banason iskanci kin ga kwanciya ta"............

*Jiddah Samusa ✍🏻*
[12/20, 6:58 PM] ‪+234 806 161 2054‬: [8/7, 12:12 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*5⃣2⃣

Kai tsaye Amarya da Ango katafaren gidan su a ka wuce dasu yayin da sauran jama'ar a wuce dasu gidan Daddy.

Abdullah, Dr. Dangana, Dr. Izge, Dr. Marwan daga can gefe kuma Dr. Nusayb ne da Ummi zaune kan 2-seater, abokan shi nasiha suka musu sosai, ba ma kamar Abdullah da yasa ciki da waje na Nusayb ya ja masa kunne sosai daga haka suka musu sallama ya rako su bakin mota sannan ya koma ya kukkule k'ofofi.

Yadda ya barta haka ya iske ta, kanta a k'asa tana wasa da yatsun hannunta da ya sha k'unshi mai kyan gaske, ya dubeta ya d'an yi jim yace a ranshi, "in ba dan gudun raini ba yadda tayi kyau d'in nan ba abinda zai hana ya je gareta".

Ya sha mur tare da cewa, "keee! Kinsan dai cewa na aureki ne ba dan ina sonki ba sai dan na taimakon ki da zanyi wajen magance miki jarabar ki dan haka in a shirye kike bismillah".

Ba tare da ta fahimce mai furucinsa yake nufi ba kai tsaye tace, "ban shirya ba".

Yace, "dakyau ni zan wuce na kwanta ga can kayan motsa baki a kitchen in kina da buk'ata".

Ganin ya tafi yasa itama ta tashi ta nufi d'akin ta ta cire kayan jikinta tasa na bacci tabi lafiyar gado amma zuciyar ta cike da tunanin kalamansa, ta kudurta a ranta insha Allahu in gari ya waye zata tambayi Falaq bata San yaushe bacci yayi gaba da ita ba.

B'angaren Dr. Nusayb yadda yaga rana haka yaga dare gabad'aya ya kasa runtsawa, ta rikita masa lissafi sai juye-juye yake bisa gado rungume da pillow bisa k'irjinshi yayi tsuka yafi dubu baiyi aune ba ya ji k'iraye-k'irayen sallar asuba,tsam ya tashi ya nufi bathroom yayi wanka sannan yayi alwala ya zira farar jallabiya har zai fice sai yayi tunanin yanzu hakkin sa ne ya tabbatar ta tashi tayi sallah.

Murd'a k'ofar d'akin yayi yaji ta bud'e ya iske ta kwance rashe-rashe tayi banzan kwanciya santala-santalan cinyoyinta suna waje ga rabin nononta a waje.

A take jijiyoyin jikinsa suka tsaya cak, wani irin abu yaji yana tsirga mishi bai san yaushe ya isa gareta ba...........

*Jiddah Samusa✍🏻*
[8/7, 1:05 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*

*Na*

*©Hauwa Esmaeel Musa*

*Page*5⃣3⃣

Ya zira hannun shi a k'irjinta yana wasa dashi yayin da bakinshi yana cikin nata yana tsotso kamar mayunwaci, ya k'ara dawo da bakin sa bisa boobs d'inta ya cafki d'aya yana tsotsa yayin da d'ayan hannun yana mulmula d'ayan.

Cikin bacci ta ji zafi a k'irjinta a hankali ta bud'e idanunta ta sauk'e bisa Nusayb, wani ihu ta sake wanda yayi sanadiyar cikata da sauri dan ta bashi tsoro, nan ta fara kare k'irjinta da hannu, ganin hakan yasa shi tuno abun da yayi, ai ko ba shiri ya zuba mata rank'washi had'e da tamke fuska yace, "meye hakan kamar kin ga wani abun tsoro, taimakon ki nayi ba komai ba dan yanayin Kwanciyar ki da ya nuna hakan kike buk'ata kuma kin samu dan haka maza tashi ki je kiyi alwala kiyi sallah" ya fice daga d'akin.

Sallar da bai tafi ba dan sai da ya k'ara wanka sannan yayi sallar.

**** **** ****
Chapter 10 · 0% Book details