Sashe 3
Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da dare misalin k'arfe takwas duk sun hallara a dining table har da Daddy da ya dawo daga tafiya, Mummy ta bud'e abincin ta fara serving d'insu, ta turo ma Nusayb nashi ya ware ido yace meye wannan mummy? Tace "abincin da kace ayi maka mana", yace bashi na buk'ata ba, Mummy tasa baki ta k'walla k'ira ma Asabe.
Ummilolo kamar batasan mai ake yi ba sai zuba lomar ta take, haka Daddy ma dan shi mutum ne ma'abocin son tuwo.
Da sauri Asabe ta iso tana gani hajiya, Mummy tace mai Auta na ya buk'aci da ki girka masa? Asabe tace, tuwon shinkafa da miyar taushe, toh yana ga akasin haka? Cewar mummy, Asabe tace ayi hakuri wallahi ina shirin yi ne sai ga ummi tazo wai tuwon Semovita miyar kubewa take so ayi shiyasa na fasa wancan, da sauri Nusayb ya mayar da dubansa kan Ummilolo dake ta zuba lomar ta ko a jikinta, yace keeeeeeee! Cikin muryar tsawa, ta d'ago dara-daran idanunta ta kalleshi, yace ke wacece da zansa a min abu kice a'a? Ta tab'e baki tace ra'ayina mana.
Nusayb da haushi ya gama kama shi ganin 'yar k'ank'anuwar yarinya tana neman ta raina shi, bai san lokacin da ya isa gareta ya kifar da abincin da take ci ba sannan ya zuba mata rank'washi lafiyayyu guda biyu, ta sa ihu, sai a wannan lokacin Daddy ya d'ago cikin b'acin rai yana duban Nusayb tare da cewa karka kuskura hannunka ya k'ara sauka akan d'iyata kar ka bari a dalilin ta mu b'ata, nan ya fara rarrashin Ummilolo.
Mummy tace haba Alhaji, meye haka? kai kenan sai abinda yarinyar nan ta keso za ayi, ba a isa ayi magana ba toh ni nagaji bazan d'auki wannan iskancin ba, da ita da Nusayb waye babba da zaka tashi kana masa fad'a a fabanta salon ta raina shi ta k'arashe maganan ta cikin k'unar rai.
Ta ture plate d'in gabanta ta bar wajen, Nusayb ma ya mara mata baya, nan tasa Asabe maza ta masa indomie da kwai yanzun nan ta kawo masa, cikin lokaci k'alilan ta gama ta kai side d'in mummy, ta iske Nusayb kwance akan cinyar mummy suna hira
Ta jawo "centre table" ta aza abincin akai had'e da ruwan gora ta fice, Mummy ta d'ago shi ta bud'e abincin ta fara bashi a baki sai dayayi nak sannan ta barshi, suka d'an tab'a hira sannan ya mata sumba a goshinta ya mata sallama........
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/22, 11:56 AM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣4⃣
WASHEGARI......
Ta kama hutun k'arshen mako ne, Mummy da Asabe ke kitchen ana ta hada-hadan had'a girki saboda zuwansu babban yaya sudais da iyalanshi ga fatima ma da nata zasu zo sannu da zuwa ma autan Mummy.
Ummilolo ma ba'a barta a baya ba tananan tana had'a drinks yau tayi abun kirki da shike d'an hannun damanta ne ke tafe wato sudais, ba k'aramin shiri suke ba yana ji da ita sosai.
****************
Tafe suke a mota da misalin k'arfe biyu saura na rana, yana tuk'i kamar baya so baka jin karan komai a cikin motar sai sautin kid'a dake tashi, a haka har suka iso airport dan tarb'an Ya sudais, basu jima ba jirginsu ya sauk'a, Nusayb ya bada baya yana waya da babban amininshi, tuni Ummilolo ta falle da gudu ganin Ya sudais sun fito, tuni ya chafe ta sama ya jujjuya da ita sannan ya dire ta, ta dawo kan lubna suka gaisa daga bisani ta karb'i Farouq tana masa wasa.
Nusayb bayan ya k'are wayar ya waigo, ya hangesu suna tahowa da murmushi akan fuskar shi ya isa garesu ya rungume d'an uwanshi ya gaida lubna cikin sakin fuska da barkwanci yasa hannu zai karb'i farouq ummi ta janye tare da cewa "tabdi jam yaushe ma na karb'e shi ko morarsa banyi ba zaka ce wani na baka ta murgud'a baki", tuni Nusayb ya mangare bakinta, ta saki k'ara sudais da lubna sai dariya suke musu, sannan suka nufi mota suka wuce gida.
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/22, 12:28 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣5⃣
Isar su gida suka iske Fatima ta iso da yaranta mijinta bai samu zuwa ba, nan gida ya b'arke da farinciki an had'u kowa da kowa, sun taya d'an uwansu murnan gama karatun shi, nan duk aka tashi akayi sallah sannan a ka nufi wajen cin abinci, bayan sun kammala suka dawo parlour aka dasa wani labarin na yaushe gamo.
Daddy ne shi kad'ai akan 3-sitter yana zaune ganin hakan yasa Nusayb tashi komawa gefen sa, kamar had'in baki Ummilolo ta tashi ita ma ta nufa, yana shirin zama tace ya haka kuma Ya Nusayb? Yace da akayi me fa? Tace zan zauna naga ka d'ebo k'afa ka zauna min toh ka tashi, ya jefe ta da wani mugun kallo ya gyara zamansa, tana ganin hakan tasa kuka tana bubbuga k'afafunta,
Daddy ya dubi Nusayb yace, haba Autan Mummy kaine babba fa matsa daga can sai ta zauna a tsakiyar toh,
Nusayb ya dubi Daddy yace, Daddy Allah bazan matsa ba kawai dan kayi sabon yarinya shikenan sai ka daina sona ya k'arashen maganan yana kawar da fuska, Sudais yace rabu dashi baby na zo nan abunki ki zauna ya jawo ta kusa dashi ta zauna, ta fakaici idon kowa ta masa gwalo kawai yayi murmushi.
Yanzu kai autan mummy dama har yanzu ba kasan ka girma ba still kana abun yara, yanzu fa aure ya rage a maka fad'in Sudais kenan, Nusayb ya k'walalo ido waje had'e da cewa haba Ya Sudais da saura na fa matar da zan aura ma bata isa aure ko aunty Lubna?
"k'warai kuwa mutumina cewar Lubna"
"Yo in ban da abunka ai kafin lokacin ka mata tsufa gara ka bud'e ido ka nemo matar aure ko mu zab'a ma eheen! Cewar Fatima"
Mummy tayi dariya tace" duk ku gama bidirin ku autana dai yafi k'arfin a nemo mai mata sai ya zab'a ya darje"
Ummilolo tayi shewa tace "wallahi mummy gaskia kika fad'a gashi kamar bature aradu".......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣8⃣
3 YEARS LATER....
Tunin Nusayb ya jima da fara aiki a "National Hospital" dake birnin tarayya, yana zaune a "Gwarinpa Estate" yana aikin shi cikin kwanciyar hankali, ga taimaika wa jama'a, ya kara cika ya mallaki abubuwan more rayuwa bai da matsala ko kad'an sai dai a nemi lahira.
In ka ganshi a kaduna toh ya yazo hutun k'arshen mako ne, wanda zuwan shi baya rasa nasaba da Ummi, kawai dan yaci zalinta.
Haka zalika yau ta kama juma'a, bayan ya tashi daga aiki tafe yake hannun shi rik'e da "briefcase" d'in shi, kai tsaye "parking space" ya nufa dama ya fito da shirin sa na tafiya Kaduna, ya bud'e gambun motar ya ajiye "briefcase" a "back seat" sannan ya tada motar yayi addu'o'in shi daga bisani ya ja motar ya kunna k'ira'ar "Sheik Ahmad Suleiman" yana bin karatun.
Gudu yake sharara wa sosai ba ji ba gani, a haka har ya iso cikin garin Kaduna, kai tsaye "Stop n Shop Supermarket" ya nufa yayi musu tsaraba wanda rabi da kwatan siyayyar ta Ummi ce.
Ya isa gidansu dake malali, yayi horn maigadi ya lek'o kansa dan ganin waye ne, yana arba da motar Nusayb da sauri ya zuge gate, Nusayb ya cinno hancin motar shi, maigadi sai zuba masa sannu da zuwa yake ya ciro kud'i ya bashi, bayan yayi "parking" sai ga Audu, nan ya cilla mishi makullin motar akan ya kwaso kayan ya shigar dasu ciki......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/22, 2:54 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣6⃣
Nusayb ya jefe ta da kallon had'e da cewa " da Allah rufe mana baki kuchakar banza yarinya dake har kinsan kiyi wa mutum gatse, manya suna magana zaki wani sako baki"
Fatima galala tayi tana kallon shi, sannan tace "haba autan mummy mai yayi zafi ai duk cikin wasa ne, bansan yaushe ka koyi masifa ba"
Nusayb yace rabu da ita Aunty Fati, in ba neman magana ba dani da ita wa za'a cewa wani bature.
"Duk suka k'yalk'yale da dariya"
Daddy ya dubesu baki d'ayansu sannan ya murmusa yace "Sudais ku barmin yaro ya sarara ba yanzu zan mishi aure ba",
Haka dai aka ta barkwanci cike da farin ciki daga bisani kowa ya watse Sudais suka nufi side d'insu, Fatima kuma ta sauk'a d'akin Ummilolo.
**************
BAYAN KWANA BIYU......
Da misalin k'arfe bakwai da minti arba'in na safe, Ummilolo ta fito sanye cikin "uniform" sun amshe ta sosai tana raataye da "school bag" d'inta, a gurguje ta isa parlour, kai tsaye ta nufi "dining area"
Tace "ina kwananku",
Kowa ya amsa amma banda Nusayb, ta tab'e baki ta ja kujera ta zauna ta tayi breakfast da sauri.
Zata tafi duk tabi kansu Sabir ta musu "kiss",
Tace, "toh aunty fatima Allah ya kiyaye hanya in ban samo ku ba"
Ta amsa da "Ameen ta gaban goshi".......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/22, 3:25 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*© Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣7⃣
Fitar ta harabar gidan bata ga an fito da motor yadda aka saba ba, nan ta k'walla k'ira ma Audu mai bawa flower ruwa, ya iso yace ya dai ta gaban goshi? Akwai matsala ne?
Tace, Habu direba bai zo bane?
Audu yace "ai baya gari yaje k'auye matar shi ta haihu, ya fad'a ma Hajiya ai"
Ga can Salele zai kai ki, ta yatsine fuska tace ina zuwa tukun.
Da sauri ta fad'a cikin parlourn, tare da cewa Daddy "kaga nayi latti ashe kuma Habu bayanan" Mummy tace, wallahi na sha'afa ya sanar min kam, amma ga can Salele sai ya kaiki.
Ummilolo ta dubi Nusayb da kamar bai san mai ake ba, sannan ta dubi Daddy tace,
"Gananan Ya Nusayb ya kaini kaji Daddy wallahi ya iya tuk'i kamar makaranta koyon mota yayi"