Sashe 4
Salon Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nusayb ya rasa abu d'aya da zai mata kawai ya zuba mata na mujiya, can ya tsinkayi muryar Daddy yana lallashin shi akan ya taimaika ya kaita, bai ce uffan ba ya nufi d'akin sa ya shirya ya fito,
Sannan yace wa Daddy a bashi key'n mota, ya karb'a ya fice.
Sun d'auki hanya sai kinibibi take masa gabad'aya ta shafesa shima kamar mai ta daina tsoron sa, a haka har suka isa makaranta ya sauk'e ta sun tarar anan taran latti, tayi wik'i-wik'i da ido dan ba k'aramin tsoron bulalar Uncle Ahmad Sa'id take ba,
Nan ta rinka rok'on Nusayb ya taimaike ta kar a daketa,
Yace a ranshi "shegiya ashe kina tsoro dama"
Sai da ya ga ta fara hawaye sannan ya bud'e gambun motar ya fito, kai tsaye ya nufi waje malamin, bansan me ya fad'a mishi ba naga ya dawo ya kamo hannunta ya kaita har harabar makarantar sannan ya juyo, yayi sallama wa malamin tare da cika shi da kud'i.
Kafin a tashi a makaranta yaran da ta tsokala yafi a k'irga, a k'arshe har da malamarsu nan taci ubanta sannan ta bata punishment.
Wannan kenan.......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/23, 2:14 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*© Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*1⃣9⃣
Tafiya yake cikin k'asaita cikin muryarsa mai sanyi yayi sallama, sannan ya kutsa cikin babban parlourn wanda ya had'u iya had'u wa, an k'awata shi da kayan alatu na more rayuwar duniya.
'Yan mata biyu ya tarar a parlour sai rawan kai suke zuba wa suna gwada tafiyar gayu da zasu yi a bikin yayan Falaq, ko sallamar shi basu ji ba, ya jima yana tsaye daga bisani yayi taku ya isa inda suke, bai yi sanya ba ya nad'e hannu ya zuba mata rank'washi, da sauri ta duk'e k'asa tana sosa wajen had'e da "fad'in haba Ya Nusayb mai na maka"? Daga zuwanka ko zama bakayi ba zaka wani zo ka dakeni k'aton..... bata k'arasa ba maganan ya yanke sakamakon buge mata baki da yayi.
"Ummilolo kenan tare da k'awarta Falaq, wanda izuwa yanzu girma ya soma tunda ta tafara jinin al'ada ta d'an nutsu aka daina tsokala sai dai wannan rawan kai d'in yananan ga kuma ya had'u da tashen balaga ganin an fara k'irgen dangi, ta wanku sosai kamar ba ta tab'a zaman k'auye ba a halin yanzu Ummilolo ya b'ata sai dai a k'ira ta da ummi yanzu tana Ss2"
"ku kenan kuna girma amma baku sani ba kun d'ebi shiririta kun zuba a kwanyar ku" ya ja tsaki mtswwwwww! Fuuuuu ya wuce d'akin shi.
Nan ya cire kayan shi ya d'aura towel ya shiga "bathroom" ya sakar ma kansa "shower" bayan ya fito ya shafa mai sama-sama, sannan ya nufi "closet" ya ciro wata t-shirt fari da wando 3-quater na jeans, ya zira a jikinshi sannan ya tace sumar kanshi daga k'arshe ya bi jikinshi da turare mai dad'in kamshi sannan ya kwashi wayoyinsa ya fito.........
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/23, 2:57 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣0⃣
Yana fitowa sukayi kicib'us da Mummy, cikin tsantsan farinciki tace, "Auta na yaushe a gari? ashe dai kana tafe, ni dana ji shiru ba waya na d'auka bazaka samu zuwa ba ai".
Nusayb yayi dariya yasa kanshi a kafad'arta, sannan yace "kai Mummy! Duk wannan tambaya haka wanne zan amsa a ciki" itama cikin dariya tace duka, nan ta ja hannunshi suka isa ga kujera suka zauna sannan suka gaisa.
A hankali kamar mai ciwon baki yace Mummy inajin yunwa, nan tasa baki ta k'ira Asabe tazo da saurin ta,
ganin Nusayb ta saki fara'a tare da cewa a'ah yallab'ai sauk'ar yaushe, nan yace wallahi ban jima da isowa ba Asabe, nan ta gaishe shi, sannan tace Hajiya gani,
Yauwa Asabe kiyi sauri ki shiryo ma Autana abinci yana jin yunwa sosai, Mummy ta dubeshi a dining table za a ajiye ma ko nan za'a kawo ma? Yace a kawo min nan.
Ummi tayi sallama ta shigo ta fad'a kan kujera had'e da fad'in washhhh! Nusayb ya kafe ta da ido bai ce uffan ba, daga bisani ya dubi mummy yace, "yanzu fisabilillahi mummy haka kuke barin yarinyar nan ta fice duk inda taso ba tare da ta nemi izini ba"
Toh in ban da abunka nan gidan su k'awarta ne fa ta ke yawan zuwa, zata ta zama ba abokin hira ne bayan gashi ta samu sa'arta nan cikin unguwa suna zumuncin su.
Yauwa Mummy fad'a mishi dai shi kenan shi sai ya rink'a tak'ura min ko soyayya yace kar nayi bayan ga k'awaye na duk suna da sama...... Ba ta ida maganar ba saboda mugun kallon da ya watso mata.
Yace ki maida hankali wallahi, nawa kike da har kina zancen wani soyayya kinanan *k'waila* dake,
Da sauri ta tashi tana jijjiga tace haba Ya Nusayb ka dubeni daga sama har k'asa ai nafi k'arfin *k'waila* wallahi.
Yana shirin tashi ya bata na jaki wayarshi ta d'au k'ugi tana neman agaji, ya d'auko tare da k'ara wa a kunnen sa sukayi magana sai ji nayi yace toh sai kazo.
Yana dire wayar sai ga Asabe ta shiryo abincin akan babban tire, zata zuba masa yace barshi a Asabe nagode, wancan mara kunyar zata zo ta zuba min......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/23, 3:29 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣1⃣
Keeeeeeeeeee! Zo nan, ummi tace wallahi duka na zaka yi bazan zo ba, Nusayb yace cemiki nayi zan dake ki? Ki zo ki zuba min abinci ni.
Ummi ta dubi mummy sannan tace "toh mummy ke ne shaida kin dai ji abinda yace min ko?", Mummy tayi dariya tare da fad'in ku dai kuka sani kuna abu kamar masu ganin hanjin juna.
Ta sauk'o ta jawo tire d'in sannan ta bud'e flasks wani k'amshi ya bugi hancinsa, kamoniya ce a flask d'in farko na biyun kuma friedrice ne sai kunun ayaba da yoghurt a jug, ummi ta d'ago ta dube shi wanne zan zuba ma a ciki? Duka ya fad'a a tak'aice.
Nan ta zuzzuba masa ba tare da tasan yadda ya kamata ka shirya wa mutum abinci ba dan yaji dad'in ci, (sau dayawa zaka ga mata an shiyasa mutum abinci ga nan dai abinci har abinci da dad'insa amma yadda zata shirya masa a plate sai ya gagara daganan sai yaji abincin ma ya fita a kanshi, wani kuma ganan abincin ba wani had'u wa yayi ba amma yadda aka tsara tunin zai bawa mai ci sha'awa har kaga yaci sosai dan haka mu kula).
Ido ya zuba mata yana ganin shiriritan da ta ke shi kad'ai yasan abinda yake k'issimawa a ranshi, ranshi gabadaya a dagule ya rasa abinyi guda d'aya.
Ummi ta turo mishi abincin haka ya rik'a ci yana kallonta tare da tunani kala-kala a k'asar zuciyar shi, a haka dai ya samu ya kammala.
Ya tsinka yi muryar Amininshi mai suna Abdullah, tare sukayi pri har sec school, abokai ne sosai kowa yasan sirrin d'an uwanshi, yana da matarsa d'aya Fa'iza asalin ta 'yar garin bauchi ce acan ya auro ta, suna da yaro d'aya Haidar,
Da fara'a suka rungume juna, sannan Abdullah ya gaishe da Mummy ta tambayi iyalinsa ya amsa da duk suna lafiya, ummin shagali ma ta gaishe shi ya amsa cike da tsokalar ta.
Nusayb ya ja shi suka wuce d'akin shi dan tattauna abubuwan yau da gobe.......
*Jiddah Samusa✍🏻*
[12/20, 6:56 PM] +234 806 161 2054: [7/24, 4:16 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣2⃣
Haba mutumi na, gaskia kana bani mamaki wallahi, wannan wani irin *"SALON K'AUNA"*ce? Kana sonta kana k'aunar ta amma sai wani muk'u-muk'u kake kai a dole baka son raini sai dai kata cin zalin ta, baka tunanin nan gaba tak'ika? Mata ai 'yan lallab'a ne. zaka cutar da kanka a banza, a matsayin ka na babban likita kasan illar komai amma kake wasa da lafiyar ka, ka kai matakin da zaka aje iyali wallahi cewar Abdullah kenan.
Nusayb ya sauk'e dogon numfashi sannan yace, bazaka gane bane Abdullah, yarinyar nan ba abinda ta sani wallahi, ga ta k'waila ce har yanzu bata gama zama cikakkiyar mace ba, in na auro yanzu ai shiririta zan sha da raino, ko girki bana tunanin yarinyar nan ta iya.
Abdullah ya k'yalk'yale da dariya yace, kai bakasan kananan yara sun fi dad'in sha'ani ba? Wallahi yarinyar nan da kake gani karka raina ta bakasan irin nata baiwar ba.
Shawara d'aya zan baka, kayi kokari tun yanzu kaja yarinyar nan a jikinka ka daina hantarar ta ka cusa mata sonka a ranta kana kyautata mata kana.... Nusayb ya katse shi ta hanyar cewa Abdullah yarinyar nan ta wuce tunanin ka raini ne da ita ga d'an banzan rawan kai, gaskia bazan iya zubar da girma na ba.
Abdullah yayi murmushi yace, mhmm! *SALON K'AUNAN* nan tana bani dariya, kayi dai ka samawa kanka lafiya wallahi kana da k'arfin sha'awa amma ka tsaya wasa baka da aiki sai azumi da shan magani, mu dai muyi gaba har mun fara ajiye yara in bakayi wasa Haidar ne zaizo d'aurin aurenka.
A harzuk'e Nusayb yace, naji Mallam banason kinibibi.
Hehehe oho! Nidai kaga tafiya ta, kar Madam ta jini shiru, kasan mu masu mata ba ma jimawa a layi.
Nusayb ya kai masa duka ya goce yana masa dariya, sannan suka jero suka fito yayi sallama wa mummy, Nusayb ya raka shi bakin motar shi ya tafi...........
*Jiddah Samusa✍🏻*
[7/24, 4:17 PM] Jiddah Samusa✍🏻: *🍃SALON K'AUNA🍃*
*Na*
*©Hauwa Esmaeel Musa*
*Page*2⃣3⃣
Da dare misalin k'arfe tara duk suna parlourn Daddy ana hira, keee! Nusayb ya fad'a, ummi ta d'ago ta dube shi tace ya ranka likita bokan turai,
Daddy yayi dariya yace
"kai mamana tsokala ko?"
A'a fa Daddy.
Nusayb yace, da Allah tashi ki je d'akina zaki ga ledoji duk ki kwaso maza.
Ummi ta kwaso ta zo ta dire su a gabansa, ta nemi gefen sa ta zauna had'e lek'en cikin ledojin da yake bud'e wa, lura da hakan da yayi, sai yace gara ma kisa ranki a inuwa dan babu abinda na kawo miki eheeeee.