Sashe 15
Rayuwar Rayhana Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
fuskarta da yanayinta dai ya nuna ko yatsa kasa mata a baki ba za ta ciza ba, in baka yi mata izini ba. To me ya hadata da Dr. Asma’u haka? Ita ma ai mutuniyar kirki ce”. Haka ya yi ta sake-sakensa shi kadai har ya koma gida ya jingine babur dinsa ya ci gaba da harkokin gabansa.