Sashe 20
Noor Albi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wannan aka hau Shirin tafiyarsu USA, Ms Na'ima farin cikin tafiyar takeji sosai musamman ta kalli Haj Zinat tana zare siririyar sarqar white gold din Dake wuyanta dasuka dawo daga Gama harhada bayanan komai na manyan stores data barwa babban 'dan Haj Zinat ragamar cigaba da kulawa da komai tace"
Zinat kisake yiwa siddika sabuwar huduba sbd tana min hauka acan ko kudin ticket din dawowa bazan siya Mata ba Zan korota
Dan kuwa banason duk wani abun damuwa ko ciwon Rai acan
Hutawa najeyi da mijina.
Murmushi Haj Zinat tayi tana aje wayarta data Gama amsawa tace"
Idan hankalinki Bai kwantaba da haukarta ki barta Mana a samo wata kije da ita.
No zuwa da itan zaifi sbd Laylah da ita tasani zatafi Jin dadi idan akaje da Mai Mata hidimar data sani tun anan sbd Kinga turancin ba wani jinsa takeba Dan Haka masu aikin can zasuyi Mata wuyar muamala shiyasa sbd ita kawai zanje da siddikar.
Dan Haka idan tamun abinda zai sakamun ciwon zuciya ratayeta zanyi kowama ya huta" taqarasa fada da Dan takaicin halayen siddikar duk da sune suka sakata ta gwane a munurfin da gulmar Dan kawai dauko musu kowane irin zance.
Dan gyara zama Haj Zinat tayi cikin Isa tana cewa"
Laylahn ma sai anyiwa Siddikar fadan kiyaye abinda takeso da Wanda bataso Dan zata iya kwafsawa tunda munafurci kawai tafi gwanewa akai.
Wani lafiyayyan murmushi Ms Na'ima tayi tana daukar face wipes taqara da Neutrogena makeup remover akai tafara goge fuskarta tana cewa"
Duk halinta zatai tabari ne Dan kuwa amfanin dagewa da tafiya da Laylah shine Zan fake da karatun nata naqi dawowa Dole yanzu zamu zauna Kamar kowanne ma'aurata gani gashi a gida daya qari ga 'yar riqo duk ihun Anne da damuwarta Akan rashin haihuwa dai yanzu Zan huta tunda burinta yacika ta aura Masa gagari
Dan kuwa ko ganinsa ita Annen bazataiba bare juyayyar Matar da aka aura masan saidai taqaraci karatun bokonta tagama tayi gaba tasamu bokon koshi taqaru dashi taje tasamu wani mijin Turaki Kam bana yara bane
Ita kanta dataji komai ta Isa Bata Gama saninsaba bare wadda ya Isa haihuwa.
Dama duk tsanani Kam karkiyi sake yadawo Baki Gama sakashi a kwana ba da kisisina da komai
Tunda gaki da 'yar Mahmoud a hannu kowa yasan irin Aminci da qaunar Dake tsakaninsu Dan Haka kinsan tunda suka dauko yarsa duk Wanda ya sota shine nasu
Tunda gashi yanzu Anne Tadawo tana sake Miki sosai sbd Laylan Dan Haka Turakin ma karkiyi sake
Gwara ki nuna Masa da gaske kike kece uwarta yanzu.
Wani murmushin tayi kawai batareda tace komaiba Dan kuwa kamar anyi komai angama ne.
Bayan dogon shiri da tsare tsare dai jirginsu ya daga zuwa USA inda Laylah take zazzabi da mutuwar jiki suka sameta na yanayin data samu kanta a jirgi doguwar tafiya duk da wannan shine karonta na biyu Hawa jirgi Bayan Wanda suka shiga zuwansu Abuja tareda Anne.
_AMB & Alt perm rep AB TURAKI north Buckhead Atlanta Georgia_
Cikin wata black Audi A8 aka daukosu daga airport zuwa gidan Wanda Laylah Bata wani damu da yanayin tsananin tsaruwarsa da sabuwar duniyar dasuzoba sbd yanayinta batajin Dadi zazzabi sosai ne ajikinta dukda tana daurewa
Dan Haka suna shigowa gidan aka nufi lafiyayyan dakinta da Ms Na'ima tasa aka gyara Mata shi daga shigowar tasu aka ja luggages dinta zuwa can tace saddika ta kula da ita itama zata huta tana Jin gajiya
Tadaga wayarta da tun a mota tasaka layinta na qasar takira numbern A Abdul dasuke tareda Turaki a office Yana Masa bayanin wasu takardu ya sati kallon Turaki Dake zaune yayi crossing dogayen qafafunsa cikin wasu irin Ash Alexander amosu vanquish ii suit fuskarsa da fararen idanuwansa na kallon screen na Apple iPad Air Dake gabansa na bayanin da A Abdoul ke Masa.
Wani Kiran ne yakuma shigowa yakuma kallon Turaki da tun Kiran farko Bai dagoba bare na biyun
A natse A Abdoul din ya dakata da fadin"
Ms Na'imah ne take Kiran shud I take the call ko naci gaba??
Agogon _jaguar executive_ dake daure a hannunsa yafara kalla yaga lokaci yasan ta isa isowane a yanda Anne ta fada Masa Na'ima din Hanya
Kafin ya dago ya kalli A Abdoul din dake Kiran umarninsa yace ya amsa Kiran.
Juyawa yayi ya fice daga office din tareda daukar wayar cikin Bata nata girman yace"
Barka da isowa.
Kai tsaye ko gaisuwarsa Bata amsaba tace yaturo Mata likita tazo da yarinya ba lafiya.
Tana Gama fadar hakan ta kashe wayarta.
Saida yafara Kiran Dr Noah ya sanar Masa kafin ya kashe Yana mamakin inda tasamu yarinyar zuwa da ita
Ya koma gurin Turaki Yana barin tunanin zancen.
##MAMUH#
pay 300 @+234 903 234 5899
Mamuhgee's complete books
Deen Marshal
Ubayd maleek
Min qalb
Kaunarmu
Buri daya
Tarayya
Eznah
Dawood
Zucuyarmu daya
Daiman
Auren raba gardama
Dacewa
Duka completes dinsu suna AREWABOOKS @Mamuhgee
*_Mamuhgee 18_*
Duk yanda takeda sani ba laifi akan kayan gidajen masu kudi yanzu sbd rayuwarsu ta Abuja Nan Saida ta Raina kanta dan komai na gidan wata rayuwace daban,
Toilet din komai nasa tsarinsa daban yake Dan Haka Saida Siddika ta hada Mata komai na ruwan wanka masu dumi sosai tayi wanka ta fito sanyesa white bathrobe wadda Zata shiga toilet din aka kawo matasu sabbabi ajere kusan guda biyar kala daban daban saidai dukansu ba wasu masu tsayi bane Dole ta Sanya ta fito har lokacin siddika na dakin tana qarasa jera Mata kayanta a closet Wanda Basu wani da yawa Dan Ms Na'ima Bata barta tazo da wasu kayan ba sai anzo Nan.
Koina dakin yadauka qamshin Untrasonic Humidifier dake aiki sai sanyin AC da siddika ta rage Mata sanin akwai zazzabi tareda ita.
Kan couch ta zauna ta jira siddika tagama jera kayan ta fice kafin ta miqe jiki amace ya dauki wata doguwar English gown da siddikar tabar Mata Kan gado tasaka sai qaramar hula Mara nauyi
Cikin qarfin hali tayi sallolinta da aka nunar da ita gabas tana gamawa zazzabin yaci qarfinta sosai ta kwanta agurin kenan saiga saqon zuwan dr Dole ahaka saddika ta kamata suka fito zuwa main hall na gidan ma'ana babban palon farko.
Kallonta Dr Noah yayi anatse kafin yafara mgna da ita saidai ganin maganar bazata yiyuba sbd Bata Gane abinda yake fada sai kawai ya taba duba temperature dinta da sauran abinda yakamata ya Bata magunan dasuka kamata ya tafiyarsa.
Bedroom dinta aka maidata tareda Kai Mata black tea Mai zafi Tasha sosai kafin Tasha magani take bacci ya dauketa siddika ta rufeta da abun rufa Mai tsakanin taushi aka rufo Mata dakin ta nufi nasu dakin na maids tana sauke ajiyar zuciya a gajiye Dan tunda suka iso Bata zaunaba sai yanzu zataje ta huta tayi nata sallolin.
Dayake baccin zazzabi ne sai yamma sosai ta tashi da Rashin qwarin jiki Amma dai zazzabin ya saketa Dan Haka tana farkawa dmta tashi zaune cikin sanyi tareda zuro qafafuwanta qasa ta sauko ta miqe tana nufar toilet ta shige.
Wani wankan da alwala tayo ta fito jikinta na sakewa da samun qwari Dan Haka Kai tsaye sallah tafara Yi kafin ta saka wata doguwar rigar Mai hannuwa Dan ta dazun qaramin hannune da ita Takoma ta zauna Kan couch tana jingina tareda rufe idanuwanta tanajin kewar mutanen data Saba dasu a rayuwarta Wanda ayanzu Anne tana ciki sbd ko ahalin data shiga na yanayin lafiyarta ta shaidar da girman kaunar Anne gareta Dan Haka take sake Jin girman Anty Sa'adah a zuciyarta sbd duk itace ta Bata wannan kyakkyawar rayuwar tunda gidan Aurenta ne ita Anty Sa'adah din.
Tana zaune agurin cikin tunani har tsawon lokaci saiga siddika tashigo dauke da manyan varieties na turarukan Zubawa a humidifier Dake dakin ta jeresu tsaf a inda ake jerawa ta fice Bayan ta sanar da ita anjima zata fito cin abincin dare tareda su Ms Na'ima Dan Haka saita shirya,.
Wasu turarukan tafita takuma shigowa dasu kala daban daban masu tsananin tsada ta jere agaban makeken madubin dakin tana sake sanar da ita koina na gidan basa Wasa da qamshi sbd Mai gidan da zasu zauna guri daya dashi anan gidan.
Sai alokacin ta Dan dago fararen idanuwansa daga zaunen ta kalli siddika da farar baturiyar Dake tayata shigowa da kayan dasuketa shigowa dasu wainda online shopping ne akai Mata masu delivery suka kawo.
Anty Sa'adah na can mijinta na Nan daban
Dama Haka zasuyi rayuwar auren?
Kokuwa Dan antyn tana karatu ne
Dan Kam zaman kishi da irin Ms Na'ima Dole a taimakesu anty Sa'adah tayi karatu Mai z
urfi sbd samun damar nutsuwa dako wane irin al'amari zaman zai kawo duk da tana jinjinawa Ms Na'ima wani bangaren da batada Kishi ko fitina har tana iya daukar riqon qanwar kishiyarta da zuciya daya Dan Bata taba nuna mata wata fuskar ba bayan ta kulawa da kauna saidai duk girmanta da mutuncinta data gani har abada bazata Kai Mata 'yar uwarta agurinta ba.
Da daddare bayan tagama sallar ishai tana kokarin kwantawa duk da yunwar datake ji saiga knocking kofar dakin ahankali cikin nutsuwa dake nunin ba'a son damunta da bugawar.
Batace komaiba Saida aka Kuma bugawa ta sauko gadon ta nufi kofar ta bude a natse tareda kallon farar baturiyar dasuketa aikin hidimarta dazu da Siddika.
Kallonta tayi da fararen idanuwanta kafin ta Dan sauke idanuwanta tana sauraren abinda take fada Wanda bayan come da waiting in dining room Babu abinda ta fahimta acikin kalmomin Dan turancin yamata tsauri musamman dayake turancin na asalin baturiya ne Dan Haka tunda Bata da wani abun cewa a natse ta saki kofar tabi bayanta cikin nutsuwa.
Doguwar rigace ajikinta Mara nauyi Mai Fadi sosai wadda fadin nata da rashin nauyin material din rigar yasara kwantawa ajikinta sai hular kanta ta bacci mara girma sosai da Bata rufe gaban gashintaba dayake kwance cikin zallan gyaran dayakesha a Abuja Dan kuwa anty Sa'adah da qarfi da yaji Takoma Kamar Mai saloon dinta.
Suka nufi hanyar dining room din Dake palon kurya na hanyar hayewa sama asalin palonsa da master bedroom din Mai gidan.