Sashe 9
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta juya kanta gefe tana jin kunyar kamata dayayi tana kallonsa komi nasa me kyaune.
Yaya Saif ya duba yaga Har ya lallashi kanwarsa ta daina kuka yace "sannu yaya da aiki Kaima kayi kokari da katayani rarrashin".
Ya yi Murmishi tare da sosa kai badamuwa yafada tare da juyawa kan kanwarsa wadda tasake tana ta Murmishi basu koma gd ba sai da suga bacewar motar su Arifullah acikin layin kamin suka koma cikin gd xuciyoyinsu cike da farinciki.
Haka ma Arifullah da yakulle ido kyakkyawar fuskarsa yake gani yau jinsa yake kamar anmasa bushara da Auren Tauraruwar sa.
A 6angaren Rabee'ah kwata kwata yau takasa bacci sai juyi take akatifa takasa bacci tunaninsa take shin yau waxai kai masa abinci, dakyar yau ta iya cin abinci ita daya yasaba mata indai da darene da safe tare suke cin abinci Allah kasaka ma bayinka da aljannarka madaukakiya domin adan xamanda tai da iyayen Arifullah takarance su tsaf mutanene masu karamci da girmama Dan Adam .
Kwanci tashi ba wuya awajen Allah yau gashi Rabee'ah tashare wajen sati 2 da da wowa gida Babanta yaji sauki sosai Dan Arifullah yatsaya tsayin daka wajan kula dashi Dan Asibinti mai kyau yakaisa yaga likitoci manya masha Allah yawarware kamar ba shiba.
WAI INA LABARIN USMAN NE DA MAHAIFINSA?
Usman tunda Rabee'ah ta dauki wanna n dutsan ta rafka masa agoshi ya fadi magashiyyan ......!
Danjin yadda labarin xaicigaba sai kubiyoni in mai duka yakaimu gobe.
Nagode.
Maman Khaleel
Dinkuce✍️
NI KE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
NA
RABEE'AT MUHAMMAD
(MAMAN KHALEEL)
Daga marubuciyar :
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Habiba
Kishiyar zamani
And now👇
Ni ke da gaskiya
Da sunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 83&85
Sai faman ihu yake yana neman a gaji, can sai ga wasu bayin Allah suka nufosa Suna fadin "Innalillahi wa inna ilahir raji'un, malam lfy?.
Usman kam jin muryar mutane a kusa da shi sai yasoma fadin" Dan Allah karku bari ta tafi ta barni matana ne ita, ku tai makamin kunji? ".
Suka juya ba suga kowa ba daya daga cikin mai suna Lamir yace "malam bakowa a nan kaga jikin ka akwai jini kawai ka daure mu tai maka ma kaje koda chamise ne a wanke maka wannan jinin da yake xuba ,kaji? . "
Usman Wanda baida wani xabi Wanda ya huce na yabi bayansa saboda gurin yadamesa da wani axaba tabbas yana bukatar tai makon gaggawa, da kyar ya juya suka soma tafiya, basu jima ba a Chamise din suka dawo suka rakosa harwajen dayace masu motarsa tana wajen, sai da suka ga ya shiga motar sannan suka tafi sunamai Allah ya tsare gaba.
Yace "Amin nagode "
Cike da bakin cikin abin da Rabee'ah ta masa ya tashi motar, wallahi sai na lalata rayuwar ki, sai na wulakan ta ki yafada tare da shafa goshinsa, yawo yayi tayi a gari domin bashida wajen xuwa, yau dan yashiga cikin abokansa yace masu mace tamasa haka ai wannan abin kunyane a garesa yayi tsaki haka yayi ta gararanba a titi, sai dare da yaji wata mahaukaciyar yunwa kamin yashiga wani gurin cin abinci, bai wani ci sosai ba ya biya yakara sa motar bisa kwalta, bai shiga gd ba sai wajan 12:pm koda yakwanta xuciyarsa tagaxa natsuwa a kan yarinya wata xuciyar imani ce tasoma shigarsa yasoma tunanin abinda yafaru da rana tas komi yadawoma cikin faifan xuciyarsa, ya shafi gun da tai masa lahani Dan ceton rayuwar ta, tabbas bai kyauta mata ba ,shin ya xasu kwashe da mahaifinsa? shin wani hukunci xai dauka akan sa?.
A haka yayi ta saka ya na war wara haryasamo ma kansa mafita, kamun barawon nan yayi nasarar kamasa wato Bacci, karfe hudu dai dai ya farka ya soma hada kayansa da niyyar barin gdn na d'an wani lokaci kamin yadawo dan baisan ya rigimar xata kasanceba shidai burinsa ya cika na hana Maifinsa Aure, kuma Allah ya sa hakan shine sanadin shiryiwarsa da yayi hakuri ya xauna da Mahaifiyarsa, yana gamawa yadauki akwatinsa ya jefa a Mota yadauki hanya sai Jos, can dangin Mahaifiyarsa suke, ko da ya isa can suka cika da murnan ganinsa sai dai kuma ganinsa da katon bandej ya sa su shiga wani hali, nan fa suka hau tan bayarsa a bunda ya same sa, shi kam sai fadi yake wallah jiya ne na dan sami hatsari amma abin ya xo da sauki.
Nan fa a ka shiga ja janta masa yacigaba da jinyar jikinsa har ya warke.
Shikam Alhaji Dalladi koda ya fito da Asuba xai tafi masallaci yaga Motar Usman ya haskata yaga gaban motar tayi wani kalan buguwa, kallon wajen yayi dai dai da bugawar xuciyar sa kardai yaron nan hatsari yayi?.
A gurguje ya soma tafiya dan har anshiga masallaci yana nan yana tunanin halin d'an yau wai d'an da ya Haifa shine a bokin takarar sa, shine xaija womasa abin kunya, lalle idan yaga Usman tabbas xai gane kuren sa, a binda yake nanatawa kenan bayan ya dawo masallaci ko da shigarsa gidan d'akin Usman ya nufa ya hau buga kofar da karfi yana kiran sunan sa cikin Murya mai kaushi yake fadin"Usman! Usman!! Usman!!!!"
Amma shiru ba amsa ihun maganarsa yafito da Hajiya Maryam da hanxari jikinta na rawa yau tabbas tasan yau a kwai bala'i ya Allah ka yayyafa ma fitinan nan ruwan sanyi ya Allah kasa karya ma yaron nan lahani dan tasan tabbas daga shi har ita basuda mafita akan kome ke tsaka nin sa da danta dan tunjiya yake juyi a gado ya na ta faman tsuki, da yake tasan halin yan'kayanta sai bata tan ka ba, tabbas ita tasan akwai matsala.
Ta nufesa da hanxari tare da fad'in "Alhaji lafiya? "
Ya juyo a fusace yace ba dole kifadi haka to burinki ya cika kinsa d'anki yaje yawargaza min Aure wallahi kice masa ya fito masu da yarinyar su karya lalata mata rayuwa, ai jin ya ambaci sunan yarinya tasoma kacaniya da kofa da karfi sai dai a binda ya bata mamaki kofar a bude take da hanxari ta kutsa kanta cikin dakin, Shima dayaga bashida xabi sai ya bi bayanta yana huci fadi yake" wallahi Usman kaci Amanata baxan ya fe makaba ".
Kaf dakin Haj. Maryam taduba bayanan gashi ya hargitsa dakin taduba wajen jerin akwatunan sa ba daya wannan shike alamta mata da Usman baya gidan, gabanta ya fadi to ina yaron nan yaje?.
"Oho" inji Alhaji Dalladi, yanda taga yayi sai abin ya so bata Dariya amma ta dake tace "haba Alhaji ya xakafadi haka? ".
"An
nace an fad'a Maryam kinaganin abun, Yaron nan ya rusamin Rayuwa yarusamin farin cikina da yanxu gobe war haka I na tare da Amaryata nagama tanadi gashi nasoma shan maganin karfin maxa gashi yaxo ya rusamin lissafi".
"Ta danyi murmishi tajuyar da kanta gefe tace ba ganiba Alhajina?"
"Ya wani jawota garesa oho dama hada baki kukai yaje yakashe masu yarinya? Haba ko ince Maryam ashe kinsan inda Usman yake da shi da yarinyar nan wallahi idan iyayen yarinyar nan suka ce mun yarinyar su wani abu yasameta to akul dinku ke da danki wallahi baruwana kinji nafadamaki iyakar GASKIYA dan motar da yafita da ita gata can yayi hatsari da ita kai yaron nan yajamin bala'i".
Hajiya Maryam wadda jikinta yasoma yin sanyi dataji abinda mijinta yace da bata damuba darasa Auren amma jin ya ambaci hatsari yasata da wowa haiyacinta karfa ace yarinyar Mutuwa tayi shine yagudu ya barsu cikin tashin hankali, nanfa tashiga tashin hankali mara misaltuwa takoma dakinta tasoma neman layinsa amma akashe, haka tai ta gwada number amma amma sai ace mata wayan akashe take. Takira duk wasu yan'uwa amma magana dayace bai xoba dataji haka sai tace to shikenan hala yana hanya dan yace xaixone ya dubaku, Alhaji Dalladi kuwa yakasa tsaye yakasa xaune dayaji karar waya sai gabansa ya fadi yadagoda sauri yadubi kiran saiyaga abokan kasuwanci ne, wasu kuma abokansa ne masuson suji meke tafiya akan Aurensa Wanda yasan koyasha giya wannan Auren ba shi, yana cikin tunanin ne sai ga kiran Abokinsa Wanda yamasa hanyar neman Auren, ya runtsa ido yace Allah kafitar dani daga cikin kangin da yaron nan yasani, yadaga tare da fadin"Hello"
"Alhaji muna kofar gidan ka, kafito yanxu kagayamasu inda yarinyar su kuka kaita dan wallahi danasan haka xakamin da ban ma hanyaba inji malam Musa.
"Alhaji Dalladi duk rashin mutuncinsa yana tsoran hukuma amma sai wata xuciyar tace meye anfanin kudi? Ai kawai kacema mai gadi ace masu bakanan, ko kakira Maryam kasan tana da tausayi baxataso acima mutunciba, tabbas gaskiya ne. Yafita yasamu Maryam ta hada kai da gwiwa yace kinganiko kinga abinda yaronki yajamana ko!!!.
Danjin cigaban labarin sai kubiyaoni gobe in mai duka Allah ya kai mu.
Daga Yar'uwar ku:
Maman khaleel✍️
*NI KE DA GASKIYA*
💖💖💖💖💖💖💖
*Na
*Rabee'art Muhammad*
*( Maman Khaleel )*

*Daga marubuciyar :*
*Habiba*
*Kishiyar zamani*
*And now 👇*
*Ni ke da gaskiya*
*Dedicated to : Yusuf Nuhu*
*Special gift to : Ibrahim Aliyu bros*
*Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.*
*Page 86 &87*
___"Kin dai ga a binda d'anki ya jawomana ko¿.
"ya gudu da yarinyar Mutane ,yanzu meye mafita¿, ga iyayen yarinyar nan a waje. "
Hajiya Maryam ta numfasa cike da takaicin maigidan nata domin duk abinda ya faru shi yaja shine ai mai budurwar Zuciya ai gashinan takai sa da dana sani.
shin waima Alhaji ya akai kuka hada Soyayya kai da danka?. "
Itama ta ai Ka masa da ta_ta tambayar, ba tare data amsa masa ta shi tambayar ba. Wani takaicine ya turnike sa a ransa yace lalle Maryam yau harni ta ke fada ma irin wannan maganar¿.
bahalin faɗa ko k'orafi ko challenge kawai ki taimakamin yanxu da wata shawara.
Yanzu inje ko ke zaki?.
Ta dubesa yaso bata dariya dan ya tsorata ainun, nan da nan sai tausayinsa ya kamata.
Kunsan tausayi na Miji da Mata, sai kuma take ganin laifin dan nasu akan abinda ya ai kata bai kyauta ba, tace "Alhaji kai ya kamata kaje bakomi insha Allah, Allah zai bayyanasu kai masu bayani yaronka Shima bai dawo ba kaji Alhajina".