← Book details Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 18

Sashe 4

Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sunshirya tsaf duk kan su fuskokinsu cike da far in ciki gakuma nasarori da suka samu ,sungama cika motar su da kaya sunyi siyayya kamar wasu mata ,Arifullah kam Dariya yy babu abinda yasiya sai wani sarka da Dan kunne da abin hannu da xobe, me lakabi farkon sunan sa wato A&R yasiya nan fa su Al'amin suka fara masa tsiya kamar xasu cinyeshi danye wai wasiya wa Dan gudun kar tsiyar tai yawa yace kanwata me ji dani Ramla.

Sukai Dariya Karfe Hudu dai dai na hango xaratan nan guda Uku Wanda kowannan su cike yake da farin ciki ga wata iska wadda take shigarsu wadda take alamtamasu sun iso kasar gado wato Nigeria, a Airports na birnin tarayya Abuja,suka soma sauka da ga cikin jirgi idona yakasa ko kyaftawa ganin Arifullah kamar wani Black din kaaar larabawan Masar.Yy kyau cikin wata Milk din suite Wanda Nick din sa ya xauna das a wuyansa kayan sun amshesa sosai,wasu Manyan Motoci na hango kirar Fomatic baka, sabuwa dal sai kuma wata Prado guda biyu bakake suma na h
wasu fuskoki suna ta murna da sarsarfa ya nufesu ya rungume su ,su biyun Alhaji Abdallah kenan Wanda nera tajikasa kamar ruwan sama,....

To bari nadan huta.

Maman Khaleel

dinkuce✍

*NIKE DA GASKIYA*

💖💖💖💖💖💖💖

*Na*
*Rabee'art Muhammad*
*(Maman Khaleel)*

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*Page 21&25*

*Godiya mai tarin yawa jiya kunyi rawar gani comments dinku da sharhinku nasani Nishadi inasanku over masoya Allah yabar kauna wannan page nakune kuyi yadda kukeso 💃💃💃💃.*

Da sunan Allah mai rahma mai jinkai.

Mamin sa yafara rungumewa cike da wata irin kauna ta da da mahaifi suna ta Dariya tana shafa masa baya kamar wani karamin yaro,kamin yasa keta yanufi Abbansa Wanda yakoma gefe ya rungume hannu yana Murmishi ,Abba yace naxaci Arifullah ya manta da ni duk akasa dariya,yace "waneni Abba na manta da kai Ashe xanmanta da kai na "

Haka yabi kowa nawajen suka gaisa cike da Farin ciki kamin suka dauki hanya sai garin gov.har da abokansa dayake suma yan can dinne .

Wani wangamemen get naga me gadi ya bude da sauri fuskarsa xagaye da rawani da alama buxu ne haka motocinnan sukai ta Shiga gidan cike yake da yan'uwa da abokan arxiki sunxo taran Dan gata.kowanne ka gansa kasan yana cikin farin ciki da dawowan da namiji tilo acikin yaran Alhaji Abdallah guda biyar hudu mata shikadai ne namiji wannan ne yasa duk wani gata Arifullah yasamu awajen mahaifinsa da yan uwansa bayan yy wanka ya shirya cikin shiga ta alfarma wani danyen yadi ne nagani ya dauka mai ruwan bula amma mai haske anmasa dinkin kaftani Wanda yadace da yadin kayan sun xauna das ajikinsa yadauki hula baka ya sa yafeshe jikinsa da tsadaddun turarukansa masu sanyin kamshi da kwantar da xuciya,yadauki agogonsa mai daukan ido yasa kamin yadauki takalminsa mai yatsa,shima baki ya xura yafito fuskarsa dauke da murmishi ,falon cike yake anata hirar xumunci ga lunch nan an gama kowa na xaune ana jiran Dan gata Arifullah sanan ayi lunch, kamshin turarensa shiyasoma yi masu sallama wata hadaddan yarinya na hango gefe guda sai faman lumshe ido take tana budewa ahankali,takosa yakaraso Dan tasan babu Wanda yake da wannan kamshin sai shi damin komi nasa dabanne.

Aslm.
Yafada a dai dai lokacin da yasawo kai cikin falon ,gabaya aka amsa,cike da kasaita cikin tafiyar sa ta namijin duniya yakaraso falon ya xame ya xauna kasan kafet yakara gaida iyayensa da yayyunsa kamin kannan sa mata guda biyu da na yan'uwa suma suka soma gai shi ya amsa masu cikin kulawa,can daga nesa najiyo wata murya nafadin Ya Arif your well come fatan kana lfy.

Gabadaya falon su ake kallo Dan jin wace amsa xai bata, da kamar baxaice komi ba sai kuma naga yadanyi yake yace lau ykk ,tawani washe baki akayarfe hannuwa normal wallahi,daganan bai kuma cewa komi ba akacigaba da hira kamin Mami tadubesa Son yakamata muje kai lunch ko.kai kadai dama ake jiran,ok Mami bismillah cikin wata kalar rausaya Rahma ta ke takawa harta isa kan Dining inda taja kujera ta xauna sai wannan feleke ake amma Wanda a ke abun danshi ko ajikinsa har aka gama kowa ya watse shikuma yace yanaso ya Dan huta Yayi makowa fatan Alkhairi sanan ya nufi dakinsa .to a huta gajiya lfy.

******

A banagaren Rabee'a kam tun da ta shiga gida take ta faman saka yadda xata fito tai ma mama bayani ta shiga gdn jikinta Sam bata da karsashi tai sallama,Mama wadda keta tankadan tsaki Dan yau danbu xatai,ta juyo ta amsa cike da kulawa tace "a,a ha Rabee'a har ya tafi ,tayi yake um Mama ta mika mata ledar da yabata kingani ma gashi ya kawon,ai nan ta aje rariyar gefe ta na washe baki kai ni dai wallahi tunda nahaifeki Rabee'a nake samun Alkhairi har yau lalle ke yar'baiwace wallahi ga Farinjini kamar wadda keba ruwan temakon malam Idi ,wasu lesukane guda biyu da takalmi da jaka sai kuma turare,Mama kam fadi take kai lalle ,wannan Dan makaran tar nan taku bakaramin sonki yake ba ,a,a Allah yasa ka masa ,tayi murmishin yake amin Mama .

To karbi ki kai daki kinga dama axumi yakusa ni ai xan daura wannan tunda kwanannan xa a kawo maki nalefe masu tsada kilama Alhaji yakawo aadan da suka fi wannan" .

Rabee'a dai bata da bakin magana bacin takaici na babu yadda xata ma mama akan San abin duniya to Baban fa wata xuciyar ta mata tuni um kuma hakane.bayan ta aje ta dawo tasoma ta ma mata aikin Dayake Rabee'a a kwai San ai ki.

Bayan sun hada danbun suna xaune suna Dan taba hira cikin hirar tasoma maganar da take ta faman nukur kusarta tace "Mama ,na'am Rabeebee na Mama tafa da tareda mai da hankakinta kan diyarta, Rabee'a tayi Dan murmishi tare da Sosa kai um um dama Mama naji wani labari ne ,to Labari kuma?

"Um Mama"
"To ina jinki"

" Mama anko yi bincike kan Alhaji Dalladi ?"

Mama cike da doki tace kai xancen banxa yo to in da Malam bai buncikaba ai baxai baki shiba Yar'baba, ko kinji wata magana ne?

Tace " um amma Dan Allah karki fada ma Baba kice Nina fada maki, kinji Mama.

Ta kara xakuda wa to kimin bayani Dan nakagu danaji abinda xaki fada,inkuma wasu muna fukanne suka soma yimana bakin ciki to xangani tsakanina da su waya haifan minke.

Kai Mama wallahi babu me xugani ina nake xuwa banda makaranta.

To nasani ko atareki ahanya anganin xaki huta gulma da yanxu daxini ma yinta ake bare ni yimun bani nakagu danaji.

Cike da fargaba tasoma fadin Ina wannan bawan Allah da yaxo daxu?

Um hum ,Allah sarki wama kikace sunan sa ?

Cike da kwarin gwiwa tace sunan sa Usman .

To meyace Dan albarkan?

Ta kara tankwashe kafa takoro mata bayanin komi duk abinda yafada mata bata rage komi ba sanan ta kara da cewa Maman yace in kuna so ma yaxo da kansa ma sai yaxo .

Mama tasoma share xufan da tasoma karyo mata sannan tace "anya kintabbata haka yace ?"

"Sosai Mama Dan Allah karki bari Baba ya aura masa ni ,kinci gidan Ku Yar'baba! nace kinci gidanku Yar'baba!!yau kaji min yar'hofi kunya kike shirin ban ?

To kundai ji Dan jin cigaban labarin sai mutara gobe in meduka yakai mu.

Ruwan comments & sharhi Ruwan typing!!

Maman Khaleel
din kuce✍

NIKE DA GASKIYA

💖💖💖💖💖💖💖💖

Na
Rabee'art Muhammad
(Maman kahleel)

Dedicated to: All Members na NIKE DA GASKIYA kamar su
Diamond princess
F A
Aisha mAbdullah
Meenat
Maman Maryam
Ummu Affan
Ummu Aryan
Fatima Nasser
Mum Rafeek
Ummu Asma'u
Teema h kabeer
Zee
08082304866
Fateema Muhammad

Comments da sharhinku yana sani nishadi Allah ya barku Da Arifullah in Mami ta yadda fa 🤣🤣

Special gifts to:
Aunty Hauwa
Besty na Allah yabar mu tare

Gai suwa ga daukacin jama'ar gidan girma gadan daraja wato AREWA WRITERS ASSOCIATION ina matukar jin jinar bangirma.

Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.

Page 26 to 30

Yauni na ga takaina ni Saudebyo Wannan da bai min adalci ba da soma hure maki kunne anya bahanaki xuwa makarantar nan xamuyi ba kyacigaba adakinkitunda dama ai Alhaji Dalladi yafadama Babanku ,shima yayan ki a ya iso Dan yace sun samu Hutu awajen aiki Sam yaki magana akan bikin gashi yausara sati Hudu dai dai,tana cikin mitan Baba yashigo hannunsa dauke da wata katuwar Leda da kyar yake tafiya saboda nauyi,mama kam tamike da sauri Malam bayarane a kwargidan shine bakace su shigo maka dashiba kaketa nishi malam kai mai fama da kirji.

Baba ya ajiye yana haki yy Murmishi ke dai bari inaga suntafi masallaci Dan bakowa tunda kinga ansoma kinran magriva ,nataso da hanxari ina fadin San nu da xiwa Baba nakai hannuna kan ledar ,kai kai basshi baki iyawa Yar'Baba nagode ke ai babu abinda xance maki sai dai Allah yamaki albarka,mai kashin arxiki,yafada yana kara washe Baki Alhaji ya dawo yau ga kayan tsaraba nan wannan namune daxu yaturo wani yaron sa yakawon kasuwa nan fa su Mama akace Rabeebee na kamo kinji ,takaici duk yakamani duk sunbi sun rude babu yadda ta iya takai hannu xata kama ,a,a basshi kinji shalele jeki sallah,daga kai kawai nai nai tafiyata bansan sanda wasu hawaye suna soma xarya a idonaba ,oh wai yaushe Mama da Baba suka xama haka ?

Ina jin sanda Baba suke ta sa ma Alhaji Dalladi albarka wai yagama min komi na daki komi yayi min order daga waje nan da sati daya kayan xasuxo.

Ranan kam Rabee'a batai wani baccin kirkiba tana ta tuno yadda xata bullowa maganar Usman gashi tasan Mama Sam baxa ta fuskanceni ba tuno yayanta xai dawo gobe taji wani sanyi tasan shine kadai xai saurareta tunda iyayensu yanxu basuji basu gani saboda masugida rana,kamin bacci yayi a won gaba da ita.
Chapter 4 · 0% Book details