Sashe 6
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni wai alhaji ya haqurane wato dan yaga baban rabi a yafishi hayqin kai 👧🏻🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤👄❤❤❤ Momyn khaleel muna yinki irin over dinnan mun gode da sambadomana lbr akai akai nikam da anqaroma yanzu wlh yamin dd
💋💋🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Allah ya qara miki basira da qarfin ido mungode sosai🥰🥰🥰🥰
Sign by
Fateema Abdurrahman.
Inagodiya da ire iren sharhinku Masoya sharhinku nakara kaimi wajen kara suburbudo maku typing inasanku masoyana ako ina kike
MOM KHALEEL namaku jinjina💃💃💃💃💃💃.
Da sunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 73&74
Suna isa suka samu tana ta takawa ahankali cike da karfin halitake takawa da karfen guragun da yasiyo mata, cike da fara'a tace Mami sannu da xuwa ,Mami cike da damuwa tace sannu Yarinyar Mami yajikin ?
Rabee'a tai Murmishi tace alhamdulillah Mami naji sauki ,Fatima tanufo ta tace sannu Aunty kafar tadaina xafiko?
Ta samu ta xauna tare da temakon Mami taxauna kan kujera tace sosai Fateema bakiga ma natashi ba ina tafiya ?
Fatima tadaga kai tace hakane Allah yakara lfy ,Ameen gabadaya yan'dakin suka amsa bayanta angaisa Mami taxuboma Rabee'a farfesun kajin da tayo mata wanda yaji kayan hadi sai kamshi ke tashi ta mikama ta ,karbi diyata kicikinji,cike da nauyi ta amsa tare da dadin sannu da aiki Mami nagode.
Mami har cikin ranta tajidadinyadda Rabee'a take mutum ta ta,kamar it's ta haifeta gaskiya duk inda yarinyar nan tafito gidan kawai tarbiyya,zaman jinyar Rabee'a ta kara girma da wayewa gashi yayi kyau kamar kasace ta kagudu saboba cima mai kyau da take samu sabanin da Idan yau sukai tuwo gobe shinkafa,nan kam cimace harda wadda bama ta sabaciba nan tasamu,Ice cream kam kala kala tasha danko tunbatajin dadinsa yanxu har ta saba dayake kullum yake siyowa.
*****
Yau satin Rabee'a Uku a Asibiti kuma yayi daidai da rabonta ta da gd ,lalle tabbas duk wanda yaga mahaifan Rabee'a to fa dole ya tausaya masu dankuwa sun rame sosai Yaya Saifu kam yakira kamfanin su yashaidamasu abinda yake faruwa sunjajantamasa sosai tare da Addu'ar Allah ya bayyanata yakuma kubuto da ita daga hannunsa a xallumai.
Cikin share hawaye ya amsa da Ameen.
Yan'sanda kam na iya bakin ko karinsu dan Yaya Saifu yasakar masu baking aljihu aiki suke tukuro kan memo Usman amma yy Batman dabo anbi abokansa da duk wani club da yake xuwa ,suna since sundadae rabonda da sugansa ,addu'a kawai yanxu ake kan Allah ya bayyana masu Rabee'a cikin Aminci.
To Ameen nima Maman Khaleel natayaku alhini danko malam Kabiru anji jiki ansaduda sosai.
*******
Yaune aka sallami su Rabee'a daga Asibiti don taji sauki sosai kamar ba itaba ga wata shakuwa me karfi da tashiga tsakanin Arifullah da Rabee'a sai da sukai sallama da ma ai kayan Asibiti gashi sun saba da sister Laurat sosai har bakin mota suna rakasu Ya Arifullah kai yamasu kyauta ta bajinta yabudemin gurin mai xaman banxa na shiga ya karbi karafan yasa bayan Mota ya rufe yaxagaya damage tuni Baba Halima ta shiga wadda azaman su na Asibiti tasamu Alkhairi sosai wajen Ubangidan nata,yafito suka hau titin Ahmadu Bello way ,ahankali yake tuki cikin kwarewa har suka
Round a but da xai kai ka Unguwar rimi,Rabee'a dai takasa magana sai Raman lumshe ido take tana shaman kamshin turarensa mai dadi,fuskar Uncle Yusuf ta hango yana ta Murmishi daxu dayaxo dubani gashi muntaho bai saniba gaskiya wannan zuri'a babu abinda xatace mata sai godiya ,yajuyo yakalleta yadai kanwata?
Tajuya many an idanunta tace wallahi Uncle Yusuf na tuna kuma yace anjima xai dawo Asibitin kuma gashi ansallamemu ko xaka kirasa kafada masa ?
Gabansa yafadi jin ta ambaci Uncle Yusuf, wanda yaga muraratan sonta a kwayar idonsa,ya had a rai ni kam ban iyawa meyasa baki gayamasa dakankiba tunda kinsan da maki sallama.
Nadubesa naga fuskan nan babu alamun wasa a tartare da shi ,naja bakina na tsuke,bankuma cewa kala bashima haka,sai faman tunanin yadda xai bullowa ma da xancen yanasinta gashi Uncle nashirin shiga masa gona yaxama dole yayi gaggawar rabasu yamasu iyaka.da tana shirin bata waya insunkoma gd amma yanxu yashiga ko kwanto ,can kuma wata xuciyar tace gara kabata inbahaka ba shi ya bata kaga yasamu wata dama wadda kai ne silar komi.
Yanisa ya girgixa kai hakane,da sauri tajuyo race ,um me kace?
Cikin dakewa yace banyi dake ba,o to me namasa,um shiyasani,tajuyar da kai gefe bata kara ko sauraren sa ba ,Baba kam tana ta kallon ikon Allah aranta tace ohni Halima yau inaganin wata sabuwar soyayya a fakaice inko akacigaba da tafiya a haka to ko kaxama dan kallo, nidai xanga yadda Rabee'a xata wanye da xarata guda 2 tai Murmishi, nidai ina barayinda xansamu Alkhairi.
Haka suka cigaba da tafiya kamar kurame har suka isa wani hadaddan layi wanda keda many a many an ginegine iron na zamani masu daukan hankali,harsuka is a wani katafaren gida wanda yagaji da tsaruwa dan kyau ya matsa hon .
Da sauri naga wani dattijo yawangale gidan,tsarki ya tabbata ga Allah ubangijin wannan Duniya kai kamar baxa a mutuba.Duk wan an tunanin Rabee'a tanayine a zucitarta dan a tarihinta bats tana xuwa wannan anguwanva ko a mafarki.
Ya shiga yaxagaya tawani dan karamin round a bout da ke gidan wanda yake xubar da ruwa fari kal gwanin bansha,awa,nan ma Rabee'a ta Saki bakihar yayi Fakin tana lura da yanayinta taso bashi Dariya amma yadake ya balls murfin Mora yafito gabadaya ma,ai karan sukazo sunata kawo gaisuwa gurin oga Arifullah, tasoma amsawa data bayan daya yaxagayo ya babude mata kofa Malama fito ko sai Uncle din yaxo xakifito min a mota ?
Baba Halima tai Dariya kai Angina bats fadaba fa,tasoma kwasan kayan yayi cikin gidan ta barsu nan ,itakam tacika tai fam taturo bakicike da shagwaba race.....!
To bari nahuta anan nagode .
Kusa Khaleel dina a addu'a yana zazzabi Allah yabashi lfy🙏.
Maman Khleel
Dinkuce✍.
NIKE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
NA
Rabee'at Muhammad
(Maman Khaleel)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 75&76
Itakam tacika tai fam taturo baki cike da shagwaba tace kai dan Allah Yaya nifa bance ba ,ina ruwana da shi haba dan Allah mai yasa daga tanbaya,sai kuma ga hawaye sharrrr!
Yadubeta cike da damuwa ya lumshe ido bai San ganin wannan hawayen gashi da alama ita ruwa ruwa ce bawuyar kuka ga shagwaba,wanda yake kara masa wutar Santa ,shigaskiya yanason mace mai shagwaba ,yabude a hankali sukai ido hudu,idanunta nata faman xubda ruwa harcikin ransa baiso yaga tana cikin damuwa anya hakan da yy mata ya kyauta ai ita batasan bikin da xuciyar sa takeyiba,yayi Murmishi cike da Muryar lallashi yace am so sorry Rabee'a tsokanan ki fa nake shine kika dau abin da xafi haka ,to share hawanki kinji kanwata ,yakarasa maganar tare da yimata wani kallon in bake ba!
Taso tagane yaren sai takauda kanta daga kallon shi tace ya wuce ,to yaushe xaka mai da ni gd ?
Gabansa ya fadi jin ta ambaci gdn su,Sam shi mantawa ma yake xasu rabu gani yake taxo gdn su kenan su xauna suyi ta hira yana kallon kyakkyawan fuskarta,yayi Murmishi yace kingaji damu ko muna muxguna maki ko to kiyi hakuri xanfadama Mami yadda kikace dan ita tace nakwo ki nan wajenta kikara warwarewa kamin ta maidaki gaban iyayenki amma in yau kikace xaki gidan Ku kofa a bude take in munshiga ciki kifada mata kingaji da mu sabida mutakuraki da mugayen halayyarmu.
Da sauri tajuyo tana xare ido takafe sa da su takasa magana ,yakara hada rai yace ya da kallo,ko karya namaki?
Sai a lokacin ne ta samu bakin magana tace nifa bance ba karka hadani da Mami ,to karya nama ki ,ko cinyeki xamuyi ance baxaki koma gurin su Mama tunda ni nasan baxamu taba yimaki abinda kikeso...!
Tai saurin sa masa hannu abaki tana girgixa kai ,tana kuka tana fadin kadai na fadin haka Yaya Arifullah kai da Mami da Dady kunxama wani bangare na jikina kuntai makeni kunmin abinda iyayena ko sune abinda xasumin kenan wato kula Mami uwace garen ta nunawa har abada ,takara sa fada tare da fadawa saman faffadan kirjinsatana Kuka,Ya lumshe ido ya bude ahankali jin na shanunta sun gegeshi yadubeni yayi Murmishi yace kai Maman Khaleel kinfiye tsurku harcikin motan ma sai kin leko dau kan rahoto.
Nima Murmishi nai nace ya xa ai,masoya nacan suna jira, shiyasa yace to shikenan.
Yakara jawota jikinsa yana rarrashi ya goge mata hawaye da fari kar din hankacif yace to naji yishiru kinji kanwata,yadagota suka dubi juna na second 2 kamin sukai Murmishi yace yace yauwa kanwata ko kefa Rabee'a ta.
Ta sunne kai jin sunan ta take kamar yafi kowa iya kiran sunan kamar yayi ta kira,tare suka fito tana dan dingishi jinsa yake kamar yaciro ciwon yadawo da shi jikinsa saboda tsabar tausayi,har suka isa Falon Mami inda suka samu Falon cike yake ,kowa aransa fadi yake gaskiya Sundance da juna sai kace wasu masoya Mami kam a ranta tace ya Allah kabawa Son yarinyar nan a matsayin matar Aure.
Sallamar su ta katse masu tunanin da suke Mami ta mike ta tarbi Diyarta fadi take sannu kinji diyar Mami itakam sai kunya ta kamata sai faman Murmishi take tana fadin yauwa Mami har suka karaso kan kujerar da Mami take xaune suka xauna cike da girmamawa Rabee'a ta gaida Mami ,kamin suka gai sa da sauran nama,ar da ke falon.
Da dare suna xaune anata hira Rabee'a kam nata tunanin iyayenta ,ko a wani hali suke yanxu oho ,gashi ita tana cikin koshin lfy da jin dadi domin komi sai dai amata Mami tahana komi ita kam babu abinda xatace ma wannan Family sai godiya sallamar Uncle Yusuf mukaji abakin Kofar Falon ,nadago kai na ahankali na amsa masa dayake falon bakowa sai ni kadai Mami tana sama wajen Dady Fatima kuka tashiga daki yanxu dama Fadila bata nan tana gdn Aunty Hafsat,sai faman washe baki yake kamar gonar auduga yakaraso kamar me rada yace yanajin gidan shiru ne ko basunanne?