Sashe 2
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi murmishin yake sai nadawo tasa kai tafita taga kaya rakwacam kamar angayamasa mu mayunwatane muna Neman tai makosazaure tasaya taci kukanta mai isarta kamin tafita tahongoshi ya turo ciki gaba kamar wanda ya shiga watan haihuwar sa ,yakara gyara tsaiwarsa yana murmishi yaga danya shakaf xaamincewarki a😂😂
Takaraso bayan sun gaisa yasoma magana kamar haka"am Malama Rabi dafarko nidai ba yaro bane bare na xauna xaman tsaraki ko yimaki karya hasalima ni bawai naxo gidan kubane daniyyar yaudararkiba a,a sai dan inasonki kuma da aure kuma ni gaskiya ashirye nake ko gobe baba yace xai banke to na aminta kuma indai mun dai dai ta to xansanar da shi bana bukatar komi,nixan maki nidin ke kawai nake .
Jitai kamar ta shakesa da yake gayamata wadannan kalaman nasa marasa tushe bare makama.
Hajiya Rabee'atu ina sauraranki,wani haushi yakara turniketa tace hmmmm .
Yayi Dariya alhamdulillah nagode da amincewarki ni xan wuce yaciro kudi a aljihunsa ga wannan baya wa kindayi break kinji.
Kai Baba Alhaji kabarshi kawai nagode ka gaida gida.
Tana kaiwa nan tai gaba tabarshi tsaye yana mai mai ta sunan da takirasa da shi wai Baba alhaji,yadade amota kamin yatada yatafi tare da daukan wani alkawari mai girma.
Wai shin wacece Rabee'a?
Malam Kabir shine sunan mahaifina mahaifiyata kuma Saudatu,mu yan asalin kano ne awani gari Danhasan,karamar hukumar bunkure,mamana da babana Auren xumuncine dan wa da dan kani suke,dafarko can kano yafara xama kamin daga bisani yadaukota yadawo da ita nan Kaduna Yakama haya ciki daya atudun wada ahaka suke xaune cikin rufin asirin Allah dan aikin kafintan sama yake ma,ana rufin kwano da wannan sana'ar yake kula da mahaifiyarmu har akahaifi yayana Nuraddeen bayan shekara biyar kamin aka haifeni tunbayan haihuwata mama bata sake haihuwaba saida nashekara 8 kamin tahaifi yan'biyu duka max a,murna awajena ba a magana,sai dai kamin suna Hassan ya koma haka shima Husain yakoma bayan yayi wata shida daga xawon hakori.
Rabee'art farace kyakkyawa gajerace mai dan karamin jiki tana da manyan idogatada gashin ido gazar gazar ga gashin girarta kam ya kwanta kamar wadda take masa cabin,
Bayan wata 3 Alhaji Dalladi yana ta faman gyran gd sai ga babban dansa yaduro Nigeria cike da murnan kammala karatunsa yana dawowa yaji labarin auren babansu wai kuma budurwa.....!
Maman Khaleel
D'inku ce✍️
Comment
And
Share
*NIKE DA GASKIYA*
💖💖💖💖💖💖💖
*Na*
*Rabee'art Muhammad*
*(Maman Khaleel)*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*Page 5 to10*
🎊 🎊.
*🍾 HAPPY BIRTHDAY TO YOU,WASHI YOU MORE YEARS AHEAD🍾*
💃💃💃 🌹 💃💃💃
*Daga marubuciyar:*
*HABIBA*
*KISHIYAR ZAMANI*
*AND NOW*
*NIKE DA GASKIYA*
*Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.*
Maganar tadake shi sosai Hajiya Maryam ta dafa kafadar sa tana murmishi haba Usman meye abu sabo acikin maganar auren mahaifinka yau yasaba ne, ya dago rinannun idonsa yadubi mahaifiyarsa wadda yaga ko ajikinta duk da kocce yarinya intaxo masu gida dakalan rashin mutunci take xuwa,da kyar yabude baki Mamana kidubi yawan yaran gidan nan kiga Dan Allah mu 5 ne kawai yaranki sauran gomanfa duk fa babu iyayensu karfa ki manta ya auro yara sumiki rashin da'a karshe in sunfita abarmaki yara kece me wahala ,GASKIYA a wannan lokacin ...!
Sai kuma yayi shiru yamike dawani kudiri aransa Wanda shikadai yasan sa yabar falon.
Da ido Hajiya Maryam tabishi cike da tausaya ma dan nata shidai Sam bayyi hali irin na mahaifinsaba .
A Daren ranan Alhaji Dalladi ya kwatalle cikin wata shadda yafito sai xuba kamshi yake afalo suka hadu da mutanan UK yakai kuskus bakinsa kenan ya hango mahaifinsa yanata bare-bare dakyar ya hadiye navakinsa,cikin kulawa Alhaji Dalladi yadubesa a,a kaga mutanan UK Mlm Usman kaganka kuwa .
Yayi yake um Dad kenan ai kai ma kahadu duka wannan kwaliyar ta Mom ce?
Yayi Dariya um tatace amma xandan fitane badadewa xanva,OK Dad a dawo lfy.
Yayi murmishi cike da kwarin gwiwa,in maman naku tafito kagayamata ,to .
Jiyayi kamar kamar ya shake shi Dan takaici.
Bayan sati biyu da dawowar Usman dasafe yashirya tsaf daxuwa yagaida mahaifinsa yayi sallama yaji shiru yakara yin slm nan na ba amsa yashiga ya hango wayan mahaifinsa na caji,yayi murmishi cike da kwarin gwiwa ya nufeta yaciro tasa wayan cikin sauri ya dauki wata number naga ya ajiye yafita abunsa.
Ya koma dakinsa yasoma rubutu bayan ya gama yakara karantawa yy Murmishi kamin yatura .
Karar sakone yashigo wayanta ta gogeshi dan bata san me no ba,kullum sai sako ya shigo wayanta bata karantawa kusan yau sati daya kenan kullum da safe sai sakon yashigo da darema haka.
Suna waje tare da Alhaji Dalladi yaxo xance wayanta tayi karakamar da baxata dagaba sai kumlotsaaga wayan cikin sanyin muryarta,tace Aslm.jiyayi yakasa ko motsi kamar anxare masa laka,da kyar ya amsa wslm da zahra mai kyau da kyal kyali,murmishi tayi dinful dinta ya lotsa Alhaji Dalladi yasaki baki kamar sakarai yana kallonta dama tana murmishi haka aijiyayi kamar yajanyota ya rungume,tace dan Allah waye ,masoyinkine na hakika mai San farincikin ki Wanda yadamu da damurki Wanda ko motsi kikai yana kan idonsa.
Takarayin Murmishi dan Allah waye kai Sunana Usman Kamal.
Ta lumshe idonta tabude ahankali OK nagode da kulawa,yauwa Nima nagode Allah yabarmu tare yaushene xankawo ziyara ko ba a gayyatar yara sai manya?
Jinta tai kamar yagayama ta magana tayi dan murmishi tare da juyo wa ta kalli katon cikin Alhaji Dalladi xuwa fuskarsa taga yakara xama mata tsoho.
Ya washe baki yadai Honey na waye wannan ?
Jin Muryar mahaifinsa yasa shi jin wani iri aransa,amma sai yadake kai kice kina xancene nadauka kina gd ne kina bitan karatu bari na barki ,xankira Ki anjima dif taji wayan.
Ta sauke ahankali yasake dubanata tare da sake tanbayarta ,waye a sanyaye tace masa wani yaya nane,OK.
O komai yasa nai masa karya oho,
Tunda takoma gd tarasa gane wannan waye wannan haka taga ma tunaninta batagane ko wayeba,har Bacci ya kwasheta washe gari da sakonsa tafarka ko takansa batabiba taje tagabatar da sallah Asuba.
Ta xauna tasoma karatun Alqur'ani mai girma sai da tayi hixfi biyu kamin ta ajiye tare da rokon Allah xabi akan aurenta da Alhaji Dalladi inhakan alkhairine to Allah yasamun sonsa kamar yadda nake jin Malam Husain a xuciyata,wani sakon ne yakara shigowa tajawotacire da ga caji ,tabude sarewatasoma karantawa kamar hakagabinda sakon ya kunsa"salam ya ma a bociya kyau da kwarji ni ya tauraruwata ya ma,a bociyar kyau da kwalliya ina fata kinwayi gari cikin koshin lfy,ya zumana kallonki kadai yanasani naji yakoremun duk wani kishirwa da yinwar da ta dade tana addabata,Muryarki nakanjita kamar ana hura sarewa,barkanmu da wannan safiya dafatan kintashi lfy Allah yabamu yini lfy,nagode nabarki lfy daga sabon masoyinki
Usman Kamal."
Ta karanta sakon yakai sau uku waye wannan Usman din,ahanakali ahankali Usman yadunka turama Rabee'a kalaman soyayya masu ratsa xuciya yakuma tusa mata sanshi aranta lalle tarkonsa yakusan kama kurciya.
Yau kwanan Malam Husain biyu da tafiyarsa misra karo karatu,yatafi yabarni da kewarsa gashi ,kullum sai ya kwantar min da hakali akan aurena da Alhaji Dalladi duk da bayaso amma dan karta bijirema iyayenta yasa shi bata baki akan tayima iyayenta biyayya duk da yanasonta amma dole yahakura da ita yadangana yabarwa Allah komi yaje yanemi kanwarsa yar'kanin Babansa wadda ke matukar sonsa.
Dan haka kanyatafi ya gama komi antsaida musu da ranan biki daga yadawo xa a daura.
Dan bai boyema Rabee'a komiba shiyasa yanxu take kukan rashinsa dan yakoya mata yadda xata soshi sai daga baya wani yaxo yashiga rayuwarmu ya rabamu Allah yasa haka shine mafi alkhairi arayuwarmu.
Wayan tane tafara Neman gaji takai idonta kan wayan Usman ne ta share hawayenta tayi murmishi dan tasan xataji dadi dan yasan sirrin soyayya tadaga wayan tare da yimata salm.
Yagyara xaman amotarsa ya kashe murya cike dasalon yaudara ya amsa My Baby na ykk ,tai murmishi lau kaifa ,yadaga kafadansa nima haka,yanisa wai ni haryanxu baxa a gayyaceniba ?
Gabanta yafadi dan tana tsoron mahaifinta dan yariga yaba Alhaji Dalladi ni wasu hawayene suka xubomata naji kinyi shiru ne baby ko ba a son naxone ba a bani masauki ba a xuciyarki.
Ta share hawayen da suka xubo mata tayi yake kai Usman kadaina fadin haka kai dabanne a xuciyata amma kayi hakuri da abinda xanfada ma,duk da yasan abinda xata fada,amma sai yai saurin fadin Allah dai yasa karkicemin wani yarigani.
Cikin tausayawa Kansu tace Babana yabada aurena gawani nikuma banisonsa sai dai muyi hakuri takarasa magana tana kuka Wanda yayi matukar tayar masa da hankali duk da bawai yana sontaba ne amma yanajin kukanta harcikin ransa,ya dauke wayan akunnensa yalumshe ido ,to naji yishiru ki kwantar da hankalinki nidai abinda nake so shine inji shin kina so na?
Ta tsagaita da kukan kamin tace inasonka Usman amma wannan mutumin yamana Katanga .
Yayi murmishin samun nasara yace good abinda nake so naji nakumaji nagode da kulawa nima xangwada miki yadda nake sonki xantai maka maki ..
Danjin wani tai mako Usman xaima Rabee'a sai kubiyo ni danji cigaban labarin .
Maman khaleel
Dinkuce.👌
*NIKE DA GASKIYA*
💖💖💖💖💖💖💖
*Na*
*Rabee'art Muhammad*
*(Maman khaleel)*

*Page 11 to 15*
*Daga marubuciyar :*
*HABIBA*
*KISHIYAR ZAMANI*
*AND NOW👇*
*NIKE DA GASKIYA*
Dasunan Allah mai rahma mai jinkai.
Yanxu kawai abunda nake so kiyimin kwatancen gidan Ku.
Tayi murmishi kasan Tudun wada ?
Yayi murmishi dan yasanta sanadin abokin baban sa,yace um nasani akwai abokin Babana acikinta,wani layi?
Shima yajefa mata tan baya,takara gyara xama tace wajajen layin bakaki daga layin sai namu dakaxo ma kakirani .
OK sai naxo .
Suka aje waya Mama taleko dakin Rabee'a dawa kike waya?
Gabanta yace ras-ras cikin sauri tagirgixa kai am Dan makarantar mune xai kawon xiyara tafada tana murmishi .
Mama tadubeta Sam bata yadda ba amma tace to amma kinsan dai da ranarki aka ko.
"Eh mana Mama"
To akula "insha Allah .
Misalin 5pm yakiarata yakaraso takara yimasa kwatance yashigo layin yakuma kiranta yace gani na iso .
Tai murmishi tamike tasa hijab dinta milk Wanda yarufe mata ko ina tafeshe jikinta da Humra mai dadin kamshi tafito taxari takalminta baki flat taleka dakin mama tashaida mata xuwan Usman .
Tace to amma karki dade Babanki yadawo yaganki dashi.