Sashe 8
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadaga mata gira alamar "eh " kuma kinsan komi nafa da dai dai ne ,aranta tace tabbas nagani ai ,mai kikace ,yafada tare da miko mata kunnensa ,tai Murmishi tare da girguxa kanta la Yaya bance komiba ,OK bismillah yakara turo mata plet din gabanta maxa kici kinji kanwata ki gama mu tsara yadda xan maidaki gaban su Mama,ai tuni ta tsunduma hannu cike da jin dadi an ambaci sunan Mama, lomar farko da tai taji wani dadi ya xiyarceta ta lumshe ido tabude ahankali suka hada ido sukar a
Sakar ma juna wani Murmishi, har suka gama gaskiya Yaya ya tai maketa dan ko dama tana son sinsir da kunun Shinkafa taci ba lai fi ,kamin tadube sa Masha Allah Yayana nakoshi sosai,anya yau xan iya tashi ,yayi wani Murmishi bagani ba sai in daga ki ai,ta sunkuyar da kai kas,tana Dariya ,
Nima yau sosai nakoshi kanwata ya mike yadubeni muje falo na Mu tattauna yau inason sanin Dalilin baro warki gida,ai nan da nan taji idanuwanta sun soma taruwa da ruwan hawaye,yajuya yasoma tafiya bai ko waiwayetaba dan sarai yagane metakeson yi itakuma haka Allah ya yita kuka bai mata wuya ,dataga ya tafi dole ta mike jiki ba lakkka tanufi falon ta xauna kujerar da ke kallon nasa ta juyar da kai gefe yy Murmishi, yadubeta hijab din ya amsheta sosai da alama ma kamar kuka take to metake tunawa ne yake sata kuka?
Itakam Sam batason tuna Usman da mahaifinsa bare harkuma tabada labarin sudomin abune mai ban takaici,yanisa yace Rabee'a yakamata ki mai da komi ba komi ba yau kusan watanki biyu rabonki da gida tunda Alhamdulillah jikinki yayi kyau kinji sauki yakamata ki koma gida nasan duk inda iyayenki suke suna cikin tashin hankali,ki daure kifadmin meyafitodake gida?
Tashare hawayenta tabbas yadace nafa da masa kadan daga cikin tarihin rayuwata,ta juyo tadubeshi tadaga yasakarmata Murmishi na karfafa mata gwiwa,tashare hawayenta dafarkodai kamar yadda nafa da maku sunana Rabee'a M Kabir dalilin da ya fito dani gd shine ..!
Nan fa takwashe komi tafada masa tundaga farko harxuwa inda ya bigeta ,takarasa bashi labarin kamar sannan abin yake faruwa,cike da tausayawa yace yanxu ina Usman din kuma a ina anguwarsu take?
Ta kara share hawayenta tace yace shi dan Malali ne kuma ma Alhaji dama yace shima dan canne,mutum daya ne yasan gidansa wato abokinsa dake bayan layin mu, yanisa idonsa yy ja ya tausaya mata sosai yashiga lallashinta,dakyar ya mu tai shiru ki kwantar da hankalinki insha Allah xanbinciko in da suke kuma daga kanki dukkan su baxasu kara yima wata ya'ba,tace to nagode.
Bayan kwana 2 da yin xancen su Arifullah yabaxa bincike tare da sa kudi masu tsoka akan duk Wanda yaga Usman yasoma sanar da shi sai dai abin haushi bai da hoton sa dan Rabee'a wayanta tunranda Arifullah yabigeta aka dauke shiyasa tarasa komi nata,dakansa yasanar ma iyayensa abinda yasamu Rabee'a Mami da Dady sun tausaya mata sosai,Rabee'a kam takarasa min maxauni a xuciyar sabbin iyayentada kuma Yayanta ,gashi sun shku sosai ko da yaushe Indai yana gd suna tare.
Yau Rabee'a tacika da farinciki yau xatta taga iyayenta tashirya cikin wata bakar doguwar riga ta yane kanta da gyalenta tai kyau ainun kamar ka sureta ka gudu tafito tana taku dai dai abin gwanin bansha,awa Dady da Mami sun mata kyauta ta bajinta da xata shiga mota idonta yacika taf da hawaye saboda Hausawa nacewa sabo tirken wawa domin gaskiya sun mata komi a rayuwa sun nunamata kauna kamar su suka haifetayarufe Motar Fatima taxagaya ta shiga baya shima ya xauna a maxauninsa ya tada mota suka dauki hanyar tudun wada ,gabadaya taga anguwar ta canxamata ,tana ta nuna masa hanya har suka iso layinsu Wanda alokacin kuma komi yadawo mata sabo fil.ya karya kwana ya shiga layin nan fa ido yakoma kan motan Arifullah ana tunanin to kuma wannan waye kuma gdn wa xashi,bai tsaya ko ina ba sai kofar gdn su Rabee'a gidan ba laifi an sumuncesa da sumunti gdane nadai rufin asiri yatausaya mata Ashe da gaske take lallasu na bukatar temako dai dai lokacin da yy parking kuma dai dai lokacin da Yaya Saifu ya fito daga cikin gdn ya rame sosai cike da hanxari takai hannu xata bude kofar motan cikin kuka Yaya Saif yadanna remot din motar tabude tafita da gudu tana fadin Yaya Saif tafada jikinsa cikin matsanan cin kuka mai ban tausayi,shikam yakasa ko Motsi yana ta Murmishi mara misaltuwa yaukam addu'ar su Allah ya karba yarugumeta tsam saiga hawaye sun xubo a kyakkyawar fuskarsa cike da tausayi suke kallonsu Fatima kam mai rauni tuni itama tasoma taya Auntyn ta kuka gashi sun burgeta nan fa layi yasoma cika ana fadin ga Rabee'a ga Rabee'a ai tuni Mama ta fito cike da hawaye a idonta Rabee'a tasaki Yaya Sai takoma jikin Mama tana kuka tana fadin Mama ina Baba na,tashare hawaye Yaya Saif ya juyo ya kalleta cikin Murmishi yace kanwata wadancen fa naga kamar kin manta da su dan kinganmu ko tai Dariya tace kai Yaya tajuya da sauri tanufi su Arifullah Wanda suma suna ta tayasu alhini aransa yace tabbas Usman kaima sai ka dan dani iron yadda sukaji aransu,da Murmishi ta iso gabansu ta rikema Fatima hannau tace sorry my Sis mushiga cikin gdn mu ta dubi Yaya Arif tace Yaya mushiga gdn mu dan Allah dai DA kuka lokacin Yaya Saifu yakaraso cike da fara,a ya mikama Arifullah hannu,cike da annushuwa sukai musabaha tare suka shiga gidan inda suka samu Baba xaune akan ta barma tana ta kuka,nan fa Rabee'a hankali yakara tashi ,tanufesa tana ta kuka da kyar akasamu sukai shiru ya rike mata hannu kam kamar wani xai kwace masa ita....
Su Mlm Kabiru anga aya da ayoyi🤣🤣🤣🤣🤣🤣.
Kuyi hakuri da wannan kinji insha Allah anjima xan ciga ba naso nagama littafin nan kamin axumi amma hakan bai samuba saboda wash dalilai amma kuna rains insha Allah
Maman khaleel
Dinkuce
*NIKE DA GASKIYA*
💖💖💖💖💖💖💖
Na
*RABEE'AT MUHAMMAD*
( _MAMAN KHALEEL_)
Daga marubuciyar :
Habiba
Kishiyar zamani
And now
Nike da gaskiya
Godiya ga Allah da yabani ikon da wawowa Dan cigaba da rubuta maku wannan kayatattan littafin naku.
Ina godiya ga daukacin masoyana waddanda suka kirani da ma wadanda b asu kira niba ina godiya allah yabar xumunci Amin.
Wannan page din nakune Besty na Fatima S Rabi'u da Yusuf Nuhu da Mom dina Maryam yar 'mutan Bubare allah ya yasaka da Alkhairi ya bar mu da kaunar man on Allah (s. a. w).
Kakata nayi fushi shine ko kinemeni nagode wato Rukayya Ummu inteesar 😏😏.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Page 81&82
Har bakin mota ta ra kosa xuciyarta ba dadi a ranta tace" ina ma tare xamu koma muje in xauna nai ta kallon kyakkyawar fuskar sa wasu hawaye suka cika mata manyan idanunta".
Ya dubi kanwarsa wadda take sharce hawaye ya mai da kallonsa ga Rabee'a wadda ya rasa kukan me take shine ya kamata yayi kuka amma yadake saboda jinsa yake kamar baxai iya rayuwa ba babu ita ba, sun saba sosai ga wata shakuwa mai karfi wadda ta shiga tsakanin su .
Can wata xuciyar tace masa ka baiyana mata abin da ke ranka tayiwu ita ma tana sonka kar kai sanya, girgixa Kai yayi alamar a, a ya dubeta" K'anwata Meye kuma na kuka?
Ta d'ago rinan nun idonta ta dube sa kamar tace" kaine amma sai tawayance da fadin ina godiya da kulawarka gareni nagode Allah yasa ka ma da Alkhairi da Kai da ahalinka gabadaya".
Takarasa fada tana kuka.
Ya lumshe idonsa ya bude ahankali ya furzar da wani huci mai xafi kamar ya jawota a jikinsa ya lallashe ta yagoge mata wannan hawaye wadanda suke xuba duk digar daya sai yajishi akahon xuciyarsa , Sam shi baya son kukan mace bare kuma na tauraruwar sa, ya motsa labbansa ahankali yace "ya isa haka Kanwata banason kukan kinji".
Ya wai ga baya yaga yaya Saif ya na ta kallon kanwarsa Sam hankalinsa bai kan su, murmishi yayi aransa yace tofa ana wata ga wata anxo wajen," yace tsakanin mu ba godiya Rabee'ah da ke da Fatima duk daya ne awajena".
Maganar ta mata ciwo ita so take taji yabata wani matsayi aransa amma sai ya dunga dan gan tata da kanwarsa,takara kauda Kai gefe yanxu shikenan munrabu baxakasake da wowa ba?
Kal mar da tafito Kenan adan karamin bakinta wadda ba tasan sanda maganar xucinta tafitoba.
Yayi Murmishi tare da cije lebansa yace" Rabee'ah! "
Kaf duk duniya babu Wanda ya iya kiran sunan tane irinsa tanbayar data ke ma kanta kenan acikin xuciyarta, domin duk sanda xai ambaci sunan ta to takanji wani abu yataso mata, tundaga tsakiyar kanta xuwa kan Babban danyatsanta, kasa juyowa tai saida ya kara fadin"Rabee'ah" yafada cikin wata siga, mai taushi, wadda shikansa baisan ya iyaba.
Juyowa tai sukai ido 4 ya sakarmata wani yalwataccen murmishi yace" kina son nadunga xuwa ne?
Tasunkuyar da kanta kasa tana wasa da xoben da yabata daxu agidansu tana Dan Murmishi .
Ya sunkuyo Shima kamshin daddadan turarensa yadoki hancinta talumshe ido.
Yace" Kanwata natan bayeki kinyi shiru ko ba, a bukatar Yayan ne? "
Takara rufe fuskarta tace" inasoma na Yaya".
Yayi Dariya yace" good nagode nikuma nayi maki alkwari indai inagari to xandan leko sai dai fa karnaxo Baban nan saurayinkin nan da tsoffin samarinki su koreni fa?
Yafada da sigar xolaya,
"Kai Yaya ka daina banaso kaji nace ma ni yanxu nafa daina soyayya kaji. "
Tafada cikin muryar yarta mai Kama da sarewa ga taushi cike da kuma shagwaba.
"Kallon Dan karamin bakin ta kawai yake aransa yace Allah Amin".
Wayarsa ce takatse masu hanxari ya duba yaga Dad dinsane da hanxari yadaga wayan yace" Hello salamu a laikum".
Banji mai Dad din yace ba nadaiji yana fadin " A Dad gamunan ma yanxu muna hanya, ya dube ta yace "eh" wallahi Dad dakyar ma tabarni, sunsani agaba da Ita da Fatima suna ta min kuka.
Murmishi naga yayi yace to Dad nagode sai na Kara so.
Ya aje wayan yadubeta yace" ya da kallone iye yan'mata?
ko karya namaki ne? "