Sashe 5
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari misalin karfe 2 pm na rana muna daki dukan mu gaxafi sai faman firfita nake ga bacci inason yi amma xafi yahana gashi dama basuda fanka sai dai tamu ta gargajiya,har baccin yasoma fixgarta kamar daga sama najiyon sallaman Yayana yana fadin gidan bakowane ai da sauri na fito nataresa da murnata nai tsalle nafada jikinsa ina murna fadi nake Ya Saifu Oyo yo!
Jinkawata yasa mama fitowa daga daki tana misstika idanu a,a ha mutanan Kano ne lale marhabin ,ya janye ni daga jikinsa yanafadi kingirma kamar baki girma ba Rabee'a Kokinmanta Ke ma kinkusa xama Babba ne .yakarasa fadin haka ya nufi Mama wadda ita kuma tana ta mana dariya tanafadin gayamata dai ,nikam naturo baki na kinkimi dan karamin akwatinsa na shigarmasa dakin Mama kamin nadawo nadauki sauran kayan suma dakin suka shiga naje na dauki keys din dakinsa nabude masa yau kam cike take da farin ciki Dan ita kanta ta dade rabonda takasance haka bayan sun gaisa da Mama nima nagaida yaya kamin yaci abinci yayi wanka yace bari yadan xaga ,da dare suna xaune bayan sun ci abinci suna hira yana basu labarin Kano dakuma kamfanin su gashi gaskiya shugaban su yana sonsa saboda Gaskiyar sa ,yanxuma hutun da suka samu Yaron Megidan ne yadawo daga waje yaje yayi wani cos yadawo da abinda yaje nema wato result me kyau shine fa aka mana kyauta da Karin matsayi da kuma Karin Albashi akama na kuma kyauta ta kudi ni kaina 100,000 akaban Rabee'a daukomin karamar jakan nan tawa .adakin Mama ,namike cike da murna da jindadin yayanta ya karbu awajen aiki sosai gashi suma Ashe xasuyi arxikin ko da ko bata auri wani tsoho ba .
Gashi yaya ,ya karba ya xaro su ya mika ma Baba yace gasunan Baba sannan ya kuma ciro wasu yace ga kuma albashina da nake ta biyewa 170'000 ne kaga tunda bikin auta yaxo sai a sai mata kayan daki ai mata gado da kujeru da katifa dai dai karfin mu ko ya kukace?
Ba Baba ba Har Mama sai da sukai ta Dariya kamin suka ce kwarai kuwa kai dai Allah yama albarka, Mama tafada har cikin ransa yaji dadi ,amma sai kuma yaji Baba nacewa amma kaya hakuri bangayama Wanda yar'uwarka xata aura me kudin gaskeba ne Dan yanxu haka ma kayan dakinta ma sunkusan shigowa ,wannan kudi masayi kayan abinci Wanda xamu dafa idan yan'biki sunxo ko Saude?.
Haka ne malam kai dabara kaga muma xamuyi bikinmu cikin wadata aci a sha awadace .haka sukai ta tattaunawa cike da murna da farinciki kowa yakoma dakin sa ya kwanta.
Washe gari da sassafe kiran wayan Usman ya tashan daga Dan kishingidan da nai bayan nayi sallah,nai Murmishi nadaga wayan bayan mun gaisa yace My Baby kullum da tunanin ki nake bacci nake kuma tashi yanxu ma Sam hankalina ne yakasa kwanciya xuciya nata begen San ganin kyakkyawar fuskarki da kuma son jin xaxxakar muryarki mai dadin saurare.
Tayi Dariya kai Usman wannan kwarxancin fa ,au baki yarda ba ko kinaso ne naboye abinda ke raina nakamu da Babban ciwo wato(xuciya).
Kai ni karufan asiri ban fadaba ,to yagida da su Hajiya ,yy Murmishi me sauti duk suna lfy bayan takagu da taganki,wai ma ya kukai da su Mama ne?
Nan da nan annurin xuciyarta ya sauya kamar yana wajen, tace sunki yar da amma kabar komi ahannuna xankiraka anjima xanyi tunanin mafita.
Dafarko wata faduwar gabace ta riskesa bai shiryaba,amma dayaji tace ya tsimayeta tasamo masu mafita yaji wani sanyi na cike da yaudara yace thanks My Baby shiya nake sonki nasan baxa ki baryaro ba kije ki auri wani tsoho ba gani mai jini ajika....
To masha Allah danjin wata wai nar xa,aciga ba datoyawa sai kubiyo gobe in meduka yakaimu gobe nabaNIKE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
Na
Rabee'art Muhammad
( Maman Khaleel)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Ni sunana Diamond princess
😳 to usman ta afka dakai.
Rabee'at
Kekuma komi zaijagule ke nn tunda uba yaga da.
To fa wata sabuwa ma Gashi kinfara sonshi.
Lallaikam akwai cakwal kwalin chakwakiya.
To mmn Khaleel munajira danjin yy za'a kaya.
Ashafamun kan Khaleel, nima nawa Khaleel din yakusa zuwa Insha Allah.
Inayinki over and over
❤❤❤
***
*SIS MAMAN KHALEEL*
ALLAH YA KARA BASIRA
JAZAKHUMULLAHU🙏🏼🙏🏼
Rabee karki saki jiki da Ussy,
Daganin niyar shi yaudaranki zaiyi,
Saboda na Ciki na Ciki
Ku karfafa Kyakyawan bincike akan Ussy👈🏽
Su Alhaji zaya Auri Yar cikinshi
Amma fa ba zaka sameta ba👈🏽
To
Arif
Saifa Ka dage damtse
Ariff
Ka Cigaba da mallaka ma zuciyarka wacce Tafi kwanta maka a rai👈🏽
Rabee
Kina Cikin kalubale
©©
*YUSUF NUHU*
Hmmm ina godiya da sharhinku kan wannan novels din kowa ahankali xandunka daukan nasa ina yinku masoya na over💋.
Daga maruciyar
HABIBA
KISHIYAR ZAMANI
AND NOW👇
NIKE DA GASKIYA
Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 46&50
Kasa motsi Alhaji Dalladi yayi itakam duk tabi tarikice ,Usman kam yiyaima kamar baisan daga inda yafito ba ya leko yace am sorry My Baby wannan waye cikin kuka tace shine Alhajin da nake baka labari,OK shigo kinji muyi magana ,tako shiga bata kawo komi arantaba yarufe Motar da karfi sai a sannan Alhaji Dalladi yasamu bakin Magana Dakyar yasoma fadin Haka xakamin Usman Wanda shi kam tunda yasamu yadatse Motar yajata da gudun gaske ,Usman haka xakamin!! Us.....!
Ai tuni yafadi nan su mamme nan fa jami'an tsaron da yadebo sukai kansa da sauri wani sajan ne ya tallabosa yana girgixasa ,Wanda yayi dai dai da xiwan su Mama a rude dan su Sam basusan wainar da aketoyawaba,sai da wani yaro yaxo yake fadamasu Dan da farko sun musa dan sunsan Rabee'a na dakinta sai da Mama taleka dakanta taga xahiri kamintafito asittin ganin jami'an tsaro yakara sa cikin Malam Kabiru bada wata kara kuuuuuu! Gawata xufa nakaryo masa layi kam yacika makil anxagaye Alhaji Dalladi kowa na fadin Albarkacin bakinsa ,gashi kuma saurayi yagudu Da Rabee, nan fa hankali yakara tashi Sai ga Mama tasa kuka tana fadin nashiga Ukuna ni Saude wannan wata kalar jarabawace Allah mungode ma wani yarone naga yarugo hannunsa dauke da pure water mai sanyi ,sojan nan yakarba yashafama Alhaji Dalladi, yakoyi saurin sauke wata wawiyar ajiyar xuciya tare,da fadin yaron nan yacuceni wallahi baxan barkuba Ina yaro na yake?
Nan fa aka hau kallon kallo dan babu Wanda yaga dansa sundai ga antafi da Rabee'a Malam Kabiru kam sai maxari yake yana Alhaji kafahimtar dani ,yawatso masu wani kallo karainamin hankali ,yanata faman haki kamar Wanda yayi tseren gudu, yace xakai bayani wallahi baxan yadda ba meyakawo yaro na wajen Mayaudariyar yarinyarka maratarbiyya,Nan fa naga Baba yasoma xama namiji yace kana nufin danka ne yasacen ya' lalle tabbas hukuma xata rabamu da kai koda bani da karfi ,ni nasan tarbiyyar ya'ta kuma wallahi Insha Allah duk kaidinsa xaikoma masa domin kan wani banxa nan fa sojojin nan sukai kan Malam Kabiru, suna fadin Baba abi komi sannu wai me ke faruwane Yakama ta kufito damu haske shin acikin Ku WAYE KE DA GASKIYA?
Baba Yai saurin fadin wallahi NIKE DA GASKIYA ko ina xamuje muddin wani Abu yasa mu ya'ta baxan taba yadda ba haba Ashe Baba GASKIYA yafadamin nake ganin kamar ba hakaba ,nagode Allah da yasa ban baka Auren Rabee'a ba .
Mama kam babu bakin magana sai Kuka nan fa guri yakara kaurewa da surutu kowa da avinda yake fadi akan Malam Kabiru wasu suce Allah yakara kwadayi yayi kyau wasukuma suce kaddarace Allah ma ya temakesu da basu aura masa yarinyar ba ,wasukuma gungun fadi suke dama yasaba xuwa yadauketa tunda gashi da xai tafi batai ko Motsiba ,kai kowa dai da kalan surutunsa anrasa me GASKIYA acikin sudukan su.
Da kyar aka lallami su Mama sukai taxi gd amma Baba yace shi Sam ba inda xashi dama ashegaskiya ne yarinya bats so ina matsamata ,Alhaji Dalladi kam ba baking magana sai Raman kakkabe babbar Riga yake yana fadin kumuje kunji ku rabuda shi wallahi sai na gwada masa NIKE DA GASKIYA duk India xamu dan wallahi bai is a yaja daniba,yashiga mota yaja ta sukai tafiyarsu xuciyar Alhaji Dalladi kamar tafito dan takaicin Abinda dansa ya masa shin meye hujjarsa namasa haka?
Gidansa yanufa bayan ya sallami sojojin da ya daukoma Malam Kabiru dan acimasa mutum ci ,duk abida yake faruwa Yaya Saifu baya nan sai da yadawo aketarar sa da labarin ai ko ya dunga Neman Latin Usman din way an akashe nanfa hankalinsa yakara tashi tare da abokansa suka kai reports wajen yan'sanda kamin suka dawo gida,akacigaba da jajantama juna.
****
Abangaren Usman kam gudu yake kamar xai tashi sama Rabee'a kam sai faman kuka take takasa ko motsi dakyar tabude baki tace Malam Ina xaka kaini karabani da Gidan mu ko kallonta bai ba ,axafafe yace xanjene nahuta da ke tunda naga komi yalalace dama ni ba sanki nake ba .......!!!
Kuyi hakuri da wannan bayawa
Muhadu gone in Allah ya kaimu nagode .
Maman Khaleel
Dinkuce✍rku lfy.
Maman Khaleel dinkuce✍
NIKE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
NA
Rabee'at Muhammad

Kutmelesiiiiiiiiiiiii
Aa mami please karkimana fuckup mana ai saikiji ta bakinmu ko.
Rabee'at kice kema kinfara kamuwa 😄😄😄😄😄
To Arifullah sai kazage damse 💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪akan dream girl dinka.
Naga anfara kaimata hari tun amararki🤔🤔🤔
Lallaikam akwai sauran cakwal kwalin chakwakiya pher!
Muna karin mika godiya ta musamman akan halaccin da kk mana nayin typing mungode Allah saka da Alheri.
Luv so much❤❤❤❤❤❤❤❤❤😄❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Sign by
Diamond
**
Rabeebee tawarke Allah yakata lfy kuma waye uncle Momi zakice wani uncle
Sign by
07085363793
**
Tofa wata sabuwa Arifullah kafurta karkazo aima shigan sauri
Sign by
Facy
*Hmmmm*yanzu matar tamu ita za a aurawa Yusuf toh fa Mamy inkinyi haqurima ariffullah da kanshi zai zo da zancen
Oh Rabee a harda .afarki dama jan ajinnaki a zahirina ba a can ba 🤣🤣
Mudai gaskiya lbrkullum qara 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 yake tih nikam ina ussy. Ne wai jama a 🤔🤔 koh ina yashiga hhhh 🤔🤔