Sashe 15
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(hmmm wai sai kace yaune ranan )
Anci ansha anraba abubuwa da dama wanda Duk gidansu Arifullah suka kawo.
Da dare suna waje suna hira da Arifullah yadubeta yace Amaryata a she haka kike da Murya mai dad'i kai Alhamdulillah nagode ma Allah da yabani Malama mai koyama yarana karatu a matakin farko.
Tai Dariya tace" nima nagode ma Allah da yabani kai wanda nan ba da jimawa zan..!"
Sai kuma maganar ta tsaya mata a mak'oshi takasa karasawa.
Yakawo kunnensa tare jawosa garesa yace" um hum ina jinki karasa mana me zan zama garekin?".
Ta sunkuyar da kai kasa tana wasa da y'an yatsunta kamin tace "A bokin rayuwa.
Ya soma tafi tare da fad'in "good My Baby yau saura kwana nawa ma?inji inkina lissafi".
Tace um nidai Yaya na manta ,kuma nagode da d'awainiya Allah yakara bud'i na Alkhairi.
Daya daga cikin a binda yake so kenan a wajen Rabee'a tanada yawan godiya ga Allah a kan dukkan abinda yabata ko kadan ko me yawa,sannan kuma sam ita sam bata rokonsa kokadan ,sabanin wasu y'anmata da kullum bukatunsu yana wajen samarin su kamar sun a je Banki,Allah ya kyauta Ameen.
Yadube ta yace kai banace duk abinda namaki kidaina yimin wannan godiyar ba ai ya zama dole ne komi naki nadauke shi.
Tayi Dariya tace to kaya hakuri amma yazama dole yaba ma gwani kuma kai ka cancanci godiya.
Haka suka cigaba da hirar su gwanin sha'awa kamin sukai salllama.
********
Kwanci tashi babu wuya a wajen Allah duk abinda a kasa masa lokaci to tabbas zai zo indai da numfashi,yau gashi saura kwana 7 yau d'aurin Auren Rabee'a da Angonta Muhammad Arifullah, kowani bangare suna ta shiri Mami kam ita ta dauki nauyin mai gyarama Amarya jiki musanman a kadauko ta daga Meduguri inda Kullum hadinda take ma Rabee'a na yau yafi na jiya,Rabee'a ta canza tayi wani fresh da ita tayi wani lukwi-lukwi kamar ba Rabin Malam Kabir ba domin gyara ake ta ko ina ciki da kuma waje,yau kwanan Aunty Yagana 7 a gidan Malam Kabir,wani hadin nahango Aunty Yagana tana juya wani magani a cup tajuye masa peak guda daya tamika mata tace" Amaryar Arif Bismillah,tafad'a cikin Hausar da bata ishetaba".
Rabee'a tayi Murmishi ta amsa tace "nagode Aunty Yagana, takafa kai naga tashanye ta aje cup d'in tana b'ata fuska".
Dana fito cikin tsakar gida naga and'ora manyan tukwane gawasu kaji nan a natasoyawa nace to wannan kuma nameye kuma,sai naji Mama nacewa to Maman Khaleel yau za,akawo akwatine wannan garar duk ta y'an kawo kayace ,nai Murmishi nace kai amma Mama Naji dadi abari nasanar ma da masoya sufito su taho sukarbi kaya dan kar ayi basu....!
Maman khaleel
d'in kuce✍️
NI KE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
Na
Rabee'art Muhammad
(Maman Khaleel)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Daga Marubuciyar:
Habiba
Kishiyar Zamani
And now👇
NI KE DA GASKIYA
Dasunan Allah mai rahama mai jinkai.
Page 101
Kamin uku komi yazama redi an kammala komi a can a can.
Karfe 5:00pm Manyan motoci suka soma shigowa cikin layin Bedda road dake tudun wada,basu zame ko inaba sai kofar gidan Malam Kabiru inda naga anbude wata mota ash wasu manyan Mata nahango kyawawa naga fuskarsu dauke da Murmishi dagani kawayene wadanda suka shaku da juna,HABIBA ce tasa wata yarinya a kafad'arta yarinya kyakkyawa wadda suke matukar kama da Abban ta wato Muktar,ta littafin (HABIBA) sai tabiyun kuma ta na janye da yaro Wanda dagani kasan tajiku da naira Wato HAFSAT ta littafina ( kishiyar zamani ).
Muktar yadubi Habiba yace Hubbyna dan Allah karfa kushanyani kinga Farouq yasaba da ci inbai cika tunbin nan nasa ba tom,Itadai Hafsat din tasan waye Captain in bahaka muma musoma d'ora d'amara muzabo ah..!
Wata hararar da bantaganiba naga Habiba ta ma Muktar tace OK haka zakace to zankai ka kara wajen Hajiya kagani kamata bayani a can,Kawata muje kirabuda shi kingani harsun kusan shiga da kayan ya tsaremu.
Hafsat Murmishi tayi kamin tace to suka soma ta fiya.
Ai tuni nai gaba tunda nagama ganin wadan nan taurari,nai zuruf sagani a tsakargidan Malam Kabiru inda nahango wasu tsadaddun akwatuna masu daukan ido ,popul da peank kowanne set,gida kam ya cakude da gud'a ,can nahango su Fatima Abdulhamid ansoma zuge zif din akwati tare da kai wannan abu yayi Masha Allah🤣🤣.ga sauran y'an taye nan😉 suma sun soma k'irga lesuna da atanfofi da wasu shadda dakakku na alfarma ,haka akadunga daga kaya ana tafadin Masha Allah damasu farin ciki da kuma mahassada ,dan can nahango wata ta na fadin tab kila siyarda y'arsa zayyi Dan wannan kudi haka lalle ,aikam larai dagani nikaina zancen da nake kenan azuciyata,aibasu rufe bakiba suka ji ance gakuma makullin mota inji mahaifin Ango, larai tadu Asabe tace "Asabe kindaiji ko muna nan muna zuba idanu nan bada jimawaba zakaji ance wani a bu yafaru,"waiyaxibillah inji wata baiwar Allah dake gefensu naji tace mudunk'a fad'in akkhairi abakunan mu, haba wannan ai hassade ne shikenan d'antalaka bazai samu inda zai hutaba sai ammasa hassada da kushe insha Allah wannan Aure zasuga alkhairi hadda muma y'an anguwa indai Mamace".
Larai tadubi Asabe suka sheke da Dariya kamin " sutasallah masu wa'azi kije kiji da kanki ba kizo kisoma yin wa'aziba "inji Asabe".
Tasalla dai ta tashi tacanza waje tare da yimasu addu'ar alashirya.
Gaskiya komi yayi sai dai muce masha Allah ,Allah yanuna mana ranan Auren ,Mama sunbada tukwici mai tsoka inda Mami ta aiko da 100,000 tace ma Mama suhad'a subayar,Mama dakyar ta amsa ,sai da taji Mami nacewa ko Rabee'a bata Auri Arifullah ba to dama ita tadauki nauyin bayarda tukwici,sannan Maman ta amsa tai godiya,kowa yana yaba ma Iyayen Rabee'a babu Wanda bai yi murnaba sai d'ai d'ai wannan dama haka yake Dan Adam baka iyamasa.
Wannan kenan.
****"***
Yaya Saifullah shima yadawo tare da nasa gudunmuwa mai tsoka Dan yace insha Allah kanwarsa zaimata abinda kowa yaje dakinta bazairanata,zaimata Abu daidai karfinsa.
Saura kwana Uku Biki Y'an uwan Mama da na Baba suka sauka akaciga ba da shagulgula tare,bakamar wancen nabayaba dasuka koma cikin B'acin rai ba,sukansu sunyima Allah godiya da sauyin da Allah yaima d'iyarsu.
Rabee'a zaune take adakinta itada wasu kawayenta na makaranta ga Aminiyarta nan a gefenta Aisha Abdullah da sauran kawaye sai shewa ake anata cafta irin ta kwaye in anhadu ana biki,wata na hanga bakinta na motsi,naji tace gaskiya Rabee'a muma Allah yabamu yi taki, lalle kincaba ga gida mai kyau ga kudi ga kuma uwa uba Hmmm Mota,gabaya dakin akasa dariya ,Aisha tadubeta tace ai kuwa Fa'iza Ameen koda kuwa bai kai nataba muma Allah ya bamu masu sanmu.
Dakin yadauka da Ameen ,Rabee'a kam sai faman Murmishi take ita kanta tasan tayi dace da komi ga uwa uba gwarzonta Wanda Mata da yawa suke kawo masa cafka ,aranta tace yazama dole naja mijina ajiki nahanasa kallon kowace mace...!
Maman Khaleel
d'inkuce✍️

Daga Marubuciya:
HABIBA
KISHIYAR ZAMANI
AND NOW👇
NI KE DA GASKIYA
Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 102
Da dare Yaya Arifullah sukazo da shi da abokansa inda suka nemi y'anmata nikuma muka kebe ni da shi.
Bayan mungaisa yadubeni yace"Amaryar Arifullah,kinsan wani abune yanzu Baby?".
Rabee'a ta juya fararen idonta tace "um um sai kafad'a Yaya ".
Yakara gyara zama tare kai hannunsa ya riko nata yana Murmishi yace" Jinake kamar na daukeki mucigaba da kasancewa tare,inasonki Rabee'a".
Tai masa wani kallo mai jan hankali tareda jefamasa murmishi kamin tace "Nima ina sonka mijina".
Sunbama y'anmata komi kamin sukai mana sallama akan sai gobe inda za ai walima anan gidan su Rabee'a.
Washe gari da misalin karfe hudu guri yacika da mata domin walimar ta mata zallace inda a ka gayyato Babbar Malamar nan Wato Rabee'atu Baba Zariya inda nahango Amarya Rabee'a ta hade cikin wani tsadadden leshi peank wanda yaji duwatsu sai daukar ido yake takalminta da jaka duk irin kayan sannan akai mata wani dauri mai bansha'awa da burgewa fuskar nan ta dau Makeup sosai tai kyau kunnenta da wuyanta tasha wani gol sai daukar ido take gawani awarwaro da agogo tasa a tsintsayar hannayenta wanda suka ji wani hadaddan lalle wanda yadace da fatar ta, akayane mata jikinta da Faffad'an Mayafi, Fatima ce ta ruko mata hannu har wajen da a ka tadar domin ta ,ta zauna.
inda malama tabude taro da Addu'a kamin tasoma ragargazomana wa'azi akan muhimmancin Aure tare da sannin hakkokinsa tareda bayanin hakkin miji akan matarsa dana kuma matar itama tasan hakkin mijinta da kiyaye dukkan wani sab'ani da zaijawo masu fitina,sannan a karshe tayi kira ga mata da subi mazajansu tare da yimasu biyayya akan dukkan abinda suka umurcesu da shi matukar bai sa6ama Allah da Manzonsaba,gaskiya walima tak'ayatar anci ansha anraba abubuwa da dama kowa yatafi gida yana farin ciki .
Shagali ake sosai ,abangaren Yaya Saif kuwa duk inda Fatima tayi idansa na kanta,sam yatoshe duk wata baraka wadda wani zai ce yanaso ,dankuwa duk wanda yace tamasa zai ce matar da zai aurace ,sai dai duk wannan abin da yake ita Fatima sam batasani ba sai dai itama tana lurada komi nasa domin komi yayi burgeta yake komi yanayi cikin natsuwa,zaune suke suna hira a dakinsa su da Rabee'a tana ta kallon hotonsa wanda yayi yana wajen Bautar k'asa,tadubi Rabee'a tace gaskiya Yaya Saifullah anan yayi kyau sai ya tunamin da Yaya Arif sanda yaje aiki Bayelsa shima da kalar kayan hoton yana nan a falon Mami,Rabee'a tai Dariya tace shima yayine a Bauci".
Wayartace tasoma kara taduba taga wani dan makarantasu ne Musa,tayi tasaki tace maye haryakaraso".
"Aisha sukai Dariya tare da fadin kuma sai a temakeshi ba".
Ta mike tadauki Mayafinta tace ai sallamarsa zanyi ai batayi auneba taji tayi tuntube da mutum jitai tatafi luuuuu!
Da sauri yatarota tafada kirjinsa kamshinsa ya doki hancinta talumshe idonta taji wani sanyi acikin zuciyarta,tasoma mikewa yakara janta suka kara jingina a bango tare da fadin "ina kuma zaki haka kike sauri harkike shirin min targade?".
Ta sunkuyar da kai am dan Allah kai hakuri bansani bane Yaya Saif amma bazan karaba".
Tafada cikin natsuwa.