Sashe 16
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayi Murmishi yadago fuskarta yace to bude idonki sai nahakura inbahaka to sai narama,aituni ta bude yasakar mata wani Murmishi wanda yakara samata jin wata kasala,tace "Yaya anajiranane a waje nayi bako" tafada a gajarce.
Yawani zare ido "wani "kai! kai!! kinsan kuwa halin Y'an Tudun wada kuwa ta6 baruwa insuka zaneku dake da saurayin naki garama ki kirashi kisallameshi dan nan ba anguwarkubace inko ba hakaba to jeki varuwana duk abinda suka maku to nidai nagayamaki".
Yafada tare da ware hannayenta,taja da baya tatsora sosai dajin kalamanta,ai tuni tasoma neman layin Musa yana dagawa tace Musa dan Allah kai hakuri zamuyi waya kaji katafi kabari nakoma gida sai kazo kaji".
Ai bata jira amsawar Musa ba takatsa wayar tare da kasheta gabadaya dan karya nemeta.
Harcikin ransa yaji dadin korar da tayi masa,yace yarinya kinsa ma ma kanki lafiya,dan haka zomuyi hira tunda shi wancan yatafi sai na dauke maki kewarsa.
Tadubesa cike da jin nauyinsa,kamin tace" to in suka ganmu tare fa ?tafada cikin muryarta mai sanyi".
Yayi Dariya aransa yace yaro yaro ne,kamin yace to ni bakiga dan anguwarsu bane babu abinda zasumana,sai dai ma sukara mana tsaro da yimana fatan kasancewa tare.
Tayi Murmishi to shikenen muje ,Fatima da Saifullah basurabuba sai da wata shakuwa mai karfi gamida jin sonjunan kamar su hadiye kansu.
*******
Washegari Asabar da misalin 2:00pm dubban jama'a sukashaida Auren Rabee'a Kabir da Angonta Muhammad Arifullah Abdullahi akan sadaki mafi karanci 50,000 anbiya lakadan ba ajalanba.
Wai zanso kuga Arifullah wanda bakinsa yaki rufuwa yade cikin shddarsa gezna fara kal wanda yadaura hularsa Baka zanna Bukar,tare da takalminsa kirar italy shima Baki yadaure hannunsa da wani hadaddan a gogo silba mai matukar kyau da tsada, sai faman daukan ido yake, yanata gaisawa da Abokanansa wadanda suka zo daga jahohi da dama na kasar nan kai harda wadanda suka yi karatu a turai suma sun samu halartar Aurensa,sai faman hotuna ake ,inda nahango Amarya ta caralle dawata shadda itama gezna ce dagani anko sukai sai daukan ido take taku take dai dai,inda Fuskarta take futarda wani annuri fuskarnan tasha makeup tunda tafito aketa daukarta hoto harta isa ga angonta .......!
Maman Khaleel
D'inkuce✍️
NI KE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
Na
Rabee'art Muhammad
(Maman Khaleel)
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Daga marubuciyar:
Habiba
Kishiyar zamani
And now👇
NI KE DA GASKIYA
Wannan page din nakane kai kadai da kai da Amaryarka Yusuf Nuhu da Amarya Fadeela dafatan Allah yakawo zuri'a mai albarka,da sauran Amare na wannan satin irin su Arifullah💃💃💃.
Dasunan Allah mai rahma mai jinkai.
Page 103
Arifullah cike da zumudin ganin Amaryar tasa yakarasa gareta da sauri ya rikomata hannu a bokansa da sauran jama'a suka sa tafi,kunya duk ta ishi Rabee'a ,sai sunkuyar da kar tai shikam murza hannun yake cikin wani salon da baiyi tunanin ya iya sa ba,haka sukaita Hotuna da Abokansa da yan uwan Rabee'a ,alokacinda suka isa wajensu Baba jitai kamar ta nutse Dan kunya ,tasoma kiciniyar kwacewa ya ko kara mata wani irin riko mai ktau,kai Yaya kamar za'akwacemakani?".
Nafada a hankali cike da shagwaba,yad'an rusna yace mekikace Baby,yadda yayi yasa jama'ar wajen kara shiga ransu domin duk Wanda yagansu sai ya d'asa.
Misalin karfe Biyar daidai nahango Wasu jerin Motoci sunata d'iban mutane nai zaraf nace" ma Rabee'a Amarya wadan nan Motocinfa?".
Rabee'a taimin fari da fararen idonta kamin tace gidan Masoyina yau zan kwana kingane,anacikin haka inna Maryama kanwar Mama tashigo tana fadin Yauwa Amarya taho kinji kije kuyi sallama da iyayenki ,sai a lokacinne naga idan Rabee'a yasoma raina fata dana Iyayenta nata mata nasiha akan tabi mijinta sau da k'afa taki ji taki gani ,ke Rabi idan yace kimin shinkafa kice kai ni yau birabisko zanyi inzakaci to inkuma bakaci oho nidai shizanyi .
Inji Gwaggo Hajara mahaifiyar Malam Kabir.
Gabad'aya dakin a kasa Dariya,harda Rabee'a, Baba Sani yace "Gwaggo banda kishi dai".
Akasakeyin Dariya kamin sukace to Allah ya bada zaman lafiya.
Daga nan akafito da Amarya tana kukan rabuwa da iyaye harka sata Mota.
Kukanta ne yatsaya cak jin Daddad'an turarensa tashak'a taji wani sanyi yana ratsako ina na jikinta,sai kuma takara fashewa da kuka kai dagaji kasan na shagwabane,Arifullah Murmishi yayi aransa yace wai ko wace Amarya sai tayi wannan kukanne na gulma.
Yatada Mota yasoma soma tafiya ahankali ga wakar sabon mawakin nan na tashi ta " Aure martaba darajene mai tarin yawa ga ango nan da shi da Amarya a wannan duniya sun yarda dakansu soyayya itace tazamo silar Aure,meke raba y'a da umma idan kacire mana mutuwa,Aure.
Wakar ita kawai ke tashi har suka isa Wajeri gidaje masu kama da juna da ke Kaduna milenion city,inda nasoma tasbihi ga Allah inda nahangi wani dankareren get Wanda yagaji da tsaruwa ,Naga Ango Arifullah yashiga bai tsaya ko inaba sai bakin k'ofar falon gidan Wanda yagaji da tsaruwa nasoma wai ge waige domin ko fent din gidan kalan nasane nagida sai dai wannan yafi wancan tsaruwa gawasushukoki masu daukan hankali sunyi Kore shar,sai da nawaiga naga sai ni kadai a tsakar gidan saiko su Arifullah da Abokansa Su Muktar da Faruq da sauran manyan Abokansa inda suke tama Ango Arifullah tsiya wai shi mai kishi bai yadda wani ya daukomasa mata ba,yawani juya masu hannayensa yaca "salo na kenan ko kunga lefina?".
Akasa Dariya Nura yace banganiba na Rabee'a.
A,a ha kubi dai a hankali ga Maman Khaleel nan tana daukar rahoto.
Cewar Muktar .
kai daiko zokaji anjima ko dawuri zaku banke kofa inba haka ba to komi Maman Khaleel zatafad'a.
Arifullah yace to ammafa hakane ,nasoma jan kafata nashiga Falon kai Tsarki ya tabbata ga Allah mai a zurta bayinsa ,mai kuma talautashi asanda yaso,tsarin falon popul&peank ne haka ma kujerun falon kalansune masu laushi,Daga gefen haguna naga wasu d'akuna ajere guda Biyu daga bangaren dama ma kuma naga wasu Jere guda biyu, nabude na daman naga kicin ne kai masha Allah domin ko mi akwai shi daidai karfin su antsara ma Rabee'a komi Masha Allah sai dai muce Allah yakawo ciki da goyo,naji wata nafad'a,duk mukataru mukace Ameen.
Nakara sa dayan falon Wanda yafi nafarkon tsaruwa daga ni ba sai anfadaba wannan falon d'an gatane wato Arifullah,naga daki 1 kwal sai dai akulle yake amma fa naso naga wannan dakin nasan Rabee'a ce kawai zata shiga intashiga na leka.
Da kyar akaraba Rabee'a da Aminiyar ta Aisha dankuwa sunci kuka,gidan shiru bakowa sai karar ac kawai ke tashi acikin dakin ,sai yanzu ta kare ma dakin kallo gaskiya dakin ya tsaru ainun ta mike ta nufi bandakin kai Masha Allah abinda naji Rabee'a nafadi kenan Dan ko bayinma ya hadu iya haduwa ta kulle tafito takoma kan gadonta ta zauna ta tasbihi ga Allah da ya a zurtata da samun miji irin Arifullah,jin Muryarsu tayi suna ta shewa naji yace ku zauna kujirani nafito maku da Amarya ......!
Maman Khaleel
Nake cewa mukasance lafiya✍️
NI KE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
Na
Rabee'art Muhammad
( Maman Khaleel)

Daga marubuciyar :
Habiba
Kishiyar zamani
And now👇
NI KE DA GASKIYA
Da sunan Allah mai rahma mai jinkai.
Page 104
A hankali ya murda kofar ya shiga bakinsa d'auke da Sallama cikin siririyar Murya mai taushi,wadda shikansa bai san ya iyataba.
Wani kamshi ne yaxiyarci hamcinsa ya shak'a ya lumshe idonsa aransa yace lalle Aure nasaba ce cikar kowani Mutum..
Ai bai gama rufe baki ba yajiyo zazzak'ar muryarta mai taushi wadda d'axu Mama cikin nasihar ta tace"Rabee'a kizamo mai kwantar da murya alokacin da zakiyi magana da mijinki ya kasance kinzabosu kiyi su cikin kwantar da murya,ta nisa kamin naji tace " wa alaikasalam ya Hubby".
Ai Arifullah bai san sanda ya karaso bakin gadon ba ya zauna ya ya leka kyakkyawar fuskar Amaryarsa, fuskarsa d'auke da wani Murmishi mai janhankalin Wanda akai danshi ,kamshin sa da nata suka gauraye suka bada wani NI ' im taccen kamshi cikin dabara ya lalubo hannunta ya soma murxawa a hankali cikin wani salo Wanda shikan sa bai San ya iyaba ,ya dube ta yace "Amarya ta zanso inkarajin sunan da kika ambaceni da shi yanxu domin sai naji kamar ba Rabee'a tafad'a minba" .
Ta soma gyara mayafinta da d'ayan hannunta cikin jin kunyarsa tace "nice na kira mijina da sunan da naga yafi dacewa da shi wato( HUBBY)".
Ai bata gama rufe baki va Ango Arifullah ya jawo Amarayarsa ya rungume tare da kai ma d'ankaramin bakinta cafka Wanda yadad'e yana kwad'ayin sa sai yau da yazama mallakinsa, aiko Rabee'a tuni tasoma wani kakkaucewa ,wai ita kunya,ai tuni bai saurara mata ba sai dan wayarsa da tasoma Neman a gaji,yasashi sakinta yana furzar da wani numfashi a hankali sai da yadaida ta numfashinsa,ya ciro wayan yaga Abokansa ne, sai alokacin ya tuna yabar fa mutane a falo ya tsaya soyayya da Amaryasa ,a ransa yace wai dole nema wai rakiyar angon nan ,afili kam tsaki yaja kamin yadubi Rabee'a cikin wani so yace " Baby am sorry d'an tashi muje falo mu sallami wad'ancen y'an rakiyar, sukama gabansu magulmata kawai ".
Rabee'a wadda jikinta yayi laushi da jin bakon al'amari Wanda bata tab'a tunanin haka Rayuwar Auren take da dad'i ba ,muddin kai dace da masoyin GASKIYA ".
Ta k'ara gyara zama kamar bazata tashiba ,cikin muryar lallashi Arifullah yace " kiyi hakuri kinsan wannan al'adace kinji Baby".
Rabee'a tai Murmishi kamin tace "karka da mu Yayana muje kaga fa kadad'e a nan badad'i ai ta jira".
Tare suka jero kamar wasu taurari wad'anda suke haske sararin samaniya irin tsakiyar watan nan.
Bakinta d'auke da sallama ta shiga falon,gabad'aya suka amsa tare da fad'in sannun ki Amarya mai d'auke hankalin angwanta,cewar wani da nahanga yanata fara'a.
Rabee'a tai kamar zata nutse Dan kunya aranta tace to kodai sun ganmune?
Ai bata gama tunaninba taji ta akan cinyar Arifullah ai tuni ta mike cikin jin kunya tasoma gai da su, ya durk'uso bakinsa saitin kunnen ta yace ok guduna zaki soma yi ko,ai yanxu zankorasu sutafi subarmana gida Dan ni yunwa nakeji gawani bacci ...!
"Kai Malam kaji da mu Romeo baban soyayya,ai in kai hakuri yanxu xamutafi nima fa kasan ba gwaurobane kagane?".
Muktar ya fad'a yana Murmishi.