Sashe 17
Ni Ke Da Gaskiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"D'akin ya d'auka da kwarai ai ko bakada Aure ai kanasa ran kaima kayi inji Kamal".
Arifullah dai Dariya kawai yayi kamin yace " ai nafad'amaku kubarshi zankai kaina amma kuka k'i,Dan haka Baby na rabu da su kinji".
Rabee'a dai tayi gum takasa ko kwakkwaran motsi kunya ta dabaibayeta.
Basu d'auki dogon lokaciba sukai mana Addu'a tare da samun zuri'a tagari kamin suka mike har sunkai bakin kofa naji Faruoq wanda yayi tsit baice komi ba naji yace" to Ango abimana K'anwa a hankali dan ita da kai sabbine a nan".
Dariya sukai suduka.
Shikam sai ma dakatawa yayi da ga rakiyar yace ok babu damuwa munji y'an sa ido, ka gai da Hafsat.
Ya rufe kofa ,sai tashin motocinsu yayi,ya dawo falon ya nufi kicin yau jinsa yake wasai sai tarin farin ciki flet da wani had'add'en glas Cup ya d'auko ya dawo falon tana nan inda ya barta ya d'auko ledar kajin da suka shigo da su,yasoma budewa naji wani kamshi ya daki hancina na had'iyi wani miyau mak'ut wanda yasa Arifullah wai gowa ya dubeni yace (Maman Khaleel )kyayi kibari wannan na Madam ne nace to ai nagode ma da naji kamshin ,dan kuwa nasan kuma masoya nasan baxaku damuba dan ko wannan kaza ta Amarya Rabee'a ce.....!
NI KE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖
Na
Rabee'art Muhammad
( Maman Khaleel )
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
Daga maribuciyar :
Habiba
Kishiyar zamani
And now👇
Ni ke da gaskiya
Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 105
(Nakusa da nak'arshe)
A hankali yasoma yanka mata kazar yatara mata a flet kamin yadubeta cike da wata kalar sha'awa yayi murmishi kamin yace "Baby sauko kinji nasan cikin ki akwai yunwa."
Tai d'an murmishi kamin tace "My Hubby nakoshi kai dai kaci nagode".
"Kai !kai !!kai!!! dama a cikin zaman Aure akwai musu a tsakanin my?".
Tai saurin girgixa kai kamin tace " a'a "
"OK to inbabu to sauko muci kinji Amaryar Yaya".
Ta sauko kan Carpet din ya zauna kunya tahana ta kai hannu ya jawota jikinsa a hankali ya d'auko wata tsoka ya kai bakin ta cikin jinkunya ta kai hannunta zata karba ya girgiza kai yace no My Wife yau ni zanciyar da ke in tunamaki rayuwar mu ta Asibiti".
"Asibiti ?"tafad'a cikin mamaki atunaninta sam bai taba zama a kusa da itaba sai dai ta hangesa a bakin kofa .
Ya hure mata idanun da takafesa da su tana tunani,tai Murmishi .
Yace " kwarai kamin kisan halin da kike ciki lokacin da tsautsayin ya faru da ke komi a kabaki baki ci sai naxo nikadai ne zanbaki Abinci kiyarda da alokacin sunana Yaya Saifu,dakinganni sai kiyi shiru kidai na kukan zafin ciwon jikinki sai kuma yayi shiru yanatuna abubuwa da dama itakam ta tsunduma cikin kogin San mijinta Wanda wannan kaddara itace tasa gashi yau sunmallaki juna,ya dubeta yasaka mata kazar abaki wannan karon ba musu ta karba ya sa sauran abikinsa haka suka cigaba da cin kazar nan yana ta janta da hira mai kwantar da zuciya hartai dam bata luraba,sai da yakara dauko wata ne ta kwantar da kanta a kafad'arsa yace"kin k'oshine?".
"Um mai gidana abin alfaharina nagode da Allah ya bani kai a matsayin abokin rayuwa".
Yayi Murmishi ya tsiyayi wani Fresh yoghout na Jamil ya bata ,ta amsa tasha ta bashi sauran itama kamar yadda yayi mata,yakarb'a ya had'a da zaratan yatsunta wad'anda sukai kyau da bakin lalle da ja,bayan ya a je cup d'in ya sunbaci hannayen ta yadubeta tare da fad'in My Baby ya kamata muje muyi sallah mununawa Allah subhanahu wata'ala godiyar mu da yanuna mana wannan rana me albarka.
Murmishi kawai tayi takasa ta shi saboda wata irin kunya da take ji.
Ai cak ya d'aga ta bai zame ko ina da itaba sai d'akinsa ya direta a faffad'an gadonsa,jin kamshin tai ya bambanta da na d'akinda akafara kaita a hankali tasoma bud'e manyan idonta kai tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai shikawai Rabee'a take mai mai tawa domin dakin Arifullah yafi nata tsaruwa gaskiya tsayawa fad'in yadda d'akin ya had'u k'auyancine ,sai dai muce Masha Allah.
Jin k'arar ruwa yabata tabbacin Ogan nata yana ciki ,d'aure da towel yafito a k'ugunsa ,sai d'an karami yana ta faman goge jikinsa ,rufe idonta tai domin jin yadda tsigar jikinta ke tashi ,Murmishi kawai yayi yace a ho ki yarinya,ya nufo gadon yace oya kema jeki watsa ruwa ko kyaji dad'in bacci daga nan sai ki d'auro alwala.
Tai Murmishi tace" to "
Amma yaya kasa kayanka kuma naga nan ba bu kayana a nan" .
Dariya tabashi aranshi yace " lalle Rabee'a yarinyace bata san komiba sai shagwaba,
Kamin yace to naji bude idonki kije kiyi nan d'akin ma akwai kayanki to Dan Allah ban hijab nasa,yanufi wodrop yaciro mata milk din hijab sabo dal yace to tashi kije ko na hadamaki da kayan da zaki sa?".
Tad'aga kai yako Ciro mata wasu fitinan nun kayan bacci Wanda Sam basuda maraba da rashin kaya ajikin mutum,babu yadda xatayi ta amsa bata jima ba tafito inda tasameshi yana kan dadduma,ya juya mata baya,tanufi madubin dakin tasoma shafa mai ahankali bayan tagama tashafa hoda gamida sa man baki kamin tabi sassan jikinta da wani turare Wanda tagani mai kamshi,komi take idonsa nakan ta amma ita anata tunanin lazimi yake.
Bayan tagama nuk'u nuk'unta kamin takoma gefen gadon ta zauna tana jiran tsanmani,jin muryarsa tayi kamar mai rad'a yace "taso Baby"
Bayan sun idar da sallah yayi ta jero addu'a tsakiyar kanta duk na neman kariya daga shairin shaid'an da duk wata halitta kamin suka shafa a tare yayi mata tanbayoyi gameda ibada haka tadunga bashi amsa d'aya bayan daya,ya dubeta fuskarsa cike da farinciki yace masha Allah ,yaja ta jikinsa a hankali ya rabata da wannan zubulelen hijab din yanata wasa da dukiyar fulaninta a hankali tuni Rabee'a jiki yasaki bata da katabus,"Arifullah yajuyo yagallamin wata uwar harara tare da fad'in Hajiya sai kuma a d'an bamu wajeko?".
Sum sum nasoma tafiya tare da fad'in Allah yabaku hakuri sai da safe,bankarasa futaba naji karar rufo kofa gwaram ,sai da nakusan cin tuntube.
Arifullah bai sararawa Amaryar saba har saida yaji ya gamsu sosai kamin ya koma gefe yana mayar da numfashi ,Rabee'a kam sai faman yimasa kukan shagwaba take,yajawota garesa yadunga shafamata baya tare da fadamata wasu kalamai masu tsada da wuyar fad'o jikinta yayi zafi alamar zazzabi yace amsorry Baby na Allah yamiki Albarka kinji sannu.
Dakansa ya gasata cikin wani ruwa mai zafi ta kankamesa shikam sai faman sannu yake mata.
Da safe yakira Mami yake fad'amata takira Dr.Khaleel tagaya masa Dan Allah yabada Nurse guda d'aya wallahi Rabee'a bata jin dad'i .
Mami tai Murmishin su na manya tace Allah yasa baiyima yarinyar mutane illah ba,bayan sun aje waya ,takira Dr.Khaleel tasanar masa tace Likita kahad'a mata magunguna ga Driver nan zuwa.
OK Hajiya sai yazo Allah ya bata lafiya.
Bayan zuwan sister Rukayya tadubata sosai kamin tabata magani rage zugi,Dan da farko Rabee'a taso ta bata Dariya saboda yadda take tafiya,gawani shagwaba tak'aru shikam sai faman yimata sannu yake.
Bayan sati d'aya da Auren Rabee'a a yau ne kuma hutun da Abban sa yabashi yacika ,acikin satin kam sun ragargaji soyayya,yanzuma kwance take kan cinyar sa tana fad'in" Hubby na dagske yau zakatafi office kabarni ni 1 a gida?".
Ya sun baci Dan karamin bakin da yayi magana kamin shima cikin kwaikwayon muryarta yace "to ya zanyi inba kina so Abba yaxo hargidan nan yazaneni ba".
Ai batasan sanda ta tuntsire da dariyaba kallonta yake cike da bugewa..
Maman Khaleel
dinkuce✍️
NI KE DA GASKIYA
💖💖💖💖💖💖💖💖

Daga marubuciyar :
Habiba
Kishiyar zamani
And now👇
NI KE DA GASKIYA
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.
Page 106
Kallonta ya tsayayi cike da burgewa ,yakara janta ajikinsa ai tuni suka koma cikin ruwan nan mai nikaya da masoya,bayan sun natsa tare sukai wanka ta tayashi shiryawa suka fito tsaf da su kamar wasu taurari ,har Mota taraka sa tare da yimasa addu'a Allah yatsare shi yadatar dashi abinda yake nema yakuma bada sa'a.
Yayi Murmishi kamin yace" Ameen My Love nagode "
Yafada yanatayar da motar bata koma cikin gidan ba sai da taga yabar harabar gidan kamin takoma ciki taciga ba da aikinta.
O kwanci tashi babu wuya agurin Allah Rabee'art nahango dawani katon ciki a gabanta ,hai huwa ko yau ko gobe,awata ranan laraba bayan sun karya da safe suka koma daki da niyyar yin wanka ai sai zance ya canza salo da wasu yan wasanni da sauri nafito falo Dan kar nayi rashin kunya bayan sun natsa ne ya barta a kan gado yana mata darirayar katon cikin ta tare da fadin me ci uhum gata nan kwance, me ciki uhum gani nan tafe,ai batasan San da tamikeba tana Dariya tace lallai ma Yaya bakada tausayi ko ai ko sai ji tai Marar ta ta dauka takuwa runtse ido bakinta d'auke da Addu'a ai Arifullah da sauri yanufota in da yayi saurin riketa yazaunar da ita sai faman jera mata sannu yake itakam sai faman gyada kai take ,yashiga wanka yaji takara fadin Yaya katai makeni ka kiramin Mama narokesu gafara baya na Yaya,Marata,ai aguje yafito yazura jallabiya ya ko kinkimeta bai zame ko ina ba sai wani Asibiti mai zaman kansa da ke Dan gabansu ,suna zuwa akace haihuwace ya ko koma gida da sauri yalodo masu kaya mafi yawa na Baby ne da na Maman Baby,"wata Nurse Mai Suna Fatima Usman tadubesa tayi Dariya tace kai Ranka ya dade ai kayan sunyi yawa ,yace OK badamuwa ni da akulamin da Matata karna rasata kinji Sister ".