Sashe 45
Nawaff Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
Haka suka cinye kwana biyunnan cikin soyayya da faranta ran juna, sun manta da kowa da komai, idonsu yarufe sunata zuba soyayya, dabama juna kulawa, Nawaf baya zuwa ko'ina, sallah ce kawai take fiddashi, abin sai wanda yagani, a yau kuma su momcy suka dawo..........✍🏻😜
©2017
💓bilyn Abdul💓
💓Mrs Abdus'salam💓
💓luv u oll my fan's😘 💓
[1/12, 9:00 PM] mrs bilkisu: ☆☆☆☆☆☆☆
🎾 NAWAFF 🎾
☆☆☆☆☆☆☆
NA BILKISA IBRAHIM💓
Page👉🏻53 & 54
....Su momcy sunyi farincikin ganin yanda ďannasu da matarsa suka daidaita kansu, ga abinci mairai da lafiya an shirya musu, papa sai saka musu albarka sukeyi, dayi musu fatan alkairi arayuwa.
Bayan anci an'koshi anďan gaggaisa sukace bari su barsu su huta,, momcy ta ce, "aikuma yakamata kuje ku huta musammam ma ďiyata datasha girki, sannu kinji ďiyar albarka, yasmeen ta amsa da ameen cikin jin kunya, sukai musu sallama sannan suka nufi 6angarensu.
Suna fita Nawaf ya harareta, "k fancy face ALLAH ya shiryamin ke wlhy.
Ameen habibina, amma minayi???, yaďan buga kutunta da yatsansa ďaya, shine ko kice tare mukayi girkinnan momcy sai tausayinki takeji bandani.
Dariya sosai yasmeen takeyi dan yanda yay maganar yabata dariya, cikin dariya ta ce, "o, my man kafara kishi dani kenan??, okey hakama zakice ko??, karki damu zan rama, yafaďa yana shigewa cikin falon.
Itama shiga tayi tana dariya, ta faďa saman jikinsa tana cigaba da dariyarta, ya tsura mata fararen idanunsa, idan tana dariya 'kyau take 'karawa, yakanji kamar ya hađiyeta, yasumbaci goshinta my xarah dariya tana miki 'kyau, ALLAH yasa ki haifa mana 'ya'ya masu fara'ar nan taki.
Yasmeen ta tura kanta cikin 'kirjinsa wai ita kunya, yashafa kanta yana murmushi my xarah aii kunya adon mace, ALLAH yayi miki albarka, tana kwance a'kirjinsa tana sha'kar daddaďan 'kamshinsa ta ce, "ameen yayana.
Yay dariya tareda ďago kanta suna kallon juna, ya ce, "kinsan mikika tuna mini dakikace yayan nan??, yasmeen ta ce, "A'a, ya murmusa, ranar dana ritsaki aďakin can mana, randa kika 6uya nafaďo akanki kuma, kai fance face kekam matsoraciya ce wlhy,, ranarfa saidakikayi kamar zaki suma ya 'kare maganar da dariya, da tsokana yayana dan ALLAH kayi ha'kuri wlhy ina fashin sallah....
Filo yasmeen taďauka tana ďan dukansa da masa kukan shagwa6a, shikuma yana dariya yana karewa da hannu.
Ta tashi tashige bedroom tana turo baki gaba, shima binta yayi yana dariya, saman gado tafaďa tana kukan shagwa6a, yaja filo yaďan daki bayanta dashi, aisaita mi'ke itama taďauki nata, sukayitama juna duka da filo, shi yana dariya ita tana shagwa6a, duk sunbi sun hargitse gadon, sun baje fililukan wasuma sun faďa 'kasa, yajawota yarungume tsam ajikinsa, sorry teema na nabari bazan sakeba.
Ta ce, "ai saina faďaka da momcy eh😒, ya kwanta tareda kwantar da'ita saman 'kirjinsa, kinga 'yar gidana yi ha'kuri bazan 'karaba, yanzu kina faďawa momcy ai cazatayi kikoma ďakinta nikuma aii naga banu kenan ko?.
Taďago ido tana kallonsa ta ce, "basai kazama gwauroba, tafaďa tana murmushi.
Ummyimm 1/1 kenan 'yammata kin rama ko?, ta ďaga gira tana dariya, ya ce, "yayi 'kyau, yafaďa yana mirginata, danaga za'a fara soyewa sainayo waje, dannaga wanga gay sai ahankali shi kullum..........um babu ruwana🙊.
Ina nan zaune afalo suka fito, sun sake wanka kowa yaďauki gayu, namaga alamar fita zasuyi, nima sainayo waje, Nawaf ya kulle 'kofar sannan suka nufi 6angarensu momcy, suka sanar musu zasuje gidansu mas'ud ne,, to adawo lafiya momcy tafaďa.
Saida suka fara gaisheda mami sannan abbansu mas'ud ma yana gida, shima suka gaisheshi yay musu nasiha da wa'azi, sun ďan daďe awajen kafin su nufi 6angaren mas'ud.
Duk suna falo zaune ameena tana 'kasa ta baje 'kafafu dan cikinta yayi girma ankusa juyo mana baby, mas'ud kuma yana zaune kusada ita yana matsa mata 'kafafunta dasukaďanyi fushi,, cikin tsokana yasmeen tashigo tana faďin mai ciki uhum ganinan tafe, Nawaf da mas'ud suka tuntutsure da dariya yayinda ameena take hararar yasmeen,, habawa yarinya kema aigashinan ajikinki kwana nawane maye yaci amarya.
Yasmeen tazauna tana faďin sannu mayya, inba mayyaba wazai hango kanada ciki??, Ameena ta ce, "ai alamomi sun fallasaki, yasmeen tabi jikinta da kallo tana ta6e baki ke 'yar fata 'kyayi ki barni, mudai kiyi maza ki juyo mana babynmu ko ya ya habibina?, Nawaf ya ce, "gsky ki fancy face.
Mas'ud da Ameena suka kalli juna suna murmushi, harsuna haďa baki wajen faďin tofa haka akayi??, Nawaf ya ce, "haka akayi mi??, A'a basai mun faďaba Alhaji abar kaza cikin gashinta.
Nawaf yay dariya kajidashi dai magulmaci, A'a bro's aikaine babban magulmacin kaida kace..........koda yakedai bari nayi shiru kawai,, A'a kafaďa karta kasheka mana,, A'a arufe rufau kawai.
Sukai dariya gaba ďaya sannan suka gaisa da tambayar Ameena ya jiki??, ta ce, "Alhmdllh, ai nakusa barwa matarka, Nawaf yakalli yasmeen to ALLAH yakaimu lokacin, sukace ameen.
Ameena ta ce, "dan ALLAH yasmeen ki ďakko muku abinsha mana,, yasmeen ta ce, "oni kazo ba'kunta asaka aiki, mas'ud ya ce, "ba babyn ku bane yaja mana, duk yabi yahanamu mu shana ko my honey??, Ameena ta ce, "wlhy kuwa gsky ka.
Nawaf yay dariya toku juyo mana abinmu mana, basaikuje kuyita shanawarkuba, aii muna gab kuwa mas'ud yafaďa yana kunna tv.
Yasmeen tadawo da abinsha, nan suka zauna sunata hira da tsokanar juna, daga baya ameena taja yasmeen ďaki, Nawaf ya ce, "o, mata kun iya gulma, kudai baza'a ta6a zama daku waje ďayaba.
Yasmeen tajuyo tayi masa gwalo, ya ce, "niko?, tashige tana faďin eh,, okey zan kamaki aii yarinya, zaki banbantamin.
Mas'ud yay dariya wai mutumina yaushe aka koma haka?, Nawaf ya ce, "kamar yaya??, harararsa mas'ud yayi kaifa ka iya waskewa wlhy, Nawaf yay dariya yana shafa kai, yashiga bama mas'ud labari, sunayi suna dariya da tafawa.
Aďakima aminai biyu sun 'kulle sunata hira akan abinda yashafesu, yasmeen ta ce, "yauwa ameena yamaganar kayan dakikai min kwanaki??.
Ameena ta tuntsure da dariya 'yammata keda kikace bazaki nemaba??, yasmeen ta ce, "hum kibari kawai fitinar Nawaf dole saina shirya mata, plz kidaina mini dariya mana, ameena ta tsagaita da dariya, to nabari sistona yanzu abinda za'ayi littafin zan baki kawai kiringa haďawa da kanki, danni nafi gane nahaďa abu dakaina, bawai da ankawo nahau shaba alhalin bansan daga inda yakeba.
Hakane amma suna cutarwane??, kai, eh mana, akwai masu cutarwa, wasufa bakasan inda aka haďasuba, kinga kuwa ai za'a iya samun matsala.
Gskyar ki, to amma aina zan samu kayan haďin idan kin bani littafin?, babu damuwa yawanci kayan itatuwane, barema ALLAH yabaki miji mayen kayan marmari, zakiringa samu koda yaushe, sukansu kayan marmarin idan kinasha komai zai zama dai2 kuma zam2, okey to shikenan kibama hanan takawomin littafin dan yanzu babu damar nace zan tafi dashi.
Ameena tayi dariya kina tsoron boss yagani kenan???, hhhh babu wani tsoro ina kare martabatane kawai, suka tafa suna dariya.
Sai bayan isha'i suka koma gidansu, a 6angarensu momcy suka yada zango, saida akasha hira sannan suka wuce 6angarensu, Nawaf yafaďa saman gado yana faďin wash ALLAH na nagaji my xarah.
Yasmeen ta ce, "to yakakeso ayine??, ya ce, "amin wanka dan ALLAH yafaďa cikin shagwa6a, yasmeen ta zauna kusadashi tajawo kansa taďora saman cinyarta, ta ce, "kafa girma habibina amma kake shagwa6a,, ya kamo hannunta yasumbata yana murmushi, fancy face gara nayi kafin yara su zo su kwace mini fadata.
Yasmeen ta du'ko ta sumbaci goshinsa, suka tsurama juna idanu cikin murya mai cikeda so da 'kauna ta ce, "bazasu kwace maka fadaba, dan kaina fara sani kafinsu,, yarungumeta kansa yacusa jikin cikinta, to shikenan fancy face ALLAH yakawo masu albarka, ina addu'ar kafin mu tafi Spain kin kamu.
Yasmeen ta zaro ido waje, kai habibina nifa bazan bikaba ina nan tareda su momcy.
da sauri yatashi zaune yana kallonta, yakamo hannunta, kina nufin zaki barni natafi ni kaďai, xarah??, danayi ha'kurin rashinki akusa dani amma fa yanzu bazan iyaba wlhy, ina kikeson naringa kai matsalolina, ko kinaso mijinki yafara aikata abinda baiyiba yana saurayi??, plz & plz karki bari su momcy suji wannan maganar, wlhy zasu goya miki bayane.
Ya jawota jikinsa cikin taushin murya yafirta ina sonki dayawa fateema, amma ke naga kamar har yanzu baki amintaba, kokuwa ba'kya sona.............da sauri yasmeen ta rufe masa baki, plzzzzz karka faďa wlhy nima inasonka fiyema da yanda kake sona, nima bazan iya rayuwa babu kaiba kaji na rantse maka, da sauri ya rungumeta tsam suna fidda numfashi ahankali, saida zuciyoyinsu sukai sanyi sannan suka ďago suna kallon juna suna murmushi, tafara cire masa ma6allin rigarsa tana faďin tashi muje muyi wankan nafara jin barci.
Tare sukayi wankan sukai shirin barci sai gado, nima na tattaro inawa2 nayo gida.