Sashe 43
Nawaff Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 10 min read
.....Iya 'karfinta ta tureshi, tana faďin bangane kaineba?, miya kawoka nan??.
Nawaf ya kunna fitilar dake saman durowar gefen gado haske ya gauraye ďakin, ya maida kallonsa ga yasmeen data koma can nesa dashi, yaďan murmusa sannan yamatso kusada ita, ta ce, "wai miye haka?, zakazo katasheni ina barcina.
Ya kamo hannunta ya rumtse anasa, batayi yun'kurin hanashiba dan tayi kewarsa itama, cikin taushin murya ya ce, "fancy face kinso ki tashine kawai, kuma mutum da matarsa ace miyasa yazo wajenta??.
Yasmeen ta ta6e baki to amma kasan bai daceba ko?, a ďakin mom mukefa, shima bakin yata6e yana faďin ainasan a ďakin mom ďin muke bake kika kawomuba, ni kinga zuwa nayima kimin tausa wlhy jikina sai ciwo yake wannan bikin da papa yakwashemu mukaje.
Yasmeen taďan zaro idanu lafiyarka kuwa malam??, tafaďa tana fisge hannunta daga nasa,, yakuma kamo hannun yana wani 'kasa2 da idanu, lafiyarce takawo haka xarah, idan ba keba wazance yay mini tausa?.
Yasmeen tazame takwanta, saida taja bargo sannan ta ce, "nima ďin bayimaka zanyiba kaini bamma iya wata tausaba, idan ka fita karufo mini ďakin, ta kwantar da kanta saman filo.
Okey karki damu 'yammata, tashi yay kamar gsk ya kashe fitila, yaďaga bargon yashigo, da sauri yasmeen ta yun'kura zata tashi, yay saurin ri'kota ya matse a 'kirjinsa, tafara 'ko'karin kwacewa amma takasa.
Yasaki sassanyar dariya acikin kunnenta, yasmeen ta rin'ka ture fuskarsa, ya kamo hannun ya ri'ke, yana faďin haba xarah na, kina nufin haka zan cigaba da rayuwa ni kađai, duk wannan 'kamshin dakike zubawa ni bazan sha'kesaba naji daďi.
Ninefa modibbonki mai sonki da 'kaunarki, i luv u my zarah, kece farincikin Nawaf modebbo.........dasauri yasmeen ta katseshi bayan wani daďi da farinciki sun gauraye dukan sassan jikinta, ta ce, "humm malam karka cikani da surutu kana yaudarar kankane kawai, kada kayi tunanin zaka iya wasa da hankalina mana.......da sauri yarufe mata baki da lallausan hannunsa, karki damu, bata baki kawai ake bayyana so ba akwai hanyoyi dayawa, yashiga aika mata sakwanni, itakuma tana tureshi tana masifa, dayaga zata dameshi da hayaniya harma wani yaji saiya haďe bakinsa da nata.
🏃🏻dagudu nafito😜
Humm su Nawaf manyan 'yan duniya, koda ya daidaita saiya shiga lallashinta da faďa mata kalamai masu daďi, ya'kara jaddada mata iri son dayake mata, yasmeen sai hawayen daďi take zubarwa, jitake tamkar ta rungumeshi tahaďa masa harda 'kyautar kiss to amma bazata nuna masa tama yarda dashiba, ta tureshi ta mirgina gefe tana cije la66a dan itafa yauma tanajin ďan zafi, tashige bayi, shikuma yana binta da kallo yana murmushi, ahankali ya lumshe fararen idanunsa masu yalwar gashi, afili ya furta 'yammata kaďan yarage kizo hannu, shima saiya sakko yanufi bayin.
Yamurďa kofar ahankali yashiga, dasauri yasmeen tabuďe ido tana kallon 'kofar, tami'ke zummbur tana 'kudundune jikinta, cikin rawar murya ta ce, "wai miye hakane??, yafara zame kayan jikinsa batareda ya tanka mataba, taisaurin dur'kusawa tarufe idonta da hannayenta.
Yagama cire kayansa ya'karaso inda take, ruwa ya ďiba yazuba mata, taďago da sauri zata yimasa kwakwazo yasa hannu yarufe bakin, "k wai lafiyarki kuwa??, darenefa kuma su papa zasu iya jinki ki kula mana.
Harara ta watsa masa tana zum6ura baki, ya murmusa kai xarah kina 'kyau da harara plz kicigaba karki daina, shiru taimasa, shikuma yafara 'ko'karin yimata wanka, tanata kauce2 dahaka aka gama wankan suka fito, badan tasoba tayarda suka kwanta gado ďaya babu daďewa barci yay gaba dasu.
Da Asuba koda yasmeen ta tashi saitaga babu Nawaf, tajawo filon daya kwanta ta rungume tsam a'kirjinta tana murmushi, afili ta ce, "sarkin wayo, wato danayi barci saika gudu ko??, karka damu lokaci yana zuwa dazan baka kulawa ta musamman wadda zakayi alfahari dani ina sonka mijina, abinda kaiminne yasa nakasa fahimtarka, nazata nikaďaice nake dakon soyayyarka ashe kaima ka kamu, ta lumshe ido tana murmushi, saidatiji ana 'ko'karin shiga sallah sannan ta tashi.
Shikam Nawaf tunda yaga tayi barci ya lalla6a yafice dan bayaso su momcy su gansa da safe, musamman ma papa dayake fita sallar asuba dawuri kuma hardasu Anwar.
Tunda suka tashi yau momcy take bin yasmeen da kallon mamaki, dan duk wanda yaganta yasan tana cikin farinciki, sai wata walwala takeyi, suna cikin yin break Nawaf yashigo, ya rissina yana gaida momcy sannan ya haye saman tebir ďin shima, su Anwar suka gaisheshi, yasmeen ma ta gaisheshi, ya ce, "k wai bazaki bani abinci bane??, yasmeen tafara zuba masa tana zum6ura baki,, suna haďa ido ya kannemata ido ďaya, da sauri ta kauda kai.
Nawaf ya ce, "momcy papa fa?, momcy ta ce, "yafita aiki modebbo,, da wuri haka momcy?, eh wai yanada aikine kuma shari'ar mai zafice yace,, tofa ALLAH ya yayyafa mata ruwan sanyi, yakamatama papa ya huta kahanan yayi ritaya kawai.
Gsky ne wlhy abi, Abdallah yafaďa, momcy ta ce, "to saiku tayashi da addu'ar fatan alkairi, sukace to momcy ALLAH yaza6a mana abinda yafi alkairi.
Suka cigaba dacin abincinsu, duk ďagowar da yasmeen zatayi sai sun haďa ido da Nawaf, momcy tana kallonsu, azuciyarta ta ce, "kwadai gama gulmarku yara, nidai babu abinda zance muku.
Dahaka suka gama cin abinci, Nawaf ya ce, "zaije wajen mas'ud, momcy ta ce, "to adawo lafiya.
Fitarsa babu daďewa halimatu tazo itada mai kitso, tunda suka shigo taketa kasa da kai, momcy ta ce, "ohni ďiyata Abdallah yaraba mana zuminci, yanzu bakison zuwa gidannan ko??, ta tsugunna tana gaida momcy kai a'kasa, yasmeen ta ce, "momcy barta kwanannan zamu yayibota tadawo gidanma ganmba đaya, inaga haka za'ayi yasmeen.
Itadai halimatu sai murmushi take kai asunkuye, Abdallah yana gefe ya tsura mata idanu, ta ce, "aunty gamai kitsonnan aunty ameena ta ce, "nakawo miki ita.
To 'kanwata ngd, amma yau anan zaki wuni koh?, da sauri ta girgiza kai tana murmushi, momcy ta ce, "aiko yau agidannan zaki wuni, yasmeen kuje 6angarenku ai dole ta sake dai acan, yasmeen ta ce, "to momy.
Tashi sukai zuwa 6angarensu yasmeen bayanda halimatu zatayi dole ta amence zata wuni, suna tafiya Abdallah ya faki idon momcy yatake musu baya.
Momcy ta ce, "oni ALLAH ya shirya minkai Abdallah.
Na ce, "ameeeeeen.
Yasmeen tazauna gaban mai kitso tana faďin manya za'ayi saratu.
Halimatu ta ce, "kai aunty wannan gashin naki ai bazaiyi manyan kitsoba, wai miyasa masu gashi basusan 'kananun 'kitsone, aigara ki barsa atsefe ma.
Yasmeen tashafa gashinta, wlhy nagaji dazama dashi haka, dole kullum saika gyara, azuciyarta ta ce, "ga wannan fitinatun yanasani ji'ka kai kusan kullum.
Saratu ta ce, "to wanne iri za'ayi, eh yimini shikku banason yasauka abayana zai ringa damuna, shikku kam dana ďaure shikenan, okey to bari mugani.
Abdallah yashigo da sallama, suka amsa masa suduka, yasmeen ta ďora da faďin to bita zaizai harka taho.
Abdallah ya zauna yana dariya kai aunty keda kanki, koda yakema ai wajenku na koya keda yaya, dan soyayyarku abin koyi ce, đazufa ina kallonsa yana...........yasmeen ta zaro idanu yana mi??, habawa kabada himma yajika wlhy.
Abdallah ya ri'ke baki, tab danaga ta kaina, dan saiyayi kamar ya cinyeni.
Dariya suka saka suduka, halimatu ta ce, "dama ya haďa maka da duka aii........ta 'kare maganar da rufe baki🙊, Abdallah yakoma kusada ita yazauna haba my luv ke kinyarda azaneni, yasmeen ta ce, "harma tabada gudummawar bulala kuwa.......ta kare maganar ahankali dan shigowar Nawaf.
Ya watsama Abdallah harara, Abdallah yay kasa da kai yana faďin kai malam kana soyewarka nikam baxaka hananiba nima, azuciya yake maganar, halimatu kuma da saratu mai kitso suka fara gaisheshi, ya amsa yana shiga bedroom.
Itadai yasmeen batace 'kalaba saima ta maida hankalinta wajen kallon hotuna awayar Abdallah daya ďakko jiya awajen biki.
Abdallah ya mi'ke yana faďin aunty bani wayata na kama gabana, idan boss yafita saina dawo.
Yakar6a yafice, sukuma suna dariya, yesmeen ta ce, "ALLAH yasa yajika.
Suna cikin dariya Nawaf yale'ko yana kwala kiran Abdallah!!, yasmeen ta ce, "yafitafa tun ďazu, baice komaiba yakoma cikin ďakin, kwanciyarsa yayi yahau barci.
Sukuma suna kitso suna hirarsu da dariya, ammafa kitson yana bada ma'ana, dan yarinyar ta"iya sosai.
Sai wajen 'karfe ďaya Nawaf yafito cikin 'kananun kaya yasake wani wankan, shikansa kitson ya bala'in burgeshi amma saiya basar saboda basu kaďai bane, yaďan kalli yasmeen ya ce, "kutashi kuyi sallah tukunna lokaci yayi, nima nawuce masallaci.
To adawo lafiya yasmeen tafaďa, su halimatuma sukace haka
Nawaf ya ce, "halimatu kinaso kema Abdallah yamaidake mara kunya kamar shi ko??, kan halimatu a'kasa ta ce, "A'a yaya.
To miyasa kike biye masa, ko kinaso yahure miki kunne ki'ki karatu kamarshi??, nanma kai tagirgiza,, to indai bakiso hakan tafaru kidaina biye masa, kibari harsai kin kammala karatunki kinji ko!!, to yaya insha ALLAH ngd sosai, yafice yana faďin karki damu saina dawo.
Bayan fitarsa yasmeen ta ce, "oh ke halimatu tamkar zaki iya, halimatu tayi dariya, zan iya mana aunty, nima saida na ce, "masa mudaina nunawa harsai mun kammala karatunmu, shine ya ce, "wai dazafi zafi ake dukan 'karfe.
Yasmeen tayi dariya, iko dai da gskyr sa, bagashi yanzu kowa yasaniba, tafaďa tana tashi, bayan sunyi sallah suka dawo kan aikinsu, su ladidi suka kawo musu abincin rana.
Sukaci suka 'koshi sannan aka koma aiki, sai wajen karfe uku aka gama, suka koma 6angaren momcy, alkairi mai yawa momcy tayima saratu mai kitso sannan ta tafi, halimatu kuwa sai dare.
Bayan sallar magriba momcy take cewa idan ALLAH yakaimu gobe zasuje abuja wajen wata 'kawarta, kuma harda su Abdallah.
Yasmeen ta ce, "mom nima zanje,, momcy ta ce, "to ki tambayi mijinki idan ya yarda saimu tafi kwana ďayane xamuyi, yasmeen tayi shiru dan tana tunanin yanda za'ayi ta tambayeshi, momcy ta ce, "indai baki gaya masaba tom ke kaďai zamu bari agidannan, zumbur yasmee ta mi'ke tanufi 6angarensu, momcy tayi murmushi kawai.
Afalo ta iske Nawaf saman doguwar kujera kwance, hannunsa ri'ke da remote yana canja tashoshi, tayi tsaye abakin 'kofa tana kallonsa, yana ganinta ta gefen ido shima amma yay shiru kamar bai gantaba, takai tsawon minti bakwai awajen, Nawaf yaďago ido yana kallonta, ahankali ya furta 'karaso mana.
Tayi shiru kamar bazata zoba, sai kuma ta tako ahankali zuwa kusadashi, tayi yin'kurin zama a 'kasa, Nawaf yari'ko hannunta da sauri, no karki zauna a'kasa fancy face, tashi yayi zaune yajawota saman cinyarsa.
Taďan ďaga ido tana kallonsa da niyyar yin maga, ya watsa mata wani kallo dayasakata yin shiru, taďan lumshe idanunta ta buďe.
Ya zame ďankwalin kanta yana faďin woow!!! Xarah na, amma kitsonnan yayi miki 'kyau, yazame ribomďin data ďaure kitson dashi, kitson ya watsu ahannunsa, yakama jelar yana wasa da'ita, cikin kunnenta ya ce, "dolene nabiya mai kitsonnan na musamman.
Yasmeen taďan ta6e baki, yakai hannu yana shafa la66anta kinsanfa banason ta6 e baki ko??, ko kinaso mukoma 'yar gidan jiyane?.
Yasmeen tayi shiru dan ita tana neman hanyar dazata tanbayeshi zuwa abujane.
Yaďan girgizata kaďan, taďago da sauri tana kallonsa, ya sumbaci goshinta yana faďin miye matsalar fancy face!, yasmeen ta lumshe idanu, idan nagaya maka zakamin maganinta, yaďanyi jim sannan ya ce, "indai batafi 'karfinaba zanyi.
Ta gyara zama ajikinsa tareda kwantar dakanta saman kirjinsa ahankali ya lumshe idanu tareda kara rungumota sosai,, ta ce, "dan ALLAH kabarni nabisu momcy abuja gobe idan ALLAH yakaimu.
Da sauri Nawaf yabuďe idanu, shifa azatonsa zata bashi hakurine tace kuma tana sonsa, amma saiyaji sa6anin haka, yayi shiru kamar baijitaba, taďan ďago idanu tana kallonsa, suka tsurama juna idanu.
Kallon juna suke cikeda so da 'kauna, ahankali Nawaf yafirta i luv u xarah, i luv u so very much ya rungumeta tsam a'kirjinsa yana hawaye,, cikin kunnenta ya ce, "plz & plz xarah, dan ALLAH kisoni, ki manta da abinda yafaru baya, mu ďauka munyi kuskure, wlhy zarah ina tsananin 'kaunarki, tun farko kena fara so, tun aranda nafa ganinki akan titi cikin gosilo naji nakamu da 'kaunarki, nima kisoni xarah karkice ba'kya sona, idan kika furta haka akwai matsala.
Ahankali yasmeen taďago tasaka hannuwanta tana sharema Nawaf hawaye, itama kukan takeyi, dan haka shima yasa hannu yana share mata nata, ta lumshe ido sanan ta ce, i luv u too my man!! nima ina 'kaunarka wlhy mijina, dama kaine nake kokwanton hakan daga gareka, plz kaci gaba da 'kaunata harmu koma ga ALLAH.
Nawaf daketa faman murmushi yay saurin haďe bakinsa da nata, wata zazzafar sumba yake bata, itama saita bada kai bori yahau👉🏻😜😜lol............✍🏻