Sashe 8
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Tunda Isa manu yaji abinda É—an nasa ya faÉ—a ya tattare nasa ya nasa ya gudu daga gidan baki É—aya, Idan ya gama haukar tasa inyaso daga baya sun fuskanci juna, Amma kuma saidai me? Washe garin ranar sai labarin yasha banban.domin kuwa kai tsaye gidajen jarudu suka juya labarin kamewar da mom surry tasa aka mai da wani labarin na daban.
_A wayewar garin yau kahadi mun tashine da rikicin kame babban ɗan wannan shahararren uban ƴan siyar wato Isa manu, bisa auren manufa da sukaso yi da wannan shahararriya fitacciyar ƴar jaridar wato, _MARYAM ABDULLAHI GWANI_ {MERRAH}. Wanda kai tsaye black mailing mahaifinta yaso yi tunda kowa yasan malam Abdullahi gwani babban malamine. Don dama bayau manyan ƙasarmu suka saba blackmailer's na mutane ba saidai kuma shi Allah ba azzalumin bawansa bane dan haka ma shine ya kuɓutar da merrah daga sharrinsu, ganin basu sami cikon burinsu bane ya sanya babban ɗan nasa yunƙurin kashe ƴar yayarsa da aka misanya masa da ita a matsayin Merrah ɗin..._
Wannan labarin da isa manu ya riska a washe garin ranar shi yafi komai ɗaga masa hankali.domin tuni labarin ya zama shine very latest a safiyar ranar, mantawa yayi da komi yaje har station ɗin hankali tashe domin ganawa da ɗan nasa, sai de amma sammm salman ya hana uban nashi ganinsa. Shi kuwa isa manu babban burinsa kawai so yake yaji daga bakin ubanwa waɗannan maganganun suka fito, domin tsananin tashin hankalin da yake a ciki yafi gaban kwatance. Haka yabar station ɗin hankali tashe kai tsaye babban gidan gonarsa ya wuce domin tattaunawa da ƙashin bayansa masu cin mushe tare masu fuska biyu a cikin al'umma....._
Daga nan kuma suka saki duk wani baÉ—akalar party'n da su salman suka gudanar tun ana saura kwana biyar bikin. Har dama becholer's night É—in da sukayi wanda yafi ko wanne haramci tunda buguwane sukayi sosae tare da romance na Æ´an matansu.
_MOm surry_ (Hajiya Nafisa)
Wata kafurar dariya ta kwashe da ita tare da doka ƙafa harda su riƙe ciki a loƙacin da take ganin labaran data tsara kai tsaye ta fiya maƙudan kuɗaɗe domin a fitar da labarin, "Koya yaci tuwa dani! Hhhhhhhhhhh ba kunce ku ƴan iska bane wllh inhar ba zaku risina ba yanzu wasan ya fara. Gashi tun a zagayen farko ni ce winner's idan kun shirya muje zuwa a sannu zanta bankaɗo manyan sirrika ina tonawa Hadiza kiyi haƙuri dolece ta sanyani hakan"
Wani murmushin kina kasheni da salonki mom Surry ta jefi mahaifiyarta dashi, hannu ta bata suka kashe tana me cewa.
"Farin cikinki a rayuwata shine gaba da komai shalele! Ki rubuta ki ajje salman isa manu har gaban abada naki ne ke kaɗan ki indai ina raye. Ba tare dako kishiya yayi yunƙurin yi miki ba yadda ni kaɗai na rayu da mahaifinki don haka kema ke kaɗai zaki rayu a naki gidan kiyi yadda kikeso da gidan dama me gidan gaba ɗaya"
"I sonki mommana!"
Surry ta faɗi tana me rungume mahaifiyar nata dan tapping gadon bayanta ta shiga tana furta. "Wannan alƙawarinane Shalelen mommah kar kiji komai"
Acan gidansu salman kuwa idan hankalin Mum salman yayi dubu to a tashe yake, ganin É—an nata a hannun hukuma domin sammm ita bata da masaniya akan auren manufan da mahaifinsa yayi niyar masa da yarinyar kawai dai abinda ta sani tasan bata son aurenshi da ita yarinyar har cikin zuciyarta domin haka kawai taji babu alkhairi a auren.
Sosai hankalin Malam Abdullahi ma ya sake tashi, kenan ta tabbata Allah tseratar masa da Æ´arsa yayi daya aiko masa da tsohon abokinsa ta hanyar nemawa jijinsa aurenta. Su kuwa sauran matan gidan da haryau sun gaza gano wanda aka É—aurama meerah É—in aure dashi sshine yafi komai soya zuciyarsu. Tunda malam Abdullahi'n be faÉ—a musu ba suma sai bayan É—aurin Allah ya sheda musu cewar Allag beyi da salman ba amma Alhamdulillah basu tozarta ba domin kai tsaye wani tsohon abokinsa da dama nemarwa jikinsa auren yazo ya tarar da wannan matsalar yace kawai a daura auren a take.
Wanda dama Malam Abdullahi'n yana cikin tashin hankaline domin ana dab da É—aurin auren aka bayyana masa wasu shegun miyagun halayyar salman É—in, yana cikin alhinin ne kuma Allah ya kawo masa mafita da É—auki ta hanyar É—aura mata auren kai tsaye ba tare da fuskantar wani tashin hankali ba. Wannan shine ainihin abinda suka sani kaÉ—ai. Kuma duk iya kissa da kisisinarsu sun gaza gano mijin da aka É—aurama merrah aure dashi kakaf garin lagos, sun kuma gaza gano wanene tsohon abokinsan daya ambata musu.......
Anne kuwa baka isa gane ainihin abinda ke rai da ruhinta ba. Abinda ta sani kawai shine banbancin bugun zuciyarta daya sauya akan yadda take fuskanta akan auren salman, a loƙacin da malam gake me sanar da ita ga ainihin abinda ke faruwa a taje taji bugun zuciyanta yana sanjawa da wani irin sanyi sanyi Me kama duka sassan jiki a hankali.
Toshe kunnuwanta tayi ga duk abinda yake shige da fice akan lamarin auren merrah ɗin. Domin taji nutsuwa kam ba ƙarya akan shi wannan auren nata na yanzu akan na baya, hakan yasa ta shiga binta da tarin adda'_oin kariya a duk inda take wannan kenan.
Tana tsaye daga tacan bayan ƙofar kitchen take leƙen Mum salman dake zaune ta rafka uban tagumi. "Ai kaɗan ma kuka gani don baku ga komai idan har ban wargaza wannan ahaliba niɗin ba wushiyatu bace" zeey ta faɗi tana me sakin wata shegiyar dariya ƙasa². Kamar wanda aka hankaɗo sai gashi ya faɗo ɗakin babu ko sallama. Da sauri ta miƙe tana taryarshi tare da faɗin, "Aha Ina salman ɗin kuma Alhaji?"
"Hmmmmmmm" ya saki wata ajiyar zuciya yana zama tare da zame hulan kanshi yana firfita da ita, "Alhaji magana fa nake ma! So nake ka warware min komi domin ni kaina a kulle yake da wannan batun, kana ina ita surayya'n ko duka aka haÉ—a aka tafi dasu?"
Ta sake jeho masa wata tambayar ganin me tankata ata farkon ba, "Aike zan tambaya tunda kin haɗa baki keda ƴar uwarki kunci amanata,wllh Hadizah kiji tsoron Allah ai dama nasan tunda baki so aurensa da merrah ba dole zaki ɓata!. Saidai banyi zaton da wuri haka ba tunda muma amfaninta kaɗan ne a garemu, daga inda muka gama da ita jefarta zamu a bolar da muka tsinta, Amma shashashan shirmenki ya ɓata komai Hadizah"
"Aika sake rufenin ne Alhaji kenan dai ta tabbata auren manufar kuka so yi da ita yarinyar kenan?"
Sammm isa manu ma ya gaza bata amsar komi, domin wani irin turiri zuciyarsa ke may ta tabbata dai kenan dole akwai wanda ke bibiye da al'amuransu, Lallai yayi sake da yawa amma ba komi hakan ma tamkar sun zaburar dashi ne. Duk da yadda mum ke masa magana shareta yayi upsaid's nashi ya nufa yana tsane uban zufar dake keto mishi, harta ɗau hanyar saman itama domin bin bayasan sai kuma tayi saurin juyawa tana me nufar bedroom nata car key nata ta ɗauka tare da fita waje, Cikin wata dallekiyar Mwb ta faɗa tun kamin ta isa get take danna hong da ƙarfi don kai tsaye tanason suyi magana da Addarta ne Mom surry.
Zeey na ganin fitar mum tayi wuf tana me nufar saman Isa manh. Yana tsaka da wayarsa yaji ƙarar door handle ɗin da aka taɓa saurin janye wayan yayi tare da katsewa ganin zeey ce, wata doguwar ijiyar zuciya ya sauƙe wani munafikin murmushi ta sakar masa tana ƙarasowa inda yake. Hannu ya ware maga a take kuwa ta faɗa jikinsa Hannuwansa ya sanya yana zagayeta tare da tambayarta. "Ta fita ne me gidan?"
Ɗan ɓata fuska zeey tayi tare gyada mai kai, kumatunta ya lakata cike da ssheƙiyanci ya furta, "Yau kenan anji tausayina za'a kula dani uhum?"
Wata shegiyar hararan gefen ido ta sakimmai a ɓoye daga nan suka shiga sheƙe ayarsu a ɗakin Aurensa na sunnah...
_KUWAIT★_
The third season of *Winter Wonderland #EMAAR's* has kicked off, offering a unique winter experience that combines entertainment and fun activities for the entire family. #الكويت
*UMAYMAH POV*
Zaune takai wani irin zafi take ji yana ratsa ta tun daga tafin ƙafarta har zuwa tsaƙiyar kwanyarta, dalilin hakan nema ya sanya mata karkarwar jiki tamkar wacce ta ji kiɗan gangi. Wanda hakan ne ya haifar mata da gumin da ke ttsatssafo mata a kowacce kafar da ke cikin ilahirin jikinta. Ba yau ne karo na farko da hakan ya taɓa faruwa da ita ba, sai dai a wannan karon ji take tamkar an saka ta a tukunya ana dafa naman jikinta da tafashashshen ruwan zafi ne.
Da ɗan ƙarfi ta ɗan ciji ƙasan laɓɓanta tana yarfe hannuwa haɗe da lumshe idanunta da takejin su tamkar a watsa mata barkono a ciki tsabar zafin da suke mata.
Amintacciyar hadimarta beenanzer da ke bayanta tana mata fifita cikin ƙwarewa a iya makirci ta sake rusunar da kanta ƙass.
"Hutawarki lafiya uwar ɗakina takawarki lafiya uwar magajin sarautar Emaar's zinariyar sarautar Emaar's haskenki bai tsaya iya shi kaɗai ba kin haske lungu da saƙon cikin Masarauta. Ina gwanar wani ga tawa! Kin yi taki kin yi ta kowa garnaƙaƙin dutse kike kowa yay karo da ke shi ka faɗi! Hadari malafar duniya kenan. ki kwantar da min da hankalinki Auren da suka ɗaura masa na bazata hakan ba zai sanja komi ɗin a yadda kika san shiba, kin manta kece uwar maza a wannan masarauta? Kin manta babu me gigin ɗaukar ɗaya daga cikin waɗan nan watsatstsun yaran ya basu sarautar Emaar's. Domin kowa shedane na sanin cewar suɗin ba kowa bane su facen drinker's Humanzer's wanda dattin zina da giya suka gama musu fenti, Ki ɗauki wannan auren ba'a bakin komai ki ɗauke shi a matsayin matacce! shuɗaɗɗe......
Wani irin juyowa ga hadimar tata tayi cikin wani irin zallar fusata ta furta.