Sashe 4
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
"Ban tabbatar da cewa kai cikakken mahaukaci bane sai yau Husseini! Ban san har yanzu allurar mahaukata na kan aikintaba akan kaba sai yau tirrrr dame haihuwar daƙiƙin ɗa irin husseini ! Ka sani wannan ɗin wani shuɗaɗɗan lamarine wanda yake
daida da kamar gawar da aka haƙa rami aka bisne, idan kaga hakan ya bayyana wa duniya to kuwa tabbas gawar da aka haƙa rami aka bisne a ciki ƙabarinta ma za tayi magana! Ka sani wannan maganar shekaru 75 ake koshi uban nasu bazai taɓa sanin hakan ba bare zararrun ƴaƴansa haihuwar jiya da giya ta gama illata min rayuwarsu, bare kuma mahaukaciyar kakarsu da kullum take cikin tsananin hauka wacce a haka mutuwarta zata risketa a cikin haukan da ba ranar warkewarsa"
"Da gaske nake Moh ke baki gaalamun hakan tattare da yaran ba kuma da kikecewa haka yau shekararki nawa da zuwa dubo _JADDERN ASHAAN_ É—in.
Shima ya faɗi cikin haƙiƙanin gaskiya da gaskiyarsa. Wani marin moh ta sake ɗauke fuskar Da'dah dashi. "Shekaru ubanka nace shekaru ubanka daya mutu zuciyarsa a kumbure, Ka sani _JADDERN ASHAAN_ tana ƙarƙashin kulawanane babu mahaluƙin daya isa zuwa inda take saini koda kuwa aljanine duk hatsabibancinsa duk iya tuggunsa. Matar da take ƙarƙashin ginin merlupin wanda kafff masarautar nan idan aka ɗaukeni sai kuwa ita mahaukaciyar sai mataccen ubanku iyaka mu kaɗaine muka san dashi, ko kai ban yarda na nuna maka sabo da allurar mahaukatanka kan motsawa time to time don haka idon't care your time to be"
Fuuuuuuuuuu ta wuce ta barshi a wurin da rikon fuska.
Zaune yake yana wani irin fesar da numfashin da yaji yana barazana wa rayuwarsa. Zubar daya gama wankemar jiki na É—igowa daga saman fuskansa zuwa tafukan hannuwansa da suke a buÉ—e........
★★★
â¤â¤â¤â¤â¤
_NIGERIA'N_
*KANO*
A fusace Sarki suraj sunusu shureim ya shiga É—akin fulani.
Fulani dake kishingiÉ—e kan Royal chiar idanunta lumshe tana sauraran karatun alqur'ani na _AFIF MUHD TAJ_ ta buÉ—e idonta tana saukewa akan mijinta.
Cikin tsantsan fushi da zallar fusatashin da AK yayi ya furta.
"Lallai inason a shirya miƙa _ZAUJATIEY AL-MALEEK zuwa ƙasar mijinta a gobe goben nan! Tunda na fuskanci baya da sauran mutunci da kunya a idonsa harni ze dubi tsabar ido yace nime zai hana na haɗata a cikin nawa matan ta zama cikin ta huɗun! bazai gane babban gatan dana masa ba a yanzun sai zuwa gaba"
Wani ƙasaitaccen murmushi fulani ta saki tana gyara zamanta cikin tattakonta ta furta "Ni yanzu miye nawa kaida Abdoul-maleek kuma ai ba'a shiga tsakanin faɗanku, wanda ya shiga kunya yake ji karka damu nima na matsu gaskiyar ta bayyana umarninka abin cikawatane Insha Allah marayme gobe a ƙasar kusa da garin mahaifiyarta zata kwana"
Wani kallon kidai iya bakinki ya jefa mata yana fita a room ɗin baki ɗaya kwance ta koma tana maida idonta ta kulle. Kewa da ƙaunar Ƴarta na neman fasa mata ƙirji. So tabbas so take ƴar nata itama ta huta haka nan ta samu cikakken ƴanci ta gaji da ganinta ita ƴan jikokinta kowa daban daban ba a nutse ba so take komai yayi ya gama bayyana kansa.
So take ƙaddarar data ratsa tsakani tazo ta gyara tsakanin ramin kura dana damisar haka nan. Gwani wajen iya farauta ya farauci kansa duk kuwa da cewar gwanancewa a yaƙi ba itace nasarar yaƙi ba gaskiyar mutum a kona ina itace nasararsa ita jarinsa.
"Sol the promblem very soon Insha Allah"
Ta furta tana jin nauyin da kirjinta ya mata na É—an raguwa kaÉ—an.
Tun a daren ita da kanta tashiga har ɓangaren da Merrah take wasu irin abubuwa ta bata harda na wanka dana turara jiki abubuwadai kala da kala haka ta ringa bata tare ta kwana da merrah ɗin wacce tace ma gobe za'a miƙata ƙasar mijinta.
Nidai da ido kawai nake binta domin zuwa yanzu komi ga zama ba daidai ba a gareni daga nan sai nan can yana iya dole zanbi yadda alƙalamin ƙaddarata yake rubutamin daki daki har zuwa matakin da yake son kaini.
Washe gari.
Tun misalin goman safiyar ranar da yai daidai da talata kwana uku kenan da É—aura min aure da zuwa yanzun nasan ba salman bane wanda shiba bansan waye mijin nawa ba.
Wurin sauran matan sarkin ta rakani muka sake gaggaisawa duk da kuwa cewar mun gaisa dasu washe garin ranar da nazo, daga nan kai tsaye fada aka rakani wurin sarki suraj anan na É—an jima sosae domin wasu dunkulallun kuramen maganganu daya ringa bani a baybay.
Sha ɗaya da rabi na safe duk wanda ya kamata ya fito domin min rakiya ya hallara a compound na fadar. Bisa jagorancin ZAYD SURAJ SUNUSU SHUREIM da kuma jagorancin NAFISA WADA (Fulani) zamu tafi. Haka suka mana rakomu suna me binmu da fatan sauƙa lafiya, Sanyen nake cikin wani shegen almurun golding less. Me shegen tsada wanda kuɗaɗen da suka lasa suke a bayyane.
Wata kafurar yellow'n Alkyabba me ratsin fari wacca aka ƙayawatata da brawn ɗin duwatsu ita kanta abar a kallace alkyabbar. ga nose mark ɗin da Fulani ta bani na sanya sai ɓakin glass ɗin dana toshe ido dashi ni kaɗai a raina sai mita nake (Wata sabuwa kenan ko duk wannan ɗin na miye?)
Haka na shiya furtawa a raina har xuwa laƙacin da muka kai airpot a cikin wasu mayan ƙerarrun mktoci na musamman , a vip/section muka zauna loƙacin da muka shiga wani irin lumshe idanuna nayi kirjina namin wani irin lugudan da bansan ko na miye ba.
Haka jirginmu ya keta hazo muna lulawa sararin samaniya wasu adda'oi na shiga karantawa a zuciyana ko zan samu abinda nake ji na lugudan da akemin a ƙirjina ko zai ragu, "Ya Salam" na furta a bayyane loƙacin da jirginmu ya gama daidaita a sararin samaniya tun ina iya lissafa loƙuta harna koma awanni daga haka har wani bacci yazo yayi awon gaba dani har bansan loƙacin da muka ɗauka ba. Sai idan loƙacin sallah yayi a tasheni nayi na sake komawa ga wani irin kaina da yake sara min kamar ya rabu da jikina. Sha biyun dare muka sauƙa a babban airpot ɗin kasar inda hasken streetling ya haskaka ko ina na harabar airpot ɗin wata dunkulallar farar mota ce tazo ɗaukar mu sai ɗaya kuma data kasance ta security ce.
Da taimakon fulani na samu fitowa domin zuwa yanzu kaina kusan zan iyace muku ma a juye yake dan bana gane komi ga komi É—in da nake gani bibbiyu. Ita ta shigar dani har cikin motar kafin kai tsaye mu lula cikin masarautar EMAAR's.
Tafiya bame zurfi bace ta kawomu katon ginin masarautar wanda kallo ɗaya nama ginin kaina ya idasa rikicewa bawai na kyayun ginin ba sai kawai na yadda kaina ya sara da wani irin masifar ƙarfi ƙirjina ya wani irin buga. Take wani mayen zazzafan zzazzabi ya kawo min farmaki. Daidai da loƙacin da muke shiga ginin masarautar daidai wata iriyar Guguwar iska ce na turniƙe sararin samaniya masarautar ta shiga juyamin ilahirin compound ɗin yayi baƙiƙirin tamkar ruwan sama na daf da sauɗa. domin ba sautin da ke tashi sai gunjin fitar iska wanda guguwar ta ke kaɗawa da mugun ƙarfi gami da tashin duk abin da taci karo da shi zuwa sararin samaniya, abin mamaki har da ƙananun duwatsu iskan sama ta ke yi da su tamkar ledoji. ƙara gami da rugugi kawai ke tashi.
A Kuma daidai wannan loƙacin MOH JIDDOH ta farka a firgice dafe da ƙirjinta dake barazana wa rayuwarta, wata irin zufa na wanko ilahirin jikinta ba ita kaɗai ba duk wani me alhaki akan haka haka ya tashi a furgicen haɗi da bugawar zuciya data ruhi. Wanj irinhaskene kuma ya gilma shuuuu tamkar ƙiftawar ido.
Wani irin ƙasataccen murmushi fulani ta saki cike da nishaɗin ganin yarda al'amura suka soma haske tun a farkon tafiyar. Kallonta ta mayar kan merrah wacce kamar ma bata a cikin nutsuwarta.
Gani tayi fatar jikinta yayi wani kalan hasken kyawu gami da jan hankalin duk wanda ya yi arba da arba dasu ga wani irin kwarjinin daya lulluɓe ta nan take. Shafo fuskanta tayi da hannun dama idanunta lumshe sumar idanunta na ɗigar da ruwan hawayen dake bin saman kuncinta. Kirari ta shiga jerama mahalicci tare da ambato a bayyane ta furta.
"Ga Haske nan tafe a cikin masarautar EMAAR's me maganin duhu har abada zakara shi kaɗaine sarki. Masu rufaffun ido su farka haka nan game buɗaɗɗen na ainihin nan a gabanku! Makamin yaƙin ga bayyana!"
To ai shikenan saimu gimtse haka nan ko?😊ðŸ˜ðŸ˜€
# Shin me kalaman WaÉ—annan mutane suke nufi ne kam wai?#
_SHIN WACECE JADDERN ASHAAN?_
_SHIN WACCE GASKIYAR BIYUNIN MAHAIFIN SU AK SUKE GUDUN SU AK ÆŠIN SU SANI?_
_SHIN MIYE HAÆŠIN MERRAH DA MASARAUTAR EMAAR's ?_
# Shin wanne kalan wasane za'a buga tsakanin AK da kuma Al-hussein (DA'DA)?#
Duk ku biyo ni *AMMIEY LAYLERH* don warware muku zare da abawar dake cikin wannan littafi na *MIKIYA*
Wanda koda kuɗinka saida rabonka Hajiya idan kin shirya jin kitumurmurar dake cikin wannan littafin saiki biyo *AMMEY LAYLERH* da ɗarinki biyar domin ayi tafiyar manya dake Hajjaju🙅🙌. Kibar tagumi😱 nibance kowa yayi tagumi tsakaninki da Allah idan har kinsan halin ɗari biyar ɗinne baki da to nayi haƙuri ki turim ɗarinki Huɗu nikuwa na antayaki *PAID GROUP* namu da muke posting kullum Insha Allah.....
*Idan kin shirya saya saiki min magana a wannan number'n*
08104493215
*Idan kuma kai tsaye account naw kike da buƙatan shima ganan*
3206656358
Maryam Nasiru
Fisrt Bank
*Sayen na gari maida kuɗi gida koba haka ba😟😵😰 Dob Allah karmu ɓatama juna loƙaci idan baki shirya sayaba karkimin magana, Masu zagina harda ma masu kiran ai ance marubuciyar MIKIYA ta rasu ku sani Allah ne me kashewa da rayawa. Wata ma data tambayeni nace mata paid ne kai tsaye cewa tayi shikenan tama samu*
_Kunsan dana tambayeta inda ta samu me tace min? Kai tsaye cemin tai a wurin ƙawarta, ni kuma sai nace mata saidai kuma banma fara rubutun part Two ɗin so dan allah a faɗi alkhairi ko ayi shiru😯_
[07/11 9:07 pm] ★~AMMEY LAYLERH🤫: *🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH âœï¸~
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………ñ†¬âœ