Sashe 6
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Ahankali yake jujjuya ƙaramar kwalban dake gabansa wacce ajikinta aka rubuta Carbon Monoxide Poisoning da manyan baƙi, wacce yaci karo da ita a loƙacin da yake dab da barin ɗakin me marta ba.
poison ne mafi matuƙar haɗari wanda kuskuren amfani dashi kan iya lalata sassan jikin mutum yayi damage nasa kai tsaye. Carbon monoxide poisoning itace poison ɗin da ayanzu samunta keda matuƙar wahala saboda haɗari da kuma illar da takeyiwa ɗan Adam kai tsaye. Ya tabbar da wannan cctv footage ɗin da yayi setting da na'urorin ɗakin ne ya toni asirin duk wanda yayi ƙoƙarin harar Mahaifin nasa.
Murza kwalbar yaci gaba dayi ahankali fuskarsa ɗauke da wani irin ɓacin rai da fusatar da zuciyarsa.
Hannunsa ɗaya dake ɗauke da cigarette ya kai bakinsa tare da zuƙan hayaƙin cigarette ɗin ya fesar cike da bacin rai,
Kana ya ɗaura ƙafarsa ɗaya akan ɗaya haɗi da maida idanunsa ya lumshe.
Wuta ne sosai keci azuciyarsa wutar da har yau ta kasa daina ruruwa.
Amma saidai wayanda suka yi yunƙurin ciyar da paah ɗinsa poison ɗin ayanzu wutar ƙiyaayyar dake ci azuciyarsu tafi wanda ke ruruwa acikin tasa zuciyar ya sani, domin suma sun san sunyi kuskure tare da saɓanin lamba tunda harya suka bari ya farka kuwa.
Ko so suke su ɓallo ma kansu hasalin haukarsa. Wanda zallar sarauta da isa da kuma uwa uba miskilancinsa suka bisne hakan. Lallai idan har suka bari allurarsu na sojoji ya motsa masa tabbas za'a ɓarin makauniya dole.
Insha Allah daga rana me irin ta yau har gaban abada kenan da wani ze sake yunƙurin kashe mai mahaifi ba amma illar da sukeson yi mishi yafi su kasheshi muni ma.
Haƙiƙa kowa damar shi yake nema a hannunsa shi kuma ya samu daman, saboda haka zaiyi amfani da loƙacinsa koda hakan na nufin rasa abubuwa nashi da dama, dole bazai ƙara saken da dahar zaa kuma yunƙurin cutar da paah ɗinsa ba ciki kuwa harda rayuwarsa.
Hayaƙin cigarette ɗin ya saƙe zuƙa tare da buɗe rinannun idanunsa.
"Its time for me to take revenge!!"
Ya faɗa yana me miƙewa tsaye
tare da juyawa ya fice daga cikin É—akin.
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
_MADINAH_
*emirated place*
shine kalmomin da wani babban majigin dake kusurwa kusurwa yake rubutawa yana kuma haska kowanne sashe na ciki place É—in.
Wani babban majigi ne na daban dake rubuce da manyan baƙin *Ash mayesh*
Abinda ke rubuce kenan da manyan baƙi masu sheƙi da nuna haske a jikin wani katafaren signboard na karfe mai tsada. Wanda shi kansa signboard ɗin kallo ɗaya zaka masa kasan yaci kuɗi ...
  Haɗaɗɗen gini ne irin na masarautun nan da sukayi zarra sukayi fice a cikin manyan masarautu. Yana yin tsarin ginin kuwa tsaf zaka ɗauka hotel ne ma saboda tsananin yadda yake da kyawu, da kuma passes daban daban dake cikin emirated ɗin wasu shegun benayene iyaka ganinka wanda aka tsarasu da iyaka zallar gilashi.
Masarautar Madina kenan! Masarautace me cikakken iko wacce take taƙama da Al'adarta da kuma Addininta. Masarautar _Ash mayesh_ ginanniyar masarautace wacce take tsaye da ƙafafunta tun iyaye da kakanni, tun a wajen masarautar zaka fahimci ba ƙaramin Mutum ne ke mulkar Masarautar ta Ash mayesh ba cikin cikakken iko da kuma ginshira haɗi da wani irin kwarjinin daya ma duk wani family daya dangaci Ash mayesh ba. Bare kuma azo kan uwa uba me mulkartar baki ɗaya kaima me karatu ai kasan babu ƙarin bayani domin ɓatama kai loƙacine domin magana ake ta sarkin sarakan masarautun duniya.
Wasu Arnayen Colombodia's car's ne shigo masarautar a tsiyace. Duka tarin motocin kalansu ɗayane domin a ka'idar masarautar basa fita da mota masu kaloli na samfurin banbancin company's. Bawai motacin ne babu ba A ahhh suna da tarin motocin na hauka ma kuwa wanda da za'a mutum iyaka wurin adana motocin cikin wannan masarautar me cike da ƙarfin iko kaɗai sai sun ishe har tattaɓa kunnenka rayuwa ba' a cikin talauci.
Idan mutum ze fita ka'idar masarautar koda motoci hamsin zaka fita to dukka iri É—aya zaka É—auka in colombondia, in Bugatti, in Ralls R Rayce, in mercadex benz, in Toyota avalon, in jeep, in magarland, in Bcc, in Gtv, in Thailand, in colombian, kai duka dai ganan duk kalan da zaka fita dashi to zaka fitane da duka rakiyan wasu shegun tigh securitie's dogarai.
A nan mahaukacin street house parking loot kawai na ada motoci suka faka.
Tundaga kan sady pary, peery mian kowanne da sunan sa a wajen da motar da zasu faka daga rank É—in jerin tagwayen sunan wuraren adana car's nasu yake.
Mai karatu idan nace zan tsaya zayyano muku adadin kuɗi masu tarin yawa da aka kashe wajen zuba ado a departmen house kawai na adana motocin ma wanj sabon ɓatama kai loƙacinne sabo ma kuwa.
Fari kall ɗin matashin da perry mian ɗin suka kewayena ta hanyar masa garkuwa. Matashi ne daya ɗan fara manyanta kaɗan wanda kuma na tabbar zallar hutu da kuma jin daɗine suka ɓoye manyan tan nashi. Cikin wani irin tafiyan ɗaukan hankali ya fara tafiya da zaratan sawayensa, perry mian ɗin nan jere a gaba da bayansa wasun su riƙe da wayoyinsa wasun su riƙe da systerm's nashi wasun su kuma ɗauke da lugage brifcase nashi. Tafiya yakeyi cikin tsananin gajiyawa da kuma cunkushewar da zuciyansa ya may tun ƙarshen wayan sa da ƙanwansan kuwa na safiyar ranan.
Da sashen shi yayi niyan nufa amma kuma abinda yay masa tsai a kahon zuciyansa ya hana hakan tabbatuwa, dole ya nufi haromian Ash mayesh entrance na fadar mahaifinsa Sarki _ASHFUDDEERN MAYESH GAANTE's_
Tun daga harabar masarautar ya fara cin katari da manyan kuyangu, bayi, barori, ko wanne da kalan uniformɗinsu komai na masarautar tsare yake. Duka wasu nau'in ma'aaikatan dake compound na wurinne suka tsaya da duk abinda suke kawunansu ƙasa kasantuwar wanzuwar Babban ɗa ga sarki ash mayesh wato _Jalaludden Ash mayesh Gaante's_
Bayason hayaniya ko wacce irice kana bai fiye yawan magana ba shi yasa kwakwkwaran motsi ba'ayi idan yana da wanzuwarsa a wuri, hakan ya sanya ko irin busar algaitar nan baya da buƙata bare kirari. Mutum ne daya kasance me wani irin zafin zuciya wanda ya haddasa tsoronsa a zuciyar kowa. Saidai yana da tsananin tausayi zuciyarsa me raunice akan duk wani abu daya kasance rauninsa. Duk inda ya ratsa na'ura ce aikin buɗe masa hanya da rufewa bayan tayi kuruwar sanar da wanzuwarsa a wurin.
Haka harya tsinci kansa a babbar fadar mahaifinsa me ƙarfin iko akan addinin musulincinsa. Wani farin dattijon balarabe ne ke gishin giɗe akan wata lafiyayyar Royal cough me tsananin laushi. Idanunsa sanye da wani yankakken farin gilashi na ƙara ƙarfin gani, jingine yake da cough ɗin Alqurani me girma riƙe a hannunsa gefen wata farar dattijuwa ce zaune hannunta riƙe da bowl ɗin dake ɗauke da yankakkun fruit tana ɗauka da slick tana sanha may a baki.
Kansa ya sauƙe kas yana sakin ijiyar zuciya gabansa na mugun buga mai domin tsoron faɗan da yasan dole dolen dole yariskeshi ahar kullum indai zaiyi ido biyu da mahaifan nasa. Bisa bijerewa umarninsu da yayi na ƙin amsar sarautar da yayi shi kima alhalin ba laifinsa bane sun riga da sun sani, Wata shuɗaɗɗiyar ƙaddara ce data gimla ta cikin rayuwarsa shekaru masu dan dama wanda. Amma duk da hakan baya taɓa shallake faɗan Ash da kuma Queen Lajja ɗinsa.
Ba tare da Ash mayesh ya duba inda yake ba ya furta.
"Uhmmm meke tafe da isashshe kuma a wannan loƙacin?"
Idonsa sam ba'a kansa yake ba yana a kan Al'Qur anin da yake dubawa. "Ya Abana DID........
Taryar numfashinsa mahaifin nashi yayi ta hanyar ɗaga masa hannu "Na sani DIDI tayi magana dani kai tsaye kuma nayi magana da zayeed ba buƙatar maimaicin hakan" Da hannun ya masa alama da yajekawai ɗan satar kallon Lajja yayi saidai ko ƙyallin idonta be samu gani ba jiki mace a sanyaye ya juya yana farin barin parlorun. Saida yaje daf da ƙofar fita ya tsinkayi nusassiyar muryantan me cije da zallar damuwa da rauni tana me faɗin.
"Lil Anum Asha tazo inason ganin ta"
Saurin juyawa yayi yana É—auke kwallar daya tarun masa da zayeed Ash yakusa cin karo. Saurin taro É—an uwansa yayi yana faÉ—in "Subhanallah jalaal Ash lafiyanka?"
"Kaje kazo ma da Lajja lil Anum asha"
"Asha anum? okay"
Sakinsa yayi yana komawa da baya wani ɗan jiriri na shirin kwasar sa ya kayar. Jingina yayi da jikin glash yanajin sadda idanunsa ke cikowa da ruwan hawaye ya rasa ta yadda zaiyi yagaya kawo ƙarshen waɗan nan abubuwan da sukayi jerin gwanan wa rayuwarsa, Yana a yadda yake zayeed ya wuce da Lil Anum asha wacce kallo ɗaya tama Pappin nata ta ɗauke kanta tana me fuskantar gabanta.
Fuskansa babu walwala ya bar wurin yana É—aukar entrance É—in da zaya sada shi da passes house É—in ba tare daya nemi abin hawaba. Tafiya me É—an nisa ne ya sada shi da sassan ginin gidansa me wani irin amintaccen kyawu. On tampring door handle É—in yayi kana ya kutsa kansa da babban palon magamar gidan baki É—aya.
Oum Anum asha tana zaune hannunta ɗauke da Sultan meerah Jall. Da sallama a bakinsa ya shigo bayan ya cire cover shoe ɗin dake ƙafarsa sanyi da ƙamshin palon na shigarshi loƙaci guda.
Da gudu irin nasu na yara nufo inda jalaal ash ɗin yake, ɗaukar yaron yayi yana mannashi da ƙirjinsa da yake buga masa, da hannu ya yafito Oum Asha kyakykyawar macece sosae. Fuskanta ɗauke da murmushinta mekyau ta ƙariso gabansa kwantar da gefen kafaɗarsa tayi tare da furta. "Komai na duniya dan haƙurine komai zai wuce kamar wani abu bai taɓa faruwa ba kaji Zauj"
Kanta ya É—an shafa zuwa fuskanta shima yana faÉ—in. "Bath first kafin dinner pls"
Zare jikinta anashi tayi hanyar sama ta nufa don cika umarninsa. "Amma yau Asha Jikinta yayi sauƙi right?" kanta taɗan kaɗa may tana me ƙarasa hayewa saman, bata ɗauki woni dogon loƙaci ba ta fito tana me sanar ta gama haɗa mishi Sauƙe sultan meerah yayi ya nufi upsaid ɗin....
★★★