Sashe 5
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
5&6
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
# The changer game's
# Romance scene
# His bloved_friend Meerah
# His love towards
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
A daidai wannan loƙacin na'urorin dake jone da jikin me martaba sarki Hassan Al-hassan suka ɗauki wani irin kururuwar daya farkar da duk wani makusancin dake jikin ɓangarensa.
AK shine mutum na farko daya fara bayyana ta cikin wata shegiyar ɓoyayyar hanyar da ko su Oum basu san da ita ba. Shigansa ɗakin daidai da gilmawar inuwar mutum ɗin da yayi wanda kai tsaye bazai tantance ko mace bane ko namiji. Wurin Paah ɗinsa ya nufa domin dama tunda ya dawo kasar baccin kirki bayayi, kullum yana cikin tsoron mahaifinsa da yake a tsakiyar damisai masu farautarsa.
Hankali tashe yayi kan me martaba wanda daidai da shigowar shaƙiƙansa suma hankalin tashe. Kai tsaye hakan ke musu nuni da an sake _poisoning_ Sarki Hassan kenan?
"La haula fi sha'atullah!"
Shine kawai abinda OUM ta furta wani irin jiri na kwasarta.
Da sauri zaid ya tare da tana faÉ—uwa a jikinsa zuciyarsa na wani irin mugun bugu. "Yau mun shiga Innalillah wa'inna ilaihir raji'un"
Moh jiddoh ta faɗi tana yin kan me martaba, Wani mugun kallon da Ak ya watsa mata ne ya sanya ta jan birki jikinta ɗan rawa. RAZEERNERH (MAH) kuwa wani irin rumtse idanu tayi tare da cizar lips ɗinta da ƙasan hakorinta tanajin zuciyarta na mata bala'in bugun da tunda take bata taɓa jin irinsa ba sai akan mutum ɗaya.
Kai tsaye Ak yama me martaba É—aukar jarirai yana barin donpor room É—in dashi, domin kai tsaye kulawan paah É—insa yake son yake son ta dawo hannunsa.
"Kai jinin masu ɓakin jini ina zaka kaimin _ƊANA?_ bayan ga dr shazra ajaan nan na zuwa duba shi"
"Daga yau na dakatar da duk wani likita dubamin mahaifina, a yanzun kulawansa yana ƙarƙashin iko nane kai tsaye idan kuma dame ja bismillah hanyar a buɗe take right?"
Yana faÉ—ar hakan ko inda suke bai sake kalla ba saida yakai hanyar fita kana murya a kausashe ya furta. "Ka biyoni da Habeebty _Ashaan Clinic resoom_ "
Kai tsaye zaid daya san dashi yake ya rufa masa baya wannan ba loƙacin tashin hankali bane dan haka sauran jama'ar ɗakin suka rufa musu baya.
★★★
Da wani irin mugun speed yaja motar yana ficewa daga baki É—aya passes É—in mahaifinsa.
Kai tsaye motar ambulance ɗin Masarautar ce ta ɗauki Oum A harabar building ɗin clinic ɗin Manyan Mercedes Benz black biyu na bayan ambulance ɗin ko kyakkyawan parking basuyiba sukai saurin fitowa Babu Wanda hankalinsa ba'a tashe ba sabo da tsananin tashin hankalin dake cikin zukatansu na ganin yadda AK ya shigada me martaba yayinda jigogin jikinsa suke jin rayuwarsu baya iya kwatanta rayuwa babushi ba, yayinda wasu ɓoyayyun zukatan suke jin Allah yasa nesace tazo kusa Ashshe ta gaida umma bi ma'ana ya mutu kenan.
Mutuwar data kasance rigar kowa ko kayi fata ko karka fata dole dole dolen dole dole kasan zaka mutu kuma fa ita mutuwar nan ɗaya ce in akayita ba'a taɓa dawowa har gaban abada abadan, don me kuma zaka ma wanin ka fatan ya mutu.
Arikice suka ƙaraso jikin ambulance ɗin da Oum ke ciki daidai loƙacin da nurses na cikin masarautar mata tareda doctors kusan biyar sukayo kan motar aka fito da ita. Cikin gaggawa akayi ciki da ita itama tun a hanya ake ɗaura mata ruwa dama tun acikin ambulance an ɗaura mata cannula tare da fara mata injections. Wani irin yarfar da hannuwansa zaid yayi yana jingina da jikin motan tare da kulle idonsa kansa na wani irin sara masa.
Cikin wani irin tashin hankali likitoci da nurses É—in asibitin suka rufa su Ak baya ganin Me martaba sarkinsu me adalci cikin wannan mummunan yanayin. Bayansu suke bi hankali tashe har zuwa cikin private aminity emergency suka shige, Da hannu yama sauran dactor's nuni da suje waje kafin cikin fusgar magana ya furta musu.
"Oummuna! Habeebty itama tana da buƙatarku"
Da kanshi ya shiga bama me martaba taimakon gaggawa bayan wasu dogon aune aune daya masa, wata iriyar ajiyar zuciya ya kawo a sadda me martaba ya kawo wani gauron numfashi.
Su kuwa waje Wani irin kuka Razeenerh ke rusga tare da sauran mutane tuni wadda basa a wurin ma duk sun bayyana zuwa yanzun kuma. Wani irin rawa Jikin Adeenerh yake ganin yadda jikinta ke rawane ya sanya Jesra matse hannunta cikin nata hannun da ƙarfin daya sanya adeernerh ɗagowa. Jikinta ta faɗa tana me fashewa da wani irin cunkushashshen kukan da tun farko yaƙi zuwar mata...
Dr Abaan Areef ne ya ƙaraso harabar inda duk suke tsaye babu wanda ya iya ko zama a cikinsu, kallon Razeenerh yayi sai kuma yaɗan saki ijiyan zuciya tare da faɗin.
"Sorry ma'am you will have to wait hia and please calm your self insha Allah he'll be fine we'll do our all best just pray for him! And duk ku daina musu kuka Insha Allah komai Fine" Yana faÉ—in hakan Ya juya ya shige tareda wasu nurses biyu dasuka zo shigewa da gudu zuwa emagency room É—in da oum take.
Baya jesrah tayi cikin tsananin tashin hankali tareda fashewa da wani sabon kukan ganin yadda likitoci ke gudu suna shiga ɗakin Oum ɗinsu. uzaid dake gefenta ne yayi saurin tarota cikin qarfin hali ya buɗe bakinsa daƙyar shima yasamu iya furta mata.
"Please Uktie just pray for him kinji and kiyi ta musu du'a kuka baya taɓa maganin damuwa okay?"
Wani sabon kukan ta sake saki tareda rintse ido tana me furta.
"Ya Allah ka bama Paah sauƙi tare da oum sauqi da sassaucin wannan masifa! Ya Allah ka zame musu bango majingina a cikin rayuwarsu Rabbi ka hana wani mahaluki damar sake taɓa mana paah ɗinmu! Innalillah Wa'innah ilaihir raji'un wannan ɗin wacce iriyar ƙaddarace Mai wuyar cinyewa.....
Saurin rufe mata baki Mah ta yayi da sauri tana kallonta da idanuwanta dasuka kaÉ—a sukai jajir tsabar tashin hankalin da suke ciki ga wani mugun bugu da wani irin sanyin da taji yana ratsa mata har cikin jikinta.
Juyawa tayi ahankali ta kalli gefenta daidai isowar Ak arikice ko gani sosai bayayi tsabar tashin hankali yana isowa ya tsaya cak tare dabin kowa na wurin da jajayen idonsa.
Kallo ɗaya zaid yama Ak ya ɗauke kansa wani hawayen da besan sanda suka taruba sun cika jajayen idanuwansa shima nan take yaji gwiwowinsa sun gaza ɗaukarsa ya zube gaban ƙofar roon ɗin dake kusa dashi tareda rufe fuskarsa da tafukan hannayensa hawaye na tsinke masa masu zafi da ciwo... Ɗauke kansa yayi daga kallon zaid ɗin yayi ganin halinda da yashiga zuciyarsa na qara nauyi sosae.
Har hawayen da yake ta ƙoƙarin dannewane na neman gangaro masa loƙacinda ya ɗago kansa ya ɗora idanuwansa kansu Mah tare da jesra da suma kukan suke, kallonsa ya mayar kan Adeenerh tana zaune gefen AYESHER tana ƙoƙarin kwantar mata da hankali. Al-hussien kuwa hannuwansa goye da bayansa sai kaiwa da komawa yake ya haɗa wata uban zuba. Moh jiddoh ma tsayen take hankalinta ba a kwance ba domin hankalinta ya rabu kashi biyu ne, neman hanyar da zata sadata da musassin abinda ya farun take,
"Me hakan ke nufi?"
Ta faÉ—i da tayi zaton a zuciyarta ne, Mahoob dake dab da itane ya furta.
"Me kuwa hakan ke nufi bayan sake poisoning paah da akayi,moh nifa an fara sanja min tunani wllh yanzu zuciyata ta kasa zama wuri guda me waÉ—an nan jeron gwanon abubuwan suke nufi? Me yasa ake kullum cikin tryn na rayuwar paah ake? Me yasa duk sanda hakan ya faru Oum jesrah ke shiga comma itama?......
Tsawar da mahaifinsa ya buga masane ya sanya shi shanye sauran maganarsa ba tare da ya ida ba.
Duk da ƙarancin shekarunta hakan besa ta gane mayucin halin da addarta deenerh take a ciki ba. Tsamm ta miƙe daga jikin mah kuma har yanzun bawai daina zubar hawayen tayi ba Hannuwan Adda deenerh ta riqo cikin nata tare da kwantar da kanta saman sholder na deenerh nan. ɗagowa ta sakeyi A Karo na biyu tana me sake riƙe dukkanin hannuwanta biyu tanata qoqarin ganin ta kwantar Mata da hankali cikin hawaye da tsananin tashin hankali ganin kamar ko bata a hayyacinta ne, Sabo da tunda abin yafaru ko motsin kirki batayiba bare hawaye saidai jajir da idanuwanta sukai Sam ita tafiso taganta tayi kuka yafi sauqi akan wannan halin dataga tashiga, Cikin muryan kuka jesh ta shiga faɗin.
"Yi kuka! Kiyi kuka Adda deenerh paah ɗinmu ne fa baya da lafiya tare da oum, kinga duk nan kuka muke muma kalla ki gani! Kinga can gacan ma kalla _GARGALION'n_ ɗin Oum ma kukan yake hawaye yake zubarwa a karo na farko a rayuwasa tunda ya mallaki hankalin kansa..... Wani irin rumtse idk yayi yana barin wurin da sauri zuciyarsa na ƙoƙarin faso ƙirjinsa ta fito dole Anzo gaɓar da bazai sake be wani mahaluƙi damar sake taɓa may mahaifiba, Wasan yazo ƙarshe captering ɗin ya isa haka nan.
Lumshe idanuwanta dasukai jajir tayi cikin tsananin tausayin _*Abdoul-maleek*_
Tabbas dukkaninsu suna cikin wani hali Amma shi ya fisu dan kuwa shu ƙunci da Sauyin rayuwa tuni ya daɗe da wargaza komai na cikin duniyarsa, ya tsallake yabar ƙasar sa. Yabar kowa nashi duk dan bama maƙiya ƙafa dan kuma ahalinsa su rayu cikin aminci tunda ta fashimci shi ɗin yafi tsole idanu.
_AK_