Sashe 15
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Daga nan suka sake tattaunawa a tsakaninsu maganganu masu sarƙaƙiya kana daga nan xuwa gobe insha Allah zasu wuce nigiria don ganin cikon miradinsu su duka wato _ANNENMU_ kenan.
Da da meerah za'a tafi amma Oum tace su barta suje saisu zo da annen, dake ma har yanzu babu wanda yasan da maganar ko jalal Ash be sani ba so suke sai komai ya kammala kana su bayyanama duniya. Drecly da sarkin kano sukayi maganar kuma dama acan zasu fara sauƙa.
7:50am jirginsu ya lula nigeria kwarya kwaryar liyafa aka haɗa masu a fadar kano kasancewar yau babban sarkine a kasarmu wato sarkin madina da kansa ba aike ba, ƙara kwana sukayi sai a washe garin ranar agains suka sake bin jirgi zuwa lagos kai tsaye kuma sarkin kano yayi magana da Malam Abdullahi gwani tun a daren jiyan.
Da misalin sha ɗaya da rabi jirginsu yayi dirar Mikiya a garin lagos nan ma a gidan gwamnan lagos suka sauƙa wasu shegun manyan motoci kusan guda talatin aka shirya wanda duk na rakiyan me girma Ash Mayesh ɗin MADINA ne.
A wani irin tsare aka shiryama fitan motocin kansu iri guda ne kasancewar duk wanda yake da labarin sarautar madina yasan cewar basa fita a mabanbanta motoci ko kuwa sunkai É—ari ne ko.
Gaba É—aya motocin Rolls R Rayce ne bugun 2024/2025
Blue black masu ting glass ga wani irin ƙawatan da aka ma motocin da ado irin na zaratan manyan sarakuna, Ko wacce bayan mota tana ɗauke da tambarin _ASH MAYESH_ ne wanda duk a iyaka daren jiya aka shirya hakan. Kwara ɗayace fara wacce ta kasance bullet proof ce, Duk inda suka gimla sai kaga anabinsu da video kasancewar labarin sarautar madina ba boyayya bace.tuni matasa ƴan zaman banza watk media trend suka fara baza video'n tare da ɗan short rubutu.
_kome ya kawo Me girma sarkin madina sarki Ash mayesh zuwa nigeria me girmane don haka I'm waiting_
A jiraye suke dajin kome ke faruwa da abinda ya kawo shi É—in.
Tunfa daga farkon layin har zuwa ƙarshen baka isa ganin iyaka motocin ba, don kuwa bama masu lissafuwa bane dama jama'ar anguwa kuwa harma da wasu anguwannin sun fito dan ganema idonsu dill da dill. Duk kuwa da kasancewar birnine babu ruwan wani da wani to amma wannan batu ake na zaratan sarakuna wanda sukayi zarra sukayi fice a bangaren sarauta.
Ganin inda motocin suka fakane yafi jan hankalin jama'a fiye da baya. A cikin masu leƙe kuwa harma da fitowa harda matan gidan. Amma banda Anne su kuwa sunce baza'ayi babu suna ko iyaka motar suka kalla wata rana sun bada labari suce sun taba ganin motocimsa. Saidai me? Tsaiwar da motocin sukayine a gaban ƙofar gidansu suma yaja hankalinsu. Wannan farar motan ita kaɗaice aka shiga da ita har bakin bishiyar settline ɗin dake ta gaban gidan. Wasu zaratan larabawan hadima maine suka kewaye motan tare da fara wata kalan busar sarewa wanda jin wannan busar ne ya sanya Anne tsayawa chakkk domin jinin jikinta taji ya ɗauka wani kalon tsuma tamkar irin wanda yayi kewar wani gi6i daga cikin rayuwarsa loƙaci guda kuma ya samu ko ya gani ko ji haka jikinta ya ɗauka tsuman.
Cikin harshen labarci suke kirara wa sarkinsu su kuma fadawan kano na fassara musu, Malam Abdullahi gwani da kanshine ya buɗewa ma sarki Ash mayesh motan. Kyawawan fararen sawayensa da duk tsufa besa sun sanja bane ya fara zirowa cikin wasu shegun almurun bakaken halp cover irin sarakunan nan. Shine ya masa gajora har zuwa babban palon Anne domin yace baya da buƙatar ko ina muhallin Autarsa anan yake da buƙatar ganawa da yarinyansa.
Cikin sauri sauran matan suka tari malam Abdullahi suna cewa ya haka duk sauran sassan gidan beyi masa ba sai a sashen Annen kawai zaikai baƙo me girma irin wannan?.
"Babu inda mahaifi yafi dacewa da ya gana da É—iyarsa inda ya wuce É—akinta!"
Wani mugun zabira sukai su duka biyun suna ja da baya tare da faÉ—in.
"Ahhh Rainin hankali dai duk ƙasar nigeria bata isheku wasan kwaikwayon ba saikun haɗa da sarki me girma irin wannnan dan zubar masa da mutumcinsa kome?"
Wani kalan yunƙurowa fadawan kano sukay dake sune masu jin duk abinda suke faɗan. muryan da sukaji ya dakatar da sune ya sanya su juyowa su kalli wurin, Ai da wani mugun bala'in gudu sukaja baya suna sandarewa.
Don wani mugu mugun kaman.....
.
_To ai shikenan mu gimtse kawai nima bansan ko miye ba suka hango É—in_
*BY AMMEY LAYLERH*
_MIKIYA_
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH âœï¸~
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………ñ†¬âœ
13&14
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
**☆✠★ You Are My Dream Come True _Meerah AK_ Friendship 😊🙃🥰?
?_**
Don wani kalan mugun kamannin Anne'n tsantsa da suka gani tattare da wannan kamilallar fuskan dattijon, basu sake rikicewa ba saida queen lajja dake bayan sarki Ash mayesh ta bayyana gabansu itama wanda kai tsaye kamannin Anne'nma duka natane. Ja da baya da baya suke jikinsu na rawan tsoro. Mah (Razeenerh) ce da taji shiru su basuy gaba ba basuyi baya bane ya sanyata leƙo da kanta don ita baki ɗayama tsoron gidan ne ya kamata don gani take taya ace ƴa mafi soyuwa a zukatan iyayensuce ke rayuwa anan wurin. Alhalin su suna can cikin daula da daula ƴarsu na nan na rayuwa a irin wurin nan.
"Wllh yau munyi gamo ne Maman Abdallah nafsi nafsi"
A haba sai aka shiga tsere tsakanin Matan biyu d0n ganin Mah ɗin ya ƙarasa juyar musu da kai baki ɗaya. Cikin anguwa kuwa kafin kace mene har tayi tafff da jama'a ƴan son ganin dill.
Tun tana danne ƙoƙarin danne bugun da zuciyanta ke mata harta gaza dannewa, Raiha ce kwance a gefen Anne'n kasancewan yau weekend ne babu school. Sama take kalla busar sarewan da ake ci gaba dayi na sake bugar da ƙirjinta, Shin sai yaushe ne wai zata dena ire iren waɗan nan mafarkan masu cike da yaudara. don ba yau take ire iren mafarkan ba. Ba yau ba ba jiya ba, ƙofan da taji an taba ne ya sanya zuciyanta bugawa da ƙarfi Malam Abdullahi ne a gaba kafin Mah sai queen lajja me martabane ƙarshe. A nutsenta ta ɗago kanta don gastata kanta. Faɗawa da idonta yayine a cikin wata me balain kama da itane ya sanya jinin jikinta tsinkewa. Tafiya take hannunta yana nuna Anne wasu hawaye na ambaliyan ruwa a saman kyakkyawan fuskanta. "Ke ke kece DIDINA? Lajja wllh Easher'nmu ce wllh itane duk inda jininmu yake baya iya buya don a tafashe yake ba'a daskare yake ba! Har abada jinin Ash ba tauyayye bane ko wacce magudana ta jikinmu tafasa yake jinin mu a tafashe yake Ya abana"
Haka Mah ta shiga faɗi tana kuma ƙara kusanta kanta ga Anne, hannu takai da niyar taba Anne'n ai kuwa taja da baya tare da ƙarema ma mah kallo tun daga kan suturar dake jikinta har zuwa ƙarshe. "A ahhh kada hannunki yayi yunƙurin ta6a wannan jikin, gudun kada ki bata naki jikin"
"Ka gani ko Abaah ai dama na faÉ—a ma duk inda jinin Lajja da Ash yake baya taba buya har gaban abada wllh Easher ce itace itace itac.........
Sai kuma luuuuuu tayi baya da sauri Raiha ta kwalla ƙara don idonta a kulle suke tin arbar da tayi dasu mah ɗin, ita a zaton tama gamo ne tayi buɗe idonta kuma daidai da faɗuwan da mah ta tafi zatayi.
Kafin kowa a cikinsu yayi wani yunƙuri tuni Anneh takai gwiwowinta ƙass mah ɗin ta zube a jikinta,wasu hawayen ta bata san kona miye ba na saƙƙo mata.
Da sauri Malam Abdullahi ya juya da niyar fita. "Ina ka nufa yanzun?"
Muryan Ash ya katse shi daga shirin fitan da yay niya. "Tana da buƙatan ganin doctor ne"
"Ba buƙatan hakan" kai tsaye queen lajja ya kalla tare da furta ki bata taimakon gaggawa" Ko kafin ya rufe bakinsa harta isa garesu
★★★
*KUWAIT*
_drems
''Aslm!'' Umaymah ta gajarta sallaman tana tsaye daga bakin parlour'n tana kallon Moh Jiddoh dake zaune akan prey mad, Ahankali moh É—in ta juyo ta kalleta ko second batayi ba ta É—auke kanta, zama tayi gefen kujerar da Moh É—in take Zaune tana ajiye wayarta a kusa da ita tace
''mun kwana lfy Jiddo?"
Banza Moh ɗin tamata duk da tajita kuma in da sabo yaci ta saba da halin Jiddon dan mace ce ita mai jin kai har yaranta yiwa take waima a haka ƙaunar umayma'n take. Ringing da wayar moh ɗin ta fara ne yasa ta kalleta miƙewa tayi taje gun dressing mirror ɗin ta ɗauko mata Asaad ne me ƙiran wanda t take kira Autan ta dake England miƙa mata wayan tayi ta gagaya tana zama tare da ɗaukar tata wayar whatsApp ta shiga tana duba messages kallon message ɗin data turama Autarta yasmine tun friday da dare ta kalla, yanzun madai ganan alaman kore alamun har duba message ɗin tati kenan. Amma ta ƙi bata amsa _Hii Yesmeern lafiyan?_ Ta sake tura mata kuma yayi two tick kuma ta gan story ɗinta amma bata duba message ɗin nata ba sauƙa tayi tare da switch data'nta tayi ma baki ɗaya.
Maganar da Moh tayi ne ya sanyata maida dukkan hankalinta thought bata É—ago kai ba akan Moh É—in
''uhm Umaymah kenan ae shiyasa naso tun a wancan loƙacin naso mu gama da komai amma abun ya gagara gashi kuma a halin da ake ciki yanzun babu damar hakan!'' shiru Umaymah tayi na ƴan seconds da alama tana sauraren abunda Moh jiddoh ɗin ke faɗa mata ne