Sashe 3
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Ahankali yake saƙƙowa daga ƙerarriyar matattakalar benen ƙafafuwan nan nasa fari karr kamar a lashe kai bakace ya taba taka ƙasa bama da kafafuwan nasa, Yayinda lallausan hannunsa me kama da atafa yake riƙe da wayoyinsa guda biyu, ɗaya kirar Samsung ɗayar ƙirar Iphone X Manne a kunnensa yana waya.
A nutse ya gama saƙƙowa daga upstairs ɗin yayin da cikin sassarfa yake tafiya amma inka kallesa zakasha a hankali yake tafiyan. Cikin zafin nama se faman harmutsa gashin kansa yake wayan ya janye a kunnensa yana fesar da numfashi. Se faman zuba ƙamshin mayun perfumes ɗinsa masu tsananin tsada yake,yeah shi kansa yasan yana ƙaunar ƙamshi yana kuma kashe ƙudi kwarai a kan turaruka sekace mace. Samm baya ƙashin narka maƙudan kuɗaɗensa akan ƙamshi komi nashi luxury da luxury kawai ake magana. Ba kamar ɗazu ba yanzu wasu shegun hoodie riga da wando rugby guntaye gaba ɗaya black. Fuskansa sanye da black prada goggle saboda kai tsaye baya iya shiga rana bai rufe idanunsa ba. Jikin nan sai walainiyan ɗaukan idanu yake.
Tunda ya fito compound na gidan tight security ɗin dake zagaye da harabar wurin suka wani irin kame tare da sara may, mutane biyun suka yi gaba wasu biyun na take musu baya kai tsaye gaban shegen manyan car's ɗin dake jibge wuri guda suka nufa. Wata kafurar Colombia land aka buɗe may ya shiga, wanda kafff masarautar babu me irinta domin iyaka kuɗin ta idan wani me ƙaramar kwakwalwar yaji takan iya juyewa a take tsaban tsadan motan. Arms ne ya shiga driver sit yaja yana me rufewa, manyan motoci sosae suke shirin fita dashi amma ya dakatar da hakan ta hanyar musu nuni dasu zauna baya da buƙata.
Kai tsaye motor'n arms ya cilla hancin motar suna nufar git din farko, nan suka shiga ratsa get get na gidan harsukar harabar masarautar, saida tight security'n suka tabbatar da motor'nsu Ak yayi nisa sosae kana suka rufa baya tare da dogarai.
Kai tsaye Arms _SHISHA BAR KUWAIT_ ya nufa.
land cruiser prado É—in dake bin bayan motan security'n ce ta faka daga gefen kwalta na shiga Bar É—in. Zaid dayaga fitan AK É—in shine ya biyo bayansu, A parking lot na bar É—in arms ya faka motan ya É—auki good 10 minutes kafin ya ziro fararen sawayensa zuwa kan tap bries na harabar wurin.
Gaba ɗayansa ya fito yana me nufar cikin wurin inda ƙiɗeɗe ke tashi kai tsaye na yaran manyan ƙasan. Wurine keɓantacce daya kasance ba kowa da kowane ke zuwa ba domin wurin kansa ba kowane ya sani ba.
Da sauri mahboob dake ƙoƙarin fitowa daga wani passes na daban ya koma da baya, wayansa ya zaro a aljihun wandon jikinsa kai tsaye Mahaifinsa Al-hussien ya dokama kira Ana daga wayan ya furta. "Da da yanzu nazo wuce ta shisha bar naga shigan Ɗaya a cikin biyun su ko AK ko ZAID domin bamuyi kusa ba bare na tantancensu rungume da budurwa" daga tacan banji mene aka ce may ba naga dai ya koma cikin inda ya fito.
Ak kuwa ɓangaren daya kasance na musamman ne ya nufa arms da kansa ne ya masa odaring tsadaddun wine, wani farin balarabe da ya shigo ne ya matsa zuwa ga Ak ya fara saving nashi drinks.
Ɗan ɓata fuska yayi yana karɓan drink a wine glass da saurayin ke bashi, a nutse ya fara sipping na wine ɗin yana jingina da jikin cought din room ɗin.
É—an rolling idanunsa kafin ya fara tafiya zuwa inda pot na shisha yake sabon pipe dake leda yabuÉ—e yasa sannan yakai bakinshi ya zuka kafin ya É—agakai yawani feso hayakin ta hanci da bakinsa cikin wani É—an iskan salo....
Yana zaune a inda yake har loƙacin kamar walƙiya haka yaga wulgin motocin Da da hussien ɗinsu kuma ya tabbatar ba alkhairi bane ya fito dashi. Da ɗan sauri ya fiddo wayansa "JES maza ki fito da kayan aiki ga wani amaxonties news a bar na gintika layout kuwait"
Datse wayan yayi yana sakin wani ɗan iskan smile. Cikin abinda be wuce 50 mint ba saiga almurun motar'n jesra me ƙirar panti grow cruiser land sai Toyota avalon 2024 ɗin dake bayanta. Fitowa tayi cikin shigan baƙar doguwan riga kuwait abaya. Idonta toshe da baƙin shade hannuwanta cikin hand bazan, tayi rolling da vail na abayar sai nose mark ɗin dake faran fuskanta bayan shade ɗin data sanya.
"Let's go"
ya faÉ—i ba tare daya bari tayi magana ba da hannu yama gurds É—in dake biye da ita dasu dakata.
Acan ɓangaren su Al-hussein kuma bayan shigansu wajen suka ƙira mahboob ya fito daga maɓoyarsa nan suka shiga neman Ak wuri wuri amma babu shi babu dalilinsa, cirko cirko sukay suna meda kallon kallo tsakanin su alhussein sai wucin ɓacin rai yake fesarwa.
"Ban san abinda yasa ma na biye maka ba bayan inada tabbacin har yanzu akwai burbushin allurar haukar data saura a kanka" ya faÉ—a yana jefa masa wani kallo me kama da irin gargaÉ—in nan.
"Na rantse Da da naga shigowansa wurin nan kuma na tabbata yana a cikin park É—in nan dole don baici ace yafita a wurin ba"
"Kai rufe min baki shasha kafin na ɓarar dakwai kan ka amshin hukuncin dazai biyo baya"
Ya faɗi yana juyowa da niyar barin wurin a fusace. Cakkk yaja ƙafa ya tsaya ganin ɗaya a cikin biyun yaran da suke da shegen kamanni na tashin hankali abu ɗaya ne yake banbancesu ta hanyar voice nasu. Sai kuma halayyarsu kai tsaye....
Wani mugun kallo ya jefama jesra dake riƙe da camera a hannunta kafin ya buɗe baƙi cikin hasaluwa sosae ya jefa tambayar...
"Waye anan"
Wani É—an murmushi ta saki tana waigawa bayanta tare da furta "ka canka mana kaida Æ´aÆ´anka idan harkai ka gaza ganesu toni taya zan iya ganesun"
wani ɗan ƙafta mata ido Zaid yayi ita kuma ta saki murmushi tana juyo da nufin kallon Su Da da. Daidai loƙacin da mahboob ya kawo mata wani zazzafan mari.
Baikai ga face nata ba ta baya yaji an damƙi tsintsiyar hannunsa farar fatar hannun yabi da kallo domin yanason tantance ko waye.
(Abdoul-maleek) ya furta kai tsaye domin haskensa ba irin me É—aukar idanun nan bane irin na zaid. Amma idan basa guri É—aya duk iya lissafinka baka isa tantance da waye kake tare ba sai suna a tare ne hasken É—aya ke rinjayar É—aya.
"Tabbas wannan wasan lissafi akai akwai maƙirƙiransa"
ya faɗi a bayyane yana juyawa ga Ak ɗin baki ɗayansa. Ƙoƙarin cillar da hannun Ak ɗin yayi amma saidai ya gaza amma dake shima tantirin kansa ne gashi soldier hakan yasan ya a karo na biyu hurgar da hannun Ak ɗin.
Juyawa ga mahaifinsa yayi tare da furta "Wannan tatsuniyar dole ƙirƙirarta akai don haka ge gida DA'DAH"
"Me na tafi kuma na barka kai anan ai kwara kai kaje nina tsaya da sunanka ya ɓaci ƙara nawan ya ɓaci domin kaine sarki na gobe MAHBOOB AL-HUSSEIN EMAAR's"
Wani kalan É—an waro ido zaid da jesra sukai suna me bin É—an uwan nasu da ido alamar tambaya?
KafaÉ—a ya É—aga musu alaman shima me sani ba kafin ya fara taku. Cikin taku É—aya biyu ana ukun Da'dah ya cafki kafaÉ—un Ak tare da juyo dashi gaba kallon ido cikin ido suka bi juna dashi kafin Ak ya janye kafaÉ—ansa a nutse yana furfa.
"Saidai bana haɗa hanya ko tafiyana da masu rufa ido ko masu face uku sabo da jinina tafashashshene a tafashe yake idan irinsu suna kusanta kansu gareni wannan tafasar da yake zai iya ƙonesu ya saɓule su harma da ƙonewa ƙurmus!"
Ya faÉ—i Yana gin gaba
"ka iya buga crikect? Lallai wannan ɗan wasane da yafi ko wanne ɗan wasa kwarewe, da kyau shikenan dai nima ina da wani tsari ni dakai zamu buga ɗan ƙaramin wasa"
"Karo da karo shike kayo babbar ɓarna amma in ka shirye muje saidai ka sani kafin buga wasan saika fara tabbatar da ingancin ƙasusuwan bayanka masu zame maka runfa! Dan ABDOUL-MALEEK AL-HASSAN EMAAR's ba kamar alawa bane da ko wanne kare ko doki zai iya lasa bane guguwane neeeeeee!!!"
Wani irin shegen fito fifitttt zaid tare da Jesra suka saki a tare.
"Hadari malafar duniya funkasau babban girki kaɗangaren bakin tulu a barka ka ɓata ruwa a kasheka ka fasa tulu. Kabewar kan kabari baƙin cikin me taushe murucin kan dutse kake baka fito ba saida ka shirya ABDOUL-MALEEK AL-HASSAN EMAAR's"
Zaid ya jero masa duka uban kirarin nan jesra kuma ta shiga tafa masa.
A wani irin mugun fusace Al-hussein (Da'dah) yabar wurin domin kwakwalwarsan na gab da gama rikicewa ta juyo idan ta juye kuma hauka ze musu kafin nan kuma dole yana son ganawa da MOH.....
"Time is out"
Kawai Ak ya faÉ—i yana barin haraban wurin yana komawa cikin bar É—in.
★★★
_ALHUSSEN/ MOH_
Wani irin mugun mahaukacin gudu ya sanya akayi dasu hakan yasa cikin ƙanƙanin loƙaci suka isa EMAAR's. A haukace ya fito daga cikin motar duk irin yadda kuyangai da security ke bashi girma da miƙa gaisuwa baya ma ko jinsu duk kuwa da irin yadda yake ƙaunar a bashi girman. So kawai yake ya buɗe ido ya ganshi gaban MOH JIDDOH. Da balin ƙarfi ya daki door handle glass ɗin shiga part ɗin Moh jiddoh, tun daga wawakeken palonta ya shiga ƙiranta cikin sautu me amsa amo faɗi yake "Moh! Moh!! Moh!!!"
Mo dake zaune ƙafa ɗaya kan ɗaya gabanta cike da fruit ta watso masa idonunta masu bashi tsoro wani sa'in saidai yau ba hakan a gabansa cikin hayagaga da cira sauti ya shiga furta...
"Dole akwai gaskiyar abinda waÉ—an nan tantiran yaran suka sani MOH! Ki faÉ—amin gaskiya ki faÉ—a min gaskiya dole akwai abinda suka sani ko kuma sun gano ba kene _AINIHIN MAHAIFAYAR AL-HASSAN BA_ ko..........
Wani irin shirune ya gitta a wurin na wucin gadi sakamakon wani irin bahagon marin bayan hannun da Moh ta É—auke fuskar Al-hhussein dashi...