Sashe 2
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
"I swear u don't die with out tell me what about my bride,nace miki matana take? ko saina yi gutsi² da sassan jikinki kafin ki buɗe baki kimin magana"
"Babban kuskure mafi muni a rayuwarka da zakay shine hannunka ya taɓa min ƴa wllh salman"
Yaji muryan mom surry ta faÉ—a daga ta bayansa. Wani irin juyowa yayi a matukar fusace yana watsa mata wani mugun kallo. Itama da nata kallon na kashiga uku ta bishi tana me nufar inda Æ´ar nata take yashe a some. " wllh wllh taku É—aya kika fara momi saina sari fuskarki idan kin musu kuma kara ki gani" salman ya faÉ—i a dake yana saro wata Æ´ar karamar wuka a jikinsa, Ido momi ta shiga rarrabawa tanasan tijarar salman babu abinda bazai iya aikata mata ba tunda ya rantse domin dama idan Æ´an haukan suka motsa masa baya shakkun kowa a gidan bare ita dama daya gama renawa duk kuwa da tana matsayin yayar uwarsa.
Wayarsa da yayi ƙara itane ta ceci momi ta fice a sace da zuwan taje ta debo masa police's. Be ankara da ficewar tan ba tunda ya ga daddy'nsa ne me ƙiran.
"Salman ina ka shiga ne tun ɗazu ina ƙiran wayarka ba ka ɗagawa? Ka san fa ba na son hakan ka barni a zaune tun dadewa ina dakon jiran zuwanka. "Daddy ka faɗamin dama kitimurmurar da kuka ƙullamin kenan na auramin wannan guntun turawan, shi yasa furr ka hanani zuwa ɗaukar amarya kace yanzu maza basa zuwa ɗaukar amarya? Ehhhhhhh " ya faɗi a matukar harzuke.
"Innalillahi, daddy's boy me me me kake nufi ka fahimtar dani, wllh bana ganewa ma ka kulle kaina tell mee tell me maza daddy's boy"
"Sauya min matar da kuka yi mana kuka É—aura min Surayyan momi bilkisu wacce ta gama rabawa turawa jikinta"
Zumbur babu shiri Isa manu ya miƙe wani irin gumi na keto masa, "Kai kai banason zancen banza wacce surayyar kuma? Ko so kake saina zundumo maka ashar da cikin wayar ne"
"Ba wani fa zancen kare kai daddy kawai kana son raina min hankaline wllh idan baku nemomin duk inda Merrah take ba wllh² saina tada hankalin kowa a gidan"
"Kai durun uwaka dan ubanka yo aini a baybai ka kifeni ka fito kamin filla filla yadda zanfi ganewa" ya karashe maganar yana faman safa da marwa shi kadai yasan tashin hankalin da yake ciki idan har da gaske salman din yake. "Allah yasa ba shawuwa kayi da yawa ba"
Daddy ya faɗi kayan jikinsa na jikewa da zufa idan har ta tabbata ba'a ɗaurawa salman aure da yarinyar ba ta tabbata kenan wannan shegen yasan shirunsu akan shi kome?. Ya ayyana hakan a zuciyarsa yana jin zuciyarsa na kartar ƙirjinsa da yake jin zafin har a cikin jikinsa. "Kayi shiru kenan da haɗin bakin naka ta tabbata ko daddy"
"Haba haba salman kasan dai bazan taɓa ma haka ba saidai inda da wannan munafukar uwar taka suka haɗa baki suka muna fincemu dagani har hakai wllh boy"
Daddy yafaÉ—i "Koma dai miye gani nan zuwa gidan kuma karda ka yarda kowa ya fice a gidan nan wllh domin duk sena kone kowa da kowa na rantse da Allahn da yake busa min numfashi"
Yana fadar hakan ga gimtse wayar tare da sunkutar surry ko nauyinta baiji yayi waje, fitar san kofar gidan kuma yayi daidai da loƙacin da motocin police suka faka motarsu mom surry biye a bayansu. "Yawwa yallaɓai gashi nan ma ka gani? Ka gani da idonka ko? Wllh mahaukacine haukarsa ce ta motsa dama sanyi ya fara shigowa ai, karya kashe min ƴata ku kama shi yallaɓai" momi ta fadi tana zaga ye police ɗin.
A tsawace police É—in ya furta..
"Your under arrest her"
Wani mugun kallo ya watsama police ɗin yana faɗin. "Akan wanne dalili kenan?" ya fada a rene yana shirin shigar da surry da take a sanƙame cikin motar police biyu sukayi rammm da shi.a fusace ya juwo da niyar naushin fuskar police ɗin ko kafin yayi wani yunƙuri ɗaya daga cikinsu yayi hanzarin buga basa ɗan kulkensa a gwiwowinsa duka biyun, hakan ne ya tilas ta shi kaiwa sukunne yana sakin ƙarar azaba. Amma duk da haka sake ƙoƙarin tashi yake jefa sury a cikin motar yayi yana zaro wuƙarsa yana wani zazzara musu ido.
"Na rantse da Allah duk wanda ya sake matsowa inda nake kafin nayi dalilin rasa aikinsa ni saina kassara rayuwarsa kafin nan, kunsan kuwa waye _SALMAN_ ba da iyaka sunan mahaifina kaÉ—ai nake amfani ba nima kaina haÉ—arine" (Hatsari) wata inkiya wanda alamu ya gama bayyana shine ogansu yama É—ayan dake dab da salman inkiya ta wutsiyar ido. Karaf ya faki idon salman yana komawa ta bayanshi yana damkar hannuwansa wani cikinsu yayi saurin É—aura masa onka nan suka jefashi bayan motarsu ita kuma mom sury taja motar salman din dake akwai car key nata ajiki.
Haka suka wuce da salman ita kuma ta kama hanyar zuwa gidanta, domin ma ba zataje gidansu salman ɗin ba kuma ta rantse wllh ko sama da ƙasa zata hade babu wanda ya isa ya raba wannan auren ya ɗauru kenan har gaban abada, domin farin cikin tilon ƴarta shine fiye da komai data mallaka a duniyar...
_MERRAH_
Ba wata tafiya me tsaho bace ta kawo mu garin kano har tsaƙiyar fadar jet ɗin mu ya sauƙe, Nan naga ikon allah yau ga merrah a gidan sarauta (kenan ɗansu suka auramin kome?) na raya a zuciyata ina mai bin bayan su fulani da kuyangai suka kewamu. wata Brai layn car ce da ɗauke mu zuwa ɓangaren Fulani uwargi ga me martaba suraj. Har bakin part ɗinta aka kaimu nan ma kewaye mu akai haka ta kama hannuna cikin nata muna tunkarar katon palon ta bayan passes passes da muka ringa wucewa.
A kan wata lallausar kilisa aka zaunar dani cikin ƙanƙanin loƙaci aka cika gabana da kayan ciye² dasu fruit babu kalan da babu, kaɗan naci domin zuwa yanzun sosae jikina ya sake tsanani taurin kai irin nawa da kuma dauriya ya sanya na shanye hakan. Wani lafiyayyen room aka kaini akace nayi wanka na huta hakan kuwa akayi nayi wankane wata farar halp bubu ɗin cotton less aka ajje min tare da blue black ɗin Alkyabba sai su undears haka na shirya bayan shiryawana da kamar 50 minutes aka aiko wata jakadiya wai nazo ana son gani na.
Haka na bita domin komi nawa a wannan loƙacin ya tsaya cakkk, kawai ganinan dai kamar wata butum butumi haka nake kallon komi da ido na kuma duk umarnin da aka gindayamin kamar ba merrah ɗin da kuka sani ba.
A salin fadar me martaba sarki suraj sunusi shureim fulani tamin jagora, zuciyata in bada bugu babu abinda take min. Kallo É—aya yamun ya saki murmushi yana faÉ—in "Masha Allah Fulani yarinyance kuwa ashe na canka daidai"
Kaina na sunkuyar kasa dan ba karamin kwarjini yamin ba gaisa shi nayi a ladabce. Amsani yayi yana min ƴar sokana wai shiba surukuwana bane na dena jin kunyarsa. Nidai kaina ƙasa sai wasa da nake da yatsun hannu na.
Umarnin tafiya ya bamu fulani ta kama hannuna muka fice bayan adda'ar daya rakani da ita.
Suna fita ya sarki suraj ya saƙi wani ƙasaitaccen murmushi a fili yana faɗin.
"mabuɗin ƙofofin hasken ta bayyana!"
Wayarsa ya ɗauka daga kan tumtum ɗin gabansa. Kai tsaye wata lamba ya dannawa ƙira magana me ɗan tsayi sukayi da wanda yake wayar, bayan ya gama da wanda sukayi kai tsaye lambar da sunan *AK PRINCE* ya bayyan ya dokama ƙira.
_KUWAIT_
*AK*
Tafiya yakeyi ahankali kamar bazai taka ƙasa ba kaman kuma wanda ke tsoron ƙasan haka yake tafiya. kai tsaye babban sashen sa ya nufa. yana sanye cikin ƙananan kaya black T-shirt da Black jeans tunda yake tafiyar yake wuce dogaraye dake tsaye wanda suka shiga taitaiyinsu suna kuma shiga nutsuwansu,sai ma wani irin girmamawan da suke bashi Ko kallo basa isan shi sai wanda suke take may bayane kawai ke amsa duk wanda ya watso gaisuwarsa ga AK ɗin. A baƙin ƙofan suka tsaya ƙiƙam suna bama kofan tsaro. Ta babban ƙayataccen palonsa ya huce kai tsaye zuwa bedroom nasa, yasa hannunsa kenan da niyar tamfirin wayarsa ya shiga may vebrating dole yaja ya tsaya yana me ɗauka ganin me ƙiran ne ya sanya shi jann ɗan ƙaramin tsuma "mtsssss" kafin ya picking call in tare da manna wayar a kunnen sa.
Shiru yayi yaƙi yay magana har saida daga cannn sarki suraj ya furta. "Gaga kana da lafiya?" kai tsaye ya tambayeshi cikin larabci. "Da bana da ay daba jini ba" ya furta yana hararan wayan domin bayason sharuɗan da wannan tsohon yake shimfiɗa masa kai tsaye kamar wani ubansa danya haifi Oummeyn'shi aiba shi ya haifa.
"Ka shirya zuwa Nigeria É—aukan matan dana É—aura maka aure da ita"
"Tunda ga É—an banza ba mezai hana ka haÉ—ata da matanka su cike huÉ—u kenan"
"ABDOUL-MALEEK wannan ɗin umarni nane" sarki suraj ya faɗi a tsawace yana datse ƙiran...
"Mtssssss kama gaji ka sakar musu yarinya uban me zanyi da mata"
(Hhhhhhhhhhhh munga ALIEYO ma malam AK😊☺😠wllh idan kazo kana mana kuka irin na O'o ko hmmmm ubanka zamuci yaseen)
Ya faɗi yana me fasa shiga bedroom ɗin domin yana da buƙatar yasha iska.
*NIGERIA*
_Isa manu pov_
[07/11 9:07 pm] ★~AMMEY LAYLERH🤫: *🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH âœï¸~
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………ñ†¬âœ
3&4
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
# The Amazing
# CHANGER
# Destiny
# Betray
# HotLove
# ROMANCE
â¤ðŸ”¥
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
💚💛💜â¤â¤â¤ðŸ“´ðŸ”¥â™¥â™¥