Sashe 10
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 6 min read
A nutse ya shigo cikin nutsuwarsa da deep voice É—in nan tasa ya furta
"Assalamu Alaikum!"
"Wa'alaikas salam habeebty"
Zama yayi daga gefen ƙafafunta yana me ɗora kansa saman ƙafafunta cike da cunkushewar zuciya ya furta, "Barka da safiya Oummuna"
Gashin kansa ta ɗan shafa kasancewar ya zame pcarp ɗin, kafin a tausashe ta amsa shi cike da kulawa. Apple ya ɗauka daga jerin fruit ɗin dake shaƙe a gabanta. Babu jimawa saiga zaid shima wata harara ya cillama Ak ɗin yana ɗauke kai daga kallonsa, shima yi yayi tamkar be ganshi ba ya zauna aka fara break ɗin dashi. Shigowan jesrah kenan ko zama bata samu ikon yiba oum ta furta, "Maza je kizo min da zauj Al-maleek!"
Rassssss gabansa ya bada sautin bugu yana tsayawa daga shan coffee ɗin da yake a tsime, babu jimawa sai gata ta dawo zama tayi gefe da Ak tana faɗin. "Oum bacci ta koma mebi ta gaji ne kinsan yau ita kaɗaine tayi duka dinner ɗin nan" kai kawai ta ta ɗaga mata suna ci gaba dacin kayan karinsu.Ak kuwa wata ɓoyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe yana ci gaba da shan coffee ɗin da ya masa daɗi sosai, bayan da suka kammala yin dinner ɗin jesra ta fita cikin sauriri domin yau ta kusa yin late nema.
Zaid ne ya ɗan dubi oum a shogoɓe yana karyar da wuyansa gefe cikin ɗan tura baki kaɗan ya furta "Oum ni yaushe zaki min auren ne tunda kimma biyuna?"
Wata daƙuwa oum tama zaid ɗin tare da ranƙwashin kansa da samm baya saka hula ko wacce iri, sake tura bakin gaba yayi yana me sake faɗin.
"Kinga dama gobe birthday na don haka saiki shirya min suprise mata a maimakon kyautan da zaki min really?"
Yana faÉ—in haka ya kwasa da É—an gudu gudun kada yanzu kuma yasha dundu, saman lafiyayyan gadonsa ya faÉ—a tare da ciro wayansa yana buÉ—e datan wayan domin tunawa duk wani clips nasu cewar gobene fa birthday nashi..........
To ai shikenan saimu gimtse anan kawai
Sai munzo taya murnan birthday koda kuwa a gayyar soÉ—i ne aha koba haka ba my FAN'S???
*BY AMMEYLAYLERH*
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH âœï¸~
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………ñ†¬âœ
9&10
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
**☆✠★ You Are My Dream Come True _Meerah AK 😊🙃🥰ðŸ˜_**
Kai tsaye status yayi da, _My people tomorrow is my birthday my celebration comin at 8:10 pm O'clock Wow my people have a crucial celebration at moment time,Happy and axcited to u all_
Kamar ƙiftawar ido da bismillah sai gashi mutane har sun fara replying nashi. Mutum na farko daya fara turo masa saƙo shine Afif taj babban abokinsa da _Happy birthday to my incredible dud in life, On this special day, I want to take a moment to appreciate the unbreakable bond we share. From childhood memories to adult adventures, we've been through it all together.
I am so grateful for the laughter, the tears, the late-night conversations, and the unconditional support. You are more than just a brother - you are my best friend, my confidant, and my guiding light. As we celebrate another year of ur life, I wish for you to have Joy that overflows from your heart ,Success that surpasses your wildest dreams,
Love that surrounds you always, Health that keeps you strong and vibrantHappiness that fills every moment.
May this new chapter bring you closer to your goals, your passions, and your heart's desires. May you continue to grow, learn, and evolve into the amazing person you're meant to be.
I am honored to be your ZAID EMAAR's partner in crime, and your forever friend. Here's to many more years of making memories, creating new experiences, and exploring life together.
With all my love, appreciation, and well wishes, happy birthday once again dud 🎉_
Daga nan sakonnin mutane suke bude masa suna shigowa kai tsaye na taya shi murnar birthday nashi.
Duddubawa ya shiga yi wasu ya amsa wasu kuma ya share ya ɗan 6ata loƙaci sosai akan wayan daga ƙarshe dai sai kashe duka wayoyinsa yayi. Yay bacci abinsa merai da lafiya.
Bangaren Ak bayan kammala dinner nashi wani kai tsaya ya ɗauki luzury blue Kekensa yabar entrance na masarautan ma baki ɗaya. Ta wata boyayyar hanya yabi gudun kada waɗan nan natattun suce zasu bishi, Saidai ashe yayi na banza ne domin loƙacin da yake dab da fita wani soldier ya ganshi. A take ya ƙira wasu suka mara may baya amma bata yanda zai gane ba.
Daga cann ƙasan ranshi yake jin wani irin boyayyen farin cikin da besan ko daga ina yake ba, Yawo kawai abinsa yake akan shimfiɗeɗiyar kwaltan.
Kai tsaye wani Haɗaɗɗen estate ya nufa a anguwar _MASHATLE SHUWAIK_ Estate ne wanda yayi fice yayi shura a birnin ƙasar nasu, anguwace ta manyan mutane kebantattu daga cikin tsiraran mutane ne ke rayuwa a cikin estate ɗin.
A wani haÉ—aÉ—É—e tsararren dogon gini ya yatsa on tampring na duka finger's nashi biyar door glasses É—in yayi. Saida suka tabbar da ya shige lafiya kana suka bayyana a gaban wurin suna zagaye ilahirin ginin don wanzar da tsaron lafiyansa. Da kekensa yaci gaba da tafiya a titin gidan da ya wani irin bala'in haÉ—uwa kamar ba gobe.
Ya ilahi wani irin tsararren gidane me ɗauke da ground floor, private entrance , big private garden , 4 bedrooms , big lobby, big maid room, kitchen, 3 bathrooms, private 2 shaded car parking, no landlord lives in the house. Komai na gidan a nutse a kuma tsare haka yake. A wata ƙofar mashiga ya dakata wacce gaba ɗayanta ta kasance ting tihgt ce, sai ruwa da hadarin dubai tsaruwan wurin ya bada wata sassanyar nusassiyar iskane ke kaɗiwa a hankali wanda kai tsaye take tafiya da ƙamshin flower's ɗin da suka ma gidan dama estate ɗin ƙawanya.
Nan ɗin ma dai on tampring nashi door handle in yayi. Da ƙafa yayi tafiya me ɗan zurfi kasancewar yau baya da buƙatan hawa lifp.
Ci gaba yayi da tafiya da ƙafafunsa haka harya iska wani shegen ploor me azabar kyau da tsaruwan daya kusan tafiya da tunani. A wani entarnce door ya tsaya Akun da aka sanya domin be mutum umarnin shiga ne ta naɗi sautin amon murayansa kana ta bashi daman shiga, Ƙofar wata kuwait dooor flop dark room ce ta bayyana daga ƙasan kuwa farat ɗaya idan ka kalla kai tsaye zakace ruwane ya tare hanyar ga wanda be sani ba. Amma kai tsaye ga wanda ga sani kallo ɗaya zaima wurin ya gane cewan Opp water's tiles ne Malale a hanyan.
{Lol😊😂☺ banda ƙauyenci su O'oh ahammmm Munje..... Ta maƙalƙaleni tana ihu da kururuwan waiya ruwa² itafa wllh ba zata shiga ruwa ba😎😎😎😎😫 dan haka masu tsoro close your Ido uhummmmm}
Sanyin da yaji ya ratsa har tsakar tafin ƙafarsa ne ya sanya shi ɗan rumtse ido yana ɗan bata fuska tare da cizar ƙasan lips nashi ba da yawa ba, Sai kuma ya buɗe a hanzarce tuna ko a ina yake da wani irin sassarfa ya isa xuwa ga asalin bedroom ɗin domin ba ɗan ƙaramin missing nata yayi ba duk da kuwa cewar rana ɗaɗɗaice baya kallonta ta cikin cct fotage ɗin daya settinlyng da komai nashi.