Sashe 13
Mikiya Part 2 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
"Karka yarda dan mataccen ubanka! Nace karka yarda hussein a kana kallon yadda abubuwan dai suke kwa6e mana a cikin ƙaramin loƙutan nan"
Kitttttt ta datse kiran tana wani irin runtse ido tareda jijjiga kai Kai tsaye Center table ɗin tsakiyar ɗakin ta fasa raga raga tana kuma tsaye, zuciyarta na neman faso ƙirjinta tabbas ta yarda sai yanzun abubuwan da suka faru a wancen ranar komai ya dawo mata a kuma ranar ne ita yarinyan ai tazo, kana a kuma ranan tayi poisoning na me martaba.
"Wllh bazan yarda komai ya kwa6e min da wuri haka ba! Meyasa za'ayimin haka? duk Uban tsawon waɗannan shekarun dana ɗauka kenan a banza wllh bazan ta6a yarda nayi faɗuwar baƙar tasaba dole ki mutu yau _Jaddern Ashaan_ Duk kece sanadiyar komai kene kika shigo cikin rayuwata kika 6atamin ita wllh na tsaneki Na tsaneki Keda zuriyarki tsanar daban ta6a ma kowa ba a duniya"
Tana faɗin hakan ta miƙe ko kallon gabanta batayi babban burinta kawai taganta a gaban jaddern Ashaan ɗin. Taku take me kama da sassarfa idonta har bata gani sosae zuciyarta kamar zata faso ƙirjinta ta fito.
Haka ta ringa shiga tana fita ta cikin wasu 6oyayyan hanyoyi wanda haka har saida takai kanta ga wani surƙuƙun bakin ɗaki me tsananin duhu sosae. Wanda dattin ƙura da yana baki ɗaya suka baibaye ɗakin, da hannuwanta tayi amfani wajen fara share gefe da gefen tsakiyar ɗakin, take wani wuri da aka masa alamar zEr0 ya bayyana. Numbobine tsoffi irin na da ɗin nan suka bayyana a jikin wannan wurin bayan ta danna wata jar alama, numbobin da suka daɗe da zama haddattu akanta ta shiga daddanawa, a take tsakar tilen moples ɗin yaja gefe da gefe saiga wani da ɗaɗɗen gini ya bayyana kai tsaye ta shige ginin cikin ƙarƙashin ƙasar. Wata azabar shi kansa ginin wani ginin ne a cikinsa haka ba tare da tsoro ko fargabar komai ba ya faɗa dakin ƙarshen. Bin bayanta yake cike da fargaba mai cunkushe da tsoro,ita kuma ko waigowa bayanta bata yi kawai tafiya ta ke
cikin sassarfa ta ban mamaki wanda hakan yasa dole Mahboob fara haÉ—awa da sauri-sauri gudu-gudu dan
ya cin mata amma ina sai ƙara sauri ta ke harta shige cikin wani surƙiƙin dogon gini. Kai tsaye cikin dogon ginin ta shige shima ya mara mata baya
cikin sauri, yana shiga yaga ƙofa ta samu da kanta ta rufe gidan kai tsaye nan ta ke wani uban duhu ya mamaye
gidan baki É—aya tamkar wata yayi nisa, Nan take hankalinsa yayi mugun tashi domin ko tafin hannunsa bai iya gani tsabar duhun cikin duhun É—akin.
Kai tsaye inda Jaddern Ashaan take a É—aÉ—É—aure ta nufa wani irin yankawa gabanta yayi ya faÉ—i zuciyarta na barazana wa gangar jikinta ta hanyar fasar kirjinta ta fito.
Cikin wani mugun tashin hankali da ƙinƙinar da bata san tana da ita ba sai yau ta shiga faɗin.
"Me me me za zan ga gani hah ha ka ni Hauwa'u?, komai ya gama ƙare min ɗin kenan dai ko kuwa yaya ya?, to kadai mutuwa tayi ta bushe ta zama wannan burbuɗin kasan?"
Ta faɗi tana me wawurar kasan da ta ɗan turu wuri ɗaya. Wata walƙiya taga ta gitta idanunta da wani irin hasken daya kashe mata idanunta sai kuma taji kamar an buga mata wani, Sai kawai ta tafi luuuuuu tayi ƙasa a sumeeee........
To masha Allah ai shikenan saimu gimtse anan ba?
Hhhhhhhhhhhh
Kai wllh nama rasa ta inda zan fara da tamboyinku da kuma yawan sharshinku mutanena.
Kawai dai muje zuwa game rabo za'a warware komai dashi.
*AMMEY LAYLERH taku ce*
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH âœï¸~
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………ñ†¬âœ
11&12
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
**☆✠★ You Are My Dream Come True _Meerah AK 😊🙃🥰ðŸ˜_**
_MADINAH_
A É—an tsorace Ash ya janye wayar a kunnensa wanda har hakan ya sanya queen Lajja dake basa gyaran kumba dago da kanta tana me dubansa a nutse.
"Lafiya Ashfuddern?"
Queen lajja ta tambayi mijin nata, kansa ya É—an jujjuya mata yana faÉ—in. "Kamar dai kunnuwa sun É—an sami raunin jine wllh Lajja, amma kar6a muga ji abinda ake faÉ—a! Daga lambar Lele Razeerh ne"
Itama jikinta na É—an rawa ta amsa tana manna woyar da kunnenta tare da jin furucin da Oum ta sake maimaita mata itama.
"Kunnenka be samu raunin jiba Rahul hakane abinda kaji kuma daidaine"
Tsaye ya miƙe har jikinsa na ɗan rawa kaɗan bada yawa ba, "Bani phone na"
Ya faÉ—i a hanzarce. Bashi tayi kai tsaye number'n Zayeet Ash kai tsaye yayi calking.
"Ina buƙatar jet yanzu yanzu maza xuwa Kuwait Zayeet Ash!"
"Ko lafiya kuwa Abana?"
"Ba tambaya nace kamin ba aikin zakamin kona nemi woninka yamin?"
"Afwan Ya abana yanzu kuwa an gama"
Daga haka ya yanke wayan yana cewa lajja ta shirya yanzUn zasu tafi babu jirah. A take Zayeet Ash yayi magana da pilot É—in dake driver'n nasu duk inda suke so yayi akan ya shirya tashi yanzu zuwa kuwait.
Babu 6ata loƙaci kuwa ya nemi izinin tashi 7 na magrib ɗin, 7:30 jirginsu ya tashi daga madina zuwa kuwait, tafiyan bame tsaho bace cannnn hakan yasa 8:50 suka sauƙa a masarautar kuwait. Kai tsaye Mah dake a sume suka fara gani tun a daren wacce har yanzun bata farfaɗo ba.
Ganin me girma sarki Ash a sallar asba ba ƙaramin kaɗa hantar cikin hussien yayi ba, amma sammm hakan be nuna ba ko'a fuskan shi saima gaisawa da sukai cikin mutan taka da tattako.
Daga nan masauƙi suka sake komawa ita kuwa dama lajja tare ta kwana da yarinyanta. Wacce sai a sanyin asubar nan ta farka da wasu surutai wanda ba masu ma'ana ba, Da kan lajja take a sake mata alluran bacci domin kwakwalwanta ya sake samun relax yanda ta kamata.
★★★
Ak tun a daren ranan oum ta sanar dashi abinda ya faru wand har kawo kwanan yau be ta6a ganin matar nashi ba, kasancewar sa6ani suke samu kuma ko zaid Merreh bata taba haɗuwa dashi ba. Hakan kuwa yama Oum daɗi domin kakaf labarin abubuwan da suka ringa faruwa tsakanin AK da MEERAH saida fulani ta bata labari wanda hakan shine abinda gafi rinjayar hankalin me marta, ganin duk faɗin duniyar babu mahaluƙin daya taba fira dashi bare batun bayyana kansa wa al'umma, amma ta sanadiyarta ya magantu tun daga nan me marta yasa aka ringa bibiyar masa duk wani motsin Ak ɗin tare da Merrah.
Bama iyaka labari kawai ake bashi ba daga karshe komai ake may video nasu har kuwa ranan data kusan faɗawa ƙasar benen nan, anan maganganun yarinyar da kamu kamanninta suka haska may wani muhimmin sirri da tarun abubuwan mamaki, tun daga nan ya fara neman duk wata hanya da zata sada shi da iyayen yarinyar. Saidai kuma kash a loƙacin daya bayyana sai yayi rashin sa'a don saura kwana uku bikinta ma a loƙacin, Harya fara shirin juyawa wani ƙaddarern lamari ya sake haskaka hasken daya fara kalla tattare da yarinyan Harkuwa hakan ya kaishi ga nasarar haɗa aurenta dana mara jin jikinsa.
Wannan kaÉ—an kenan daga cikin abinda fulani ta yankama Oum É—in.
Ak kuwa cewa yayi yau zaiga ƙarshen fitsarar koma wace tada yarda harta amsa sunan matsayin matarsa. Hakan ya sanya kai tsaye ya nufi Sashen mahaifiyarsa duk da kuwa yasan cewarn babu kowa bangaren nata.
Kai tsaye daga yasan bedroom na jesrah nan É—in ya nufa.
Fitowanta a wanka kenan domin tashinta kenan alluran bacci itama oum tasa aka mata,sai yanxun take farkawa hakan yasa tana tashi ta fara da wanka don tana son jinta Fresh off kafin ta zauna nazartan komai tunda kuwa xuw yanzun tasan ba mafarki bane ba kuma cikin gushewar hankali take ba.
Rigar wankane sanye a jikinta blue colour iyaka cinyanta sai farin towel data naɗe kanta a ciki. Wani mini kuma riƙe a hannunta tana tsane ruwan dake ɗiga daga fuskanta zuwa jikinta. Fararen santala santalan cinyoyinta tar dasu kamar wacce ake wankesu kullum da madara da zuma sai wani colour'n glowing suke. Sammm ita ba ma'abociyan son irin waɗan nan ƙananun kayan bace amma kuma tunda tazo ƙasar dole bata da za6in daya wuce hakan tunda bata isa ɗaura zani ta shiga wonka ba, yoma ina yake babu dama zani ɗayane kakaf kayan kuma tunda jesra daga dashi take amfani idan zatai wanka ta hanata sanyawa amma taƙi. Haka tanaji tana kallo ta ɗauke mata duka zanin harma da rigan akan hakan kuwa har ƙaranta takai wurin oum Amma ta bata haƙuri tace taci gaba da amfani da showel ɗin da kuma bathrobe dele haka take dannewa tayi amfanin dasu ba don taso ba.
Towel É—in dake É—aure saman kanta ta ware tana kaÉ—a kanta tare dayin hajijiya domin idan ba jesra bace a room É—in bata wani amfani da na'urar busar da gashin kai, tafi gane ta naÉ—o abinta a showel kana ta karkaÉ—e abinta ta taje shi tas.
Sake baza gashin kan tayi tare da É—agowa haÉ—i da É—an turo baki gaba haÉ—i da faÉ—in "Jes kin gama dan.......
Maganan tane ya maƙale a maƙoshinta haɗi da wani irin zaro manyan idonta masu kalan madara da kuma na ƴan mayen nan. "Ya rabbi.! Ɗan dabar can dai anan?"
Harshen meerah da zuciyarta ke bugawa da sauri-sauri ya suɓuce wajen faɗa batare data shirya hakan ba. Aida wani irin tsalle ta buga sai gata tsaƙiyar bed tare da toshe kunnuwanta da hannayenta tana kurma uban wani ihu.
"Na shiga uku Ni! Maryam, Innalillahi yanzu kai nan É—in ma saida ka biyoni ko tsoron Allah bakaji?. Ka sani yanzun ni killatacciya na haramta da duk wata haÉ—awa dakai A yanxun haka ina amsa sunan matar Aur........
"Keeeeeeeeeee!!!"