Sashe 37
Matar Dan Birni Part 1 Complete Novel · about 8 min read
Tun daga dan nesa da gate ɗin ta hango biyu daga cikin securities din gidan suna tura wata mata waje,daga dukkan alamu dai son shigowa take suna hanata ita kuma taƙi hanuwa,da ɗan gudu aminatu ta karasa wajen tana cewa "kai laifiya kuke tura babbar mace haka?shegu arnan da basu san meye daidai ba",su kansu securities ɗin babu wanda bai san matsayin aminatu a wajen me gidan ba shi yasa suke girmamata kamar wadda ta yi zaman shekara a gidan,hannu tasa ta lakucewa lutin cikinsu hanci tana cewa "ƙaton banza da bai san aikinsa ba,idan ba kuyi wasa ba duk sai nasa an koreku daga aikin, ɗayan ne ya buɗe baki zai yi magana, kan ya fadi abinda ke bakinsa aminatu tuni ta tattare duk miyan bakinta waje ɗaya yana buɗe bakin ta daddage ta tofa masa su acikin bakinsa maganar da zai yi kuwa sai haɗiyeta yayi tare da miyan AMINATU, ba aminatu da ta yi aikin ba hatta da matar da aka hanata shiga sai da ta samu kanta da ke cewa da dariya, baran ma yadda suka ga securityn na ta zura hannunsa can cikin maƙogaransa yana so yayi aman miyan AMINATU gaba daya ya rikice sai kokowa yake da numfashinsa yana kakarin amai wai ki zai samu ya mayar da miyan, amma babu alamar amai zai zo,cikin dariyar ƙeta aminatu take nunasa da yatsa tana cewa "dama ka ɗauki dangana ka kora miyan MATAR ƊAN BIRNI da ruwa dan yau babu kai ba cin abincin dare tunda ka ƙoshi da shayin miyan MATAR ƊAN BIRNI me garɗi", aminatu na juyowa sai ganin dayan security din tayi ya kama tsallen kwaɗo babu ji babu gani,shi kuwa ba komai ne yasashi yin tsallen kwaɗo ba sai dan yasan shima nasa hukuncin na nan zuwa wata ƙila ma shi kashi zata yi masa a bakin shi yasa ya gwammace yin tsallen kwaɗon ko ya samu ta tausaya masa,matar nan kuwa na tsaye tana kallon dramar aminatu da abin yayi matukar tafiya da ita, tsawon shekaru uku rabonta da yin murmushi in Ka cire yake bare akai ga dariya amma yau daya da ta haɗu da aminatu ta sata taya dariyar da ta jima rabon da ta yi irinta,kama hannunta ta ji aminatu ta yi wanda shine dalilin da ya katse mata tunaninta, jan matar aminatu ta yi tana cewa muje ciki ki fadi abinda ya kawoki kai kuma idan baku kiyayi aminatu ba aradun Allah gobe gashinta zaku ci kafirai banza da wofi kawai",zaman dirshen security nan yayi yana ci gaba da kuskure bakinsa da har yanzu bai dena jin yauƙin majinar miyan AMINATU ba,shima lutin zama yayi bayan ya tabbatar da bacewar aminatu a idanunsa,numfashi kawai yake ja yana aiyana cewa da zai samu dama sai ya karya aminatu biyu.
Suna shiga falon aminatu ta nuna mata wajen zama tana cewa zauna bari na kira matar gidan", jinjina kai matar ta yi tana mai bin falon da kallon kauyanci.
Dole sai ka.wuce dakinta dana Alhaji Garba sannan zaka isa ga dakin Hajiya zubaida,daidai lokacin da aminatu ta zo giftawa ta dakin daddy wayarsa ta yi kara wanda ke nuna cewa kiransa a kayi, har aminatu zata wuce amma ta rasa dalilin da yasa ƙafafunta suka ƙi yin gaba wanda har yasa ta fara sauraren wayar da daddyn zahida yake yi,Alhaji Alhaji ribado kana nufin kace min anyi nasara a kanku?yanzu daure yaronka za ayi kenan?sai da ya dan yi shiru na saianni wanda ke nuna cewa yana sauraron me magana ne,kana ya ce,"a'a ba zai yiwu ba dole sai mun nemo wannan shu'umin lauyan ai babu wani lauya me GASKIYA da ya isa yayi tasiri a cikin wannan jaha tamu in dai muna numfashi,kara yin jim.yayi kafin ya dora da cewa,yo ribado in dai da kudi ai ƙaryar me gaskiya ta kare kuma ina tabbatar maka da cewa duk boyon da yake da hana yan jarida magana dashi da kin nuna fuskarsa da yake to wallahi in dai muka sa shi gaba ko bai so ba sai ya bayyana mana kansa idan yaƙi ya saida mana da gaskiyar ta sa mu sai mu siyeta ta ƙarfin tuwo",dariya yayi wadda ke cike da ƙeta kafin ya ce,"ina haba ribado kai ma baka sakar masa kudi ba ne amma da kasa kar masa kudi da tuni kune da nasara,to Allah na tuba yaronka fyade nawa yayiwa yara kana siye lauyoyi sai wannan ne zai gagareka,ko yaƙi yarda ku haɗu ido da ido ai akwai hanyoyin da dole idan ka bisu zai kawo maka kansa cikin sauƙi,amma dai mu ka tsaya kayi kallon yadda wasan zai kasance,dan ina tabbatar maka da cewa kamar yadda muka yi wayar nan da kai nasha maka alwashi akansa, to haka zan kuma yi maka waya nasanar maka da cewa ya sayar mana da gaskiyartasa ko kuma mun siyeta ta ƙarfin tuwo",daga nan ya kuma sheƙewa da dariya, daga haka aminatu ta samu ƙwarin gwiwar wucewa daga bakin kofar tasa,zuciyarta cike da tambayoyi akan waɗan nan mutane, ta wani ɓangaren kuma yanzu so take kawai TASAN ko su ɗin su waye.
Koda Hajiya zubaida ta fito, zama ta yi tana yiwa matar kallon rashin, gaisheta matar ta yi sannan ba tare da bata lokaci ba, ta faɗa mata bukatarsa na cewa ta taimaka mata da aiki ko na bawa fulawa ruwa ne saboda suna cikin matsin rayuwa ga shi tana da marayu a gabanta yanzu haka ma biyu basu da lafiya suna can ƙauye wajen mahaifiyarta tana kyale dasu, shine ita ta fito neman kudin aikin da za ayi wa yaro guda ɗaya,kafin Hajiya zubaida ta yi magana suna tsinkayi Muryar daddy Yana cewa, Hajiya ki bata dakin zama ko da dai bama bukatar aiki amma zamu taimaka mata, yarin naki dan shekara nawa ne za ayiwa aikin?"ya tambayi matar yana samun wajen zama,"matar ta bashi amsa da cewa shekarar goma",jinjina kai kai yayi tare da ɗan yin jim, zuba masa ido mayar da aminatu su kayi dukkansu zuciyoyinsu sai da suka.masa kuma suka tabbatar da cewa akwai lissafin da Alhaji garba yake yi wanda shine dalilin saurin amincewarsa.
Azumi ce ta kai matar dakin da zata zauna,tana fita Hajara ta sa hannu ta share hawayen da suka cika idanunta,kafin cikin kaushin murya ta ce, wallahi in dai Ni yar halak ce ba zaku sake min na biyu sai na tona muku asiri,azzaluman da basa aikin Allah sai idan sun san zasu samu amfani(wannan mata ba kowa bace face Hajara Abubakar da ta yi basaja ta dawo cikin rayuwar zahida dan kawai ta cimma burinta na ɗaukar fansar ran mijinta)
To fa ana wata ga wata shin dama Hajara baki hakura? ba duk da cewa kina jin kamar ba zaki samu lauya me GASKIYA da adalcin da kike nema ba,?muje dai mu ga ya lamarin zai kaya.
Su kansu GJK din su waye?
me ye alakarsu da AMINATU?
Zaki yi dariya iya dariya zaki yi farinciki da annashuwa koda kina cikin damuwa.
Akwai cakwakiya da abubuwa masu ɗaure kai wanda zasu zo ba tare da zato ko tsammani ba,akwai rikita rikita me tashin kai.
Da kuma
Sirrika boyayyu masu ban mamaki ku yi hakuri kar ku gaza ku biyo NI a sannu dan warware muku kulli da haska muku haske cikin duhun da ya mamaye labarin,
Ku siya ku karanta yan amana ,domin gyara gobenku da tsarkake zukata da kuma karin ilmi cikin ilmin ttarbiyar yaranku mata, da kuma karin ilmi akan yadda zaku gyara zaman auren ku da yin tsaftataccen kishi wanda zai sa me gida yaji kamar ya fasa, da yadda zaki fahimci me sonki dan Allah da kuma samun annashuwa tare da sabunta soyayyar me gida cikin tsaftatacciyar kauna me taɓa zuciya,
Kauna iya kauna sadaukarwa iya sadaukarwa nishadiniya nishadi kishi iya kishi,son zuciya iya son zuciya,neman kudi ta kowa ce hanya ido a rufe,da kuma rayuwar lauyoyinmu a yau,ku dai ku biyo niiiiiiiiiiiii✍🏾
Da kudinki anan
8064537048
Fatima yushau adam opay
Amount 500 only ✍🏾
Na gode daga gimbiyarku me kaunar ku
Fyadam ✍🏾
[4/12, 5:28 PM] yushauadamfatima: *Typing*
💕
*MATAR ƊAN BIRNI ** 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
``` *Page27``*
A can gidan kuma zahida ce take buga sharafinta, dan sai yanzu ne hankalinta ya dawo jikinta, ta kuma sabunta halayyarta da ta yi sanyi,se yanzu ne ta kuma sanin muhimmancin mus ab da fahimtar ita din fa ba ƙaramin dace ta yi da samunsa ba, dan haka take matuƙar ɗagawa da kasancewarta matar mus ab,yadda take taku cikin ƙawayenta da hura hancin ita matar mus ab ce kadai ya isheka kallo,su kansu ƙawayenta ba wai da kudinta take tashin Kansu ba, sai dan kasancewarta matar young biloniya me ji da tsantsan kwarjini da sassanyan kyawun da ya haɗe da tsananin kwarjini da kamala,kar fa kuce wai mus ab irin mazan indiyawa ne ko larabawa da ba a samun irinsu cikin nahiyar africa,a a bafulatanin mutum ne irin ko wanne bafulatani, banbancin sa da sauran maza shine tsananin tsafta da iya gayu da son ƙamshi sai tsananin kwarjini da hasken addini da miskilancin da yake a juninsa tamkar wani saraki(uwar gida koke kika zauna kika fuskanci mijinki kika gyarashi tsaf zai iya zama kamar mijin Novel irin su mus ab, din aminatu da kuma al'amin din fahrin,sai yaya abdalla na bintu da kuma hamma wazeer na raihan sai kuma gwara zan ku na shekara zahlanku ta gidan YARBAWA sorry na manta sunan gwarzan zahla🤣ato dan babu ruwan Zahra Kar kije kinawa mijinki wani gani gani ya tambaye ki dalili kice masa littafin aunty Zahra kika karanta to bance ba babu ruwana 🤣).