Sashe 6
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Page 16.
Karasawa ciki yayi ya gaidasu tace Najeebullah baka tafi ba inace yau lahadi? Kai ya dan sosa yace wlh kuwa sai gobe da sassafe zamu wuce farooq ya bata mana lokaci tace au wai dama tare da farooq kuka zo weekend amma ban ganshi ko sau daya ba mike kafafuwanshi yayi yace eh akwai dan wani aiki da yakewa abbanshi ne time to time a jihar bauchin nan memartaba ne yace shima Alhaji auwalun ya daeo nigeria amma baya samun zama najeeb yace ai kam kullum yana yawo a sama kaman tsuntsu duk suka yi dariya najeeb ne yace aunty zan sami fruit salad kuwa tace ban yi ba gsky dan banyi tsammanin kana nan ba amma bara inyi maka yanxu dan yatsina fuska yayi yace barshi kawai aunty baki ga yanda yallaban naki ke hararata ba zan sa msh amrya aiki dariya tayi ganin yanda yallaban nata ya dago daga cin pepper meat dinshi yana kallon najeeb da mamaki yace lallai sharrinka me licences ne duk suka yi dariya Kafin ta tashi taje ta hado musu haka suka ta hiransu cike da nishadi
****** ***** ******
Washegari ko da ta tashi zuciyarta a tsorace take ita dai sai addua take Allah ya kareta daga Sharrin momy da haj kaltume dan ta kara tsinkewa da al'amarinsu musamman ma da taji momyn na waya akan a dau mataki me karfi a kanta dan tsintaciyar mage bata mage.
Wuraren 12 momyn ta kirata palour tace mata yanzu dadynta yayi waya wai ta sameshi a airport da mota yana da bako ganin cikin sakin fuska tayi maganan ya ba laura karfin guiwan tambayanta toh momy shi ina motarshi tace kaman yace wai yana garage ne ko yaya mishi oho mr Joel ne yazo daga US maza kiyi sauri tace toh momy bara in dauko handbag dina dan ina so inje shoprite tace toh yi maza da sauri ta dauko handbag dinta da ta sa kudi da credential dinta da duk wasu abu me mahmmanci irin su debit card dinta ta fito dan ta kudurta niyyan yau bauchi zata nufa ai dai royal house ba boyayye bane mota ta dauka ta kunna gps din ta fara gudu kwata kwata ko hanyan airpot bata kalla ba dan ta san tuggun su momy ne ta fara barin gari ta ga wasu bakaken motoci kaman suna binta ai sai ta Kara gudu, gudu kawai take ba kakkautawa dan ta gama tsarguwa ita suke bi gudun da takeyi tana waiwaye yasa siterin ya kubce mata sosai motar ta wulwula ta sai cikin daji.su kuma motocin ma ba ita suke bi ba suka yi wucewarsu wani mai magani ne ya ga motarta na hayaki yayi gaggawar zuwa ya fitar da ita a sume ya dauko mata jakarta da sauri sauri gudu gudu ya bar wajen motar kasancewar zai iya kamawa da wuta at any moment magani yazo diba ya ga abinda ya faru aiko basuyi wani nisa ba motar ya kama da wuta.
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Assalamu alaikum na gode na gode da kulawarku gareni jikina Alhamdulillah na sami lfy na sani har da addu'o'in ku a gareni Allah ya saka ya bar kauna MASOYAN MASOYAN JUNA😃😃😃
Page 17
Laura bata farfado ba sai da tayi kwana uku kasancewar ta bugu a kai(ni dai nace wannan kan na shan bugu Allah dai yasa kar ta haukace😜) ranan da ta cika kwana3 ta farfado a firgice da kyar baaba lami matar mutumin nan me maganin gargajiya ta lallabata ta koma ta kwanta sannna taje ta kira mijinta yazo ya dudduba yaga bata da wani rauni ya ba da wani jikaken magani baaba ta bata ta sha haka suka yi ta jinyanta har na tsawon sati guda Kafin suka tambayeta daga ina take domin su maida ta jakkarta ya miko mata wani sanyi ne ya tsirgata ganin bata rasa abubuwanta ba kasancewar ya fada mata hatsari tayi kuma motarta ta kone. Godiya ta musu sosai sannan ta gaya musu ita bauchi ta nufa a takaice dai ta basu lbrn abinda ya fito da ita sosai suka tausaya mata malam saleh yayi alkawarin sada ta da masarautar bauchi.
***** ***** ****
RANAR FARIN CIKI
Sun iso garin Bauchi da la'asar tun daga gate din farkoaka hanasu shiga ba yanda basu yi ba amma fir suka ki haka har mangariba suna abu daya laura ta rasa inda zata tsoma ranta sosai ranta ya baci ta nunar musu mamanta na cikin gidan suka ce wacece mamar tata tace dija ita ke fura da dambun gidan suka ce sai dai ta kirata a waya abin duniya duk ya isheta suna nan tsaye sai ga wata dalleliyar mota tazo zata wuce ya shiga gidan da sauri laura ta iso jikin motan kafin a bude gate sauke glass din shi yayi yana karewa kyakyawar hallitar dake a gefenshi kallo ita ta katse mishi tunanin da cewa dan Allah ka taimaka kace su barmu mu shiga ciki mamana na ciki na dade ne da bata pls ka taimaka dum yayi da ta ambaci kalmar bata waro ido yayi da ya tunota a karamarta LAURATU itama kallonshi tayi da kyau tace customer cikin dariya murna yake sosai yace ku shiga suka shiga motar yace lallai yau aunty ta nemi babban goron albishir da zata bani zan kawo mata diyarta laura tace ummee na tana gidan nan har yanxu kenan? Gyada kai kawai yayi ya nufi main house da ita tace wajen maimartba zamu fara zuwane gyada mata kai kawai yayi cikin murmushi mamaki ne fal a ranshi na gogewarta duk da tana cikin tsofaffun kaya hakan bai hanashi hango gogewarta da wayewarta ba ga harshenta ba hausar da sauki direct part din aunty suka nufa inda tana tsaka da dafa dambu taji faruq bawan Allah na rafka mata kira a firgice ta fito tare da bororinta ido biyu suka yi da diyarta wanda ko tsufa tayi bazata kasa ganeta ba balle wai girma ita ma lauran ido ta kura mata tana mamakin sauyawanta gata a wani babban sashi na gidan ga kuma yara da suka fito suma yanxu ko rainonsu take amma ai tana cikin shiga ta alfarma.......
Luuuuuu aunty kuma ummie ta yi baya data fadi bororinta biyu suka kai mata dauki wajen tareta da Sauri saratu daya daga cikinsu ta dauko ruwan sanyi a fridge ta kawo aka yayyafa mata yaranta sun zagayeta sai kuka take haka laura faruq ne yayi dabaran kiran mai martaba a rikice ya iso ko fadawanshi bai jira ba abin ma abin mamaki ina kasaitar sarautar yana shigowa ta farfado sai kawai ta fada jikin mijinta tana mai rokonshi ya tabbatar mata laurenta ce wannan tana me nuna laura dake tsugune tana hawayen tausayinsu kawai .
[7/4, 11:51 PM] YAYA HAYAT: 💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 18.