Sashe 14
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan fitan laura najeeb da khaleesat har rige rigen tashi suke su bita najeeb so yake yaje ya dan tsokanota ita kuma leesat lallashi zata mah ta dakatar dasu dukka tace duk ku zauna kai sultan so kake mu samu sabani sarai ka san ban son abinnan kai kuma nuna min kake kafi kowa farin ciki da hakan wai ni kam dama can sonta kake ne? Yayi shiru ya sunkuyar da kanshi a zuciyarshi yana fadin for almost 4 yrs mah ta cigaba da fadin koma meye ne a zuciyanka ni dai na fada ma ka nemo ko yar waye ka aura amma ban da waddan can lumshe ido yayi yace haba mah ki yiwa abee da ammi adalci plsss ki duba yanda suka dauke mu ki duba dangantakar mu dasu ba naki da na aunty ba murmushin takaici tayi kafin tace hakan ne yasa ban kyamaci auran khaleesat da umar ba dan duba hallacin da kake magana ni wancan yarinyan ne dai bana so ka gayawa ubanka ka fasa auran nan tunda dai ba sonta kake ba kaima in dan biyayya ne ai nima ina da hakkin ka min biyayyan sai dai in kaima kana son auran ke kuma ta koma kan khaleesat wallhi kina neman in babballaki a gidan nan in baki fita a idona ba tam.
Biki saura sati biyu anyi anyi da laura suje suyi pre wedding taki shi dama najeeb baya nemanta rabonshi da ita tun ranan da taje gaida mah bata kara komawa ba ita da aka ce ta dinga zuwa kullum ko aunty ta korata sai tayi nata wajen ranan dai asirinta ya tonu ta fita da kusan awa khaleesat ta shigo nemanta aunty tace ba tana wurunku ba khaleesat tayi dariya tace tab lauran ce zata shiga wajenmu lallai aunty tace ban gane ba bata shiga wajenku ne leesat tace sai kace wacce zamu cinye ba ana haka ta shigo aunty ta hauta da fada ta inda take shiga ba ta nan take fita ba ranan dai khaleesat tayi dana sani dan ita bata san dawar garin ba.
Biki yazo an yanke shawaran a bar laura anan bauchi wajen auntynta sunje ruga sunyi gayyarsu mutanen ruga sunyi mamakin samun cigabansu baffannin aunty sun nemi yafiyarta sun shirya amm takanas ta turo masu gyaran jiki ana musu gyara ko wacce da wacce aka turo mata dan tace dukka ya'yanta ne ana saura sati biki mutanen US suka diro laura tasha mamaki dan ko da daddare sunyi chart sai gashi sun bata mamaki wai toh wa ma ya gaya musu ko dai daddynta alh sa'ad ne suka ce ah ah sister dinta ce ta gaya musu tayi murna sosai da zuwansu tuni suka shiga cikin kacaniyar biki.💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 29.
Biki ya kankama su regina an shiga biki sosai duk wani event na kafin daurin aure su suke sata attending kama su bridal shower, kamu, send off party da dai sauransu sosai bikin ke kayatar dasu amare sunsha kyau sai sheki suke saboda yan uwan mah na india sun zo da masu gyaran jiki suma sai suburbuda musu gyara ake sunyi kyau har sun gaji sun tsumu har sun gaji.
Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya yau aka daura auran Najeebullah Sa'eed Abdulqadeer da Lauratu muhd auwal sannan aka daura na Umar Faooq da Khaleesat Sa'eed Abdulqadeer Akan sadaki naira 50k laqadan ba ajalan ba.
Lokacin da maroka suka shigo suna ta sambada kirari da sanar da daurin auren Laura ji tayi kamar ta kurma ihu kawayenta ne suka ta tausarta a daren ranan akwai dinner da za ayi da angwaye dan duk sauran event din ba ayi da maza ba sai dinner.
Kawayenta sune make up artist dinta sunyi sunyi ta tashi su mata kwalliya taki tana kwance tana jinsu idon nan yayi ja dan tunda aka fara maganan auran ko hawaye digo daya bata zubar ba tayiwa kanta alqawarin Najeeb bai kai ta zubar mishi da hawaye ba wannan lokacin ya wuce,sau daya tak ya taba sata kuka ba kuma zai kara ba.
Aunty suka je suka kira mata dan duk ransu ya baci gashi lokaci na kurewa aunty ne ta wanke ta tas ta saka ta tashi taje mai mata gyare ta bita bathroom din aka hada mata turaren wanka sauri sauri suke yi mai yin hair dressing nayi mai yin fuska nayi haka suka shirya amarya tsab ta fito abinta rannan a hade sai ta kara kyau suma baturen nata sunyi kyau a cikin dogayen rigunansu na material orange colour sai black head da suka daura akansu irin daurin rahma sadau na cikin wakan rariya dan an gaya musu royal house ba a son improper dressing amare na cikin fitted gown fari kal sai aka daura musu alkyabba golden kala sunyi kyau matuqa haka kawayensu musamman su allison sun haska suma abin dai gwanin kyau a cikin kawayen amare ga cousins din khaleesat na india suma suna cikin.kawaye ga fararen baturai da bakake ga fulaninmu ga hausawa.
Karfe takwas da rabi aka fito da amare motocine guda goma sha biyu a jere a biyun tsakiyan aka saka kowacce a cikin daya angwayensu na jira.
Kara hade ranta tayi ganin Najeeb a cikin motan yayi kyau sosai cikin bakin kayan sarauta mai adon golden abinka da farin mutum kaman ka sace ka gudu😜
Shiru ba wanda yayi magana a cikinsu har aka fara jan motocin shi hankalinshi na kan wayanshi ita kuma sai kumbure kumbure take tana kau da kai kaman ance ta juyo ta kalleshi subhanallah bata taba zaton haka yake ba yayi mata kyau sosai kwantaccen sajenshi da ya hadu da dan kasumbar da ya bari ya masifan yi mishi kyau bakin gashin sai kyalli yake a farar fatarshi hularshi ta kafu akanshi gwanin sha'awa bata taba ganinshi da hula ba ko dan yaga yana da gashin kai mai kyau wanda yake mishi waves ne shi yasa baya son sa hula oho🤷🏽♀ gashin giranshi ta kalla dan ta ga ko irin na kanshi da sajenshi ne shima baki ne sidik hanci shi ta kalla duk da baya facing dinta ta gefe take kare mishi kallo hakan bai hana ta hango tsayin hancin ba kara mai da hankalinta tayi kan idonshi da yake kaman a lumshe musamman yanxun da yayi kasa da su yana kallon wayansa fatar idon ta lullube eye ball din amma hakan bai hana ta hango girmansu ba ta shagala da kallonsa ya dago kai carab idonsa suka shiga nata abin dariya sai ta kare hade rai.
Girarsa daya ya daga alaman tambaya yace ya dai wifey do u need anything? Ta turo baki kafin ta nuna kanta da dan yatsanta tace nice zan buqaci abu a wajenka mtswww in ur dreams ta juyar da kanta wayarshi yasa a aljuhu yana murmushi kafin ya juyo da ita yace meh? Kina ce ban san kina kallona bane har hadiyan yawu kike yi kina lashe baki na san mai kike so lesson din mu na ranan kike so mu cigaba ki bar wani lashe baki ba sai kin lashe ba ni da kaina zan lashe miki yana gama fadan haka ya jawota jikinshi bai bata daman protesting ba ya hade bakinsu tare da zira halshensa cikin bakinta wani hot short passionate kiss ya bata janye bakinshi yayi daidai da bude musu mota da akayi.....
💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 30.
Fita yayi da sauri tare da miko mata hannu ta cika fam kaman zata fashe amma abin mamaki sai ta fito da wani shegen murmushi.
Jerawa suka yi kawayene da abokan su suka musu rakiya wasu a gaba wasu a baya Najeeb da laura ne a gaba sannan su farooq haka aka shiga aka gudanar da dinner din gwanin kyau abin mamaki laurat ta ba da hadin kai sosai sai murmushi take kawayenta da sauran wadanda suka san bata son aurn sai mamaki suke shi ko gogan kwata kwata bai yarda da ita ba dan da farko yayi tunanin lessons din da yake koyar da ita ke ratsa kwanyarta daga baya yayi tunanin ba irin laura ake lankwasawa da sauri ba irinsu basa give up da sauri.
Anyi dinner an gama lafiya around 11 aka gama aka dau hanyan komawa gida ko a mota ba wanda yacewa dan uwansa kala shi Najeeb kokari yake ya gane takun da take kokarin shiryawa ita kuma anata bangaren tana can tana saka wannan ta konce she really need to show him he is messing with the wrong girl she will have to teach him her kind of lessons wani murmushi ya ga tayi wanda hakan ya kara tabbatar mishi akwai wani abu a kasa.
Washe gari da wuri aka tafi raka khaleesat dan ita maiduguri aka nufa da ita duk da kasancewar jirgi amarya da yan rakiyarta zasu bi bai hana a tashi da wuri ba dan can din ma biki za a cigaba sosai laura ta so ta rakata akace itama din zuwa yamma za a kaita tun safe aunty da goggoninta suka sa laura gaba ana mata nasiha idon nan kyamas sai ja ja ja da yayi wani irin taurin rai ne da ita asalin rikon fulanin ta gado.
Karfe biyar aka sada ta da bangaren Najeeb da ya sha gyara aka sabunta komi duplex ne ginin side dinshi.
Akwai parlour babba wanda yake hade da dining area da toilet a jikin dining din sai kitchen kato ba store sai kitchen cabinate da aka kewaye kitchen din da shi komai a ciki yake.
Dakuna biyune akasan ko wani daki da bayangida sama ba parlour sai wani dan karamin waje kaman na shan iska sai dakuna uku manya da toilet din su gidan dai mai kyau abinshi
An kawo amarya an watse an barta tana yin sallahn isha ta sunce kayan jikinta tas tayi wanka tasa gajeran wandon jeans dai dai mazauninta sannan ta dauko vest fari ta saka.
Cikin gidan ta dinga zagayewa tana kallo sosai gidan ya kayatar da ita