Sashe 18
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zubewa yayi a kujera idonshi a lumshe farooq ne ga matso yace dude meke faruwa me yake damunka da kyar ya iya bude idonshi da ya sauya kala zuwa ja yace farooq ashe khaleesat bata kaunata
Subhanallah ya kake irin wannan furucin me khaleesat din tayi?
Nan ya kwashe hiransu da yaji ya gaya mishi murmushi yayi farooq din yace na tabbata habibty na da wani plan a ranta dan tafi kowa damuwa da irin zaman da kuke yi kai da lauratu amma bari ta shigo muji.
Haba abokina kaman ba barrister ba kaima ai da jin zancen ka san akwai wani abu a kasa suna cikin maganan sa ga khaleesat din
Wani mugun kallo ya bita da shi da ya saka ta rikirkicewa hannu mon yaya murmushi farooq yayi yace ah ahkar ka wani tsorata min mata zo habibty ina lauratu
Tace na barta zatyi wanka ta kwanta yace good gaya mana me kuka tattauna.
Da jin haka ta san yayan nata yaji kenan cike da kunya ta warware musu komi.
Farooq yace habibty me hujjarki na bata wannan shawaran
Ta dan gyara zama tace so nake a maimakon tasa yaya ya fara sonta ita ta fara sonshi yaya yayi amfani da wannan daman na cusa mata sonshi ya ja mata rai yanda zata yi ta shishige mishi.
Najeeb kura mata ido yayi yana mamakin kaifin tunaninta farooq yayi murmushi yace toh kaji sarkin yan zuciya yanzu dai dabara ya rage ga mai shiga rijiya.
Zama yayi a parlourn su yana tunanin sabon game din da zasu fara bugawa shi da laura ita zata yi kokarin jan ra ayinshi shi kuma zai yi kokarin cusa mata sonshi wow this is going to be fun ya fadi haka yana mai lumshe ido...
💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen
Page 36.
D'um taskaram ji jande mah. Aisha Ali. Garkuwa (garkuwa leyol fulaku). haa'am and'on woni modibbo'am. Jaumirawo vallu'en
. Wannan shafin naki ne Aisha Ali Garkuwa(garkuwan fillo) u are my mentor my star Rabbi ya barmu tare ya bar ya bar zumunci
***** ******* ******
Haka kawai yake jinshi cikin nishadi hakan yasa ya dau laptop dinshi yana aiki.
Yana tsaka da aikin ya ji kamshin turarenta lumshe ido kawai yayi yana mai jin wani irin dadi bude idonshi yayi dai dai da idda saukowanta.
Ya illahi lallai yarinyan nan sai yayi da gaske wani shegen gajeran wandon jeans ta saka girmanshi baifi boxers ba sannan ta saka dark brown din riga da bai fi wanda nononta kawai ya rike.
Zama taje tayi kusa da shi ta dan sunkuyar da kanta shi kam yi yayi kaman bai san da ruwanta ba.
Ranta ya baci ganin bashi da niyyan yi mata magana amma dai ta daure tace yaya yarimanmu(kaman yanda aunty take ce mishi)
Dago kanshi yayi yace gimbiyan dume on sak lerema (menene damuwarki) ta dan sunkuyar da kai tana Dan murza yatsunta tace amm dama nazo in gaya maka na yafe maka abinda ya faru shekarun baya ne kuma kaima in baka hakuri kusu wadu munya mis wasmiti (dan Allah kayi hakuri nayi nadama) ta karasa fadan hakan idonta na cicciko da kwallan da ita kanta ya bata mamakin daga ina kwallan.
Shima mamaki yayi irin kissa da makircin mata in ba dan ya sani ba sai ka rantse da Allah tayi nadaman da gaske ne.
Gyaran murya yayi yace ba damuwa komi ya wuce Allah ya yafe mana baki daya ya cigaba da abin da yake yi.
KAI ji mun mutum ranta ya baci tayi da na sanin fara wannan show din ya samu tazo tana bashi hakuri shine zai na wani hura mata wannan dogon hancin nashi wallahi ba don ta fara ba da ta bawa banza ajiyanshi.
Daurewa tayi ta dan matso kusa da shi ta kwantar da kanta a kan kafadarshi tace yaya yarimanmu ka tabbata ka yafe min?
Ya dan kuma gyara murya dan ba karamin kunnoshi tayi ba dan rabuwa da tayi a jikinshi ita kanta ta sami wani dan relief.
Ganin bai kulata ba ya sa ta dan dago tare da sa yatsanta tana zana karar hancinshi sannan tace kasan sometimes in akayi maka abu kana yaro yana wuyan mantawa so pls ka min uziri.
Dan lumshe ido yayi tare da budesu a hankali ya kuma lashi lebansa yace ai na sani shi yasa bana jin haushinki kar ki damu ni na yafe miki tunda kema ki ka yafe balle ni,ya dan sakar mata murmushi.
Hannunta da ke fuskanshi ya dawo kan lips dinshi tana zage lips din tare da karkatar da kanta.
Pat pat zuciyan Najeeb ke bugawa dan ba karamin yaki yake da desire dinshi ba wajen hana kanshi juyata son ranshi yana cikin wannan tunanin yaji ta zira halshenta cikin bakinshi.
Zaro manyan idonshi yayi ganin irin confidence dinta amma baiyi wani mamaki ba dan ita yar kiri kiri ce.
Juya halshenta take cikin wani salo tana dan cusa yatsunta cikin kanshi tana sauko da hannunta har zuwa wuyanshi.
Duk yanda ya so yaki responding ya kasa jikinshi har rawa yake ya cabki harshen tare da kara rungumota hannu daya yasa wajen kau da laptop dinshi ya daurata kan cinyanshi suna kissing juna wildly.
Boobs dinta ya kama da hannu biyu wanda hakan yasata jan numfashi ta kara kamkameshi.
Fuskanta ya dinga bi da erotic kisses dinshi ya gangaro wuyanta yana bata wet kisses ita kuma tana kara daga mishi kanta tana turo mishi kirji.
Daga rigarta yayi hakan ya bawa boobs dinta daman fitowa dama ko bra bata sa ba hungrily ya kai musu cabka yana circling tip din da yatsan shi can kuma ya replacing yatsan da bakinshi.
Wani irin nishi take fitarwa da yasa ta take ji kaman ba ita ke wannan nishin ba.
Juyata yayi ya kwantar da ita kan couch din ya kafin ya koma kissing dinta a hankali yana rura mata jiki sai da ya tabbatar ta kamu she is ready for him yayi abin da ya san zai barsu cikin wahala.
Excuse me shine kalmar da ya fada mata kafin ya mike ya juya ya haura sama cikin sauri ko waige babu😳🙊
💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen.
Page 38.
Ita ta fara tashi tace yaya yarimanmu bacci ya dago lumshashun idanunsa ya dan sakar mata murmushi yace ok nima yanzu zanje in kwanta.
Tace ok bara ni in fara hawa ta fadi hakan tana mikewa
Wanka tayi ta murza turarukanta tasa nighty dinta ta hau gado tana tunanin kar ta ba da kanta da yawa insha Allah zai kawo kanshi kai wannan idea din seducing din baiyi ba da ta sani bata biyewa khaleesat ba.
Shima nashi bangaren bayan yayi wanka kwanciya yayi dan ya sakankance zata kawo kanta ko ba komi ko bai mai mata komi ba zai luguiguitata ya more😜.
Dukkansu juye juye suke a kan gadonsu kowa na expecting yaga dan uwanshi haka har bacci ya daukesu
Da sassafe ta tashi duk da rashin baccin da tayi haka ta watsa ruwa ta saka mini jan mini skirt da yellow top ta shiga kitchen tana hada break fast chips na soya mishi da sauri sauri ta toesting mishi bread tana kan setting table ya sakko baiyi mamakin ganinta a kasan ba tunda ya san mission dinta amma duk da haka bai zaci hakan ba.
Morning our prince ta fadi hakan tana jifanshi da murmushi,shima murmushin ya mata.
Yace a wali jam boddo(kin kwana lafiya mai kyau)
Wal tayi da idonta tace ina ina boddon?
Lakace mata hanci yayi yana zama yace gata nan
Murmushi tayi ta fara serving dinshi shi dai kallonta kawai yake yana adduan Allah ya nuna mishi randa zata mishi hidima dan tana sonshi
Har mota ta raka shi bayan ta manna mishi wet kiss a lips dinshi dan bata bari feelings dinta ya rinjayeta mishi deep kiss ba.
Duk yanda laura ta kai da kwarkwasa ta kasa jawo hankalin najeeb ko da ya biye mata karshe sai dai ya jagwalgwala ta ya barta a cikin wani yanayi har ta kai ta kawo tana tsoron ya tabata ya bar ta da wahala amma bata daina hoping zai kusanceta ba.
Bangaren Najeeb gani yake yafi laurat cutuwa sosai ya ke tausayawa kansu dan ya san duk suna buqatar juna gwara shi ma yana shan pills.
Lauratu ta rage jin haushin kanta akan shishigewa najeeb da takeyi ta rage jin tsanarshi wani sa'in har missing dinshi take tana missing kallonshi yana lumshe mata ido😮
💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen.
37.

. Wannan shafin naki ne Aisha Ali Garkuwa(garkuwan fillo) u are my mentor my star Rabbi ya barmu tare ya bar ya bar zumunci Ameen.
***** ***** ******
Sauke riganta tayi ta dunkulle a kan dogon
tare da runtsu ido.
Ko me ya faru? Me ya sameshi oho? Gosh lallai zata more dan ya iya jiyar da mace dadi so haka aure yake(nace tukun na ma😝😁) Haka ta kasance cikin wani irin yanayi .
Bangaren Najeeb bathroom straight ya wuce ya sakarwa kanshi ruwan sanyi ko zai samu sa ida dafe kanshi ya yana tunanin anya zai iya wannan draman from day one ma kenan? Tab
A daddafe ta tashi ta shiga daki ta kwanta ita kam bata san me zata yi ba wlh ta bar jin wannan jarabar wlh baza ta kuma yadda ammi ta dura mata wani abu ba( ta manta daman can haka take ammi da najeeb dai sun taddo mata da shi)
Najeeb bai sakko ba sai la'asar abin dariya sai ya tsinci kanshi da jin kunyan haduwa da laura bai san me zai ce mata ba.
Sauke ajiyan zuciya yayi ganin bata parlour yayi sauri ya fita sallah.
Ita kam baccin wahala ne ya dauketa bayan ta gama juye juyenta bata farka ba sai wajen biyar wanka ta tsala ta saka wani short dresa fari bashi da nauyi ana dan ganin jikinta.
Sakkowa tayi ta nufi kitchen ta dora girki miyan eggusi tayi ta tuka poundo (garin sakwara)tayi fruit salad ta setting table sannan tayi alawla a toilet din parlour tayi sallanta a nan.