Sashe 11
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kokarin mikewa take yi aunty ta janyota jikinta tana fadin ki nutsu a cikin manya kike shashasha ita kadai ta ji hakan najeeb kam.daskarewa yayi a wajen ya rasa mafarki yakeyi ko kuwa masha Allah abinda maimartaba ya fada kenan abu yayi kyau ba tare da jinkirtawa ba yace shima umar farooq din baza a barshi haka ba na bashi khaleesa Allah ya sanya albarka a auran gaba daya aka amsa da amin Mutuniyar kam tabbbbb........
[7/17, 06:28] YAYA HAYAT: 💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 24.
An tsai da ranan aure wata biyu,taro ya tashi lafiya.
Suna shiga parlour din aunty laura tasa wani ihu tana fadin wlh ni bazan aure shi wlh bazan auri mugu ba haka kawai ki hana ni magana a rasa da wanda za a hada ni sai mugun nan pap aunty ta make bakin tace lauratu ki kiyayeni ki shiga hankalinki fa kina haukane iyayenki zasu yanke hukunci a kanki ki kasa musu biyayya to ahir dinki turo baki tayi tace ni banki yi muku biyayya ba shine dai bana so ku kawo ko me gadine kuga in ban aura ba ni shine kawai ban so aunty tace aa baza ki iya wannan biyayyan ba tunda ga lafiyayyan miji an baki kince ba kya so wai mugune uban wa kika ga ya taba yiwa mugunta kasake ta tsaya tana kallon aunty wai wa ya taba yiwa mugunta cikin jin haushi tace aunty har kin manta lokacin da ya zalunceni ya sa aka min duka ba tare da na mishi wani laifi ba? Aunty tayi tsaki tace baki da hnkl abin da ya dade kike tunowa abinda ya faru a lokacin da kuke cikin halin kuruciya Allah ya sawwake miki ta shige ta barta ihun ta kumayi tare da jan gashin kanta auntynce ta kuma lekowa tace malama kar ki mayar min da gida asibitin mahaukata fuuuu ta wuce tana kunkunin taga me daura auranta da najeeb
NAJEEB kam ya rasa a wani yanayi yake jin abin yake kaman a mafarki da ya saba yi wai shine zai mallaki astral ya illahi Allah ka tabbatar jingina yayi da bango yana tunatoh surarta bata da tsawo sosai amma ba gajeriya ba ce kalan fatarta chocolate kala ce tana da hips da tudun duwawu sosai nonuwanta basu cika girma ba amma ba kanana bane a tsaye suke cas dasu fuskarta kuwa shape ne mai ban sha'awa tana da Ido madaidaita hancinta ba dogo bane sosai dan daidai ne haka bakinta madaidaici ne ba abin da yafi daukan hankalinsa kaman natural coil hair dinta gashin kanta bakine sidik a kanannade irin kaman tayi tsifan nan shoulder length ne wato daidai kafadarta ya tsaya haka yake naturally ko ta sa comb ta combing haka yake zama lauratu kenan tana da kyau dai dai ita .wani murmushi yayi Dan ya san ya gama sa'a fargaban shi daya rashin son da take mishi dan karara yake hango tsanar shi a fuskanta ya lumshe ido yana tunanin mafita.
FAROOK yayi farin ciki da zabin da aka mishi dan khaleesat bata da makusa fara ce kal dogowa tana da dogon gashi har baya kasancewarta ruwa biyu manyan ido ne da ita kaman na sauran yan uwanta (dan dukka yaran haj najma akwai ido kasancewarta mai manyan ido) tana da dogon hanci da dan karamin baki itama dai ta hadu dan in suka jera da laura sai an fara hango kyaunta kafin na laura kunsan farin mutum da daukan ido.
KHALEESAT tafi kowa farin ciki da wannan zabin domin ta dade dama yaya farooq din na burgeta sosai tayi kuka da ta sami labarin auranshi da laura karahe ta bawa kanta hakuri ta cigaba da adduan zabin Allah ashe shine zabin lokacin da papansu ya fada mata labarin da kyar ta iya daurewa sai da ta shiga dakinta tayi tsallan murnan cikan burinta.
Sa'eed wai me kake nufi danine waro ido yayi jin ta ambaci sa'ees kai tsaye lallai ya tabo madam yau ko dear din babu ita ta katse mishi tunani da fadin tunda ka auro wancan yarinya yar kasarku ka sauya halayenka gaba daya kace kana so in dinga maka girki da kaina dan haka khadija take maka yanzu ka san bambacin cin girkin matanka da na masu mana hidima i obligate without questioning ur decision kace wannan kace wancan i never complain ina yi maka uzuri amma kai da alama ba ka san zuru ba ya zaka yanke hukunci ba tare da ka shawarce ni ba nima fa ina da hakki akan yaran nan toh ni dai na fada maka dana ba zai auri yarsu ba.
Kwantar da murya yayi yace naj ki fahimceni ba wai na nuna miki fin karfi akan ya'yanki bane ki tuna waye alh auwal a wajenmu ki duba dangantakarsa da yarinya ba wai dangantakar ita khadija da yarinyan ba eh kema kina da hakki akan yaranki amma ina tunanin ban da matsala da ke shi yasa na yanke hukunci ba tre da shawartarnki ba kiyi hakuri da halayen da kika ce na tsiro da su wallahil azim ban taba yin wani abu dan in tozarta ki ko in musguna miki ba kar ki manta gwargwamayar da muka sha kafin muyi aure da irin kalubalen da muka fuskanta auran so fa muka yi naj... Katse shi tayi da fadin a yanzu auran mu ya fi min kama da na hadi ka dauki khadija kamar itace kuka yi auranso bana hadi ba( ita tana ce lamido ne ya sa shi auran khadija) shshsh ya dora yatsar sa akan lebbbanta yace ya kike wani irin magana ke kin sani kece zabina a da kuma kece zabina a yanzu ki taimakeni ki bani hadin kai muyi abin da ya dace tashi tayi ta shige toilet ta bashi zaune a wajen dafe kanshi yayi da hannu daya tare da lumshe ido da alama abin ya wuce tunaninshi

Page 25.
Aslm kuyi hakuri fa rash in charge me koda ni wlh, ni kaina ina son in dinga kokarin yin typing din akan kari amma ba dama. AFUWAN PLSSS.🙏🏽
Daren ranan Najeeb kwana yayi yana raya daren yana godewa Allah da zai mallaka mishi astral a lokacin da ya cire rai da samunta
Da safe bayan sun tashi sunyi sallah sai yaga farooq na ta hade mishi rai bayan sun dawo masallaci yayi shigewarshi bargo yace bestie meke faruwane ina ce zaka tashi kayi shirin tafiyanku borno da lauratu ne naga ka koma ka kwanta kara murtuke fuska yayi wanda sam hakan ba halin farooq bane hankalin najeeb ya tashi mutuqa cikin sanyi jiki ya zauna a side drower yace dude whats wrong wani abu ne ya faru? Farooq yace ba komi ya juya ya kwanta juyo da shi yayi yace then why are u acting wired? Cikin kuluwa farooq yace najeeb kar fa ka dame ni yanxu na riga na san ba ka dauke ni kamar yanda na daukeka ba ni kadai ke damuwa da damuwarka nake daga hankali akan abin da kake da tabbacin samun shi da sanin inda abin yake ni ka barni cikin duhu..... Najeeb ya kara rikicewa yace farooq wai me kake fada ne me nayi maka kake fadan wasu irin maganganu? Farooq yace baka sani ba ko wato to bari ingaya maka na san laurat itace astral dinka rintse ido najeeb yayi kafin yace gosh farooq yace yeah na sanin duk da boye min da kayi Najeeb why? Me yasa zaka min haka yanzu da lauratu ba er uwata bace sai ka barni in aureta cikin fada najeeb yace hanaka auranta kake so inyi? Inyi son kai wato no i can never do this to u how the heck did u even find out ya dga kafada yace jiya acikin aduoinka na godiya ga Allah najeeb banji dadi ba ko da rigaka furta maka ina son laurah amma ai ka riga ni saninta ka rigani fara sonta ya zaka min haka? Ka san i can sacrifice everything for u..ka fin ya karasa najeeb yace same here so ka daina kokarin ganin laifina and ka yafe min boye maka da nayi plsss bana son gani bacin ranka bam saba ganin hakan ba yayi murmushi yace toh na daina nima bazan iya dogon fushi da kai ba sukayi dariya dukka Najeeb yace oya toh tashi ka fara shirin kaimin mata taga yan uwanta farooq yayi tsaki wallahi sai nayi bacci tukun haba ya juya ya kwanta.