← Book details Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 27

Sashe 25

Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ko aka yi mah ta kira farooq tayi ta bashi baki tana lallashin shi tace ka bari tayi mata ai lalura ce na dan wani lokaci ne kuma ai lada zaku samu kun san mace mai juna biyu sai hakuri yace toh inshaa Allah mah ni dama raina ne ya baci har da wani zai babballa ta

Tace kayi hakuri ban khaleesat din itama lallashinta tayi tace ta dinga girkin tace mah karya ne fa kawai da son bani wahala baki san halin laura da iya shege bane tace eh naji ke dai kiyi dan Allah zai baki lada kinji kuma ai duk abin da ta haifa dankine fa kina iya dauko abinki.

Tace wah? Ni da kiri kiri akace ba za abani ba wai nima Allah ya ban nawa

Dariya mah tayi dan ta lura laura yar daru cr tace toh Allah ya baki nakin amin.

A haka ak kashe maganan girki aunty ta kira lauratu ta ja mata kunne tace saura ki tsiro da wani tsirfa fitinanniyar yarinya.

Juyi tayi akan gadon bayan ta gama waya da aunty ko a yanzu tayi maganin yar sa ido dan ma aunty ta taka mata burki da wallahi sai ta mata girku sau goma a rana( kuji mugunta)😂😂😂🤣
[8/24, 8:26 AM] 0mmer Farouk: 💖MASOYAN JUNA💖

By Sawwama Ameen.

Aunty Zuwairat u are the best wollah u are such a durling Allah ya raya min su Abubakar sadeeq cijin musulunci. I love u very plenty

49.

Sai da suka kwashe wata biyu khaleesat tana mata girki tuni suka shirya asalima ko kwana biyu basu yi ba suka shirya dama fadan na neman tsokanane.

Yanzu watan cikin hudu amma yayi girman ban mamaki,ta ciko tayi kyau tayi haske duk da kasancewarta ba fara ba amma tayi haske ya mata nauyi ga wani fitinar Najeeb da yasa ta a gaba duk jarabarta kuka take mishi sosai dan Najeeb ya shille tunaninta sai yayi 3 to 4 round a dare yana dawowa sallan asuba sai ya kuma haka in abin ya ciyoshi 2pm zai dauko mota ya dawo gida afternoon siesta hakan ba zai hana in ya dawo kafin magrib ya nemeta ba.

Kuka take mishi sosai tana cewa is not good for our health honey pie too much of love making is not good for i and the baby kai har da kai ma.

Shi dariya kawai yake mata lokacin da take yayinta ta manta is not good for them shi kam Allah ya gani ba zai iya hakura da ita ko na kwana daya ba dan har cikin kwanyarshi yake jin dandanonta ji yake kaman ana buga mishi guduma akai danyana samun satisfaction beyond tunaninshi.

Cikin na da wata biyar suka shirya zuwa bauchi wannan karon har da khaleesat murna a wajensu ba a magana

Kowa mamakin girman cikin lauratu yake mah kam.kasa daurewa tayi sai da ta tambayi Najeeb tace sultan ni kam kunyi scanning anya cikin ramlatun nan ba twins bane(ke da kowa sai kin canza mishi suna dan iyayi)

Ya dan daga kafada daga inda yake kishingide yace gata nan ya nuna in da lauratun ke zaune rashe rashe khaleesat na yanka mata apple.

Yace mah gata ba yanda banyi da ita ba amma taki wai ita sam bazan daura mata hawan jini ba in barta da tunanin yanda zata haifo daya ma tukun dan ita ba wani twins a cikinta.

Mah ta juyo gabanta tace keko lauratu me yasa? Ai gwara a sani ko kuwa.

Dan turo baki tayi tace ni dai mah gaskiya ah ah wallahi dayan ma in na tuno yanda ake haihuwa gaba na faduwa yake yi

Mah tace toh gaskiya dai ki rage tunani kar jinin naki ya hau kizo ki kasa haihuwa da kanki kuma ki dinga addua Allah ya kawo abin da sauki kinji? Ki daina daga hankalinki.

Khaleesat tayi karab tace gata bata da aiki sai kallon yanda ake haihuwa a youtube.

Najeeb ya zaro ido ya tashi zaune yace mene yana kallon lauratun dake ta faman zabgawa khaleesat harara kaman idanun zasu fado.

Zaro mata nashi idanun yayi kaman agolan nupawa yace astral what are you doing to yourself ke da kanki kina dagawa kanki hankali mah ki duba min wannan halin.

Mah tace gaskiya Ramlatu ba kya taimakawa kanki baki san hakan zai hana miki kwancihar hankali ba dont ever repeat that.

Ta sunkuyar da kai tace yes mah.

Najeeb bai kara cewa komai ba ya mai da hankalinshi kan wayanshi yana dannawa kawai amma da akama ranshi ya back,i ita kuma da sun hada ido da khaleesat zata zabga mata harara har khaleesat din ta gaji tace ke ya fa isheki ba fina idanun nan kika yi ta zaro mata su irin na najeeb sak😉.

Ko da ta koma side din aunty itama auntyn fada tayi ta mata dan itama Najeeb din ya shigo ya fada mata dan ranshi ya baci sosai.

Da ta koma bangarensu ma ko kulata ba yayi kuka ta dingayi ta bashi hakuri tace kana fushi dan na kalli video din haihuwa baka so hankali na ya tashi yanzu kai me kake yi ta ja numfashi baka sani ba bana son fushinka bana son abin da zai bata maka rai hankalina tashi yake yi abinda baka so din pls kayi hakuri fushinka zai daga min hankali fiye da video din da nake kallo.

Dagota yayi ya rumgumeta ta gefe yana jijjiga ta yana fadin is ok na daina fushin so kema kukan ya kare hmmm? Come on muje muci abinci ki ban zuma coz i need you badly. Ya mikar da ita

Dan tura baki tayi ta fara bubbuga kafa a hankali tana kukan shagwaba tare da nokewa.

Hancinta ya dan ja yace inda baki isa ba kenan ya ja ta zuwa dining area.

****** ******* ********

Honey pie! Honey pie! Honey pie!!!! Kwala mishi kira take ba kakkautawa toilet din ya shigo cikin hanzari yace astral gani irin wannan kira ai sai in zata kin fara labour ne.

Turo baki tayi tace ni wallahi ka bari bana so, ni dai kazo ka min shaving am all bushy wannan katoton cikin ya hanani kai kuma sai ja min aji kake tunda ka san ka hada ni da kaya ko bari kaga in haihu nima bazan kara yi maka ba.

Kallonta yayi da shirgegen cikinta a gaba wanda already ya shiga watan haihuwan shi kadan bai yi dariya ba ga wani kumatu data ajiye hadiye dariyan shi yayi dan ya san yana yi zai ballowa kanshi ruwa dan tunda cikin ya tsufa masifarta ta dawo sabuwa fil.

Sorry my astral ba ja.miki aji nake ba kin san abubuwan ne da yawa kuma juat 5 days ago na miki shaving din nan fa.

Tabe baki ta fara alamun zatayi kuka tace ai dama ai dama haka zaka ce ai dai ka san da zan iya da nayi kayana tunda dai kasan every 3 days nake shaving inyi nawa har da naka yanzu dan ka dawo dani haka zaka fara complain ai.

Dan rungumto yayi yace ohhhh astral ni ba haka nake nufi ba yanzu zan miki tashi kiga dagata yayi daga kan toilet sit din ya tsuguna ya shafa mata shaving cream a kasan maranta sai da yayi five minute ya koma ya shafa mata a armpit dinta sannan ya koma yana shaving na kasan maranta.

Tas ya shaving yana cikin shaving din na armpit dinta wayaeshi tayi kara fito da ita yayi yana kallon mai kiran mai martaba ne kurawa wayan ido yayi har ya tsinke yana kallo gaban shi na faduwa dan ya san makasudun kiran.

Lauratu ce tace honey ya baka picking ba mai martaba ne fa kallonta yayi yana me cike da tausayin kanshi................

KUYI HAQURI KUYI HAQURIN🙏🏽 JINA KWANA UKU BAQUWA NAYI AMMA ALHAMDULILLAH TA TAFI ZAMU CIGABA DA GASHI😉
[8/24, 8:26 AM] 0mmer Farouk: 💖MASOYAN JUNA💖

By Sawwama Ameen.

Page 50

Wayar ce taka ringing a hankali ya dauka yana me sallama mai martaba ya ansa.

Kana jina ko? Gobe goben nan ka dauki yarinyan nan ka kaita can maitama gidan momynta(haj salma) ko ka kaita Borno ko ka dawo da ita nan Bauchi.

Amma........ Ban son jin komi daga bakinka mai martaban ya katseshi umarnine nake baka ba neman tacewarka ba ya zaka dinga yin wasa da kwakwalwan iyayanku mata.

Ji nake an fi sati biyu ana binka ka dawo da ita gida saboda sha'anin haihuwa kayi burus da mutane to within 24 hours in sami labarin ta bar gidan nan ya katse wayan.

Tsurawa wayan ido yayi yana kallo cike da tunane tunane kala kala.

Laurat ce ta dan dafa cinyanshi kasancewar tana zaune kan toilet sit shi kuma yana tsaye Kasancewar taji duk abin da mai martaban yace.

Honey ka daina damuwa lets just follow his order ya zamuyi na kwana kadan ne fa next week ne fa EDD dina kar ka damu kaman yau ne.

Wani kallo ya dan watsa mata kafin yace ai dama ni na.dade da sanin ni kadai ke haukan sonki nake son kasancewa dake ba tun yau na san bakya son zama dani ba.

Runtse idanunta tayi tana dan girgiza kai haba honey pie ya kake irin wannan maganan kai kafi kowa sanin ina sonka ina son kasancewa da kai toh amma ya zamuyi manyan mu sun riga sun zartar da hukunci akanmu

To kice ke zaki zauna a gidanki mana in yaso sai jakadiya tazo ta zaunanda ke.

Hararanshi tayi da dan wasa eh ai zaka ce haka tunda dama ni nayi kaurin suna wajen rashin kunya, da za ayi auran nan haka na dinga tijara kala kala sai kuma aji nace ba zan baro gidan ba.

Dariya yayi yana lumshe ido yace yarinya kin makaro tunda kika yi ciki ai zance ya kare.

Kukan shagwaba ta sa mishi tana dan dukanashi a kafa shi kuma sai dariya yake ya ja hannunta zuwa bathtub su kayi wanka suka kwanta.

Sai da suka biyawa junansu baqatunsu sannan ya kalleta cikin dim light yana shafa bare cikinta yace astral ina kike son in kaiki toh
Chapter 25 · 0% Book details