Sashe 12
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khaleesat ke zaune kan dining tana break fast wayanta tayi kara alamun text ya shigo dubawan da zatayi ai sai ta waro idonta cikin mamakin dadi ya farooq ne ya mata text yana tambayan lfynta da bata hakurin ba zai samu shigowa su gaisa ba sai ya dawo daga borno break din da ba a karasa ba kenan ta diba a guje sai part din auntu straight dakin laura ta shiga tsananin sanyin da dakin yayi na a c yasa ta komawa ba shiri kafin ta kuma shiga nannade take cikin bargo har kanta ta rufe khaleesat tace atoh irin wannan sanyi ai dole ki rufa sai kace kin tuno da US ta dau remot ta kashe gaba daya kafin ta yaye bargon da rufa da shi wai me ke damun amaryar mune tsaki taja ta tashi ta zauna tace wacece amaryarka malama ki shiga hankalinku fa dan ba zan auri mugun nan ba khaleesa tace yaya yariman ne mugu tohhhhh nayi nan da na zo in baki labari ki tayani murna ne har ta kai kofa sai tace mata dawo ki gaya min meye dan anjima ba ganina zaki yi ba borno na nufa ni da yya farooq ya farooq din data ambata shi ya dawo da ita ta zauna cike da doki tace baki san meye ba kalli text din da yaya farooq ya min yanzu ta karba ta karanta kafin ta kalleta tare da daga gira daya alaman tambaya khaleesat tace ohhhhh ke baki gani ba ya damu dani laura kin san yanda na ke son ya farooq kuwa na dade da burin in mallake shi domin shi mutum ne mai saukin hali har yanzu laura kallonta take tana mamakin zurfin cikinta sai kuma khaleesat din taji kunya ganin irin kallon da lauran ke mata ta tuna ashe fa ba don yayanta bane shi zata aura da sai ta fara yan kame kame tace emmm irin crush din nan na yarinta kinga ne ai laura ta tabe baki tace babe in zaki fadi gaskiya ki fada tunda dai kin san aure ya haramta a tsakanin mu dan ni ko da can ba wai ina mishi son aure bane ki daina wani kwane kwane ta zungureta kafin ta tashi ta shiga toilet ta barta tana dariya.
Su laura anzo borno an ga en uwa sai murna take wai ashe haka take da tarin dangi ammi ta rasa inda zata saka ta haka kakarta hajiya da ta ji tayi shiru zata ce larai yaya dai har kuka tayi mata kan ta daina ce mata larai ita wallahi ta gaji da bata mata suna da akeyi daga me cewa laure sai kuma larai haka ya sa ta tattara ta koma gidan su wajen ammi inda take zuba shagwabanta son ranta duk da ga ta da kanne .
Ammi ta samu da zancen ita fa bata son Najeeb fa ammin ta bata hakuri tace tayiwa iyayenta biyaya Najeeb mutum ne mai nagarta zaki more miji zaki san an miki gata ranan ita ma ammin fushi akayi da ita aka wuni a daki ammin dai dariya tayi kawai.
[7/17, 06:28] YAYA HAYAT: 💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 26.
BARKAN MU DA SAFIYAR JUMA'A😘😘😘
Watan Laura guda a borno dai dai da rana days najeeb baiyi gigin kiranta ba dan shi ya rasa ta inda zai fara mata.
Su farooq kam ana ta shan soyayya dan khaleesat din ma er yi ce soyayyarsu sukeyi ba kama hannun yaro sai alokacin ya gane tsakaninshi da laura soyayya ce ta jini ya dauketa na soyayya.
Watan laura gudan nan ammi da hajiya ba karamin tsumata suke yi ba da ingantaccen tsuminsu na maiduguri turare kuwa kullum cikin turarata ake sosai taji dadin turaren dan ita bata taba amfani da su humra ba sai dai designers perfume hadi kala kala kam ta sha shi wanda ita da kanta a matse take dama gata yaya she have a strong sexual desire wato ita me yawan sha'awa ce (amma fa ba macen ayu bace irin su o o😜) in abin ya motsa matsa rasa inda zata sa kanta take tayi ta juye juye kenan balle yanxu kuma da ta tsumu. Ranan da ta dawo bauchi sai da suka taba drama da aunty dan tana shigowa ta sa bikini aka sa after dress aunty tace sai ina ta dan tura baki na fa baya zan dan zaga toh kar dai ki dade cikin haushi tace wai toh aunty ni yarinya karama ce? I am almost 21 fa aunty tace ko 101 kike ke karama ce a wajena kullum sai ki sa after dress ki yi ficewarki na tambayeki inda kike zuwa kinki fada min ba dole in damu ba ta zo ta dan rungumeta kadan tace haba aunty kaman baki yarda da ni ba wlh ba wani waje nake zuwa baina cikin masarautan nan kar ki damu i can take care of myself tace toh shikenan kar dai ki dade tace yeeee thats my aunty ta manna mata peck tana tafe tana fadin ke aunty ko.missing dina baki ma ba daga dawowana mun fara da fada.
Yana kwance akan resting chair na dakin shi na sama yanzu ya gama kallon pool din ya missing dinta sosai ya missing ganinta tana wanka kullum yake sa a canza ruwan pool din karar karamar kofar shiga wurin ya dawo dashi daga wajen yanda yaji zuciyarshi ta buga ne ya tabbatar mishi da ita dince duk da bai tashi daga kwancen ba ya san yau zata dawo amma baiyi tsamanin zata zo wajen yau lallai tana soyayya da ruwa a hankali ya tashi daga kwancen ya nufi window din hangota yayi yau a gaban falling water din ta cire after dress din jikinta daga ita sai bikini din swimming dinta daga kai tayi tana kallon daga inda ruwan ke zubowa a hankali ta tsoma kafanta a cikin ruwan har ta shige a dai dai kwankwasonta ruwan ya tsaya mata tsayawa tayi a inda ruwan ke zuba yana zubo mata akai wow image din look so erotic wayan shi ya cire yana ta watsa mata hotuna kaman yanda ya saba har ta gama ta fito ta dau karamar towel din dake waje ta goge gashita.
Daga bayanta taji ance look who is here amaryata ce a dan firgice ta juyo ganin me magana yasa ta hade rai tace meye haka zaka zo kana lekena ta fadi hakan tana dan ja da baya dan taje ta samu ta dau rigarta bata so ta juya dan ta san me ta mallaka a bayan nata😜wannan ai rashin hankali ne damko damtsen hannunta yayi yace menene rashin hankalin ganin matata in a bikini? Kokarin fisge hannunta take yi tana fadin ni ba matarka bace kuma bazan taba zama matarka ba mugu kawai sai kokawar kwace hannunta takeyi ganin hakan da yayi yasa ahi sakinta da karfi wanda hakan yasa ta yin baya ji kake dumbul ta fadi a ruwa fito da kanta tayi da sauri daga ruwan cikin alaman shidewa dan bata zaci hakan ba ta daga hannunta biyu tana mayar da gashinta baya Najeeb sai da yayi ta maza wajen janyo numfashinshi da yake kokarin tafiya yawo dan kam ganinta haka ya tafi da imaninsa tsugunawa yayi gaban pool din yace kadan daga kalolin rashin hankali na kenan beside ni dake waye mara hankali kin shigo gidana without my permission what is that call? Cikin zuciyarta tace trespassing yace good zaro ido tayi dan bata san a fili ta fada ba yace yes in naga dama kin san i can press charges ko? Ba zan pressing ba dan na san zaki ce musu ke matata ce kin kawo kanki ne just take note kara ganinki a nan zai tabbatr min ke din mallakinane and karki kara kallon wani kice mishi mara hankali dan gudun kar ya miki aikin rashin hankali.
[7/17, 06:28] YAYA HAYAT: 💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen.
Page 27.
Juyawa yayi ya fara taku cikin kasaita ba tare da ya jira tace komi ba yana jiyo ihunta tana bubbuga ruwan murmushi yayi yayi ficewarshi.
Ita kuwa fitowa tayi a ruwan a fusace ko goge jikinta bata yi ba ta dau rigarta ta saka fuuuu ta wuce part din aunty can ta same shi a zaune da aunty ta kara cika fam ganin yanda yake wani shagwabewa aunty tsaki taja zata wuce aunty ta jawo tace ke kuma da wa kin shigo mana ba sallama sannan kinzo kina buga mana tsaki a aka wai ma daga ina kike kanki da jikin ajike ba riwan sama akayi ba kasancewar ruwan jikin bikini din ya jika after dress din ta turo baki tana dan harare harare tace ki tambayi mugun nan dake zaune... Bata karasa rufe baki ba aunty ta buge bakin tace ban hanaki zagin nan ba hakan ya kara kular da ita tayi shigewarta daki tana shiga dress mirrow ta nufa ta kalli bakinta ya dan tashi wai sbd wannan mugun aunty kullum ke buge mata baki wani ihun ta kurma tare da zubar da kayan kan miro din suka zube.
parlour aunty salati tayi tace Allah ya shirya mutum kaman mahaukaciya tayi ta faman yiwa mutane ife ife Najeeb yace aunty sai hakuri kin san halinta watakila wani abin ya bata mata rai( kuji kaman bashi ya kunnota ba) aunty tace in wani abu ke damunta sai baza tayi addua ba girma fa take kara yi haka za ayi auren taje tana ife ife yayi murmushi shi kadai ya san me yake ayyanawa.