Sashe 21
Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta katse shi da fadin kana da shi mana tunda kai mijina ne kai ke da ikon sa ni ka kuma hanani.
Sai da ta fadi hakan tayi mamakin kanta ita kanta bata san ya akayi tayi wannan furucin ba
Haurowa yayi ya dago fuskanta da ta sunkuyar ya dan kalli cikin idonta kafin yace what game are you playing kin san dai i will never fall into your trap.
Cire hannunshi tayi a funkanta tace ni ba wani game da nake playing ta dan yamutsa fuska tace kawai dai ina neman izininka kan abun da ka hanani ne. Akan me ma toh zan playing wani game?
Lumshe ido yayi yana mirmushi kafin ya budesu a hankali a kan fuskanta yace babe kin fini sani a kan me zaki playing min game tunda ai kin taba playing baki sani ba if u want me to make love to u just ask zan miki hakkinki ne fa i wont deny u that pleasure.
Sai dai ina sanar miki ba zan taba zama sex tool dinki ba ki sa wannan a ranki ni yarima najeeb ya sa dan yatsar sa a kirjinsa.
Nafi karfin zama sex tool din wata mace can so kike ki nuna min bani da amfani a wajenki sai a gado saboda jaraba irin taki. Toh kinga wannan jikn ya riko hannunta ya daura akan junior dinshi yace da wannan na macen da zata soni dan Allah ne ba dan in biya mata buqata ba.
Fisge hannnunta tayi tana goge hawaye tace toh ni me nace daga zuwa tambayanka abu sai ka fara min wasu maganganu.
Murmushi ya kumayi yace baki ce komi ba laura ya dan shafi fuskanta ita kuma ta lumshe ido.
Dariya yayi yace see? Actions dinki ke nuna me kike so, karamar kwakwalwanki ke fada miki karya shi yake fada miki kizo ki yaudareni ki nuna kinyi nadama ni kuma sai in kwanta da ke saboda ga soko ko? No u are wrong kin makaro da tun lokacin da nake binki ne maybe da kin winning amma yanzu u are a damn loser aure zanyi tunda ke baki shinya zaman aure ba am getting married to someone who will bring joy into my life.
Waro ido tayi bakinta na rawa idonta na zubar da hawaye shaaa dan sosai taji abin ya bugeta yace yes and dont give me that look as if u care what i do with my life.
Ya fara gangarawa ya barta nan a tsaye tana kallonshi sai da ya kai karshen steps din ya juyo yace mata in kinga dama you can walk around in ur undies just be careful shine kawai.
Ya karasa ya fice a parlourn ihunta ya jiyo yayi murmushi yace yaushe rabo ai baki ma fara ihu ba sai nan gaba.
[8/24, 8:23 AM] 0mmer Farouk: 💖MASOYAN JUNA💖
By Sawwama Ameen.
Page 43.
Ihu ta dinga yi tana bubbuga kafaffu kafin a fusace ta wuce daki ta fada kan gado tana kuka meye haka kuma daga tambaya kuma sai cibi ya dawo kari.
Ya dade bai kara aure ba in ya ga dama ya karo uku kai har da concubines (kwarkwara) waye ya damu.
Haka tayi ta kukanta tana sambatu har bacci ya dauketa. Bata tashi farkawa ba har sai da biyu ta gota.
Alawla tayi ta gabatar da azahar da kyar da wani irin jiri take ji ga yunwa.
Kasa ta sauka ta hada tea ta sha taje ta dan kishingide a parlour dan jinta take kaman me zazzabi.
Bata dade da kwanciya ba bacci ya dan fara fisganta kaman daga sama taji yana mata magana
Hey where is my lunch ta dan dago ta kalleshi kafin tace banyi ba ta mai da kanta ta kwanta.
Baki yi ba? Baki yi ba?? Ban gane baki yi ba a ina kike son inje inci aabinci ina magidanci har kina ce min baki yi ba.
Magidan? mag I'd an indeed ta fadi hakan kasa kasa.
Me kikace ? Anyway i dont give a heck kawai ki tashi kije ki girka min abin coz am damn hungry.
Da kyar ta mike ta nufi kitchen dan cece kuce is the last thing she want.
Binta yayi da kallo yana mamakin sanyinta tashi daya toh ko dai bata da lafiya ne ya kamata ya dinga bibiyar lafiyar ta fa ba karamin daurewa zuciyarsa yake yi ba wajen horar da ita dole yasa yake mata haka he have to do this, Allah yasa dai lafiyanta kalau.
Doya ta dafa fara ta mishi egg source dan tana ganin shine abu mafi sauki da zata iya saboda jirin da take ji kukan da tayi ya haddasa mata ciwon kai.
Jera mishi tayi a dining tace is ready kafin tayi hanyan sama ta taka steps uku yace mata dont bother to cook dinner .
Tabe baki tayi ta haura dan yin la'asar, shima ya fita yaje masjid ya dawo kafin ya zauna ya ci abincinshi.
Da daddare har ta kwanta ya zo ya dan kwankwasa kofan har gabanta ya fadi Allah yasa ba wani abu ya kawo shi ba dan lekowa yayi yace ki shirya gobe zamu bi 10 am flight zuwa bauchi ya juya ya ja mata kofan.
Wani farin ciki ne ya ziyarce ta duk da zazzabin da take ji haka ta tashi ta dan shirya abin da take buqata a karamin travelling bag dinta.
******* ****** ******
Su kadai suka tafi dan su farooq borno suka tafi khaleesat taci kuka ba irin rokan da bata mishi ba akan ya bari su fara bin bauchi kememe farooq yaki wai kwata kwata watansu hudu da aure.
Laura Allah Allah take ta ganta a gaban aunty da su ahmad ta missing din kowa .
Tana yin ido biyu da aunty ta fashe da kuka taje ta rungumeta ita kanta mamakin saurin kukanta take yanzu shi ko farooq ganin tana kuka ya shiga fargaban kar fa tace yana mata wani abu dan ya san rashin mutincinta.
Ke kuma meye haka cewar aunty kin wani zo kina wa mutane kuka kaman kim shekara baki ganmu ba.
Dan jan hanci tayi tana kallon aunty da mamaki yace anya Aunty kina sona yanzu kuwa kin san kewarkinda nake yi amma ke ko farin cikin ganina ba kya yi.
Aunty tayi murmushi tare da rike fuskanta da hannunta daya tace haba me sunan addana kema kin san na missing dinki sosai kece ai da wani irin abu daga ganin mu sai kuka yariman mu ka shagwaba min ya gaskiya ta fadi hakan tana kallon najeeb dake murmushi yana shafa kai.
Bayan sun zauna an gaisa ne aunty tace kun bi wajen mah ne?
Najeeb yace wai yanzu nake shirin shiga,wani irin kake shirin shiga ke tashi maza kuje ku gaisheta in yaso kwa wuce side dinku a biyoku da abinci.
Tana tura baki tana komi suka nufi side din ma gabanta sai dukan tara tara yake ko yau kuma wani irin karba zata samu oho.
Sosai ta nunawa yaronta kulawa ana ta sumbace shi matarsa ko kallon inda take ba ayi ba.
Tana takure a gefe sanyin ac din dakin ya mata yawa dama ga ta da guzurin zazzabinta kan kace me ta fara rawan dari.
Abinci aka cika musu a gabansu iri iri najeeb ne ya zauna tare da lankwashe kafa ya bude kwanon chiken pepper soup da ya sh garlic tuni zuciyanta ya tashi ta mike a hargitse.
Ya dago yana kallonta da mamaki kafin yace wani abu ta far kokarin tafiya wanj jiri ne ya debeta ga amai da yazo mata cikin zafin nama ya tarota ganin zata fadi ai ko ta wankeshi da amai😳😱
[8/24, 8:23 AM] 0mmer Farouk: 💖MASOYAN JUNA. 💖
By Sawwama Ameen.
Page 44.
Amai ta kwara mishi zallan ruwa kasancewar rabonta da wani abinci me nauyi tun shekaran jiya sai tea da fruits.
Daukanta yayi cak ba tare da ya yarda ya kalli idon mah ba ya wuce da ita can cikin bathroom din bed room.din mah din.
Kayan jikinta ya cire mata ya sakar mata ruwan shower mai zafi tasa ya daurayeta ya nadota a towel din mah din ya fito ya ajiyeta kan gadon ma kafin yace mata ina zuwa lemme get u something to were.
Sauke a jiyar zuciya tayi ganin ya fita tana ce rashin kunyan na shi ya kai ya dauko mata kayan mah din ne.
Kallon kanta tayi derere a kan gadon suruka da azama ta sauka ta takure a gefe saboda sanyin ac din da ke ratsa ta.
Tana mamakin kanta irin yanda take saurin jin sanyi ita me kure ac ta zauna a ciki amma yamzu ko min kankantan sanyi jinshi take har cikin bargonta.
Bude kofa taji anyi a zatonta shine sai taga ashe mah ne kara takurewa tayi dan har ga Allah tana yi mata kwarjini.
Remote mah din ta dauka ta kashe ac din sannan ta dan dubi gefen da laura ke takure tace ki tashi ki hau gadon ki rufa mana kin takure kanki a gefe bata iya tantance a wani yanayi mah din ta mata magana ba coz she is hard to read.
Tana kokarin tashi Najeeb ya shigo da doguwar riga a hannunshi da sauri ya karasa wajenta ya idda taso da ita ya zira mata rigan kafin ya zare towel din jikintq duk a idon mah din .
Kunya ne ya lullube laura wanda ita kanta bata san tana da shi ba.
Sauke ajiyan zuciya mah tayi ta shige toilet ta dauro alaula dan azahar tayi.
A tsaye ta samesu cirko cirko kafin tayi magana najeeb yace mah bari muje ta samu ta sha magani ta kwanta.
Mah din na kokarin sa hijab tace ka san abin da yake damunta ne zaka dura mata magani without consulting a physician? Yayi shiru.
Tace toh ka barta a nan kaje ka samu jam'i.
Sosai yaji dadin hakan a ranshi yana adduan Allah yasa mah ta karbi lauratunshi kenan.
Cikin rawar jiki ya taimaka mata ta kwanta ya rufa mata bargo ya fita mah kam kabbara ta tayar.
Har bacci ya fara daukanta taji mah na cewa ki tashi ki samu kiyi sallah kafin ki kwanta.