← Book details Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 27

Sashe 2

Masoyan Juna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tafe take tana kuka ko mashin ma bata hau ba duk da irin nisan rugarsu haka take tfy a kasa ga zafin rana.
Tana isa ta dire kayan tallanta a tsakar gida ta daura kudin da farouq ya bata a kai tayi shigewarta daki tana kuka. Dija ta fito daga ban daki zata yi alaula sai taga kayan tallan laure ga wasu maqudan kudi a kai ta kai hannu ta bude taga ga nonon a ciki da sauri ta nufi daki kwance ta sameta tana rusa kuka a kidema ta karasa wajenta tare da dago ta tana tambayanta me ya faru ita ko ta kasa magana sai kuka take yi hankalin dije ya masifar tashi kasancewar laure me garin jiki ce xaka rantse ta kai 13 kar dai an mata barna ne ai ba shiri ta kai hannu tana daga zaninta da sauri laure ta kai hannu ta tare tana Kara fashewa da kuka hannu dija ta cire ta wanke ta da mari tace to kiyi min magana kin sani a gaba kina kuka ke da waye me aka miki da kyar ta tsai da kukan ta fada mata abinda ya faru shiru tayi na wani dan lokaci Kafin tace inshaa Allah daga yau kin daina zuwa siyar da nono ke kadai nima nayi ganganci ta fada tana share hawaye.
**** **** *****
Najeeb Sa'eed Abdulqadir da ne da ga mai martaba Sa'eed Abdulqadir da hajiya Najwa shine da na biu a wajen su babban yar su ta macece tana aure a abuja hajiya lailah kenan sai Najeeb sannan auta khaleesa Wanda take da shekaru 9 yanxu haj najwa asalin mutuniyar India ce a UK suka hadu da sa'eed a lokacin shi ya kusa gama karatun shi da kyar da sudin goshi aka yarda sa'eed ya auri najwa kasancewar shi dan gidan sarauta ya'yansu uku jal har yau bata Kara haihuwa ba anyi anyi sa'eed ya qara aure yaki shekansa yanxu goma a kagaran mulki yanxu an matsa mishi yayi aure.
Dakin mami ya Shiga ranshi a bace ya zauna sai huci yake shi kadai kallonshi tayi tuni hnklnta ya tashi ganin sanshi a bace sosai take jin najeeb a ranta kasancewar shi da namiji jal kansa ta dafa tace ya akayi ne sultan? Kaman me jira yace mami wai dan Allah baza a nemo masu dafa furan man da dambu a kauye bane?
[6/30, 8:04 AM] Hafsat Abbas QQ: 💖MASOYAN JUNA💖

By sawwama ameen
Page 6

Note! Banda yammata

Oh ni najwa ni na rasa dalilika nakin furan bororin gidan nan, yatsina fuska yayi yace mami basu fa iya bane ke baki ji difference da Wanda faruoq ya kawo ranan ba? Tace naji yace toh ni irinsa nake so cike da shagwaba ya karashe maganan. Murmushi tayi tace an gama sultan turah baki yayi yace ni bana son sunan nan da ba wanisarauta da zanyi Kafin ta bashi ansa faruq ya shigo tsaki ya ja ya Mike ya fita dan har yanxu haushin juna suke ji harararsa faruq yayi Kafin ya zauna yana gaida mami ta ansa tana fadin ya dai umar yayi murmushi yace oh mami ke dai komi naki daban ba kya kiran mutane da sunan da ake kiransu naki dabban dariya tayi tace gidanku umar ba sunanka bane ko shi din ba sultan bane? Shima dariyar ya tayata tace wai me ya hada ku kuma? Tsaki ya dan ja Kafin ya bata lbrn abinda ya faru ta jinjina kai tace oh halin da ba na sultan ba a ina ya samo wannan halin kuma wlh mami that is wat I have been wondering tace toh Allah ya kyauta yanzun ma wata fitinar ta shigo da shi itama ta fada mishi yanda suka yi, numfashi ya sauke yace mami dan allah ki bar min nemo masu dafa furar irin wanda na kawo ranan din tace to faruq kai da nake sa ran zaka borno karbo sakon amminka Kafin ku wuce kasan fa saura 5 days ku tafi yace inshaa Allah gobe zan kawosu in yaso jibi maje bornon da najeeb itama ammin ta kagara su dawo Nigeria shi kanshi abi din ya gaji da can ina ga by next yr zasu dawo su bar mu a can. Ai tama yi kokari Cewar ammi ni gani shekar kusan 30 a Nigeria amma in kewar kasarmu ta dameni kaman inyi tsuntsu in tafi dariya sosai faruq yayi yace ayya mami pillow ta wurga mishi ya tashi ya fita yana dry yana isa Palo dinta bororinta ya gane a durqushe suna jira ace musu kule suce cass.
**** ***** ****
Najeeb da faruq abokanai ne sosai tun daga jss1 a Turkish international suka hadu suka qulla abota da ta kai har iyayensu yanxu haka karatunsu suke a rasha inda iyayen faruq ke zaune tun bayan shigansu js2 suka koma can sai ya kasance a karkashi kulawar masarautar bauchi, dukkansu biyun law suke karanta.
Najeeb bashi da magana yana da hkr sosai amma in zafin ran ya motsa ba a magana dan har tashi jijiyoyinka kanshi yake be cika murmushi ba balle sabanin faruq hohoho ai ba a magana akwai tsokana da barkwanci akwai son mutane.
[6/30, 8:04 AM] Hafsat Abbas QQ: 💖MASOYAN JUNA💖

By SAWWAMA AMEEN

Page7

Note: Dan Allah idan Kinsan bakida aure karki karanta please and please matan aure zalla

Washegari da sassafe faruq ya dau hanyan tilde yana me adu'ar Allah yasa yaga laure ya roketa ta gayyato iyayenta su komo gidan sarki h aka kawai yake jin yarinyan a ransa yana jinta kamar kanwa.
Ya kai awa biu a wajen kafin ya hango ta ita da wata suna isowa ya durqusa har kasa ya gaisheta duk da yasan koda ta girme shi be fi da shekara1 zuwa biu ba wahala ce kawai. Bata sanshiba sai da laure ta mata bayaninshi take ranta ya baci cikin tsanin bacin rai ta kalli faruq tace ynxu me er yarinyan nan ta muku Dan uwanka zaisa a bugeta? Ya kara runsunar da kai yace ayi hkr wlh akasi aka samu ni yanxu ma wata buqata ce ta kawoni.....
Ya mata bayanin son ta dawo masarautar bauchi shiru tayi tana tunani can ta numfasa face mishi to yanxu yaushe kake so mu koma Baki a washe yace yanxu zaro Ido suka yi tare da fadin yanxu a tare yace eh tace to sai ka jira mu koma rugarmu mu sallamesu mu dawo, yace to in kaiku mana tace a a ka bari yanxu zamu dawo ka jiramu anan ya marairaice fuska tace karka damu na maka alkwarin zamu dawo ka jiramu yace toh.
**** ***** ******
Bayan su ummi dija da ummi sunje sun dankawa ardo(megari) amanar shannunsu suka dawo suka dau hanyar bauchi tafiyar awa1 ta kaisu ba a Shiga dasu babban gidan ba bangaran borori aka wuce dasu aka basu daki bangaran kaman sumfarin gidan haya yake nakuna ne a a jere riras wasu kuma suna kallon wasu ko wani daki akwai bayan gida da kitchen duk wata maimartaba ke basu kayan abinci banda albashinsu kowa da aikin da yake yi. Anan aka kawo su su aikinsu dafa dambu da dakan fura Dan iyalan sarki sun fi son na daka.
Tunda faruq ya kawo su basu Kara sashi a Ido ba kasancewar sun koma makaranta Tasha. Rayuwa suke yi me cike da yanci har laure ta Shiga makarntan boko dake cikin masarautar ta fara karantunta shekararsu daya a gidan katsam wata rana laure da sauran yaran suna wasan oji oji sai ta Shiga wani lambu ta buya ashe inda waziri ke hutawa ne shi kadai ganinta ba karamin gigita mishi kwakwalwa yayi ba kasancewarshi me budurwan zuciya ya kai hannu ya cabko ta ya fara luguiguita ta tuni ta fara kuka tana rokan shi hannu yasa karkashin dogon riganta ya sa dan yatsarshi a gaban ta wani rikitattacen ihu ta saka wanda be San lkcn da ya rufe mata baki da hanci ba hakan ne yasa ta kasa numfashi tuni idanunta suka kafe take waziri ya rude ya rasa ya zaiyi in aka ganshi da gawan yarinya wani mugun tunani ne ya darsu a ranshi ya dauke ta ya hau Abu ya jefata ta katanga cikin ruwan dake bayan lambun...
[6/30, 8:04 AM] Hafsat Abbas QQ: 💖MASOYAN JUNA💖
By sawwama ameen

Page 10
Chapter 2 · 0% Book details